Sashe 40
Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannu yasa Yana goge min hawayena Yana cewa it's ok yana shafa gefen fuskata da hannunsa me laushi,Daukana yayi cak ya sabani a kafada kamar yarinya sannan ya dauki basket din da hannu daya muka fita har mota ya sakani a ciki sannan yasa basket a Bayan sit, ya figi mota muka bar gidan,Yana Driving hannuna Yana cikin nasa daya Yana tuki a nutse muka Isa Hospital kafin mu Karasa ya saukeni na fita tare da daukan basket na abinci na,Bayan ya Shiga da kamar 20mnt ya tura min text cewar na shigo ya fada min address na room din,Ina Shiga muka hadu da Nanee tare da Dr who sun tafi siyo Magunguna,Gaisawa mukayi Nanee tace a Ina kika ji? Nace a radio ya jikin Daddy,Dr who yace da sauki Yana mamakin kyan Dana Kara da haske ga Yar kiba nayi,Lace din dake jina suke kallo wannan lace yafi karfin siyen talaka sai yaran shugaban kasa ko Gomna,nasan Address din Amma na nuna ban sani ba sai Dr who ne ya rakani sannan ya koma wajen Nanee Ni Kuma na Shiga room din da Sallamata.
Danbaturena ya rike Hannuna Daddy kam Yana zaune gefen bed din,Nan Kuma ga Saddiqa da yaran gida maza da Mata sun cika dakin kowa yayi jugum jugum, mun gaisa nayi musu ya me jiki na ajiye musu abincin,Saddiqa tace kamar kin San yanzu ake tunanin aje gida a kawo abinci, Nanee da Dr who tun jiya suna Nan asibiti Basu ci komai ba,Bari suzo suci,Murmushi nayi kawai muka hada Ido da Dan Bature ya min signa tare da kashemin Ido daya,Nima Haka na Masa Saddiqa Yar sa Ido ita kadai ta ga abinda mukeyi,Aiko sai muka ji tace Fadila da aurenki babu kyau wlh Zaki Shiga sabanin sharia.
Babu Wanda ya San me take nufi anyi tunanin shirmenta ne data Saba.
Na Dade a zaune lokacin Nanee da Dr who suka shigo su Kuma Yan gidan suka tafi gida suna cewa da yamma Karimatu zata zo, Nanee ta zauna gefena sannan tace kamar kin San yunwa muke ji,Dr who ta zubawa itama ta zuba suka ci da yawa tare da Hada tea me kauri su Sha abinsu,yayin da Police suka zo zasuyi bincikensu Akan abinda Mum ta aikata, muna zaune Inspector ya fara yiwa Nanee tambayoyi yace Maryam matar Daddy tace ba ita ta aika ba,sannan tace ke ta samu a toilet din Daddy kin fito? Kuka Nanee ta fara tace sharrin Maryam ne lokacin Daddy ya sani na wanke Masa toilet sabo da bani da Amfani a wajensa face Yar aikin gyara Masa part dinsa wanda kowa ya san da hakan a gidan,ina ciki ina wanke toilet naji maganar maryam suna hira da Daddy har yayi bacci sabo da ya gaji bashi da hutu,sai kakarin Daddy naji kawai da gudu na fito na iske Maryam dauke da wuka a hannunta duk jini.
Haka Asiya Allah sarki tayi ta bayani tana kuka,Amma dan sanda yace tunda su biyu ne suka Shiga part din Daddy a ranar Dole a tafi da Asiya itama a kulleta sabo da aci gaba da bincike zuwa nan gaba a tura su kotu,ko a jira Daddy ya warke sannan ya fadi wacce tayi niyyar kasheshi sai a yanke hukunci, Tausayin Asiya naji sosai,Ice ma haka muna gani aka tasa keyarta zuwa kurku ku, Danbature yace ki zauna a wajen Daddy tunda Kinga Ba kowa Dr who ma ya tafi gida zai samu yayi bacci zuwa dare zai dawo,Ni yanzu zanje police station Zan kashe kudade a maida Mum da Nanee wuri me kyau inda baza a musu komai ba, farin ciki ya kamani.
