Sashe 17
Idan Kaya Ya Gaji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau dai tun sassafe nake ta aikace_aikace sabida gobe akwai biki a gida na Adama da
ar Shuwa kuma duk a gida za'ayi anko ma iri
aya muka yi .Ankon da sai da Baba malam ya saka baki kafin Babangida ya yarda yayi mun.
Kuma ya saka shi ya bani kudin gudunmawa.
Ina zaune Malama Babba ta korani a waya ta zage ni tas ta inda ta tsikara ba tanan take jawowa ba duk akan ku
in ankon da akasa Babangida ya bani ne kuma.
Tana tsaka da maganarta ma na kashe wayata a hakanma nayi mata da
auna tunda dai ban fa
a mata magana ba.
Da daddare ina kwance a kan kujera ina kallo.
Mardiyya kuma tana
an wasanta a
asa ta rarrafa can in kamota ta sake komawa.
Tunda dai ta soma rarrafe da mikewa tsaye kullum bata da aiki sai rigima da fasa mun abubuwa.
Na tashi zan kamota a gaban tv Babangida yayo sallama ya shigo.
Juyowar da zanyi naga ni yaketa kallo idanunshi cike da ruwan sha'awa.
Dogon ba
in wandone a jikina sai farar top da na saka matsattsiya kaina babu
ankwali sai sabon kitson da wata mai kitso tazo ta yarfamun shuku da na gaba.
unshi nayi dai haka.
e rai nayi na dawo na zauna.
Kujera ya samu ya zauna
"Sabuwa babu ko sannu da zuwa""
Rijalu kenan in suna son abu sun iya kwantar da kansu.
Ai Rakiya bata koya mun ba ka tuna?"
Nayi maganar idona na kan tv.
Murmushi yayi wanda in ba dan yana bu
ata ba sai dai mu hau sama mu duro.
"Toh a kawo mun abincina ko shima Rakiyan bata koyar dake yadda ake ba miji abinci ba?"
Banza nayi mishi na nuna mai abincin akan tebur na ajjiye mishi komai da komai.
Hatta akan abinci saida Baba Malam ya kirani yayi mun fa
a kafin na soma yin girki dashi.
Ko da gara ta
are babu laifi ya siyo abinci ya jibge har nama da kifi da kayan miya masu yawa ya siyo na adanasu a gidan
ara.
Sai dai fa baya bani ko asi komai dai ya siyo ya ajjiye, ko kitso nake son na sabumta dole saina tambayeshi.
A nanne yake yin yadda yaso kafin ya bani.
Ko zai bani kai da kai yake bani, koma ya bani bai isa ba.
aukar
ata nayi a
asa harta soma bacci muka shiga ciki.
Dan sa
on da Babangida yake mi
o mun ya soma tasiri a jikina.
Nima dauriya kawai nake yi.
Ina shiga ciki na shinfi
e Mardiyya da baccinta yayi nisa a gefe.
Ina da burin siyan gadon yara amman ina bani da ku
in haka dole na ha
ura.
Shirin bacci nayi na yi kwanciyata na ba
ofa baya.
Can Babangida ya shigo shima ya gama abinda zaiyi ya kwanta.
Sai da dare ya kusan rabawa naji yana lalubena.
Hannunshi na ture tare da juyowa cikin tsiwa nace.
Meye wannan kuma kake yi.?"
"Halalina nake nema wasu
an iska ma aka basu balle ni da aka
abamun ke
addara mai munin gaske"
Ai ku ake rabama
an iska sai
an iska irinku"
Ina fa
an haka ya ru
unkumeni dambe sosai ya kaure a tsakaninmu duk na yakusheshi, shi kuma yai mun wulakancin da wallahi da safe da
yar na shiga cikin ruwan zafi.
Kafin na samu salama.
Ina zargin maganin
arfin maza ya afa duk da dai dama a wannan fagen bashi da tamka a cikin mazajen da nayi mu'amala dasu.
