← Book details Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 50

Sashe 38

Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mun Dade muna Yar Hira ganin nayiwa danta Nisa,kyautar Dana Bata ma karba tayi da Godiya,a gidan mukayi Magrib da Isha naci abincin dare,muna shirye shiryen tafiya sai ga Ice farin cikin zuciyata,abin so da kaunata.
Yi nayi kamar ban ganshi ba,yaje suka Fara gaisawa da Yan uwansa tare da Mum, Mum shima Dan ta ganoshi tace ga Fadila da mijinta ta kawoshi a gaisa,Kallon banza ya watso Mana kallon banza kamar yaga Kashi,Saad ma ya Rama,Danbature yaja wawan tsaki sannan ya zauna kusa da Mum tare da daura kansa a kafadarta Yana latsa waya.Mum fa lissafinta ya kwace bokaye kawai fada suke son hadata da danta karya ne ko Yana da Mata to ba Fadila bace tunda ga zahiri Fadila tayi aure abinta.

Mikewa Danbature yayi tare da cewa nasha gajiya Mum Bari naje na huta tace anjima kazo Ina son ganinka Ki Bari sai da Safe Mum kin San yau na gaji,ba musu tace to,yayi gaba abinsa,kamar da 20mnt nace tashi mu tafi dare nayi,Saad ya mike muka musu sallama muka fita daga gidan Baki daya,sai lokacin naja ajiyar zuciya,Shi kuwa Saad kishin Danbature yake duk haushinmu yake ji kawai ko magana Bai min ba sai gani nayi kawai ya tsaida taxi ya wuce abinsa ya barni gefen Babban titi Ni kadai, Ina jiran taxi Nima sai ga text din Danbature yace Ina kallonki fa ki Shiga taxi ki tafi gida sai Gobe zanzo yanzu idan na fito da matsala.
Okay nace sannan na Shiga taxi Nima na tafi gida kawai Ina share kwallata,Ni Kawai Danbature na nake nema rayuwa Babu shi Sam ba dadi, Bayan na koma gida na Kira yar aiki dattijuwa Binto nace zata na tayani Zama.

Gidan Shuru naji ba Dadi gaba daya kewar Mijina nakeyi,soyayyarsa da kaunarsa sun cika min zuciya,Bedroom dinsa na koma tare da Shirin bacci na kwanta abina,kasa bacci nayi sai juyi nakeyi Ina tunanin Mijina,shima bangarensa hakan take in Banda tunanina ba abinda yakeyi,Yana kwance ya jawo wayarsa tare da latso number ta ya kirani,Tunda naji ringing yanzu da dare After 10pm nasan shine,da sauri na dauki wayar dake ruri na daga,Muryata cikin Sigar Shagwaba da kashe murya na Masa Sallama tare da sakin kukan shagwaba da kyar na iya cewa hope kana lfy Mijina barka da dare.
Wani farin ciki yaji kana ya amsa min sallamata yace Yar Balarabiya ta ya kike?,nace ba lfy Sweetheart,ki daina kuka bana son kukan ki kinji baka kusa Dani taya zanyi lfy,Zazzabin so ya kamani da karfi.
Murmushin farin ciki yakeyi kawai sannan yace na kasa bacci sabo da Babu ke a kusa Dani I'm missing you Babyna,ji nake kamar na dauko ki kusa Dani muyi baccinmu Ina shafa jikinki me matukar laushi, My eyes r hurting coz i cant c u, My lips r cold coz i cant kiss u,if im Not with u gaba daya bana Jin dad...miss u Darling.

Murmushi nayi nace Hmm Danbaturena You have this incredible way of making my heart happy, I really love u,,mun Dade muna waya kafin mu samu bacci ya kwashe mu,wayar da kanta ta kashe kanta,Video call muka so muyi Amma karancin Network na Nigeria ya hanamu yi bamu ji dadin hakan ba.

