Sashe 8
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wai yau duk mutuncin gidansu da kamalar da yake arowa ya yafa amman shine yaima wata macen ciki har asirinshi ya tonu bama a idanun iyayenshi da
an uwanshi zallah ba.
Harda almajiran Malam Baba da
aikun jama'ar unguwa
ila sun san abinda yake faruwa.
Gashi sana
diyyar wannan lamarin ga Malama Babba can a kwance a gadon asibiti, shi kuma an koreshi a gidansu.
A tunanunshi irin
ololuwar son da Baba malam yake yi mishi bazai ta
a iya tunanin korarshi ba, duk da shi kanshi yana jin girman abinda ya aikata ya wuce misalin kwatance.
"Hmmm Sabuwa kin ta
o tsuliyar dodo.
Kin ta
o gidan rina zan nuna miki ke ba bariki kike yi ba daga ke har iyayenku.
Saina kuikuya miki akuyancin da baki taba cin karo dashi a bariki ba.
Yadda kika cire ma iyayena yarda dani suke mun kallon mazinaci.
Ni rayuwarki zan tarwatsa wallahi"
Duka wa
annan sambatun cikin zuchiyarshi yake yi.
A fili dai ajjiyar zuchiya ka
ai yake saukewa.
Kawu Manga ne ya bu
ofar
akin ya shigo.
Babangida yana daga kwance kawai ba
in ciki da guguwar
aukar fansa na cin
asan zuchiyarshi.
Zama yayi a bakin katifar, ya dubi
asimu yace.
asimu fita waje ka bamu waje"
Cike da ladabi Ya fita.
Kawu Manga yafi minti arba'in yana zazzagowama Babangida nasihu da tunatarwa ya
aura da cewa.
"Zuwa nan da
ura ta lafa zaka ci gaba da zamanka anan.
Babban abinda nake so dakai shine kaji tsoron Allah kada ka sake aikata kuskuren daka aikata.
Na tabbatar shai
anne yayi wasa da imaninka.
Kaita istigifari Allah zai yafe maka.
Gobe da safe kaje ka duba mahaifiyarka.
Wannan sirrin zamu yi iyakar bakin iyawarmu wajen ganin mun birneshi bai tashi ba.
Kaima saika ri
e bakinka kuma kaci gaba da walwalarka sabida kada mutane su fahimci wani abun"
Haka dai yai tayi mishi nasiha daga
arshe Babangida yayi godiya tare da sake jaddada cewar sharrin shai
anne kuma in sha ALLAH haka bazai sake faruwa ba"
SABUWA:.
Bayan wayata ta
oshi da caji saina kunna ina kwance a doguwar kujera na kira
ar Shuwa a waya bata
auka ba.
Sai zuwa can sai ga kiranta ya shigo.
awata sai kuma muka ji kina gidansu Babangida acan zaki zauna ki haihu.
Nayi ta kiran wayarki ma a kashe.
Wai ke kinga irin rikici da tashin hankalin da Rakiya da Maigogul suka yi yau a gidannan duk akan barinki da akayi acan?
Wallahi
awata kab unguwarmu babu wanda baisan abinda yake faruwa ba.
Rakiya taso ma tazo ta dubaki to wayarki a kashe mu kuma bamu da adireshin gidan.
Yau Rakiya saida ta yar da Maigogul har
asa Uzairu zuchiyata ne ya rungumeshi suka fa
i tare duk suka kukkuje"
Ajjiyar zuchiya kawai na sauke.
Ke dai bari nima na yarda na zauna ne saboda Babangida.
Sannan iyayenshi basu da kirki kinji yadda suke aibatamu yadda kika san su tun a duniya aka basu tikitin shiga aljanna.
Alhalin gasu da
aton rikakken
an iska sun haifa a gida.
Inanan kane kane a
akin uwarsa, ita kuma ranga_ranga aka wuce da'ita asibiti."
Dariya muka saka dukkanmu, mun jima muna hira sai daga
arshene na bata adireshin gidan dan tace gobe zata zo da yamma zamu fita.
Ina ajjiye wayar Alawiyya ta shigo da sallamarta.
