Sashe 47
Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari da safe suna tare dasu Salman can aka Kai musu kayan Kari iri iri,Ni kuwa da wuri naje na gaida Daddy tare da Abbuna mukayi Hira Da Abbu sosai ya Kara min Nasiha sosai yace Fadila hakika Ni kaina na koyi darasi dangane dake da Kuma gidan Nan kiyi hakuri farko bamu rikeki da Amana ba munyi tunanin takura Miki da Nuna kyama shi zai jawo kiyi aure koma waye bamu damu ba matukar zakiyi aure ba ruwanmu da ki auri na gari ko ma waye kawai ace kinyi Aure Wanda da yawa iyaye na Hausawa Haka suke kawai ayi aure koma waye ba kowa ke damuwa da hannun da yaransu zasu fada ba,to gashi Allah ya nuna Mana shike tsarawa Dan Adam rayuwa,sannan ko waye ka gani ka guji wulakanta shi shima ba Haka ya so ba Allah ne ya tsara Masa Haka,bamu taba zaton Aurenki da Aliyu zai Zama Alkhairi ba sai gashi Ashe Allah shi yasan meke boye,to mun godewa Allah,Allah Kuma yasa mu gane ya Dora mu Akan hanya,ki dage da biyayya kibi mijinki kinyi dace ba sai ma na fada Miki rayuwa ba Tunda ke kin San yanda kike kula da abinki sai dai kiwa wani fada,Allah ya albarkaci rayuwarku.
Ameen na amsa sannan nace Abbu ai baku da laifi Ni kaina da matsalar ta faru nayi Nadama,ashe Alkhairi ke Bina dan ma baka ga yanda yake so na ba na furta Ina boye fuska,Murmushi Abbu yayi sannan yace nafi ki sanin haka,yanzu Baki ga yanda Yan uwanki duk suka Samu Madafa ba ta sanadin mijinki,suna ta kantama katon gida a birnin Gombe zasuyi aure ga motocinsu,Gidana sun maida shi sabo sai abinda muke so muke ci,kwana Nan ma Salman ya kusa Gama Mana katon gida a Cikin garin Gombe zamu tattara mu koma,wannan na kauye Kuma za a rufeshi sai in munzo ganin dangi muzo kauye,farin ciki ya kamani nace Alhmdllh Ai Haka ake son taimako ayi maka abinda zaka rike kanka da Yan uwa ba Wai a ebi kudi a baka ba,gaskiya naji dadi, Daddy ne ya katse Mana hirar daya fito yace jeki ki Kira Aliyu Ina son ganinsa.
Mikewa nayi sai Dana fito nasan na Masa laifi sai na hango Saddiqa anci kwalliya tayi kyau nace Dan je ki Ki fadawa Ice Daddy na nemansa,Saddiqa ta kalleni tare da furta Ni fa Dr who ne yake nemana,oh baza kije ba kenan to ko soyayya kuke ne? A'a ko daya munfi dai shiri da shi kawai Ni ai yafi karfi na,Yana dai birgeni sabo da faraarsa,muna Haka sai ga Dr who ya fito Yana sauri da key a hannunsa ya dau wanka da Alama fita zaiyi,Yana karasowa inda muke ya zubawa Saddiqa rankwashi tayi Kara ahhh tana dafe wajen.
Yace ba Kya ji Ina Aiken nawa kinzo Nan kina surutu,Baki ta turo tace to ai Zan kawo maka aiken, Aunty Fadila ce ta aikeni, Miko min to sako na Kuma bazan kaiki ba na fasa,
Magiya ta fara masa tana shagwaba,Yar kallo na Zama Baki bude Ina kallonsu kawai, sai wani irin kallo yake Mata Wanda da Alama na so ne, Jakarta ta bude ta Miko Masa wani Abu a leda Wanda ban San mene ba,Follow me ya furta Yana cewa bye Auntynmu yanzu Zan dawo nace ok a dawo lfy,ita kuwa Saddiqa da gudu tabi bayansa ta shige gaban motarsa suna ta faman dariya su suka San irin hirar da sukeyi.
Sadiya na Samu zata wuce nace Dan Allah zo na aikeki,ta girmeni nesa ba kusa ba Amma gadarata ai matar Ice yayanta ne don Haka Kanwata ce itama tunda kanwar Mijina ce,Kai tsaye nace jeki part din Mijina kice yaje Daddy Yana kiransa,ta kulu sosai ranta ya baci Wanda na tabbatar da ace da ne da sai ta min dukan tsiya Amma sai tace ki kalleni Fadila dan kina auren yayana kice Zaki aikeni kina kanwar Kanwata,Amma dai kinsan ke Kanwata ce tunda Ni matar yayanki ce Dole ki bani girmana,kije kawai wlh ko na fada Masa abinda kika ce kuma kin San Halinsa.
Hmm ta kalleni tace to ba a haifeki ba yarinya banza a banza ke kin Isa idan shi kina juyashi mu wlh munfi karfinki taja tsaki tayi gaba abinta tana Jin kida a ranta,Raina ya baci Bayan Ni na tsokani fadan banyi niyyar zuwa wajen Danbature ba Amma yanzu na dauki hanyar zuwa part dinsa, Yana samansa su Ya Salman suna Palo na gaidasu nace Ina Danbaturena? Sama Musa ya nuna min nace Ina zuwa na haura samansa Ina fushi kamar Zan fashe na Shiga tare da Sallama,Yana jikin mirror Yana fesa turare yana kallona ta mudubi yaji sanyi a ransa na ganina sabo da jiya yayi missing dina Amma sai ya share,
Ina kwana na gaidashi ina fushi ya amsa ganin Ina fushi yayi tunanin wani Abu ya faru da kulawa yace lfy?
