Sashe 14
Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ma ta fito taji labari Haka ta dinga zagina tana Harara ta da kyar na Basu hakuri suka hakura Wai laifi nane.
Bayan sati biyu Emmanuella ta kawo nata Richard Wanda zata aura a gaban kowa ya dinga min signa,ranar kaca kaca suka Bata da saurayinta,Nima Ma tace you again ta fara min gorin abubuwan da suka min wai naci Amana suka kamani suka yi min dukan kawo wuka naji jiki duk sun kumbura min jiki, ranar Ma ta bani ragowar kudin aikina ta sallameni,duk abinda suka siya min na kayan sawa da kayan kwalliya sai da suke cika min akwati biyu da komai Basu kwace ba suka sani a taxi sukace na tafi gidan ubana bazan zauna musu a gida ba,schl Kuma Ina level 1second semester suka ce naje naci gaba da zuwa har na Gama level 1 na biyawa kaina sauran shekarun ko na tsaya iya nan na karbi transcript.
AsmaBaffa
[9/4, 10:25 PM] Sis Asma: 🏕HADIN KAI🏕
16-20
Official
By
AsmaBaffa
Ina sonku fans a zubo min Sharhi naji dadi typing kunayi Ina Jin dadi💋😍😍
MAMAN ABBA,HABIBA,AICHA,AUNTY SUMEE,ZAINAB ATIKU SALAMA,MAMAN MEENAT, OUM page naku ne Yan gayu na.
Katsam Attine ta ganni da Kaya Niki Niki cike da bacin rai kamar zanyi kuka,Attine tace karki yi kuka fada min me ne ya faru nasan Baki da laifi Fadila,abinda ya faru na kwashe na sanar Mata,tace to kyalesu idan sun gane gaskiya zasu nemiki na tabbatar Babu Wanda zai zauna dake Baki Shiga ransa ba Fadila.
Zamanmu Shar nida Attine muyi hirarmu.
Kwana uku tsakani Ma da yaranta su Amaka suka ga amfanina a gidan,suka gane gaskiya bani da laifi mazan ne masu laifi maciya Amana.
Wayar Attine ce tayi kara Ma ce da kanta ta nemeta tana dagawa ta Bata hakuri tace sun gane gaskiya da Allah a sani a taxi da kayana na koma,murna da farinci ya kamani sabo da naji dadin Zama dasu ga kyautata min da sukeyi inyi abinda nake so kamar Gidana,wanda musulmammu baza su zauna da Yar Haka ba bare har a wani sani a University, Kuma bana so na daina ganin Dr who me kama da Dan bature.
Inda yake birgeni yanda zaka San wayayye ne idan ya nemi kuyi fasikanci kika Ce no to bazai Miki Dole ba,Kuma bazai Kara miki Zancen xxx ba sannan bazai fasa muamula ta mutunci da ke ba,ta Nan zaka San Dr Who ya Gama wayewa baya Dole,sannan kyauta da mutuntawa zai Miki,sabanin wasu mazan Wanda idan ba wani Abu zasu samu wajen mace ba to fa ba ruwansu dake.
A ranar Attine ta kaini again gidan Ma da kayana,suka tarairayeni tare da bani hakuri Akan abinda ya faru,nace ba matsala,Attine Tasha kyautar Atamfa me tsada turmi guda da kudi masu kauri.
Dr who Bai San Ni Yar aiki bace Amma Yana mamakin musulma a gidan arna,sai daga baya yaji labari ba karamin mamaki yayi ba Jin Wai Ni me kyau Haka a matsayin yar aiki,Bayan masu kyau da dama gasu Nan Akan son Kudi sai karuwanci sukeyi suna Zama hamshakan masu kudi sai kaga mace tana Hawa dalleliyar mota Wanda gidansu Gawayin girki ake siyarwa,Makkah duk Shekara Ana daukan pics Ana sawa Dan kawai q burge mutane anje Makkah da kudin Haram anyi shawagi an dawo.Allah ya shirya.
