Sashe 21
Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi nayi nace a kwai hotel fa,yace a kauyen Dan karya,A'a I mean a birnin sai kana kwana a can idan zamuje nemansa sai mu Shiga Mota muna zagawa gari gari ko ya kace? Pls Ya Aliyu,kaifa me taimako ne pls for the sake of Allah, do me a favor kaji.
Baki ya tabe idan na Sha wahala u wl pay for it,ae na yarda,Bari sai nayi tunani. Ya Aliyu...Kai ya rike kin dameni da surutu kije gida ki Mana abinci Malama kin tsaya Nan sai yunwa ta min illa to 1pm, sabo da nasan zuciyarsa nace na tafi,ko kulani baiyi ba.na koma gida abina na Shiga kitchen.
Anjima Zan fara Shiga part part Ina gaisuwa sabo da na fara binciken gidan Nan meke a kasa ne.
Da yamma 5pm na Shiga part din Anty Amarya Baturiya, Linda Kawarta da ita kanta Mum Ice sigari suke busawa ga shisha tulu tulu a gefe,kwalaban giya iri iri,ga kida na tashi, Sahr Yar uwarta Kuma Kawarta itama tana zuwa ta karbi sigari Kara daya ta dodani wuta a wacce ke bakin Linda ta zauna,gaba daya sun matse a Riga da wando.
Sallama nayi na Shiga Palon Wanda hayakin taba kawai ke tashi,da Ladabi na gaishesu suka amsa,na nemi kujera kusa da Anty na zauna, sigari ta Miko min Kara daya tace bismillah,Kai na girgiza nace bana sha, giya ta tsiyayo min a cup tace Sha wannan sabon shugowa ce akwai sweet, nace A'a na gode.
Linda Baki ta tabe tare da Dora kafa daya kan daya saman table tana bulbulo hayaki ta hanci ta Baki, wasu mazan a ciki suka shugo Suma suka Dan Kora giya suka yi waje.
Harshe suka canja suna faransanci da Russian language sai gulmata sukeyi da yare Ni ban sani ba nayi tunanin Hira suke ma, kamshin Ya Aliyu naji nasan ma shine, yayi mamakin ganina a part din Mum nasa sabo da kaf gidan ba a zuwa part dinta sabo da idan kaje sai ace Dan shaye shaye ne Kai da fasikanci.
Yasan Lallai ban San halin uwarsa ba shi yasa na rabeta.
Ko kulasu baiyi ba ya haura sama ya fito da wani file zaiyi waje Mum dinsa ta Sha gabansa where do you think u r going? Gefe ya matsa fuska ba Rahma zaiyi waje tace You are working out of me How dear u Hydar, I'm ur mother not your age mate, zaka je wurin wancan foolish woman Asiya ko, don't try me I can kill u, u already knew me. Saida ya Gama jinta kawai ya bude kofa ya fita a fusace.
Ina kallo ta Kora giya a fusace,Linda tace ya rainaki danki, na Baki Shawara kinki ji,bazan haifi yaro yaki Bina ba da nice da tuni na kashe shi da bindiga komai son danake Masa.
Anty sama ta hau fiya fiya, Linda da Sahr suna tangadi sukayi waje ba kowa sai Ni kadai, a hankali na lallaba nabi bayan Anty zuwa sama.
Maganarta na jiyo sama sama tana waya, tace A.k wannan sirrinmu ne ba Wanda ya sani a gidan Nan,daga Ni sai Kai,naso ace kana Jin English ko wani yarenmu Wanda za muna magana babu me ganewa Amma Kai sai Hausa,hausarta marar fita sosai tace yarona nayi Masa tsafin..Amma tsafi baya Jin Sa,baya so na,shi ma Dr who nayi na gaji sun rike wasu banzan iyayensu na tsanesu nayi nayi yaki yi,ita kanta Asiya da kyar na maidata baya a gidan Nan,miji baya ko kallonta, Karimatu ce kadai na kyaleta itama Dan Ina Amfani da ita ne watarana, so yanzu abun ya Kara lalacewa,Maganar Dana fada maka din Nan wacce har ka bani Shawara ga allurar da za ayi Masa kasan nayi,to wlh sakinsa yayi fa ya dawo tuntuni, Ak yace tabbas sai dai in yaronki Aure yayi Baki sani ba sannan ya sadu da Matarsa,Amma in ba Haka ba wannan Allurar ta tsafi Bai karyewa Dole sai in aure yayi Kuma yayi sex da Matarsa ta sunna, ihu ta kwala Wanda ya firgitani, Amma ai na Baki wata in ya dawo hayyacinsa ki Masa wannan dayar wacce zai Kuma canjawa,da sauri tace yes tunda ya kirani a waya a jirgi na hada Baki da wani Likita da yaje gani a turai yayi Masa Allurar Amma ba abinda ya canja,bana so Naga yaro na Yana Ciwon hauka Ina sonsa,wancan ma fa ban San Ina yaje ba,kawai a gidan Nan ance ya tafi turai na boye Zancen.
Ok Ak kasan Maganar Nan wlh bana so ta tashi Naga kamar yaron zai iya dawo da ita, ka kawo Idea pls,dariyar mugunta ak yayi yace akwai sabon shiri dana hada Miki Nan da 2wk Zan Aiko yarona Yana kawowa ki aikata abinda nace na sharadi na,sannan ki samu doctor da zai Masa wannan a Karin ruwa za a sa Masa a hospital.
