Sashe 31
Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fitowa nayi nace tace gata Nan na nemi waje nesa dashi na zauna,Yana cin abinda na kawo Masa yace me yasa kika canja ba irin da ba? Ko yanzu bakya so na ne? Ae nace Masa direct, yaji haushin maganata yace bakya so na fa,a kaina kika dinga kuka harda Shure Shure ko kin manta a garden time din kina gidanmu? Da kace Amma ba Yanzu ba, fuska ya tamke alamar yaji Haushi yana tsotsar lips dinsa na kasa,tunda bakya Sona ba sai ki yanka ni ba ya furta,nace kawo wuka ka gani idan ban gille ma Kai ba,Murmushi yayi yasan bazan iya ba,yace to in kin Isa ki kawo takarda da biro kice Danbature ya sallameki, kamar gaske na dauko biro da takarda nace gashi, karba yayi kamar gaske,gabana ya Fadi karfa ya sakeni, biro ya daura Yana rubutu da sauri Ni Danbature Mijin Yar Baturiya Fadila Ina son matata. Miko min yayi gabana sai bugawa yakeyi kamar Zan fashe da kuka, na bude na karanta ban San sanda Dariya ta kwace min ba,Wai Yarbaturiya Ashe yasan muna ce Masa Danbature.
Kaji tsoro Ai da ka rubuta Mana idan ka cika Kaine Danbature, dariya yayi yace zakiyi bayani Nan gaba.
Muna Haka Attine ta fito ta zauna da matukar ladabi ya gaisheta ta amsa,ya zauna yace nazo ne kan Maganar tarewar Fadila a gidana,Amma idan iyayena suka sani da matsala,nafi so Nan gaba su San komai, Attine tace idan na fahimceka a Kai ma Fadila gidanka a sirri sai Nan gaba iyayen su sani? Yace ae, wanne dalili ne wannan Haka? Nan ya Dan tsaro labarin gidansu ya fadawa Attine karshe yace Kinga idan yanzu suka sani akwai matsala,Daddy bashi da matsala sai Mum ita Kuma zata zugashi maganarta yake ji Kuma.
Attine tace to ya zamuyi da mutanen kauye kenan kasan zasu zo kawo Amarya suga gidan yarsu, ae rannan naje munyi magana da yayyen Fadila kuma sun fahimceni sunce za samu kamar mutum biyar manya suzo a Kai Amarya dasu Amma ba sai sunje gidan iyayena ba,Nan gaba aje a gansu idan komai ya dai daita.
To ba matsala Bari zanyi waya da Salman yanda suka tsara sai ayi kawai yafi.
Sun Dade suna Hira da Attine kafin Nan ya mike tare da ajiye Mana dubu dari Wai ko zamu siyi wani abun.
Attine ce ta koreni Wai sai na rakashi,Dole na dauki hijab har kasa nasa nabi bayansa.
Yar Uwar Karimatu ce tazo yau daga kauye itama ta dawo gidan su Danbature da Zama,Saddiqa shegen son iyawa,ga kwaikwayo,komai itace ta iya gata Yar kauye Amma sai son iyawa ga abin dariya tana zuwa gidan ya canja da salon abin dariyarta,iyayi kamar me wajenta,watarana ma idan taga dama gada irin wakokin kauye take yi a tsakar gida ba ruwanta tayi ta tafi da rawa tana gwantsale gwantsale.
kowa ya wuce sai yayi dariya,ko bako kayi sai ta Masa magana Kuma baka Isa kasa dinki dai dai Kai ba ko Namiji ne sai tace Dan iska ne yayi haramun.
Danbaturena kadai take jin tsoro Bata iya ko kallonsa,sabo da duk abinda zatayi Bata taba bashi dariya sai ma haushi da take bashi.
