Sashe 50
Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Bayan wata shida Saddiqa ta haifo yarta mace Me suna Fadeela,Safarau Namiji Hunaif da sauran daga masu ciki sai Wanda suka haihu.
Bayan na yaye Fadeel Lokacin Kuma na Gama Degree na,Tarkatawa mukayi da Danbature na sai kasar waje zamuje Paris wurin iyayen Mum,sai London daga Nan muyi Haj da Umrah mu dawo gida.
Wanka da kwalliya kuwa sai abinda yaci uwar da domin Babu Wanda ya Isa ya ganni yace Ina da aure a budurwar ma yarinya zaka Ce sai kyau da wayewa nake karawa ga gyara kaina da nakeyi ina tafiya da zuciyar me gidana,Babu kowa a gabansa sai Ni da yaro na,yanda yake nuna min so da kulawa ya wuce tunaninku Nima Kuma haka. Bama gajiya da juna bama fadace fadace duk da cewa zaman tare Dole sai an samu sabani Amma ba da yawa ba mun Fahimci juna sosai ma.
Sai da muka kwashe 4mnths muna Jin Dadi a kasashen turawa da labarawa sannan muka dawo gida Nigeria cikin kwanciyar hankali.
Bayan shekaru biyu Fadeel ya girma yayi wayo sosai na Samu wani cikin na haifo wani Namijin yaci sunan Abbu muna ce Masa Fuad,ban sake Haihuwa ba sai Dana kwashe 4yrs na Samu wani cikin wanda likitoci suka ce mace ce sakamakon Test da akayi,Sai Murna Danbature yake zai samu mace,Lokacin Fadeel Yana zuwa schl,Safarau yaranta uku,Haka Saddiqa ma,Meena kuwa mace daya da ciki sai sauran Suma etc.
Duk Shekara sai Ice ya canja Mana tsarin ginin gidan da Furniture,gashi yasa an koya min mota Amma baya Bari nayi tuki sai Dole,hutu da Naira ta Gama ratsani ka rantse Yar Shugaban kasa ce.
Yau Saturday Fadeel yana Islamiyya gida ya dau kyalli da kamshi,Fuad Yana wajen Mum Danbature Yana kwance a doguwar kujera yayi matashi da cinyata muna kallon American Film Yana karanta Jarida,gashinsa nake Wasa dashi Ina shafawa har na gaji nace na gaji fa,Juyowa yayi muka hada Ido na sakar Masa kayataccen Murmushi na ya lumshe Ido Tare da Furta I love u da wata irin kasalalliyar muryarsa me Jan hankali,Jaridar ya ajiye ya mike ya fara aika min da kisses asirtaccen kamshi kawai ke tashi a jikinmu,a hankali yace zipping nasan me yake nufi na zuge zip Dina kasa kadan ya fara murza Albarkatun kirjina da suke a tsaitsaye kamar ban taba shayarwa ba,Yana murzawa Yana tsotsan daya, mun haukace Yana kokarin rabani da kayan jikina muka ji Fadeel Yana Danna Door bell Yana kwala min Kira Mummy....dai daita kanmu mukayi na je na bude Masa Kofa ya rungumeni na dagashi sama muna dariya,Yana ganin Ice yace Abbana ya tafi wajensa da gudu,shima sama ya dagashi tare da karbar schl bag din tasa,jeka wurin Nanny naku ta maka wanka ya tafi kuwa da sauri,Ina Alfahari da yarana Allah ya bani nutsatsu.
Jikin Mijina na kwanta na manne Masa nace pls ka kunno Ni muje ka kasheni kasan Ni ba jira,dariya mukayi Baki daya yace Baki da kunya Yanzu Beautyna,ai duk daya muke da Kai zamu ce ta iske mujemu,Muna dariya ya daukeni tare da goyani a bayansa sabo da Fadeel muka sa key kyas kyas muka Fara kashe juna da salon kwarewar soyayyarmu....soyayya Dadi gareta yau Munsha harka muka fito fes muna farin ciki tare da Kara kaunar juna.
Bayan Magrib sai ga Hajjo da Fuad Driver ya kawosu wai yaki Zama jiya kwana yayi Yana rigima Shi Mummy da Abba.da gudu Fadeel yazo suka Fara wasansu a dakinsu Wanda cike yake da kayan Wasa Iri iri,Hajjo wanna yaron Da Saddiqa ko Meena ce ta hadasu da Hunaif Zama yake lfy Lau.
Hajjo tace to ga danku Nan Ni na tafi.
Dambun nama na zuba Mata cikin roba ta tafi dashi taji dadi kuwa,suna ta Wasa da Ice na jika da kaka.
9pm Fadeel ya sameni a Bedroom Mummy mun Gama Assignment sai game zanyi nace no jeka Nanny ta muku Shirin bacci kazo ka kwanta kusa da Fuad kaga shi har yayi bacci Abba idan ya dawo fada zai maka kasan dai Halinsa.
Ba shiri ya tafi wurin Nanny ta shiryashi ya dawo tare da kwanciya a bed dinsa shima Fuad Yana nasa,Nanny dinsu tazo itama ta kwanta a katifarta dake ita ke tayasu kwana binto dattijuwa.
Bayan nayi Shirin bacci Danbature na ya dawo shima ya shirya muka kwanta tare da manne juna muna zuba love mashaallah Kai...Kai...Ina ganin soyayya,duk me bukatar ganin madarar so ruwa ruwan kauna yazo gidanmu yasha kallon buga soyayya ta gani ta fada.
na barku Nan.
ALHMDLLH
Ina Mika Godiya ta gareki JIDDER ZARIA Allah ya bar kauna, duk Wanda yace bake ba zance ba shi ba🤣.
Fans Dina Abin Alfahari na na gode da karatun Novel,Allah ya bar kauna,Ina yinku musamman AsmaBaffa Fans club, AsmaBaffa Fans ,Hadin Kai fans da sauran Gps Ina turo gaisuwata.
Kuskuren da mukayi Allah ya yafe Mana,Allah ya bamu ikon amfani da sakon Da Novel din ya Isar, wanda ban baku page ba afwa next Inshallah Zan baku.
Kuyi hakuri na rashin jina kwana biyu Zama nayi na Karasa labarin a takaice .idan nayi kuskure ayi min Uzuri.
Littafina da Zan fara Nan gaba Bayan Munje hut mun dawo ME MAGANI.
Love u all fans🥰😍💋😘😍🥰💋🏕🏕
COPY BY ZAINAB BUTALAWA
AsmaBaffa