"Dama Malama ce tace inzo in kai ki
akinmu ki kwana acan"
Wani kallo na watsa mata tare da cewa hmm kafin nace.
Ke kuma daga ina?
Ai naga Babanku ne ya kawo ni, in dai so ake in koma wani
akin sai dai yazo ya fa
a mun"
"Ke ki kama kanki wallahi.
Baba malam ne zai taso da kanshi yazo inda kike?
Ke in ma banda
addara yaushe zaki shigo ko zauren gidanmu balle har ki yi kane_kane a cikin
akin Sunnah "
Dariyar manna hauka kawai nayi mata.
Dole data gaji da tsayuwarta ta fice fuu nabi banza da harara.
Inata kwance ni ba bacci ba, ni ba abokin hira ba.
Sai naji ina kewar gidanmu.
Da ina gida da ana can ana zuba cabta.
Ko kuma muna Club muna jijjigewa, ko kuma muna kwance dai.
Murmushi nayi tare da shafa cikina
Da tunane tunane bacci yayi awon gaba dani
Asubar fari ko kiran sallah ba'aiba naji ana tashina har ana dukan kafa
ata.
Ina bu
e idanu naga mata a kaina.
"Wai dana turo Alawiyya cewar ki bita kuje
akinsu ashe baki je ba anan kika kwanta?"
Banza nayi da'ita.
Inaji ta kwa
a kiran Alawiyya tazo da sauri ta shiga tuhumarta.
Ita kuma ta mayar mata da yadda nace.
"Uhm Lallai Babangida ya
ebo mana abinda yafi
arfinmu.
Ke yarinya kibi duniya a hankali.
Ke abinda ke cikinki ma ka
ai bai isheki yasa kin rusuna ba?
Taso to muje ki bita kiyi alwala kiyi Sallah a
akinsu acan zaki ci gaba da zama"
Har zanyi raddi sai kawai na fasa.
Nabi Alawiyya ta nuna mun ban
aki dai.
Nayi duk abinda zanyi na shiga
akin duk su biyun Sallah suke yi.
Bakin karifarsu na hau na zauna ina
arema
akin kallo.
Harda sib suke da'ita.
Mu kam ina iyayenmu ma suka samu kamar haka balle kuma mu.
Ji waje ko ina tas.
"Ga hijabi da goduwar riga kiyi Sallah"
Na jiyo muryar Alawiyya a kaina.
Ta idar har ta tashi ta bani waje.
Hijabin dai na saka banko kalli doguwar rigar ba na tayar da Sallah.
Kafin in idar har sun kwashi littattafai sun fice.
Niko ina idarwa na haye katifa na baje harda
ora kai a filo gida babu.
Bani na tashi ba sai tara da rabi na safe.
Wayata na jawo naga na rasa kira kusan sau ashirin ( missed calls)
Kafinma in kai ga dubawa wayar ta sake ruri, sai dai kafin in
auka aka bu
e labulen
akin Sa'a ce tana tsaye tana
are mun kallo.
"Allah wadaran wannan abun kunyar.
Sai kace wasu tubabbu ace budurwa ta dawo gidan saurayinta da zama da cikin shege a jikinta.
Tur da wannan tarihi da kuka ajjiye mana mummuna."
Kallonta kawai nayi tana cikin ni
ab idandunanta ka
ai nake kalla.
"Ke Sa'a kul kika kuma zuwa kusa ma da
akinnan doka ce Babanku ya saka.
Kuma ya haneku da fa
an maganganu marasa kyau akan wannan lamarin.
Wuce ki bar nan"
Dole ta wuce.
Ita kuma ta shigo ta kawo mun abinci na.
Amman jaraba na cina sai zage_zage nake yi ni ka
ai akan maganganun da Sa'a ta ya
a mun ban samu damar ramawa ba."
Wajajen sha biyu na jiyo kamar muryoyinsu Rakiya a tsakar gida kuma da halama hayaniya akeyi.
Zuruf na fice ai kuwa ilai rigimarce akan danme Uzairu zuchiyata zai shigo gidan matan aure.
Rakiya kuma tayi ram dashi a hannunta tana rantsuwar dole sai ya shiga tunda nice a cikin gidan.