Ina kumbura nace Wai Sadiya ce kanwarka na aiketa tace baza ta zo ba,yanzu kamar Ni ban Isa da kannanka ba ko ba komai ai sai su bani girmana na matar yayansu Amma sai ta ci min mutunci.
Ido ya tsura min Yana kallona ya ganni yarinyata yana dariyar tsokanata yace Lallai ai da kin sani kin mareta ace kamar matata kannen miji na Mata rashin kunya,zanyi maganinta,ganin Yana zuba Murmushi nace to muje kayi Mata a gabana Naga kana min Dariya ko nufinka ban Isa dasu ba,da sauri ya tsaida dariyarsa yace Ni na Isa muje,nace Kuma Daddy Yana nemanka ma kaje yace, alright muje kawai,kaci abinci kuwa? Kai ya daga min munci da ya Salman.
Tare muka fito dashi mun jera,yace Wa Su Musa Bari na dawo zanje wurin Daddy,ok suka ce Muka fita, muna tafiya a nutse yace Jiya da wa kika yi waya na kiraki busy sai lokacin na tuna ban boye Masa ba nace wani ne ya dameni Bari mu zauna Zan fada maka abinda yake cewa,Nan danan kishi ya kamashi ya daure muka tafi har inda Sadiya take,tana ganinmu ta firgita tsoro ya kamata tasan Halinsa idan ya fara dukan mutum baya tsayawa.
Jikinta rawa kawai yakeyi,kallonta yayi fuska ba Rahma tare da Furta Baki da kunya ko ke har Fadila zata aikeki kice baza kije ba,kina Kanwata? ai Dole ace da Mijin iya Baba cewata.
Wlh daga yau idan ta aikeku kuka ce baza kije ba sai nayi maganinki,To Yaya Ice kamar wannan zata aikeni Dan kawai tana matarka sai ta aiki kamata,Akan me Ni wlh gaskiya Zan fada idan zata aikeni sau dubu bazan je ba karma kaga laifin.....Tasssss......kake ji ya kwasheta da mari,Manyan kaya yasa ba belt na Mika Masa charger dake Hannuna ya karba kuwa,zata gudu na rike rigarta ya kamata Kam a hannunsa ya Shiga shauda Mata bulala da mugun karfi sosai tana ihu tare da bada hakuri tana Yaya Wlh zanje Dan Allah kayi hakuri.
Saida yasan ta daku yace oya Bata hakuri,da sauri tace Kiyi hakuri Fadila,nace na hakura Amma karki sake wlh duk ranar da kika sake ko fada min bakar magana sai na fada Masa,Kyaleta Honey ta tafi, bace min anan ya furta da tsawa tuni Sadiya tayi gaba tana Hawaye.
Karo taci da Daddy ya fito yace ke Kuma lfy,Ya Aliyu ne ya dukeni akan Matarsa ta aikeni nace bazan je ba na girmeta shine ta fada Masa,Tunaninta Daddy zai bi bayanta sai taji yace Good ai ya kyauta Marasa tarbiya yanzu Matar Ice ai yayarki ce tunda tana auren yayanki ai Dole ki girmama ta.
Ni kuwa murna nayi an tare min fada,muna tare dashi zaune a kujerun garden Ina tayashi lissafina wasu kudade masu yawa na Company nasa, sai ga Meena wacce suke uwa daya uba daya taci wanka cikin matsatsun kana Nan Kaya.
Da hannu na yafitota tazo kuwa tace gani Fadila, Ice yace Dan ubanki saarki ce ba ko Aunty ma sai Fadila,sorry tace,nace ki canja sutura Meena Kinga maza baligai suna zirga zirga a gidan Nan zasu ce babu tarbiya a gidan Nan, to kawai tace tana hararata ban San tanayi bama Ashe Danbature ya gani sai ji nayi kawai ya kwasheta da Mari,ga lokacin Daddy da Abbu zasu wuce ta wurin.
Daddy Yana karasowa yace lfy wlh Aliyu zanyi maganinka sai dukar min Yara kakeyi,kazo ku tafi gidanku a Haka zaka koya musu tarbiya,Daddy kana gani Fadila suke wa rashin kunya akan ta fada musu gaskiya, tace tasa matsatsun Kaya maza na sintiri ko Ina taje ta cire shine zata harareta.
Uhm kinyi gaskiya Fadila irin wannan shike jawo mazan gida,Yan aiki,suke yiwa Yara fyade,sai kaga Wanda ka aminta dashi ya lalata maka yarinya,Abbu yace hakane Amma ke Fadila nasan halinki tun a gida akwai iya kinibibi da samun waje in kika ga kin samu karbuwa to in Banda Shagwaba da Jaye Jaye ba abinda kika iya ki kiyaye karki jawo dangin Miji su tsaneki kina hada su fada da Dan uwansu da iyaye ganin kina da fada wajen me gida da dangi,Daddy ya katseshi da ba Maganar fada bace wlh gaskiya Fadila ta fada.
Shuru nayi har suka tafi na mike Nima nace Bari naje wurin Hajiyarmu ta shirya mu tafi gidan namu,ki Hado kayanki gida zamu koma Baki daya,fuska na bata yanzu baza mu kwana a gida ba zuwa gobe idan su Abbu suka tafi sai mu koma Baki daya.