Ganin ba kowa na matsa jikin Danbaturena na rungumeshi sosai tare da cewa Ina sonka Mijina Allah bawa Daddy lfy a hankali yace Ameen,idan na dawo kawai ki tafi gida zanzo da dare yanzu Mum na kulle Kinga gida ya rikice Babu me sa Mana Ido Kinga kullum muna tare ba wani boye boye,Murmushi nayi tare da furta Allah yasa komai yayi settling da wuri mu nunawa duniya mata da miji ne,auren sunna,Hmm ai har yau Addua nakewa Abbunki da ya daura min Aure dake,Daddy Yana warkewa Zan fada Masa a sirri, Kiss ya manna min a goshi yace bye tare da daga min hannu ya fita,Ni Kuma naci gaba da Zama Ina kula da Daddy har Karimatu da wasu yaranta masu aure suka zo,Hanna,Murja da Haneefa suna kuka, Karimatu tace Fadila uwar shishigi da kinibibi Nan ma sai da kika San ya akayi kika zo kenan har da barinki jinya kamar babanki, to masu shi sunzo sai a tafi ko uwar iyayi son a cuso Kai gidan masu kudi, tunda kinyi Aure ai sai a barmu musha iska.
Shuru nayi Mata Kuma ban tafi ba Ina jiran Mijina ya dawo sai na tafi kamar yanda ya Umarceni,Hanna da Murja ne suka dinga yiwa Umma Nasiha kan Bata kyauta ba,mutum yazo dubiya Amma taci min mutunci Haka,Mikewa Karimatu tayi tare da ficewa waje fuuuuu tace na gaji da Zama a asibiti na tafi gida idan kun Gama ku taho,mamaki ya kamani Wai matar Daddy guda Yana wani Hali Amma ko 30mnt Matarsa baza tayi na jinya ba, dasu Hanna muka dinga Zama muna Hira sama sama sannan sukace yanzu Dr who zaizo Bari suje su ga Doctor zasu yi magana dashi, suna fita Ni kadai naci gaba da Zama da Daddy Ina kula dashi duk da cewar baya motsi Amma Ina kusa dashi har yamma tayi lis 5pm sannan Danbature ya dawo lokacin muna zaune dasu Murja Yana shigowa na kalleshi gaba daya hankalinsa a tashe yake,idonsa jajir,da gani Yana tashin hankali,Murja tace sannu Ice sai hakuri ka dinga kwantar da hankalinka,Ido na tsura Masa nima hankalina ya Gama tashi kamar zanyi kuka,Ni Kawai tausayin Mijina nake ji,ya Zan iya tafiya na barshi a wannan halin tsoro nake ji Kar wani abin ya sameshi idan bana kusa,kallonsa nayi tare da kwabe Masa fuska kamar Yar yaye zanyi kuka na kasa saita kaina,ganin Haka yasa ya Dan yi dariyar yake da gani iya labbansa ce,ya kyafta min Ido Yana tuna min da mutane a kusa Kar a gane mu, kafada na makale irin bazan daina ba,Murmushi yayi ba shiri,su Murja Basu San me muke ba hankalinsu na kan yaransu da suka zo dasu,da yatsa ya nuna min Haneefa Wai suna gani,Baki na murguda Masa irin Ina ruwana Ina Kuma nuna Masa idonsa da hannu yayi red,Yana gyarawa Daddy kwanciya ya nuna min kofa da kafarsa Wai na tafi gida,Yana shafa cikinsa yunwa na damunsa maana naje gida na Masa girki.
Da sauri na mike tunawa da Bai ci komai ba na yiwa su Hanna Sallama na tafi, shima yace Bari naje Naga Doctor yanzu Zan dawo.