Akan wannan aketa jayayya.
"Kunga malamai wannan yaron dai wallahi saiya shiga gidannan.
Ai dalili kesa a zagi malami kuma naji kina wani maganar rashin tarbiyya.
Ai rashin tarbiyyar
anku shine babban maras tarbiyya daya iya yima yarinya ciki sabida
in gaskiya da
in ALLAH kuke iya bu
e baki kuna cewa wasu basu da tarbiyya Sa'a kuka ci akan Uzairu zuchiyata kuke wannan maganar da Gaza ne ko Magazin ba kwa soma ba."
Sa'a na shirin mayar da martani, ni kuma ina shirin zaro wu
uguna muka jiyo fitowar Baba malam wanda hayaniyar data fito dashi daga
akinshi kenan.
Babu shiri Sa'a ta wuce sum_sum kai a
asa.
Malama
arama ma wucewa tayi tana yi mishi sannu da fitowa.
Bai kulata ba hankalinshi na kaina.
"Lafiya meke faruwa anan.
Bawan Allah daga ina zaka shigo har tsakar gidana ka tsaya.
Ke Sabuwa maza wuce ki sake kayan jikinki kada ki sake fito mun tsakar gida da
ananun kaya ko babu
ankwali"
A mugun tsawace yayi maganar.
Juyawa nayi Rakiya tayi carab ta ri
oni.
"Zo amshi kayan naki."
Amsar kayan nayi a karamar jakata nayi komawata ciki.
"Malam nice mahaifiyar Sabuwa.
Wannan wanta ne laifine dan munzo ganin
armu?
Naga sai wani jijji da kai kuke yi kuna fa
a.
Wannan al'amarin daya faru daga mu har ku babu wanda zaice abune mai da
Uzairu zuchiyata wuce mu shiga"
Rakiya ta ri
o hannun Uzairu zuchiyata zasu wuce Baba Malam ya ri
e hannunshi carab.
Idan ranshi yayi dubu ya
aci musamman dake bai saba Magana ya maimaita ba.
"Hajiya wannan yaron bazai shigar mun gida ba.
Kema dan mahaifiyarta ce amman bazan laminci aita kawo mata ziyara ba bazai yiwu ba in dai ba tozartamu kuke son yi ba."
Ni dai ina daga
aki ina sake kaya nake jiyo su
Rikici ya kai har Baba malam yasa anyi mishi kiran samarin gidan daga waje suka shigo.
Nan suka kori Uzairu zuchiyata shi kuma ya fita yanata zage_zage.
Rakiya kuma aka barta ta shigo inda nake.
"Lolo wannan uban miji naki haka yake maras mutunci?
Dama Maigogul ya sanar dani yadda suka kwashe.
Amman ke kinji kin gani zaki iya zama a cikin wannan gidan, bakya gudun faruwar wani abun?"
Ina girgiza kai nace.
Bana jin taoron uban kowa.
Babu fa abinda zai faru.
Ni kam nazo kenan Rakiya kinsan Allah daga nan sai gidan Babangida.
Ke kina ganin in ba hakan muka yi ba yaushe iyayenshi zasu yadda ya aure ni.
Shikenan fa in bai aureni ba an cuceni an barnu da
an shege"
Rakiya ta jinjina kanta bata dai ce komai ba mu kai shiru na wani lokacin.
"Nan
akin na yaran gidanne?"
E nasu ne ji
aki mai kyau ba irin na gidanmu ba."
"Hmm ita wannan duma dumar itace uwar Babangidan kinga yadda tayo kaina kamar zata dakeni.
Harfa cewa take yi wai bata ta
a ganin marasa tarbiyya kamar mu ba.
Ke ki ji mun mata da
iban albarka.
Ai kuwa Lolo ko mutuwa zasu yi sai kin zama surukar wannan babban gidan.
Kinga bari in tashi in tafi
Su Adama da tare zamu zo dasu, sai nace su dai bari mu soma zuwa muga kamun ludayin abun.
Ke kina ganin da mun tawo duka ai da anyi
atacciya"
Har
ofar gida na rakata.