← Book details Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 50

Sashe 33

Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

10am na farka Ina so naje dakina na dakko Kaya Amma na kasa tsoro nake ji,kawai kitchen na wuce sanye da kayan bacci na,ba abinda Babu a kitchen Haka na fara girke girke na, dama na rigada nasan me yafi son ci da Safe,Dining na shirya sannan na gyara ko Ina a ciki,wajen nasan Yan aiki sun gyara sauran ko Ina, dakinsa na koma naji Karar ruwa,Daure da towel ya fito Yana goge gashinsa da karami a hannunsa,ahm..Uhm..dan Allah ko zaka rakani dakina ina so na dauko kayan da zansa tsoro nake ji.
Hmm...da ranan ma sai na rakaki? Daga yau bazan sake rakaki ba,muje kallonsa nayi kadan nace wuce gaba Kai,Ina jin tsoro na dinga binsa a baya har dakin,da sauri na kwashe kayana kaf na fito dasu na canja wani bedroom din daban,sai da na gama sannan ya koma yaci gaba da shirinsa,wanka nayi naci kwalliya ta sosai,cikin kayan lefe nasa wata atamfa Riga da skert nayi kyau ainun sai kamshi nakeyi.
Ina Fitowa na sameshi yasha kana Nan Kaya kyau iya kyau,kasa kallonsa nayi yayi min kwar jini da yawa,Tunda na fito ya zuba min kyawawan idanunsa Yana kallona,muna hada Ido Naga ya wani lashi kasan lips dinsa,kunya ta kamani na zauna Nima gefensa a Dining nayi Serving nasa.
Nima na zuba nawa muna ci ba Wanda kewa wani magana.

Hannuna yake ta faman kallo Yana ganin agogonsa a Hannuna ga ring dinsa dana sa kamar sarka a wuyana, ba tare da ya kalleni ba yace muga hannunki? Ba musu na Mika Masa ba zato naji ya rike hannuna Yana shafawa a hankali,wani yarrrr naji a jikina da sauri na zame hannuna, ya Miki kyau ya furta,tnx nace yace bani ring Dina ai ba Baki nayi ba da Zaki wani rike a wajenki, Harara na zuba Masa da Wasa nace karfi ya cinye,Mikewa yayi da sauri zai fisgota a wuyana na zille da sauri,kamoni yayi Allah yasa na kwace na wuce Palo da Dan gudu, ya biyoni tare da jawoni muka fada saman 3seater, dariya mukeyi gaba daya, saman kujerar ya kwantar Dani tare da danne min hannaye na,da kafafuna nayi flat,Yana karewa kirjina kallo Wanda ke birgeshi a kullum yake da burin murza shi.

A hankali ya daura Bakinsa saman wuyana da hakoransa ya tsinko sarkar ring din dake wuyana ya ajiye gefe,kissing lips Dina ya Shiga yi,jikina ya Gama macewa,Shaawarsa ya taso min Wanda shi kanshi abinda yake ji yafi nawa.
Nokewa nakeyi Wai Ni Jan aji Kar yace kadan nake jira Ina cewa ka Bari pls Nan kuwa tsakani da Allah so nakeyi,banso ma ya tsaya,abinka da wacce dama an taba yi bazan jure kamar sanda Ina Virgin ba.
Gigicewa yayi ya susuce har tsoro ma ya fara bani kamar zai cinyeni Haka yake tsotsar bakina,rungumeni yayi a jikinsa tare da zuge min zip a hankali ya cire rigar gaba daya,bra Dina ta bayyana itama yasa hakora a nutse ya balle ta,dukiyar fulanina suka bayyana wasu kyawawa a tsaye dasu suna sheki da kyalli,ganinsu ya Kara haukata Danbature hannayensa yasa biyu a hankali ya tallafesu Yana shafa su cike da kwarewa,wata ajiyar zuciya nake saki na Dade rabon da naji Dadi Haka tun muna tare a kauye.