Ina tafiya naji kawai an jawoni wani lungu da karfi,Ina Jin kamshin turarensa na gane Danbaturena ne,da sauri na juya na rungumeshi ganin ba mutane a wajen abinka da private hospital Kuma a Lagos Wanda kowa harkarsa yakeyi, fuskarsa na shafa kamar Zan shige cikinsa nace mene ne?Dan Allah ka kwantar da hankalinka,yanzu Dr who zai zo Yana zuwa ka taho gida kaci abinci ka huta sai kazo ka karbeshi shima ya huta yau ka kwana da Daddy, Ok yace min ki kular min da kanki kinji, Inshallah nace ka daina damuwa kaji,yace to, Shagwaba na fara Masa Ina doka kafafu Allah idan baka dawo ba komai dare sai dai kaga nazo Hospital din nan na kawo maka abinci,samun kwanciyar hankalinka kazo gida kayi wanka ka huta sannan ka dawo asibiti,Zanzo Mana tunda kince ai nace zanzo ya zanyi tunda gimbiya tace ai ban Isa ba,Murmushi nayi tare da saka Hannuna cikin nasa nace take heart my Love,Kai ya jinjina min tare da manna min kiss a hannu na, hannu na Mika Masa muka tafa tas nace sai kazo Zan yi girki me dadi na tafi,Yana murmushi,gaba daya bakin cikinsa ya yaye ji yake kamar ya hadiyeni ya huta.
Koda na Isa gida kitchen na wuce kawai nasan yana son pounded yam da miyar kwai Tasha Naman rago Haka na shiryata sannan na hada Fruit salat sabo da baya cin abinci barkatai,Bayan na Gama tare da Binto me aiki muka Kara gyara gidan ya dauki kamshi da kyalli sannan na fada toilet nayi wanka tare da Sallar Magrib,Ina azkhar har Isha tayi nayi sallar sannan na zauna na tsara kwalliyata na hade cikin gown iya gwiwa ce ta cikin lefena take, tayi min kyau sosai na zauna a Palo Ina jiransa,ban Dade ba naji dirin motarsa farin ciki ya ziyarceni da sallama ya turo kofar kawai ya shigo a nutse na mike na Isa gareshi.
Murmushi na Masa kamar yau na taba ganinsa Haka nake murna,shima Haka sosai ya rungumeni a jikinsa Yana kallon shigar danayi,na Masa kyau yace wow kinyi kyau I missed u ya Kara hugging dina a hankali nace I love you Danbaturena, muje kayi wanka ka kaci abinci ka huta sai ka tafi Hospital Kaine Babba ya Dace kana kwana kaima ba Dr who ba,dadin kalamai na yaji ya Kara Sona a ransa a fili yace Allah ya Miki Albarka Baby,Ameen na furta kana muka haura sama cikin bedroom, na tayashi ya cire kayansa Haka wanka ma na tayashi,kafin ya shafa Mai na zabo Masa kayan da zai sa ya sasu kuwa kana Nan Kaya ne na bashi har winter jacket sabo da Ana sanyi sanyi ko zai jin sanyi a hospital sai yasa Abarsa,tana sakale a hannunsa ya rike Ina taje Masa sumarsa,sai kamshi yakeyi sannan muka sakko Dining na zauna na dinga dura Masa abinci sai da ya koshi yaci da yawa sannan na kyaleshi.
Ya huta na 1hr 9pm nace to tashi ka tafi,kwanciya ya gyara a jikina tare da cewa ban son tafiya na barki Ina sonki,Hmm Daddy ne fa Oya tashi na rakaka mota,a kunne ya rada min yau bazan yi ba kenan? Me zakayi na furta Ina dariya Dan na gane me yake nufi,Daddy ba lafiya mu muna shagali bazai yuwu ba,rowa kawai Zaki min dama Baki damu Dani ba Haka Zaki Bari na tafi so kike tunaninki yayi min yawa?