Sashe 15
Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gata tana neman mazan waje Yara matasa tana Basu kudi,shi yasa taki yarda ta haihu da yawa Yara uku kacal ta Haifa, mazanta biyu mace daya, Namiji na farko 30yrs yake suna Ce Masa Ice ance wannan sai kinyi taka Tsantsan baya ragawa Wanda ya Shiga gonarsa,Bai son kazanta,baya Shiga harkar kowa gashi da zuciya,cikkaken Masifaffe ne,kaf gidan tsoronsa akeji,sannan Bai son kallo sabo da Yana da kyau ance kamar aljan sabo da kyau ki kiyaye wlh. Nace to Attine shi ba musulmi bane naji ance wani Ice, hmm yafi kowa addini a gidan musulmi ne,gidan suna da nickname kowa dashi ake kiransa, Basu da aure ne?sabo da masifarsa suke Ce Masa Ice, baya ko dariya.
Ae duk Namijin da kika gani a wannan gidan to baida aure,na biyun Kuma Who nickname nasa shi ance yafi kowa saukin kai,sai dai Yana Shan giya watarana Kuma Yana neman Mata Amma ance duk yafi kowa kirki,shima kyakyawane.
Sai Autarsu Meenal suna son kanwarsu akanta sai su koreki a aiki,ki kula tana da kala sharri iri iri mate dinki ce 18yrs.
Maryam Amarya
Ta Gama tsafe Alhji sai abinda tace,farko a jigawa suke zaune tace ya Mata kauye Kano take so sun kwashe shekaru ashirin a Kano tace Abuja ya maidasu can tace Rivers State Bayan Sunyi 3yrs tace a dawo Lagos yanzu shekarunsu takwas a Lagos tare da danginsa da Dangin matansa gidane na Alfarma na fada a jarida.
Sabo da Yana son zumunci yaki raba musu gida yafi so yaransa su shaku da juna su hada kansu,Kuma abin mamaki yaran Amaryar suna da nutsuwa ance Basu gaji halinta ba Amma Babban ya Dan dauko wulakanci da izza kadan Kuma baya ragawa duk Wanda ya Shiga gonarsa.
Matan dangi ma duk sun dawo Yan Mata da samarin cikin danginsu ko wacce an Basu part na Yan uwanta a Nan suke karatu da komai Mijin na daukan nauyinsa.
Yaran da ake rikewa kiyi hankali dasu sunfi Yan gida iya shege Kuma duk farko daga kauye aka kawosu suka yi clean.
Karimatu uwargida yaran Yan uwanta
Naja (cilla)
Fatiti
Zahrau Yar dagwas
Zulfau zuly kanwarta ce.
Sai maza
Saad Boy 40yrs ba aure.
Shehu Niga 35yrs
Yan uwan Asiya daga kauye
Sumayya(chakwas)
Kanwarta Rahina da kaninta Usaini Usy 27yrs
Sai na Amarya Yan kasar waje da kawarta
David Dan uwa Arne 30yrs
Michael Dan uwa arne 25yrs
Muhammad 26yrs
Irfan 17yrs.
Kawarta Sahr
Sai Linda itama Kawarta.
Shi Kuma kanshi me gidan Yana da yaran Yan uwa maza da Mata sun Kai su goma Sha ko wanne akwai part dinsu daban tsakanin part da part Nisa ne sosai kamar estate ba abinda Babu a gidan,masallaci da Islamiyya duk akwai,mota idan zasu Shiga sai driver ya kawota har kusan bakin kofa,basa muamula da talaka,mutane komai kudinka Basu damesu ba musamman turawa na Amarya Maryam rayuwarsu daban a gidan.
Fadila Zaki Sha kallo a gidan,Zaki fafata sai dai ki Zama wise karki sake a takaki Kuma karki Shiga sabgar kowa Amma fa Zaki Sha kudi ki samu iyayenki da Yan uwa suyi Alfahari dake. So nake ki Dan Tara da yawa Abbu sai yasha mamaki Ina Miki tanadi.