Ban San sanda na fara Masa Shagwaba ba,Ina wani zukewa shi Kuma ya wani like min Yana mannewa, rigarsa ya cire skin dinsa sumul mul me laushi ta bayyana shaawar Rungumeshi naji, kawai na rungumeshi sosai a jikina,wani sound ya fitar sabo da Niimar da yaji a jikinsa.
Tunawa nayi ko sweet words baya fada min sabo da girman Kai karma ya rainani na kwace jikina duk da Ina son abinda yake min Haka na daure na kwaci kaina tare da maida kayan jikina,Ido ya kafeni dashi ya rasa me ya min yanzu bana sonsa,Amma sanda yake a kauyenmu Yana rashin lfy sonsa nakeyi sosai to ko komawa zaiyi irin da kawai.
Shima Bai ko sake kallo na ba ya maida kayansa ya fice daga gidan Baki daya tare da banko min kofar sai da na firgita.

Dama na Samu na gyara Bedroom dinsa neat tare da kitchen sannan na fara karance karance na Islama Dana boko,Bayan na Gama nayi baccin Rana a Palo,Ina farkawa nayi sallar Azahar tare da fadawa Kitchen na fara girki ina tunanin Ina Danbature yaje Haka ya Dade daga tarewata zai Fara yawace yawace to wlh Bari ya dawo na Masa masifa Ni bazan yarda da Miji me gantali ba ayi ta yawo har a hango wata a auro ta,Ina wannan tunani naji kishi ya kamani kamar har ya kula wata kuka yazo min kenan naji Sallamarsa.
Da sauri na fito daga kitchen Ina amsa Sallamarsa nace sannu da zuwa Ina kaje haka? Kallo na yayi kawai yace inda kika aikeni,naje wajen Babyna zance.

AsmaBaffa
[9/4, 10:26 PM] Sis Asma: 🏕HADIN KAI🏕

61-65

Official

By
AsmaBaffa

Ga naki page Din Khadija Dandume ke kadai gwanar Sharhi.

Ku Kuma AsmaBaffa Fans Naga nema kuke ku lalace ba Sharhi.

Dan Bakina na tabe, ya taka zai wuce da sauri nasha gabansa nace Amma kasan banda yawan Fita sabo da kasan a sirri muke zaune,kyawawan idanunsa ya zuba min Wanda suke matukar birgeni idona na dauke ga kallonsa, ba tare da na kalleshi Ina kunkuni nace gida na Aljanu azo a ajiye mutum Kuma a dinga yawo Ana barin mace a gida,yaji Sarai me nake cewa Amma ya shareni ya haura sama abinsa, a fili na furta Zan Rama ne tare da komawa kitchen.

Wanka yayi Ya shirya da sauri lokacin za ayi magrib sanye da jallabiya ya fito Yana sauri wani farin zare na hango saman sumarsa, sabo da shishigi irin nawa da rashin zuciya na sake Fitowa a kitchen tare da Shan gabansa banyi Masa magana ba nayi dage da kafafuna tare da Sa hannu a saman sumarsa me laushi,santsi da kamshi na Ciro Masa zaren Yana kallona na nuna Masa sannan nayi tafiyata abina.
Masallaci ya tafi Bai dawo ba sai Bayan sallar Isha lokacin nayi wanka da kwalliya cikin gown ko gwiwa Bata Kai ba Ina zaune a Palo Ina kallon Tashar ball,Nima Ina Masifar son ball kamar namiji.
Kasa kasa ya min Sallama Nima haka na amsa Masa nace ur food is ready,I'm coming yace kawai yaje sama ya dawo.

