Sashe 25
Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bacci ne ya kwashe Ni a motar Dankwalina ya sabule ya zame ta bayana gashina Baki sidik Wanda yasha gyara wani ya kwanto a goshina gashi har Dan saje ne Dani me santsi.
Yaune kadai ya tsaya yake ta faman Kare min kallo,mayafina ya zame kirjina luwai luwai ya bayyana,har gefen Boobs dina Ana hangowa,wani waje ya Danna a motar sai ga wani labile ya sakko ya raba tsakaninmu da Driver, sai da ya gaji da kallona ya tuna Ina da aure fa ko dai ba shine Mijin nawa ba.
Tuban muzuru yayi Yana ta istigifari Yana Kuma ci gaba da kallona,ganin Haka yaja tsaki yasa yatsunsa ya danne idanunsa na mintuna ya bude kayansa tar,ganin ya kasa dainawa sai kawai ya dakko dankwalina ya rufamin a kaina ya dakko gyalena ya yafa min a kirjina.
Ina bacci ban sani ba na Fado saman kafadarsa na kwantar da kaina baiyi wanka ba Amma ba Wanda zaice baiyi wanka ba,ga kamshinsa Yana tashi wani shock yaji a jikinsa Wanda Bai taba ji ba a duniya,na farka tuni naji Ni a kafadarsa wani farin ciki ya kamani ga kamshinsa me sani nishadi,wani shock nake ji Wanda bazan iya tashi a kafadar ba,sai kawai naci gaba da baccin karyata.
Shi Kuma ya kasa motsi sabo da abinda yake ji a jininsa,ga wani slow music dake tashi a motar me shegen dadi, kwanciyata na gyara tare da yin Mika a jikinsa, kamar zai Kama da wuta Haka yake ji a jikinsa tsabar feeling.
Ya kasa ko motsi gashi Yana so ya janyeni a jikinsa gudun shedan tunda yasan Ina da aure,Amma Kuma ya kasa katabus,Kara mika nayi na mirgina kirjina na fada Kirjinsa na lafe, wani Uban Hands-,up yayi Yana ta Mar mar da idonsa kamar Wanda kwaro ya fadawa a Ido,Wai Dan kar ma shedan yasa ya Kai hannunsa jikina shine ya dageshi sama, ji yake kawai kamar zai mutu, ganin Zan dauki hakkin bawan Allah na Kara zamewa na koma da kaina saman cinyarsa ban San anan balain yake ba,na dunguri abar Ashe tunaninsa duk a bacci nake yi ya wani ja ajiyar zuciya yace ya Allah Zan mutu.
Mikewa nayi da sauri Ina Sosa wuyana Ina bude Ido da kyar irin Nasha bacci,nace auzu billah kasan ba Kaine Mijina ba kana gani na kwanta jikinka cikin magagin bacci Amma baza kaji tsoron Allah ka tasheni ba,Bai iya magana ba kawai ya rufe Ido Wanda ya Gama komawa red.
Har Munje airport zamu Shiga jirgin Lagos yace an fasa bin flight muje a mota,mamaki ya kamani Ashe kawai ji yake baya so ma muyi sauri a koma gida mu rabu,nace in hakane ai bamu duba me kama da Kai ba a Gombe,mu koma aje lungu da sako,Nan take ya daure fuska yace babu me kama Dani a duniya kawai nine na yarda,kukan karya na saka nace Allah ba Kaine ba,to muje Lagos a jirgi zanje kawai na fadawa saurayina Dana ke so ba a ga Mijina ba kawai aje kotu ta kashe auren a daura Mana aure dashi, tsaki yaja ji yake kamar zuciyarsa zata fashe sabo da Jin haushin kalamai na,Alama na gani nasan ran maza ya baci nayi Shuru kawai.
Kuma yace mu tafi a mota nace hanyarfa ba kyau,Harara ya zabga min kawai yace muje Amma sai da ya tsaya a Hotel zaiyi wanka.
