Sashe 7
Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mutane suna kallon ikon Allah Dan na birge mutane da dama,su Ya Salman duk suna wajen,Mahmood yaji tausayin bawan Allah yace na biya Masa sadaki,aka dauki kabbara Banda Abbu da Yan gidanmu babu Wanda yake murna,Hajiyarmu kuwa tana can tana ta kukan bakin ciki, Me gari yace Nima na bashi karamin Gidana na kusa da bakin titi Dana Gina kwana Nan, Allah yasa ban zuba Yan haya ba,na Basu aro su zauna har lokacin da Allah zaiyi ikonsa ya warke.nan ma aka Kara kabbara,Wani Alhaji me kudi shima yace zan Mata kayan daki,Abbu ya tabe Baki.
Kawu Salisu da Kawu Usman suka ce a matsayin mu na iyayen Amarya zamuyi Mata lefe,sannan zamu dinkawa mahaukacin nata Kaya kala goma da takalma kala uku.
Wani cikin dattijai yace zan zuba Musu kayan abinci dai dai gwargwado.
Farin ciki ya kamani Lallai Dan Bature Yana da kashin arziki.
Nan take aka Kara tambayar Dan Bature Sunan mahaifinsa yaki yin magana Dole aka Kara Nemo ni da kyar ya Kara lulawa tunani yace Sulaiman Saleh,nace Aliyu Sulaiman? Yayi banza Dani ya koma can jikin bishiya yayi kwanciyarsa bacci ya kwasheshi,Nan Kuma na fada musu me yace Nan take aka daura min Aure Aliyu Sulaiman da Fadila Tahir kan sadaki Dubu ashirin Mahmood ya biya cash, Ana daura aure Ina dakina Ina kuka yanda duk Yan uwana da iyayena suka tsaneni.
Hajiyarmu da Yan uwanta tare da Kakanninmu sai fada suke min Ina ta kuka,Anty ma tazo ta dinga habaici,Ya Musa zagi ba Wanda ban Sha ba,Ya Salman da Mahmood ne kadai suka dinga min Nasiha tare da lallashina,Abbu kuwa yace duk abinda ya faru ko ya biyo baya Kar na sake na doso gidansa,bazai min Baki ba Amma ko me ya sameni nayi kuka da kaina.
Hajiyarmu tana Hawaye tace yanzu Fadila kin zabi Zama da Mahaukaci? Yanzu kika yarda aka daura muku aure? Idan ya warke yaki kulaki fa? Idan ya warke kika ji ba sunansa Aliyu ba fa? Baki sani ba ko Arne ne kawai ki Kai mahaifinki Kara har wajen yan Hisba akan Namiji Mahaukaci da ba a San asalinsa ba.
Ni kaina sai da na tabbatar da Hajiyarmu gaskiya ta fada nace ba komai Allah na Bayan me gaskiya Hajiya kuyi min addua Ni Dan na taimaka Masa na aureshi,Bayan Haka ma ai kun tsaneni kowa ya tsaneni akan Allah Bai bani Mijin aure ba,gashi na Samu ai sai kuyi murna.
Fadila Babu iyayen da zasu tsani dansu sanin darajar aure yasa muka matsu kiyi cewar Hajiyarmu,nace yanzu ba da kuka ga na auri Mahaukaci Amma da wacce tsana ce ba a nuna min,mene ba ayi mini ba sai yanzu Dana auri Mahaukaci koma mene kune kuka ja min kowa Yana zagina Taya bazan auri ko waye ba na Kara rushewa da kuka me tsuma zuciya.
Haka muka yini Ana ta gulmata a garinmu,Anty ganin ba mutumin kirki na aura ba Mahaukaci ne yasa ta zage da ita aka yi min jeren kayan daki a sabon gidan da aka bamu na wucin gadi,2 bedroom sai Palo da bayi,ko Ina shafe sumul da siminti ginin bulon siminti,gidan Dan dagwas dashi harda fentinsa Shar milk color,mutumin da yayi alkawari shi ya min kayan daki sosai Palo sunsha kujeru da labule sai Gado a bedroom biyu sai mirror da Sip dai dai rufin asiri,kayan kitchen Yan kadan akayi min da resho na,Kawu Usman ya Kai kerosine paster guda,aka zuba min kayan abinci sosai a matsayin garata,da Kuma na ddattijon da ya bamu sadaka, Bayan sati biyu kamar yanda Kawu Salisu yace an min lefe katuwar akwati daya kayan duk birni aka kaimin dinkin,Takalma kala uku da jaka kala biyu Sai kayan kwalliya,da slifas na tsakar gida,shima ango sun dauki size nasa an gwadashi sun Masa dinki kala goma da takalma kala biyu Sai slifas.
Ranar Saturday Abbu ya Tara kowa a dakinsa yace yau za a Kai Fadila dakin mijinta ta zauna da mahaukacinta,Kuma bazan taba ci da su ba idan abincinsu ya kare,Mahaukaci ya Nemo Mata,sannan duk abinda ya faru Kar na ganki a kofar Gidana sai da zuwa gaisar da dangi.
Alhmdllh mun fita hakkinki mun Miki komai Wanda ya cancanta iyaye suyiwa yarsu sai kuje ku karata aci soyayya lfy.
Kuka nakeyi sosai Ina Dan Allah Abbu kayi hakuri wlh Nima bada so na na bijire muku ba, Allah ne ya kaddara,Ya Salman yace karki damu Fadila kawai muyi Addua Allah ya bashi lfy,Allah yasa idan ya warke ya tuna dake kema ya Miki halacci.