Washe gari da Asuba naji Kira nasan Danbature ne,Ina magagin bacci na daga Hello...Uhmmm Babyna tashi kiyi sallah lokaci yayi,zumbur na mike nace to na tashi,ok Shiga toilet ki kunna tap naji,sai da yaji karar ruwa sannan ya kashe wayar.
Alwala nayi da sallah nayi azkhar sai na koma bacci,11am nayi Shirin zuwa schl nayi kyau cikin doguwar Riga ta material ready made doguwa,na nada gyalena,nasa takalmi me tsini na dauki jaka ta ba tare da nayi breakfast ba nayiwa Binto me aiki sallama na tafi schl.
Taxi na Shiga na wuce,Bayan na turawa DanBature text cewar na wuce schl shi Kuma lokacin bacci yake tunda Banga reply nasa ba.

Bangaren Danbature ya Gama shirinsa tsaf cikin wani shegen Yard me Masifar kyau da tsada kamshi ne kawai ke tashi a jikinsa ya fito Yana takunsa na takama,Nanee ya sanarwa ya wuce Office Kar ayi girkin komai dashi,Nanee tace to sabon salon naka ya isheni yanzu abincinma ka daina ci a gida,ko fa break baka yi ba,Tea kawai ya kurba Dan kar Asiya tace shima zai gujeta sannan ya fita zuwa part din Mum dinsa suka gaisa ta kalleshi sannan tace gaskiya na iya haihuwar kyawawan Yara,Dariya ta bashi kafin taci gaba da cewa son tambayarka nake sonyi pls ka fada min gaskiya ba abinda Zan maka ka daina boye min sirrinka kasan darajar uwa wace ce matarka ta sunna? Ya akayi ka aureta? Sannan wa ya daura maka auren Wanda mu iyayenka bamu da labari,sannan a Ina take ya sunanta? Duk da gabansa ya Fadi haka ya fuske ya fara dariya yace wlh kina bani mamaki Mum kamar Baki San bana karya ba ko mene Zan iya fada bana tsoro ko kin manta ne,Ina da auren Zan boye Miki ne? Ko Daddy ai Dole ya sani,ki daina damun kanki ki yarda Dani Mum,ajiyar zuciya ta sauke tare da cewa to ai Kaine na kasa gane inda ka nufa,idan nayi gabas sai kayi yamma,wlh kana caja min kwakwalwata na kasa gane komai dinka,Amma karka sake na Kama ka wlh baza kaji da kyau ba.

Murmushin yake yayi kawai tare da cewa kiyi hakuri Mum Amma Ni bani da aure Kuma Zaki gane gaskiyata Nan gaba Ni na wuce Office,Bayan Sunyi Sallama da Mum Bai wuce Office ba Direct schl dinmu ya taho Bai fita da Driver ba shine Ke Driving lokacin mun fita daga lecture na farko sai Nan da 30mnt zamu Shiga wata lecture din,a waya Naga kiransa lokacin muna tare dasu Amira kawayena,Hlo Danbature na na furta Ina kashe murya Wanda duk gulmarka baza kaji me nace ba,fito kusa da school gate naku Zaki ganni a wata bakar Marcedes Benz ki shigo motar kawai bazan fito ba sabo da baka San inda zaka ga idon sani ba Kar a kamamu cewar Ice.