Shi kadai ya Kama room a hotel muna jiransa a mota yaje ya dinga darje jikinsa,brush ma kamar zai Ciro makoshinsa,ya Gama ya shirya cikin wasu shegun kananan Kaya 3qtr da Riga t-shirt harda wata pcap ta Yan gayu,ba karamin kyau yayi ba kamar a sashe shi kayan daya cire a hotel din ya bar musu,ya fito hannunsa daya a aljihu daya Yana Danna waya,kallonsa nake tayi kamar na lasheshi Haka nakeji,sai naji dama yanzu na kwanta a jikinsa ba Dazu ba,kafin ya shigo nayi sauri na dauke kaina ko kallonsa banyi ba irin Bai dameni ba.
Driver ya shigo tare da Miko Mana wata Leda yace Sir gashi abinda kace a kawo.
Karba nayi na Mika Masa ya karba Naga Guava,Apples, yogourt lafiyayyu,juice,Chewgum orbit,ya ajiye muka tafi Bai fasa ba yace a tafi a mota,na dinga murna ko banza zanga hanyar Lagos gani ga masoyina Yana kusa Dani Ina Jin dadina.
Securities din Yan Gombe ne ganin zai Basu wahala ya sallamesu da makudan kudade yace su koma aikinsu zai tafi a mota daya ta Isa shi da Driver.
Tafiya muke ba tsayawa tun Ina kalle kalle har na gaji,nayi bacci na gaji,munje tsakiyar Wani daji wasu Yan Fashi Ashe sun datse hanya Ana ta fashi muma harda mu,Na tsorata Ina Jin labarin Yan fashin Lagos kisa sukeyi,karfin Halin Aliyu ko firgita baiyi ba a nutse ya fita Ni kuwa gaba daya jikina rawa yake Ina adduoi,Driver ma ya kusa tsuga fitsari,Mata da maza ansa kowa yayi flat a kasa muma Haka mukayi sai da suka Tara mota da yawa suna karbar kudi suna sallamar mutane,Wanda baida su a harbeshi.
Aka zo kanmu,suka tashe mu,suka ce kudi, Aliyu yace nawa za a baku? Ogan yace au tambaya ma kake ku fada ko nawa ne Zan rubu ta muku check,Dariya sukayi Hhhh Lallai me kudi ne,daya a ciki yace na ganeshi ana nuna shi News yafi karfin kudi wannan ko nawa ne oga,Oga ya kalleni yace Matarka Ce wannan?yace aa Kanwata ce,sai Oga ya Kira wani matashi a wata motar yace Kai yace Yi Amfani da wannan,kayi Mana kaca kaca da ita gabansa,kuka na fashe dashi Ina rokonsu wlh Ina da aure Kar ayi raping dina,Wani ciki ya kawo Hanu zai kwada min Mari,Aliyu ya rike hannunsa,su kansu kwarjini Aliyu ya musu sosai sai zasu yi Masa Abu sai su kasa,Oga yace wannan yaron akwai raini,ko Yan mafiya ne wlh dodo bazai Sha jininsa ba.
Matashin suka dakawa tsawa ka aikata abinda mukace,matashin ya taho kaina gadan gadan a firgice Yana sabule wando.
Yana zuwa ya finkoni da karfi ban San sanda na mareshi ba sabo da takaici da aurena wani banza zai rikeni,Bindiga ogan yasa ya saitani Dam ya saketa Aliyu kafin bullet yazo ya tare bullet ya sameshi ya zube Nan cikin jini.
Innalillahi wa Inna ilaihirrajiun na furta tare da Ihu na saki na fada kansa Ina kuka Ina Ihu da tumami,Driver ma yayo kansa,Sai mukaji jiniyar Yan Sanda,Nan Yan Fashi suka watsu a Daji da gudun tsiya.
Idonsa Ice ya bude da kyar ya Mika min Atm dinsa tare da fada min code number yace a jakana da International passport Ina da visa Usa kaini can,duba wayata zakiga suna Ayman ki kirashi ki fada Masa,close frnd na ne.. Nan ya lumshe Ido kamar ya mutu Ina kuka.mukayi sauri da Driver muka sashi a mota.