Dr who yazo wucewa tana garden tana ta Wasa da ruwan da ake bawa Flowers da sauri ta ajiye ta jike kayanta sharkaf, hakoranta kanana ta washe dake ba laifi tana da kyau Kuma wanka tarwada ce me haske tana da gashinta,Dacta hoo ta fada da karfi, shi Yana da Faraa ba wulakanci yace Yan Mata ya akayi,Kallonsa tayi sama da kasa tace gaskiya Allah ya maka baiwa alquranin Allah jibeka fa cab,Amma Yayanka Ayis (Ice) ya take ka ya shanye ka a kyau, Wai Kai kullum sai dai kusa damammen Kaya wlh kuji tsoron Allah babu kyau,Yayanka duk ya fiku nuna tsaraicinsa a fili,yo fisabilillah mutum ya dinga yawo da wando da kadan yafi gajeren wando duk muna kallo wannan ai Bai kamata ba,wallahi da Babanmu ne sai ya dukesa ta Karasa da Shagwaba, Dr who kawai dariya take bashi yace Ina ruwanki,daga fadar gaskiya Dan dai bazan iya Masa fada bane wlh Amma ka bashi Shawara ya daina.
Dr who kawai yayi gaba abinsa,sai ga Shehu Niga me Maganar mata yace ke Yar Nan ki rufawa kanki asiri daga zuwa kin buwayi mutane alummar Annabi,Baki ta tabe Kai Allah sai ya konaka Shehu Niga kana maganar Mata ba ruwana wuta balbal, yawwa wlh kace a daina ce ma Wani Niga idan ka mutu sai dai ace Allah yaji kan Niga,mene Niga? Wai Ayis,ga hoo,Cilla,Shekara,Misisi duk gidan Nan Sunan banza garesu idan suka mutu ko ance Allah yaji kansu bazai samesu a kabari ba, inji Ubanki cewar Niga.
Ka daina zaga min ubana Dan sanda yake ci Dani yake shayar Dani baka da labari,Kuma gaskiya ce Dole na fada a gidan nan,ace gida duk babu na gari a ciki kalli su Najan Nan yanda Basu da aiki sai yin Zanen fulawa Wai kunshi to wlh lallen shedanu sukeyi ka fada musu ma idan gani suke sun birge to wlh ba birgewa suke ba.
Shehu Niga dariya yayi yace Yar kauye ke Wai me kika sani Babu boko ba Arabic.
Da karatunka nake sallah ai ko? ta tambayi Niga,Nan suka dinga fada da Shehu Niga sosai suna ta yiwa juna habaici.
Aliyu baiyi tunanin na biyoshi a baya ba sai ganina yayi, Murmushi yayi a fili ya nuna yaji dadin hakan,Na rakoshi mun jera,tsokanata yayi ya rike Hannuna sai yaga ban kwace ba na kyaleshi,har jikin motarsa muka Karasa yace Shiga ciki na fada Miki wata magana na manta,ka fada min a Nan Mana sai na Shiga Dole na furta cikin sanyin muryata me dadin gaske.
Bana son raini kin sanni kawai get in,ba shiri na zaga na Shiga gaban motar shima ya Shiga ya kulle daga Ni sai shi.
😘🥰🥰🥰😃
Idan Kunga ban baku page ba kuyi afwa fans nafi ku son kullum nayi posting,watarana Idea na karewa Dole Novel sai Ana Hutawa kwakwalwa tana hutu sai ayi me dadi,Amma indai za ayi ta typing any how to Novel baci zaiyi Ana me dadi a koma Shirme,Kuna Mana Uzuri pls.
Idan Kuma Kuna so kullum da wuri Zan rage yin dogon page,sai na dinga muku readmore biyu kacal maimakon Bakwai ko biyar.😀
Zanci gaba da kyautar pages ga fans Inshallah.
Love u all.
AsmaBaffa
[9/4, 10:26 PM] Sis Asma: 🏕HADIN KAI🏕
56-60
Official
By
AsmaBaffa
Sameeran Gaya, Humaira and Hanas, ga page dinku.