Ina kuka haka naci wanka da kwalliya sosai tare da kawayena Yan uwana Kuma sai Anty da kakannina da Matan su Kawu aka tafi rakani dakin Mijina Ana guda Ana ayyiri da gayya suke yi suna dariya Ana gulmata,kicibus sai ga Dan Bature dukun dukun dashi yasha dirty, Bai San me akeyi ba tunaninsa ma yawo muka fito,duk da kaina a lillube yake sai da ya ganeni kawai ya shige cikin ayarin Yan Kai Amarya aka jera tare dashi gashi yamma ce lis maza duk sun fito Majalisa duk inda muka wuce Ana ta sheka uban dariya.
Suma masu Kai Amaryar Haka kamar ciki zai ciwo,ganin Haka sai ya firgita yayi sauri ya dawo kusa Dani tare da rike min hannu,kunya ta kamani Ana ta dariya da ihu,Haka aka Kai Amarya duk inda nasa kafata shima Haka zai sa, Ana kaini Yan Kai Amarya suka watse kowa yayi gida ana uban sheka dariya.
Ganin ba kowa na mike naje na rufe gidan,abin farin ciki harda rijiya a gidan,ba Bata lokaci na fara kokarin cire Masa Riga zan fara duty na gyarashi dama sabo da Haka na aureshi,kokawa muka farayi dashi ina dariya sai na cire shi Kuma ya hade Rai,da kyar na cire masa,ya cire wandonsa daga shi sai Boxers kunya ta rufeni a tsorace na jashi zuwa toilet dama duk na siyo su shaver ta,dama Kuma Ya Salman ya kaishi wajen aski anyi masa gyaran fuska an rage Masa gashin kansa.
Hannayensa na dage da kyar ya tsaya na asked Masa armft dinsa tas, shaver din Hannuna ya karba sai Naga ya tsaya ya Lula tunani sosai tare da dafe kansa, sai naji yace ah oh...sai ya fara kokarin cire boxers dinsa da sauri na bar Masa toilet din,Ashe tunawa yayi yanda ake askin sai ya aske gabansa tas,sannan da kansa yayi wanka,yanda Haukar tasa ke da Tsafta duk ya iya har su tsarki haukar tasa ba me yawa bace.
Bayan ya fito na leko sai na ganshi tsirara ya fito,tsoro ya kamani na fito ba tare Dana kalleshi ba na daura Masa towel Dina fari Wanda shima Ya Musa ne ya siyo min a Kano.
Bedroom na jashi na zaunar dashi, sai Naga kamar Bai fita ba,ruwa na Kara jawowa a rijiyar na haska Torchlight na Kara wanke toilet din fes sannan na zuba wani na sa masa wani karamin boxers da aka kawo dasu cikin kayansa,na jashi toilet na dinga darzar jikinsa da sabulu me kamshi sai gashi yayi wani kyau da haske, wandon ya cire da kansa Wai na wanke Nan ma, Haka Ni dai na rufe idona tunawa da nayi Mijina ne yanzu na wanke lungu da sako fes sannan na daura Masa towel muka koma daki.
Na shafeshi da Mai Vaseline sannan na sa Masa wani yard marar nauyi na zaunar dashi na fesa Masa turar.
A dakin na barshi na tafi Nima nayi wankana na dawo na shirya Ina Jin kunyarsa,sai kallona yakeyi duk abinda nayi sai ya tafi tunani me zurfi sai ya jinjina Kai.
budurwar ya Musa ta soya min kaji biyu daban tayi min Miya lafiyayya, Anty Kuma ta dafa min shinkafa ta yanka salat a Daren da za a kawo Amarya aka kawo dasu Wai naci da dare kafin gobe harda pure water Leda biyar Hajiyarmu ta Aiko dashi aka ajiye a kitchen.
Abincin na zuba Mana da ruwa a gefe ban ce ya sakko ba Yana ganin abinci ya sakko ya zauna yana kallona maana na bashi yaci yunwa yake ji,Ina ci Ina bashi a Baki Yana ci,sai yayi Shuru dashi abin tausayi bawa ya koma kamar jariri
AsmaBaffa
Love u fans.
[9/4, 10:25 PM] Sis Asma: 🏕HADIN KAI🏕
4
Official
AsmaBaffa
Gajiya nayi da Shuru din nace Wai ya Sunan babarka ne? your Mum, Mama, Ummanka,kallona yake ta faman yi da kyar yace uhm? Nace Mamanka Wacce ta Haifeka,tunani Naga ya tafi me zurfi ya dafe kansa maana Yana tuna abu, da karfi yace Mum...What? Mum alamar ya tuna,zumbur ya mike Yana Kiran Mum, Palon ya Shiga bi da kallo daya Bayan daya Yana lekawa tare da Kiran Mum,kansa ya sake dafewa sai Hawaye zarr suke keto Masa Wanda ya bani matukar tausayi ban San sanda Nima na fara nawa kukan ba,Jin sheshekar kukana ya dawo da hankalinsa wajena ya zauna da sauri kusa Dani
Yanda yaga Ina goge hawayena Haka ya Shiga goge min da kansa,ji nayi Ina wani Masifar kaunarsa kamar Dan uwana, Shuru nayi naci gaba da bashi abincin Amma kadan yake karba yanzu tunani kawai yakeyi.
Bayan mun Gama muka sake yin brush Wanda dama shi ya iya Brush baya gudunsa, nazo zan canja Masa kayan bacci Wanda Mahmood ne ya siyo Masa har kala biyu ganin ango ne.
Da kyar ya yarda na sa Masa, bed din na nuna Masa ya kwanta fafur yaki,yin duniya yakiya sai ma kasan ledar tsakar daki ya kwanta,Ganin da sanyi gashi sabon gini ne sai na dauko bedsheet na shimfida Masa nasa Masa pillow nace ya koma ya kwanta kai Amma yaki sam.