← Book details Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 50

Sashe 36

Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan tayi wanka ta shirya cikin doguwar Riga yanzu an rage kauyanci,tana ganin motar Dr who ta tafi da gudu ta taro shi tun a hanya take ta bashi labari yanda Tasha aikin gyara tace ba karamar wahala nasha ba Kai Wai komai sai kayi kaca kaca dashi kamar Dan yaro,dariya yayi,ai yau har kyauta sai kayi min sabo da Ni Nan da kake ganina jaruma ce wajen aiki, ba a ja dani tun kafin na gani ma ga kyautarki gashi ya zaro 5k Dr who ya Bata kyautar .
Kai ta girgiza tare da cewa gwara ka bani wayarka nayi game me zanci da wannan kudi masu yawa haka,kije schl ki kashe ya furta,ta zaro Ido tace Haka kawai ayi kidnapping dina a banza ko Yan fashi su tareni, dariya ya dinga yi suna tafiya,ci gaba da bashi labari tayi tace wani ya taba bani dubu daya in fada ma a garinmu na sai takalmi me shegen tsadar gaske ragowar chanjin na siyi katuwar kaza Ina kiwonta tana nan a gidanmu yanzu yaranta data Haifa guda shida.

A cikin dubu dayan duk aka siyi takalmi me tsadar gaske harda kazar kiwo? Ta bashi amsa sosai ma,ai ni na iya maida biyar ta koma goma tattali gareni,ashana ma a gidanmu idan aka siyo sai na siyo reza na dinga rabata biyu duk sirantar ashana sai na maidata Siri Siri da Reza sabuwa Kuma na kunnawa Ummanmu wuta da ita.Dariya Dr who kawai yake Sha.

Tare suka je har Bedroom din Dr who yaga daki tsaf tsaf yaji dadi kuwa yace za a je dake ta wajena ga waya kije kiyi ta game kafin na shirya na fito, da murna ta karba tace to kamomin tashar game,dariya yake game dinma Tasha ce kamar Tv,Bayan ya kamo Mata game ta fice tana yin game dinta,ko Islamiyya yau Akan game tace baza ta je ba wasanta zatayi.
Karimatu tace ke dai ko shashasha Islamiyyar ma baza kije ba akan game? Saddiqa ta kalli Shehu Niga tace gane min Hanya Dan uwa Allah ya kawo Mana ci gaba mun daina Wasan kasa nasara yayo Mana kayan Wasa na Yan gayu ace baza muyi ba,Shehu me Maganar Mata yace wlh fa Yar Nan more waya banza ta fadi,ke Wai wayarki ce kiji Karimatu din Nan.
Shuru Karimatu ta musu Yan uwanta sai Allah musamman Shehu Niga Bata Isa dashi ba.
Saddiqa duk kayan da aka fitar za ayi ku
Yautarsu irin tsofaffin na Mata Dana maza duk sai ta karbe Wai zata kaiwa Yan uwanta na kauye da kawayenta,ta Tara Ghana must go sun Kai biyu na kayan sawa,har na Kaka Hajjo tsohuwa karbewa takeyi ta boye abinta.

Matan gidan Manya idan baku manta ba akwai Wanda ke aure a Abuja su biyu Murja da Hanna na Karimatu,daya a Nan Lagos Hanifa ta Asiya sabo da matsalolin gidansu ko zuwa basa yi ganin gida sai su Dade basu zo ba tare da yaransu.wannan lokacin dai Sunyi meeting iya masu auren zasu zo ganin gida su danyi 4days su koma gidajen mazajensu,su Sunyi aure da hankalinsu suna zumunci a tsakaninsu ba irin Yan gidan ba Tunda sukayi aure sukayi hankali kansu a hade yake.
Sai da suka tambayi yaushe Ice zai dawo daga Kenya aka fada musu Nan da 2wks zai dawo sukace to ranar Suma zasu zo ganin gida sabo da ayi zumunci.