Kuka kawai nakeyi,tausayin Danbature ya kamani wannan wacce maganace ake Masa wannan rashin Imani a kanta kuwa,Amma ban San Zancen ba,Jin kamar zata fito ta Gama wayar na sauka da sauri kasa na bar part din Baki daya,a Dan lungu na labe na share wayena na daidaita kaina,nayi part din Karimatu azzaluma.
Daga ita sai Kaninta Shehu Niga Yan Matan nata duk basa gida sun fita gantali, Zan Shiga Palon kenan naji Muryar Karimatu tace ai Ina Nan Ina target Shehu sai na Kori Maryam daga gidan Nan indai tsafi ne muma sai mu fara gwadawa ai mun San malamai muma tunda na hada muguntata taki ci Naga yanzu tsafi ke tashe Mata ko wacce tasan gidan Malam,kalli munafukar Nan Asiya wlh badan Allah ta mallake Ice ba,sai yanda ta juyashi Dan kawai taga shima me dukiya ne Bayan na Babansa,sannan yarinyar Nan ban yarda da ita ba, Danbature da Alama Asiya akwai target da take hadawa,in ba Haka ba ka taba Jin zukekiya Haka yarinya kamar ita tayi kanta ga iya kwalliya ta waye Yar University tace Wai itace Yar girkinta da Ice,yarinya Ido a soye,ka duba Dr who shima fa kusan yanzu can wajen Asiya yake, Meenal ce kawai a wajen mamanta,to Nima Naga Ana Bari na a baya,baza ta Sabu ba Dole na mike tsaye.
Naja Cilla wacce shugowar ta kenan tace Umma mu dai ba ruwanmu wlh Yan uwanki ne mu Amma baza mu je wajen Malam ba,wannan fagen babu mu,da kin tsaya iya muguntarki da yafi cewar Shehu Niga sarkin tsoro me Maganar Dan daudu yace oh Yaya Wlh mu Kam bada mu ba,yo me yayi zafi Dan Allah Dan Annabi malaman Nan fa idan ba waazi yake ba kalallahu kala rasulu to kusan bokayene ki fada wuta,ki siyi jahannama da kudinki,to Allah ya shiryeki,duk zaluncin da kike Bai Isa ba kinga Ni nayi Nan,Shehu Niga ya fito na buya yanda bazai ganni ba,Umma tace lusari dandaudu ai Kai kayi asara da Kai gwara Babu dama barinka akayi yafi sauki.
Cilla tace gaskiya fa ya fada haka rannan Ma fa nasan me kika hadawa Daddy kika saci kudi masu yawa,haba sister ace Daddy yanda yake rikeki da yaranki,gamu muma gaba daya dangi mun tare a gidan Yana biya Mana schl masu tsada,ci,Sha, sutura,komai munfi masu gidan ma mulki Amma sai kina satar Masa kudi me zakiyi dasu harfa kudin Ice dollars kike satowa Kuma masu yawan gaske Haba.
Ashar Karimatu ta dura Mata Wanda yasa Cilla ta haura sama da gudu tasan Yar uwar Tata yanzu tayi Mata duka ko tasa Soja ya zaneta.
Zaki fito ne cewar Karimatu.
Da sallama na Shiga Palon,tana ganina ta harareni, da faraa ta na gaisheta,tace to atsugwi anzo gulma ko,Dole ai Asiya ta koya Miki kinibibi, Haba Umma gaisheki nazo yi Naga na Dade ban shigo ba, tsaki taja tace to an gode idan Dan Allah ne.
Sama ta hau ta barni Ni daya na gaji na fito kawai na koma part dinmu, gobe in Allah ya kaimu zanje sauran part din.
Ina Shiga part dinmu Nanee tace ke kuwa Ina kika shiga ko yau baza muci Dinner bane? Murmushi nayi a nutse nace Umma da Anty na gaisar, ok muje na tayaki Nima na motsa jikina, muna kitchen da Nanee Ya Aliyu ya shigo kitchen din ya mikawa Nanee wasu files yace Nanee ajiye min wannan takardun wasu gidaje nane ki hada su a wancan, Ok Cewar Nanee ,Ni Kam dadin muryarsa nake ji ban so Kuma na kalleshi sabo da warning da Nanee ta min Bai son kallo,nasan hakan lokacin yana kauye a Mahaukaci.
Takardun Nanee ta karba ta fita daga kitchen din,fuskata ya leka yace Yau ba kallo ne,matar wani tana kallon Namiji Wanda ba sadakinta a kansa,dariya ta na danne ba tare Dana kalleshi ba nace Namiji baligi Yana kula matar aure matar wani wacce ba muharramarsa ba Yana neman Jin muryarta sabo da yaji dadi subhanallah Allah shirya.
Ke me Zan kalla a Nan murya kamar ta zakara matar da Zan aura ai sai anzo kallon ta from different countries,kishi naji ya taso min na Bata Rai, Bai ce komai ba ya fita waje Yana ki shirya Nan da 2wks muje na taimaka Miki a Nemo mijinki kin takura Mana a gida.
Farin ciki da murna ya mamayeni burina kawai muje kauyenmu Naga dangina,sannan yasan Lallai shine aka daura min Aure dashi,tuna maganganun Anty Maryam Mum dinsa yasa lissafina ya rushe Baki daya, Amma Zan Kara dagewa nasan mene makarin next Allurar tsafin da zasuyi Masa.
Ita kanta Mum dinsu ta fara bincike ko da gaske danta Aliyu yayi aure to yaushe? A Ina? Wace matar tasa,ihu ta kurma tace karya ne,is a lieeeeeeeeee wlh ko wace sai na kasheta.