Ki Zama me juriya kawai,Murmushi nayi nace Inshallah ko Dan Na kularwa da Danbature na jikinsa ai nayi,dariya Anty tayi tace iyye marar kunya,da gudu na kule cikin bedroom na fada saman bed tare da lulawa tunanin Mijina abin kaunata.
Washe gari da yamma karfe 5 muna taxi Ni da Anty Attine da akwatunan guda biyu manya shake da hadaddun kayana Wanda Ma ta siya min da komai na bukata ta kun San yanzu fa na fara wayewa,unguwar su Ma ta masu kudi Naga mun nufa Attine tace kin San masu kudi Ne fa Dole kiga unguwar su Ijeoma,abin mamaki sai Naga katafaren gidan su Dr who me kama da Danbature Ashe gidan yafi ma yanda nake zato.
Attine tace wannan gidan Babu kamarsa kaf unguwar Nan bama layin Nan ba,alatu ma sai mun Shiga karki tsorata Zaki ga ko Ina sojoji da masu aiki iri iri, tun daga bakin gate na Raina kaina na ganni wata kucaka Dani, ban Gama mamaki ba saida Attine ta Kira Yaron Asiya a waya ya sanar Mata ta bada Umarnin bakinta ne a barmu mu Shiga gate aka bude kofa karama cewar baza mu Shiga da kazamar taxi ba gidan, idan ba Motocin gidan ba Babu Wanda ya Isa ko parking yayi da motarsa yanzu sojoji zasu saki harbi,rawa jikina ya fara yi Kar karkar, gidan duk inda kuke zatonsa ya wuce Nan,kafin na Shiga da akwatina na sai da sojoji suka duba ciki suka tabbatar ba abin cutarwa sannan suka Bari muka Shiga ciki tare da Driver na Asiya Yana Mana jagora,Attine ta kalleni yanda taga na hada uban Gumi jikina na rawa, Murmushi tayi tace ki kwantar da hankali kamar Kinga wani malaika Fadila,jikina Yana rawa kamar tsohuwar Shekara dari nace to..to Anty.
Gidane ko Ina tiles da tiles ga flowers swimming pool iri iri har kala nawa,motoci kuwa a parking space kamar wajen saida su,masu tsada Babu ta kasa da million goma, Ni ban San yanda Zan kwatanta maku gidan ba,duk wani Abu da ake yayi a kasar Nan Babu shi a gidan nasu kalar latest ne sai sun Gama yayin Abu da shekaru sannan ake Fara kawo abin kasar nan. Komai nasu baza ka ganshi a wajen mutane ba tsada ma baza ta Bari a iya siya ba.
Wani Palo muka Shiga gari guda kujeru na Alfarma set kala sun Kai biyar a ciki,sanyi da kamshi ta ko Ina labile ma Dana ganshi tsab zance wani material ne na dinka naje gidan ratsatsan biki dashi, wasu abun ado kamar Gold a palon, Kai abin yayi yawa jikina na ya Kara daukan rawa ganin wata zukekiyar Yar budurwa ta gilma ta wuce ko kallon inda muke Bata yi ba,cikin kana Nan Kaya take hadaddun gaske masu tsada,wani yawu na Hadiye makwat,Driver yace Hajiya kalle kallen naku yayi haka muje Mana,wani Palon muka wuce Nan yafi na baya haduwa,muka Shiga na uku yafi ko wanne haduwa,a Nan yace mu zauna zata fito,ita kanta Attine ta rasa bakin magana.
Mun Dade a zaune har na fara gyangyadi sai mukaji Karar takalmi kwas kwas wata dattijuwa take sakkowa daga saman bene chocolate color ce sanye cikin shadda dakakkiya dinkin Senegal,Tasha aiki Purpple color, hannayenta da wuyanta duk Gold ne,kamshi ya bulle mu,jikina na rawa har yau, ta zauna tare da daura kafa daya kan daya,Attine tace Ina yini ba laifi ta saki fuska tace lfy Alhmdllh kune bakuwar? wace cikinku me aikin? Attine ta nuna Ni,Nan murya na rawa na gaisheta ta amsa tare da bin akwatina da kallo,tace Amma bada kauye kike ba ko? Kai na iya dagawa tace Good, waya ta dauka tare da Danna Kira ta Kara a kunne chakwas kawo min Handbag dina.