Bayan na dawo da sati biyu Emmanuella da Amaka suka koma London abinsu,daga ni sai Ma muke rayuwa kowa Yana addininsa, ga schl dina Ina zuwa ina karatu na.
Daga makaranta na dawo a gajiye,Ma tana wajen aiki Bata dawo ba wanka nayi tare dasa gown marar nauyi iya gwiwa Zama da arna har na fara koya Nima kwanciya nayi na huta.
Wani Cikin Securities ne yazo yace Wai nazo inji Dr who,a wata arniyar mota yazo sanye cikin kayan likitoci nasa hijab naje, Bai fito daga mota ba ya sauke glass muka gaisa yace masu Hijab gashi ya Miko min wata Leda cike take da snacks sai Ice cream,Godiya nayi na karba Bai jira nace komai ba ya ja motarsa ya tafi na koma cikin gida Ina daukan abinda nake so Ina ci.
Satina Uku da dawowa Mijin Ijeoma ya fara shaawata a gidan yanda yaga Ina kwalliya da gyara kaina,kullum muka hadu sai ya faki idon Matarsa ya dinga min maganganun batsa, na Masa magana yaki ji ba yanda zanyi dashi,idan yaga Ijeoma Bata Nan sai ya dawo gida daga Office ya takurawa rayuwata,har schl Bina yakeyi,Ni Kuma Ina tsoro na kasa sanarwa Ma yace idan na fada zai batar Dani.
Gajiya nayi sabo da ina kitchen ya shigo ya fara shafa min Mazaune Ina guduwa tuni na fara hawaye Ina fada Masa Ina da aure Amma yaki ji kicif sai ga Ma ta Fado kitchen Ina kuka nake fada Mata ba laifi na bane wlh gwara ma ta sallameni tunda matsala nake zamar Mata a gida,karshe Nace na tsani gidan Baki daya sabo da cin mutuncin aure na da yayi bazan yafe Masa ba.
Ma tasan bani da laifi kawai Haka ta sallameni again salin alin tayi min kyauta me yawa,sannan tace naci gaba da karatuna zata dinga biya min nayi ta Godiya na tafi gidan Attine na sanar Mata komai taji dadi sannan tace inshallah zata Nemo min gidan musulmai.
Hankalina kwance nake zuwa makarantata sannan muna zaman mu lfy da Attine, na Kara wani wayewa ga kyau na ya ninka nada,na Kara girma da tsayi shape dina ya fito sosai Duk Wanda ya ganni sai ya Kara son sake ganina.ina da kawayena na schl Amina da Rahina yaran mutunci.
Safarau ma ta samu hutu yau tazo zata yi weekend a gida,tace mutuniyar wannan kyau Haka da Alama an daina tunanin Dan Bature,dariya nayi nace Anty Attine kinji ta ko?ai Yana Raina har abada yarinya, hmm kin fara chart? Cewar Safarau nace Allah kiyaye, wayata ta karba ta tura min Hausa novels iri iri ta koya min yanda Zan bude na fara karatu,ai kuwa tunda naji dadi love iya love ga koyon abubuwan rayuwa yanda zaka kula da Mai gida,na tuna idan Danbature ya dawo haka Zan dinga nuna Masa love kawai sai na dage da karatu ba dare ba Rana,watarana Har masifa Attine ke min.
Na waye sosai na Karu ta hanyar karatun Novels Ina yin na schl abina ras.
Bayan sati hudu lokacin mun Gama second semester Ma tayi min registration da komai na level two muna hutu bamu koma ba,Attine ta rafka sallama ta dawo daga unguwa, sannu da Zuwa Anty ya hanya, Alhmdllh tace sannan tace kafin na zauna Bari na Miki albishir na samo Miki gidan aiki gidan musulmai hamshakan masu kudi Ne duk fadin kasar Nan an San da zamansu,aiki ma idan kika samu a gidan to fa kakarki ta yanke saka, Hajiya Asiya daya daya cikin matam mutumin ce take neman yarinya nutsatsiya da zata dinga Mata girki wacce ta iya girki da tsafa girki ne kawai aikinki.