Wani private hospital muka kaishi can wani garin arna,kuka kawai nake Ina Addua Allah ya taimakemu Harbin a hannu ya sameshi aka cire bullet ya farfado,sai lokacin na Samu damar Kiran Ayman na sanar Masa,cikin kankanin lokaci sai gashi. Har yau dai Aliyu bacci yake Bai San me akeyi ba har mukayi kwana daya da yini.
Lokacin Ayman ya karbi komai a hannuna tare da tafiya Dani kawai yasa aka yi min passport da visa,nace nifa bazan je ba,yace ban San wace ke a wajensa ba Amma bani da time da zanyi jinyarsa a can ki taimakemu Zan biyaki kudin jinya pls, tunani nayi wata dama ce a guna nace na yarda Amma nawa za a biyani? Yace 1million karki Bari wani Dan gidansu ya sani kinji?nace to an Gama.
Aliyu yaki dawowa hayyacinsa numfashi kawai yakeyi Amma Bai ma San me ake ba,Haka hankalina a tashe muka tafi a jirgi har Ayman, wani katafaren Hospital muka tsaya a Usa bana kwanciyar hankali shi yasa ko kallon gari banyi ba bana ganewa kawai dai gani a turai dare daya,sai da yayi settling komai ya tafi tare da bani ATM yace Kar na taba kudin Aliyu ga ATM da kudi ko me ake so ko nakeso nayi Amfani dashi,sannan ga waya da number dinsa ko me ya faru na sanar Masa zai Kuma dinga Kira shima.
Wasu turawa biyu ya hadani dasu mace da Namiji masu taimaka min.
Ya hau jirgi ban San wacce kasar yayi ba Kuma.
Can gida Kuma Anty Maryam ta koma wajen tsafi an sake yo Mata Hadi Wanda za ayi,sannan ta koma gidan boka anyi mugun aiki an gano sunana Fadila Yar aikin Asiya.
Sosai Anty ta gano nice matar Aliyu,an Hado balai iri iri Ana jira na dawo Aliyu ya dawo a Gama damu.ga aikin Dole sai muna Nan gidan za ayi shi, ita Kuma Karimatu ta shiryo nata kan Aliyu ya koma part dinta ya bar Asiya, ita zata mallakeshi, hhh Allah ya San gaibu mu Kuma kaddara ta Fado mun Cale turai Allah kenan me yanda yaso yasan kaza zai faru da Kai a wancan waje sai ya canja ma waje ta hanyar wata Kaddarar wacce Kai kana gani anyi ma ba daidai ba kana bakin ciki da kuka,Ashe baka San Allah yafi sonka ba.
🤣🤣🤣
AsmaBaffa
[9/4, 10:26 PM] Sis Asma: 🏕HADIN KAI🏕
41-45
Official
By
AsmaBaffa
Wannan page shine last sai Bayan Sallah sabo da aiki fans bani da time ayi hakuri.
Page dinku Maman Fahad, Mrs Sulaiman, Mrs farouq,Rachida Meera.
Fans sauran Zan muku page sai an dawo hutun Sallah.
Ina gefen sa a zaune Cikin katafaren Hospital din hadadde turawan Doctors ne suka yi Masa Abu da na'ura iri iri suka tabbatar min ba wata matsala yanzu ko yaushe zai tashi,Nan suka ci gaba da kulawa dashi,Babu abinda naci turawan Nan da Ayman ya hadani dasu macen me suna Johanna itace ke kawo abincin turawa iri iri Amma sabo da halin da nake ciki bana iya ci.
A zaune nake kwana kusa dashi na daura kaina saman bed din, da yamma Ina Jin bacci na daura kaina saman Bed din da yake kwance,ganin Yana kwance Bai ma San Ina yake ba Hannuna na shigar cikin nasa na sarkafe nasa, Na Dade a Haka ya farka a hankali ya bude idonsa ya gane nice kwance kusa dashi,Ido ya lumshe ya kalli Hospital din ya tabbatar turai ce,ya jinjina min yanda na cika alkawari.