Ina jira naji yayi magana sai naji Shuru sai ma gani nayi ya kwantar da kujerarsa ya kwanta sosai tare da lumshe ido, a hankali nace idan baka da abin cewa Ni Ina dashi,ba tare da ya kalleni ba yace Ina jinki,ci gaba nayi da cewa nifa ba Yar tsana bace da za a baka Ni kawai,babu wani boye boye sai ka min lefe na,sannan anyi Wedding dinner kamar kowa sannan a kaini,Kuma baza muyi kayan daki ba Kai zaka zuba abinka ko gara iyayena baza suyi ba sai dai ayi ta Gori,dariya yayi ba tare da ya shirya ba yace sai me Kuma? Shike Nan na bashi amsa, yace za ayi lefe Amma kema kin San Dinner bazai yiwu ba Tunda a sirri za ayi komai, Amma idan zakiyi iya ke da frnds naki da danginki fine Zan hada Miki,Biki ba Ango salon a Raina Ni kenan a kyale party Amma kayi sauran Dana furta,Kuma lefe na kauyenmu za a Kai da komai,bakya tunani Taya za a Kai kauyenku su da sun ruga Sunyi bikinki tuni an Gama me Kuma za a tona asiri ayi komai da kike so Zan zuba Miki a gidanki Amma ba inda za a kaishi ke kin manta anyi bikinmu tun da dadewa? Sai yanzu na tuna anyi bikin ma.
Alright to Nan da yaushe zan koma gidan? Nan da 2wks,ban sake cewa komai ba,shima Haka mun dauki lokaci me tsawo kafin yace Good night jeki gida,fita nayi nayi tafiyata sai da yaga shigata gida sannan yaja motarsa ya tafi.
Koda ya Isa gida wurin Mum dinsa ya wuce sabo da ta kirashi tana nemansa, Yana zuwa ya gaidata,ko amsawa Bata yi ba tace Aliyu aure zanyi maka da Ilham Yar kanina dake Kuwait kasan kyakyawace ta hada komai da Namiji ke bukata,bana kaunar hada jini again da Yan Nigeria Hausawa,gwara ka auri jinsi na hankalina zaifi kwanciya Naga aure kake bukata.
Mum ai Dr who ke bukatar aure ba Ni ba,ke da bakya so nayi aure Taya yanzu Zaki canja?,ae na canja mind dina sai akayi Yaya? Baki ya tabe yace kiyi hakuri bazan auri zabinki ba,Aliyu ka kiyayeni Akan wannan Zan iya tsine maka,Mum idan Zaki sani Dole wlh Zan iya fallasa abinda bakya so Abba ya sani,na San komai Ina da record,tsoro ne ya kamata tasan zai iya tona Mata asiri gwara to kawai ta kyaleshi da Zancen auren Nan sai Nan gaba zata zuga Daddy Dole ayi Masa ko Dole ne Kar ma ya dauko Mata bahaushiya ya aura.
Karimatu kuwa yanzu abinci ta tsiri kaiwa Aliyu masu dadin gaske Amma Bai taba ci ba,yayi tunanin akwai wani mugun Abu da take shiryawa a kansa,Gashi yaga yaran Karimatu sai shigewa Asiya sukeyi sai abin ya bashi tsoro ba banza ba zasu iya zuba Masa wani abun a abinci yaci kawai sai ya daina cin abinci gidan gaba daya har na Asiya sabo da Kar a sa Masa wani Abu ba tare da Asiya ta sani ba.
Ni kuwa tuni an fara gyaran jiki gadan gadan ba tsayawa na Zama busy sosai ga schl Ina zuwa ba hutu ta karfi na koma sa katon hijab da niqaf sabo da gyaran jikin da ake min,na koma wata Yar Madara kamar a sace ni,sheki da kyau kawai nakeyi,muna waya da Hajiyarmu naji gaba daya sun San Zancen tarewata gidan Danbature sai Murna sukeyi Nan gaba idan komai ya dai daita zasu zo ganin gidana.
Naji Dadi Jin dangina sun San komai,Abbu da kansa yanzu kirana yakeyi mu gaisa.