Kwananmu Uku tare da Ice munyi mugun sabo da juna,kauna da so ya sake kulluwa a tsakaninmu,wani soyayya mukeyi ta gaske kowa ya gani sai mun birgeshi abinda nake so yake min Nima Haka na zage Ina kula dashi bilhakki da gaskiya mun manta da wata matsalar gidan su Ice ma,Bai kara nemana ba in Banda Romance har na kwashe kwana hudu,banyi zaton zai iya daga min kafa ba Amma sai gashi ya bani mamaki ammafa da kyar ya jure kullum sai munyi dambe yake hakura.

Yau tun da muka tashi yake fushi Dani Akan naki bashi abinda yake so Ina tsoronsa,bana Jin dadin fushin da yakeyi Yana zaune a Palo Yana kallon News tare da latsa laptop dinsa, lemon Dana hada me sanyi na kawo Masa na ajiye gefensa na zauna kafada ta tana gugan tasa,da kafadata na bigi tasa kadan ya kalleni na kashe Masa Ido daya, Kai ya dauke yaci gaba da Danna system,da cinyarsa nayi matashi da ita na kwantar da kaina, har yau Bai kulani ba, hannunsa na kamo tare da Sa yatsansa na tsakiya a bakina Ina tsotsa a hankali.

Shidewa yayi tare da lumshe ido ba shiri ya kwantar da kansa a jikin kujera shi kadai yasan me yaji a jikinsa, idonsa ya Zama so sexy yayi jajaja kadan, a jikinsa na zauna tare da dauke laptop din na ajiyeta gefe wuyansa na rungumo Ina goga lips Dina tun daga Kirjinsa zuwa wuyansa na gangara kunnensa na Masa rada Ina lasar kunnensa tare da Sa Harshena kadan a ciki,gigicewa yayi ya rungumeni a jikinsa gaba daya,a hankali nace me kake so? You ya furta min Yana kissing din wuyana, a nutse muke gudanar da abubuwanmu, ya rabani da kayan jikina,Boobs dina masu tafiya da Imaninsa yake Wasa dasu Yana sarrafa su yanda yake so,ban hanashi ba tayashi nayi yaji Dadi na gaske ya samu nutsuwar da rabon ya samu irinta tun ranannan da yayi Second day sai yau na Third.
Ni kaina yau na Fara Jin Dadi banji zafin ba sai kadan,ba karamin jajircewa nayi ba wajen sashi farin ciki na jiyar da shi dadin zumata,yayin da ya Kara matowa a kaina ya susuce na Kara tafiya da rayuwarsa.

Ko tsinke bana komai na abinci kamar yanda yace Haka kawowa akeyi daga eatery abinda muke so ake kawowa,kafin kace munyi wani irin kyau,kiba da fari, shape dina ya Kara wani Karuwa na bude kana kallona kasan hutu ya fara samun wurin Zama a jikina bare Kuma Ogan nawa Dama dashi a cikin hutu yake ga uwa uba Naira.
Yau yace sai muje swimming pool na gidan muyi wanka dama Ana Dan zafi zafi,nace bani da kayan wanka Danbaturena ,yanzu Danbaturena nake ce Masa yace Sunan yana Masa dadi shi kuma yace min Balarabiyata, cikin kayan lefena Naga ya bude wata akwati gaba daya kayan wanka ne ciki masu azabar kyau na Yan gayu, wani bra da pant pink sun hadu karshe,wurin swimming din daban yake Babu Wanda zai ganka indai ba Kai ka budewa mutum ba,yasha gyara wurin ya Hadu ga ruwan yasa an maidashi Sea blue Yana kamshi,muna Shiga cikin harabar wajen na canja kaya, shi kuwa da short wando sai towel ya ajiye gefe, Nima Ina son Shiga ruwa musamman muna kauye sosai muke Shiga Rafi,banji wani tsoro ba na shiga shima ya shigo sai faman Bina yake da mayen kallo Wanda Ni kadai nasan maanarsa, jikina ya karaso tare da watsa min ruwa a fuskata, ramawa nayi muna dariya na shige jikinsa tare da rungumoshi ta baya na janyoshi da karfi muka kunna nutso a ruwan Nan muka taso sama kafin ya shaki numfashi naci gaba da tsalle Ina watsa Masa ruwa a fuska na hanashi sakewa sabo da na fishi iya ruwan ma.
Zuwa yayi ya kamoni ya dannani a ciki da kyar ya dagoni Ina tari da dariya bayansa na Dane Ina abinda Naga dama a Haka muke ta nishadinmu abin dadi.