Ina zaune na harde kafafu tare da zubawa tv ido,ta Bayan kujerar da nake ya sunkuyo tare da daura kansa a wuyana ba zato naji kamshinsa kiss ya manna min a kumatu da Sigar rada yace U look Good, wani Dadi naji Amma ban wani nuna ba nayi controlling kaina Amma na kasa gane me nake kallo a TV ma tsabar yanda ya tafi da nutsuwata, kafin na Gama tunanina naji har ya zagayo ta gabana tare da riko Hannuna yace serve me, a hankali na zame hannuna Dan bazan iya jurewa ba Haka da sauri na zuba Masa abinda yake bukata zan bar wajen kenan naji muryarsa me kashe min jiki Ina Zaki je? Hira Zaki min ko Haka kika gani Ana kula da Mai gida? Kasa magana nakeyi a gabansa duk kwarjininsa hanani sukuni yakeyi da kyar na daure na zauna Ina Wasa da yatsuna masu kyau.

Ta maza nayi na daure nace to wanne Hira zanyi? Ko ma wacce kiyi Minn, nace sai dai tatsuniya kawai na iya,Dariyar kuruciyata yayi kawai yace yi min Ina ji,Amma me Dadi nake so,
Zama na gyara nace gata Nan gata nanka? Yace tazo na jita ta wuce ta Bayan kunne,dariya na Shiga kyalkyalawa Ashe yasan yanda ake cewa,Watace dai sunanta Godiya,yace uhmmmm,me kuda duk Wanda Bai kawo Mata kuda cikin Leda ba idan ta Gama Masa kitso to dafashi zatayi a tukunya.

Hmm Lallai Bata da kirki wannan cewarsa, naci gaba To shine fa da tayiwa mutum uku sai ta hangame bakinta su zuba Mata buhun kudaje ta cinye na karshe Bai Bata ba,sai tace kaga wutar can Dan gyara min ita,dama katuwa ce ta gaske kawai ya sunkuya ta bude tukunya ta jefashi ta rufe taci ga ba da dafawa ta cinye,tana ta yiwa mutane Haka na karshe sai da ta jefashi a tukunya ta rufe sai tana ta dafawa sai tace bari na latsa naji ya dafu,tana latsashi sai taji muryarsa yana Waka, Godiya..Godiya..sididi nake Godiya..sadada nake godiya sai tace Kai Dan fillo yau sai naci namanka,Haka tana latsawa Yana Mata Waka har sau uku kafin daga baya tsuntsaye su hau kan tukunyar suna Wasa sai burum suka bude murfi sai Dan Fillo ya fito ya gudu. Kurunkus.
Dariya yayi yace to naji wannan sai na soyayya.

Shuru nayi nace kamar ya? Yanda kike so na I mean, wa yace Ina sonka?au bakya so na?Shuru nayi bance komai ba,sai da na Dade sannan nace Kai kana so na ne? Shuru ya min a ransa ya tunanin wato Dole sai yace Mata I love u zata San Yana sonta, maganata ce ta katse Masa tunani da gobe fa muna da schl,Dole a hakura da ita zuwa 3wks sannan ki fara zuwa karki manta komai a sirri,karki Bari a San inda kike ok?
Allah ya kaimu na furta tare da Mikewa Ina hammar bacci ga tsoro Ina ji wannan gidan na aljanu ba karamin daurewa nakeyi ba a hankali nace Zan kwanta, kallo na yakeyi ba kyafta ido.

Ya gano tsoro na hakan a jikina light ya kashe ya rike Hannuna tare da Jana bedroom dinsa,hakan ya min Dadi,a toilet dinsa nayi wanka na shirya kaina cikin kayan baccin daya dakko min da kansa Amma sun nuna tsaraici da yawa,sai da na Gama sannan shima yayi shirinsa,zanyi Shimfida a kasa kenan yace saman bed ki kwanta Amma Ni bazan kwanta a kasa ba,banyi Masa musu ba na kwanta saman bed dinsa me Dadi da kamshi komai Fari Kal, Ina kallonsa Yana ta feshe feshensa na turare har ya Gama ya hau Saman bed din kusa Dani, Addua ya Shiga yi min Yana shafa min Bayan tawa Dana yi sannan yaja Mana blanket ya lullubemu, a tsorace nake dashi.
Chapter 33 · 0% Book details