Haka raina a jagule na isa gidanmu aka shiga hidimar biki.
Kwanana hudu a jere ina sunturin zuwa gida dan Babangida ya
i fur in je gida in an gama bikin in dawo.
ar Shuwa dai Allah yasa nan Dutse suka soma zama mijin nata ya samu aiki a jigawa sai ya tattago matarshi ya siya musu
aramin gida can muka kaita dai.
Muna gama bikinsu
ar Shuwa kuma aka shiga bikin gidansu Babangida za'ayi bikin mutum biyar Alawiyya da Sauwama sai maza uku biyu
an dakin Malama
arama
aya
akin su Babangida.
Daga lokacin na soma sanin ashe ma gidan babu wani ha
in kai na azo a gani.
Dan dai suna da ilimine shi yasa suke yin abun na hankali.
Biki dai rana
aya akeyi amman ko wanne
angare da ankonsu, abinci ma bambamcewa akayi.
Surukan gidan kuwa sai lokacinne nasan adadinsu da kalarsu.
Sai dai fa ko wacce wani irin kallon gani_ gani take yi mun.
Duk inda na gilma ni da Sadiya dake ri
e da Mardiyya sai inga ana zun
ena.
anne da yayyen Malama Babba kuwa sai da suka ci mun mutuncin da duk taurin raina saida na zubar da hawaye.
Nima na farfa
i maganganun da ya jawo rikicin da Malam Baba yace in koma gidana washegari bu
ar kai bama sai nazo ba.
Gaga gaga
Wata na takwas da aure Babangida yayo aure wata ranar juma'a.
Ina kwance naga ya shigo da magriba abunda bai ta
a yi ba kenan.
Saye ya shigo da farar malum_malum sai
amshi yake zubawa.
Ban isheshi kallo ba naga ya
ebi kayanshi a jaka ya jejjera ya kwashe turarukanshi daya jera a gaban mudubi.
"Kizo ki kulle
akinki ni yau aka
aura mun aure da budurwa tiya leda ba irinki tokumbo ba.
Gangariya ba irinki oshele ba.
Yarinya
ar gidan malamai ba irinki
ar gidan kawalai ba.
Dan haka ni na tafi saina gama dandalar romo tas."
Ficewa yayi.
Sabida tsabar zafin kalmominshi, da kishin da banyi tunanin zanyi akanshi ba yasa idanuna suka rufe.
Ganin zai fita ya barni da cizon yatsan ban mayar mishi da martaniba yasa na duro a guje naje na sha gabanshi.
Ai wallahi baka isa ka fa
a bam mayar maka ba"
Dariya yayi tare da bu
e baki zai yi magana nayi wuf na rigashi.
"Da kake kirana tokumbo.
Ai ire irenku suna numfashi a doron
asa ba za'a ta
a dena samun mata tokumbo ba.
In kuma juninka neman matan banza ne da sannu zaka tadda wacce zata zama ajalinka.
Aure da kayi ko a jikina.
In sha ALLAH ba zaka ta
a samunta yadda kake tsammani ba.
Murhu sai tukunya
an banza sai
ar banza.
Ina gama fa
in haka na koma ciki da sauri na kulle
ofar uwar
akin na shiga aikin zurga zurga.
Wallahi kishi masifa ne mata.
Kar kuyi mamaki dan nayi kishin Babangida.
Har ga Allah ai ina sonshi sosai kuma dai kun sani
Kuma ko auren dole aka ma mace da mijinta ranar da zai kawo mata batun
arin aure dole sai taji babu da
i a ranta.
Nasan masu kishiyane zasu biya wannan karatun.
Marasa kishiya sai dai suce Sabuwa tayi asara ko menene na kishin Babangida oho.
A wannan daren sabida tsabaragen masifa ji nayi kamar in
ona kaina in huta.
A ranar na gane dare da tsawo yake.
Washegari sassafe ina gama aiyukana na wuce gidan
ar Shuwa takwas a
ofar gidanta tayi mun.