Alhmdllh na huta zaman banza, Attine tace gobe a kaiki sai ki shirya naki ya naki,Family house ne sai kinyi taka Tsantsan kin nutsu,Bari na Baki tarihinsu kadan yanda naji kafin idan kinje gidan ki gani da idonki.
Alhaji Sulaiman Araba Lagos shine cikakken Sunan me gidan idan kina Jin radio ko News Zaki jishi sabo da kudinsa, Dukiyarsa tun ta gado ce shi kadai iyayensa suka Haifa, Babansa da sauran kannena mahaifansa ko yayye duk basa Raye sai yaransu,Kanwarsa ce daya da yaranta mijinta ya rasu tana gidan da yaranta part dinsu daban,yaran yayye da kannensa duk shi yake rikesu suna gidan ko wannensu da part dinsu,Dattijone na kwarai me kirki da son dangi ga kyauta,bashi da ilmin boko sai business na alatsine uwar me karya kasa kasa bashi da lokacin kansa.
Babansa ya rasu sai babarsa tsohuwa da ta rage tsohuwa ce wacce take tarwatsa kan dangi,Bata kaunar zaman lfy,kullum a gulma take tana hada dangi fada ba hadin Kai ko kadan, Haka kawai zata hada gaba da fitina tsakanin jikokinta da Matan danta.
Hajiya Khadija suna kiranta da Nana tsohuwar banza ce magulmaciya,shi yasa jikokinta ba wani mutuncinta suke gani ba.
Alhj Sulaiman Araba Lagos Dan Asalin katsina state ne,bafillace ne usul Kyakyawa fari dashi.Araba Lagos matansa uku Matarsa ta farko sunanta Karimatu Yar garin Adamawa ce, Karimatu akwai rashin Imani,son Kudi ga Hassada,Dole Mijinta ya Mata Abu ko baya so sabo da Yana tsoron masifarta.
Tana da Yara biyar Habib shine Babba da Matarsa Farida Yana Zama a Abuja,sai Saudat tayi aure a lagos,sai saddiq Wanda shekararsa 26 ya kusa Gama degree a UK,Ammar 19yrs yanzu Yana Ukraine,khairat auta 16yrs tana Ss1.
Sai ta biyu Asiya Mai hakuri,nutsuwa saliha ga hankali ba ruwanta.Araba Lagos Bai damu da ita ba Bora ce a gidan,kowa taka ta yake, yaranta shida,khausar tayi aure itama a Abuja, Yousuf 26yrs shima a Paris ya Gama degree ya dawo gida,saif 23yrs Yana level 2 a China,Khadija 20yrs tana level 1 a India, Kabir 17yrs Yana ss2, Ahmad auta 11 yrs Yana jss1 Nan Nigeria.
Yara ne masu tarbiya ba ruwansu.Asiya Yar zamfara State ce.
Sai mowa Amarya wacce tafi kowa fada Babu wacce ta Isa ta kama kafarta wajen me gida, sai abinda tace Aunty Amarya Maryam kenan Kyakyawar baturiyace ta gaske dattijuwa me kyau gata itama iyayayenta Yan Paris ne masu kudin gaske ne,Bata auri Araba Lagos ba sai da ta tabbatar yafi su kudi,kudi ta gani ta aureshi,musulman kasar France ne Amma lalatacciya ce ta gaske Bata bin addinin nata,iyayen Sunyi Mata fada har sun gaji, itace Shan giya,Shan wiwi,Bata son talakawa,Bata da mutunci ko kadan,tunda tazo Nigeria take Hulda da Yan kudu ta koyi tsafe tsafe iri iri wajen arna.