2mt sai ga wata budurwa zata Kai 20yrs ta sakko cikin matsatsun kana Nan Kaya kanta yasha gyara ba dankwali ba laifi tana da Dan kyau Jakar ta Mika Mata sister gashi,ba laifi tana da Dan kyau,a wulakance ta kallemu tace sister sabuwar Yar aikince Haka zukekiya da ita hala bada ga kauye ta dira ba?ta Dan goge a nan,? Ta furta tana Mana kallon raini, Chakwas ban son iskanci da rashin tarbiya ki gaida su,Kuma na hanaki matsewa maza na sintiri Amma bakya ji jiba shiganki banza.
Bata gaishe mu ba ta juya tana Danna makekiyar wayarta tayi tafiyarta,Matar tace na gode Zaki dinga dafa min abinci shine aikinki abinda nace shi Zaki dafa karki sake wani ya saki aiki a gidan Nan kiyi sai kishiyoyina sai yaro na Dana ke kauna Zaki ji Ana kiransa Ice ba Dan Dana Haifa bane Amma Ina sonsa yafi Zama a part dina yafi cin abinci a Nan,satinsa biyu da dawowa daga British.
Ki kiyaye ban son rigima,ya sunanki? Nace Fadila tace nice name sunana Haj Asiya nice ta biyu a matar me gidan,Ana kirana da Nanee, tunda ke me girki ce bazan kaiki part din Maaikata ba Zaki zauna a Nan part dina Zan Baki daki can Palon farko,akwai maza da yawa a gidan Nan Marasa tarbiya ki kiyaye ki Kama kanki ki rike mutuncin ki, masu girkina dama duk fasikanci yasa na koresu Dan Allah muyi Zama na Amana abinda kike so ki sanar min,da kanta ta nuna min ko Ina na gidan da part dinta har sama sabo da Kar na bace a gidan, kitchen duk ta nuna min iri iri.ta kalleni tace kinyi karatu ne? Nace yanzu Ina level to a Niclos University Ina karantar Health education, wow wa yake biya miki?,, Murmushi nayi nace Wata Ijeoma minister dake makwaftanku nayi aiki a gidan na girki shine dadin Zama yasa take biya min, Asiya tace me yasa kika bar aiki wajenta? Mijinta ne fasiki Yana min Maganar batsa sannan ya dinga kokarin taba Ni,shine nace ta sallameni,tasan bani da laifi yasa taci gaba da biya min schl.
Hmm to yanzu Yar aikin girki na University ya za ayi da girkin Rana?ga Dana baya jure yunwa, 1pm ake Kai Masa abinci Office ko ya dawo gida yaci, ai ba damuwa ko me nakeyi a schl Zan dawo kafin 1 nayi ko lecture ba damuwa Dan na rasa wata kin San makarantun kudi Babu wata matsala wasu ma sai su kwashe watanni Basu je schl ba kuma kiga sunci exam sabo da kudin kawai suke so basa ka da kowa,Murmushi Asiya tayi tace wlh kin waye ba wani nuku nukun magana Haka nake son rayuwa da mutum, Dan Allah before 12pm ki dawo 1pm dot ki Gama shirya abinda nace ki dafa ko wanne time,nace Inshallah yanzu ma hutu muke saura sati biyu mu koma.good sannan tace gobe ki shirya Zan kaiki part part a gidan Nan sabo da kisan kowa kema a asanki,tare da uwar mijinmu. Nace to.
Attine tace to Ni Zan tafi Kudi ta Bata sun Kai dubu Hamsim ta siyi recharge card,Nima albashina har dubu Arbain tace zata iya Kara min fin Haka idan har na iya aikina Kuma ban jawo Mata magana ba.