Dama munyi waya da'ita a daren jiya ta sanar dani miji ba'a
akinta yake ba.
Kuma itama tana cikin matsala babba.
Ina
wasa
ofarta kishiyarta ta wani le
o tana cewa.
"Waye haka sassafe dan rashin hankali.
Mai gidanma ba za'a barshi yayi bacci ba"
Tana le
owa muka ha
a idanu irin kallon dana watso mata ya tsoratata sosai.
Tana dai tsaye har
ar Shuwa ta bu
e mun
ofa.
"Aisha ba
uwa da sassafe haka kika yi.
Kamar Sabuwa
awarki ko?"
Kuji gulma wato dai kishiyoyi akwai gulma wallahi
aikune masu iya
auke kansu ga sha'anin kishiya.
"E wallahi ai Sabuwa zata iya kawo mun ziyara a duk sanda naga dama sabida
ar uwatace"
Hannuna ta figa muka shige ciki.
A kujerarta na zauna.
Ita kuma ta shiga
an kitchen dinta da kamar karin kumallo take ha
awa.
Jinta shiru yasa na shiga kitchen
in na sameta a gaban doyar da take soyawa a zaune ta gasa tagumi tayi shiru.
Bata san na shigo ba har saida na dafata tukunna ta juyo da sauri.
urama juna idanu muka yi dukkanmu muna cike da damuwa.
Doyar zata
one ki kwashe tukunna sai mu nutsu muma juna bayanin matsalalolinmu.
Doyar tayi maza ta kwashe ta toya mana
wai guda biyu da ruwan tea.
Muna kan karyawa take zayyyanu mun irin matsalolin da ta soma fuskanta daga kishiyarta na makirci da ha
ata fa
a da miji duk ran kwananta.
"Kinga jiya a
akina yake wallahi har tsirara nayi a gabanshi amman ko gezau da kika sani.
Duk wata hanyar ma
e da hilatar
a namiji kinsan na iya Sabuwa ni gangarance a wannan babin.
Amman ace kayi aure miji kuma ya
aukeka da kai da banza baku da maraba.
Shikenan duk soyayyar dana iya a bariki zata
are kenan.
Duk yadda nake tafiya da imanin maza ace nawa mijin na kasa tafiyar dashi.
Shikenan tarairaya da nuna kulawa an barma mazan bariki kenan?
Kai na jinjina ina ta
e bakina.
Ni duk wani iskancin Babangida wallahi baima ta
a damuna ba wallahi.
Nifa jiyane ka
ai Babangida ma
ishin sonshi da kishinshi suka tashi mun da yace yayi aurennan.
Tunda haka yake miki ki share shi kawai kiyi harkokin gabanki.
Tunda naga matar tashi in jeraku za'ayi ko sisi babu mai siyanta."
Dafa mun cinya tayi tace.
"Sassauta murya dan kamar tana la
e wallahi.
To ai inna barta ta samu galaba a kaina kenan.
Ni haihuwa nake son nayi tunda ita kanta albarkacin yaran take ci.
Kuma dasu take yi mun gadara.
Akan
arta ta goye fa sai ya sauka a kaina muna mu'amalar aure ya tafi sabida kawai yaji kukanta mafiya yawan lokuta shiryawa kawai take ta saka yarinyar kuka dan ya baro
akin nawa.
Wani sa'inma baya dawowa sai in yayo sallar asuba.
Sabuwa babbar matsalata fa shine matar tashi wallahi duk bala'ina kamar tsoronta nake ji.
Kinsan Allah ko ha
uwa muka yi gabana yata fa
uwa kenan.
In naji muryarta a tsakar gida bana fitowa sai dai in ta kama dole.
Gashi yana cewa zai mayar damu maiduguri kawai can kuma a gidan gandu suke kinga in muka koma yaya zanyi?
"
Mun jima sosai muna tattaunawa da Yar Shuwa nice har la'asar kafin na baro gidanta.