Yaune 2wks ta cika yau Kuma zai koma gida damuwa ta taru ta min yawa Ni kadai a wannan gidan sai Yan aiki,gashi nayi mugun sabo dashi Taya zanyi rayuwa Ni kadai ba shi sai dai yazo jefi jefi ga Office zai koma,sannan Babu kwana sabo da Mum zata Sa masa Ido tasa Cid a gano Mata a Ina yake kwana Dole sai dai yazo na Dan lokaci da yamma ya tafi domin safe zuwa Rana Yana Office sabo da Daddy baya barinsa ya huta da aiki,abin duniya ya taru ya min yawa,na rasa me zanyi duk kuwa da cewar Ina zuwa schl Nima bana gida kullum Amma ai Ina bukatar Mijina a kusa Dani.
bedroom na kwanta na Shiga rasgar kuka ganin da gaske anjima yamma lis zai tafi gida yau baza mu kwana tare ba,Babu jikin Dana ke makalewa nayi bacci a lallausar skin dinsa me kamshin Dadi.
Yini nayi Ina kuka lokacin ya fita Yana Kara shirya min yanda zanji dadin Zama a gidan.

Shi kanshi ya fini damuwa ga Sona da tunanina Wanda ya hanashi sakewa,ya zaiyi da irin yanda baya so yaga mun rabu dai dai da second,yanzu zai yini bai ganni ba,Bai ci girkina ba,ga yanda nake kasheshi da soyayya ga iya kwanciyar aure,ga biyayya Taya zai iya ace bazai kwana a jikina ba me santsi da laushi,ga kyauna me tafiya da Imaninsa Hadi da diri iya diri,Yama za ace Wai bazai dinga rayuwa da Matarsa ba abar kaunarsa.
Gashi dangi da iyaye Basu San da ita ba,ga matsalar Mum dinsa,ga rudin da yake ciki ko yaushe Mum zata iya kashe musu uba,ga gidansu Babu tarbiya,ba zumunci kamar ba Yan uwa ba,yaushene gidansu zai gyaru,abinda ma yafi bashi haushi abinda Daddy kewa Asiya da irin zunubin da yake kwasa idan har Mum ce ta Masa tsafi to duk abinda ya aikata na zunubi ta sanadiyar tsafin kanta zai koma.
Yana son uwarsa Sam baya so ta mutu a Haka domin zai wahala idan ta mutu a Haka to wuta zata wuce, Bai son hakan ta kasance da ita,fata da Addua yake Mata Allah ya shiryata.

Murja,Hanna tare da Hanifa sunzo tuni da yaransu ko wacce yaranta biyu Murja ce kawai me Yara biyu.
Jira kawai suke suga Ice ya dawo daga Kenya an Dade ba a hadu ba,sabo da Dangin basa wani ziyartarsu sai Ice kawai yake Dan zuwa watarana,yaransu ma Ice suka Fi sani.

Shugowar Aliyu gida kenan da ledojin shopping iri iri a hannunsa Yana ta kwala min Kira tun daga Palo,Shuru baiji Ni ba kasancewar ya Saba kullum zai ganni a Palo cikin kwalliya ta gaske Zan tarbeshi tare da hugging nasa Ina bashi zazzafan kisses.
Direct Bedroom dinsa ya wuce ya Hangoni saman bed dinsa Ina ta kuka,Tun jiya muke daru dashi kan Ni ban yarda ba Dole ya zauna tare Dani,ya rasa taya zai lallasheni.
Chapter 36 · 0% Book details