Murna nakeyi na mike Ina me cewa Ameera Bari zanje ganin wani sharp sharp Zan dawo,ok muna jiranki, Ni kadai na tafi Naga motar wata sabuwa daban, gaban motar na bude na Shiga,sanyi da kamshi ya bigeni, gashi motar Tasha tint baki, megidan nawa ya Gama hadewa,ya min kyau yau fiye ma da kullum, Ido ya kafeni dashi,Ido muka hada na lumshe nawa tare da yin fari dasu,cike da matsanancin farin ciki nace Ina yini Yanlabai,rungumeni yayi a jikinsa sosai muna shakar Kamshin juna, ban San sanda na fara kissing nasa ba,cikin rigata ya tura hannunsa tare da rada min nayi missing wannan abubuwan nawa masu laushi, har 30mnt ta cika bamu sani ba sai Naga time nace Zan Shiga aji,yace Anya yau kinyi break? Banyi ba baka Nan ba Dadi shi yasa banyi komai ba,Fuska ya Bata so kike ki rame?kizo ki lalace motar ya juya muka bar schl din zuwa wani shawarma joint ya min take away shima ya siya a motar muka ci muka koshi da kansa ya dinga bani a Baki sannan muka dauki hanyar komawa schl, Bayan ya ajiyeni na Shiga class shi Kuma ya wuce Office cike da farin ciki.

Yau 3pm muka tashi daga schl,Taxi na Shiga zuwa gida,Ban zauna Hutawa ba na hau gyara part dinmu duk da cewa masu aiki sun gyara Bedroom dinmu ne kawai na kulle da key,da kaina na gyarashi neat da toilet ko Ina ya dauki kamshi,kitchen na fada Bayan nayi sallar laasar, na fara tsantsara lafiyayyun girke girkena masu shegen Dadi sabo da Mijina gab yake da dawowa.

Ina Gama shirya komai na sheka wanka tare da tsara kwalliyata cikin kana Nan Kaya short wando red da kadan ya Dan sauka ciyata kadan,da Yar wata Riga Fara ko cibi Bata Gama rufewa ba me hannun vest,gashina har gadon baya na sakeshi tare da gyara shi Yana sheki da kyalli,kamshi kawai nake ta ko Ina,idan baka sanni ba zakace Yar Ethiopia ce ko balarabiyar gasken ce,nayi kyau shape dina ya fito gwanin Sha'awa,sai da na kalli kaina na sake kallo Ina godewa Allah Ina Haka naji Door bell kafin na fito har ya bude kofar ya shigo,Ina sakkowa daga step shima Yana tahowa cike da nishadi shigata da kwalliya ta ta Gama tafiya da Imaninsa, ya Gaza dauke idonsa a kaina, Bai Bari na Karasa sakkowa ba ya daukeni cakwas dariya muke tare Ina ce Masa Oyoyo, kallo ya Kare min yace Wai Wai Haduwa Yar balarabiyata kin hadu,kinyi kyau,nayi Dace,Kai Amma na godewa Allah daya bani ke a matsayin Mata nayi Dace a duniya.
Dadi nake ji yana yabona,ya Kara min kwarin gwiwar Kara zagewa inyi Masa kwalliyar data fi wannan,Wanda hakan da yawa mazanmu basa yiwa matansu sai idan kayi laifi su Isheka da fada,Amma idan kayi abin a yaba baza suyi ba Hausawa kenan.

Bai direni ko Ina ba sai saman bed cikin bedroom dinsa,Ba tare da yayi wani abuba kawai ya fara murzani Nima nayi missing nasa na tayashi muna Jin dadinmu, da Zafi zafi muke kissing juna,ya fara sarrafani yanda yake so, dukiyar fulanina da ke birgeshi ya Sa a Baki Yana Sha Yana shafa su,ya Gama tafiya Dani bama ji bama gani, sai da muka samu nutsuwar kanmu sannan mukayi wanka tare da sake sabon hadewa, muka zauna a Dining muka ci abincinmu muka koshi dam sannan yace Allah ya Miki albarka Amaryata,Ameen na furta tare da komawa jikinsa a Palo na kwanta a jikinsa muna kallon Film Yana Wasa da sassan jikina.
Romancing muka fara daga bisani muka wuce Bedroom tare da canja salo,sai da ya sake yi sannan hankalinsa ya kwanta,Nima naji Dadin harkar, Aliyu na daban ne cikin maza, sabon wanka muka sake bacci ya kwashe mu me dadin gaske, bamu farka ba sai 9pm Karar waya ya tashe mu.
Chapter 38 · 0% Book details