Sashe 28
Hadin Kai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari da safe Nanee tace ba sai nayi girki ba na huta sai gobe na fara,naji Dadi kowa a gidan sai gani na sukayi kawai ba Wanda yasan yaushe na dawo,Anty Maryam Jin na dawo da kanta ta taho part din Asiya Dan ta ganni sannan ta nemi Danta ta tabbatar da gaske ne ko karya bokan ya fada Mata.
Tana zuwa ta ganni nayi uban kyau kamar Yar wani Gomna,Ko kula mu batayi ba ta Shiga searching part din Asiya babu Ice ba labarinsa,room din Asiya ta Shiga ta tambayeta ko Ice ya dawo? Asiya tace a'a ta yarda da Asiya Bata karya sai tayi tunanin bokan karya yake ba wani alaka tsakanin Fadila da Danta Amma duk da Haka zata sa ido ta gano gaskiya.
Washe gari na fara girki na kamar yanda na Saba sannan na koma school abina Ina zuwa normal,Amma tunda muka dawo yau 4days kenan Ice Bai dawo gida ba,ko leke tun Ina zuba Ido har na hakura.
Satinmu daya da dawowa Ina zaune a Palon Asiya Ina karatu sanye nake cikin kana Nan Kaya Riga da skert sunmin kyau,kaina ba dankwali nayi kyau sosai ba zato naji Sallamarsa ya shigo ga yaronsa Yana Jan trolley dinsa wani farin ciki da sanyi ya cika min zuciya,Shi kanshi Haka yaji kallo na yayi ya danyi Murmushi kadan gyalena ya hango saman kujera,hannu yasa ya dauka tare da lulluba min shi a kaina sannan ya wuce tare da haurawa sama abinsa.
Murmushi nayi ba shiri sonsa Yana sukana a zuciya,Nanee tana fitowa ban San sanda nace Danki ya dawo,Wow yaushe?nace yanzu Yana sama maybe wanka zaiyi, Nanee ta kalleni kawai tana mamakin yanda nake murna kamar ubana ne ya dawo.
Ni kuwa ko a jikina Murna ta hanani Karasa karatun nawa ma,ya Dade kafin naji kamshinsa Yana sakkowa direct bangaren Nanee yayi yana Shiga Nanee tace Oyoyo my son ya dawo saukar yaushe? Yau ya bawa Nanee Amsa tare da gaisar da ita,ta amsa da Faraa tare da cewa Yarana biyu sun dawo kusan tare, Murmushinsa me tsada ya saki sannan yace abinci fa? Baka fada min zaka dawo ba Bari na fadawa Fadila ta maka wani abin sharp sharp, waya ta dauka tare da Kiran wayata,Ina dagawa tace Ki dafawa Ice wani abin me sauki zaici.
Karatun na ajiye na fada kitchen na fara yi Masa miyar jajjage tasha kifi da taliya,sai lemo na hada masa, Ina shirya Dining ya fito sai Jin muryarsa nayi yace ki kawo min part dina.
Ba a son Raina ba na dauki komai a tire Kato na wuce part dinsa me Dan Nisa Allah yasa ba kowa a hanyar, Ina murda Handle ya bude,kamshi ya dakeni,ba kowa a palon na haura saman ban taba zuwa dakinsa ba sai yau, wani haduwa kamar wani fadar sarki Haka Palon yake,ban taba ganin part me kyau ba irin nasa, room din na kwankwasa muryarsa naji yace shugo.
Ina Shiga Wai Wai room dinsa abin kallo ne ga Tsafta da kyau,Yana zaune gefen bed Yana faman latsa system, ajiye Masa nayi ya kalleni sama da kasa,a Haka kika fito tun daga wata uwa duniya,wannan Dan gyalen naki me zai rufe,kinsa Kaya matsatsu kin fito Kuma kin San maza ne a gidan Nan ko Ina ko? Harara na watsa Masa nace Wai Ina ruwanka Dani ka takura min Ni ba matarka ba sannan Ni ba kanwarka,Haka kika ce? Ae mana....kafin na rufe Baki ya fisgo Ni na Fado saman Bed dinsa me matukar laushi da santsi,saman bed din shima ya haura,tsoro ya kamani Zan bar dakin ya rikeni gam Ina tsaye saman bed dinsa derere,shima ya mike tsaye, kamshinsa ya cika min ciki,Yana kashe min jiki,kasa kallonsa nayi sabo da kyan surarsa da haibarsa,ga wani kwarjini da yake min, daga shi sai wando a jikinsa ko Riga babu jikinsa.
Fatar Nan tasa na saci kallonta tana sheki da santsi gata wani luwai luwai,Shaawarsa ce ta taso min,jikina ya sake mutuwa murus, kasala ta sakko min,Hannuna da ya rike wani azababben shock nake ji ko Ina a jikina,Ido na tsura Masa Ina kallonsa, shima Ni yake kallo Ido cikin Ido mun dauki lokaci a Haka kafin a hankali ya fara matso da fuskarsa saitin tawa Nima ban San sanda na fara matsawa da tawa ba a hankali,cike da nutsuwa ya daura hancinsa me tsini saman nawa hancin,jikina ya dauki rawa, hannanayensa yasa ya tallafi fuskata a hankali ya hade bakinmu waje daya, ya Shiga tsotsar lips Dina, harshena ya cafka ban San sanda na rungumeshi sosai a jikina ba, saman Bed muka zube,Ina so na kwace kaina na kasa,abinda yake min nake so jiki da jini, Yana kokarin dage min Riga muka ji knocking kamar za a balla kofar.
Da sauri muka saita kanmu na mike a firgice, kofar ya leka kadan yaga Mum dinsa tare da kawarta Linda,key yasa a kofar yace I'm coming,wurina ya dawo Wanda jikina ya dauki mazarin tsoro, toilet ya bude min na Shiga Yana min Dariya kasa kasa yaga yanda nake a firgice,ta baya yasa key ya kulle Ni a toilet ya cire key yasa a aljihunsa.
Kofar ya bude Mum ta Fado ciki uban me kakeyi ciki ka shanyani Ina tsaye?,Ina kaje kwana biyu? Wato kullum zaka yi tafiya a matsayin na uwarka baza ka fada min ba sai wata banza, wace matarka a kasar Nan? Naji ance kana da Aure yaushe kayi Aure ban sani ba munafuki?fada min wlh ko naci ubanka.
Fuskewa yayi yace ban gane aure ba? Kan uwarka nace cewar Mum, to Ni bani da wani aure Taya zanyi aure baku sani ba,ki dinga kwantar da hankalinki Mum kowa ya fada Miki makaryaci ne ban San komai ba.
Tunani tayi maybe Bokan Karya yakeyi dama tasan makaryata ne watarana, Ice dinta baya karya kawai sai ta yarda tace na yarda Amma idan Nagano ba Haka ba zaka gane kurenka,take ta saki ranta zuciyarta tayi sanyi tana son danta Amma ta jefa kanta masifa Akan duniya,Gefen bed dinsa ta zauna tare da riko hannunsa sunansa ta Kira Aliyu me yasa baka so na? Me nayi maka Ina mahaifiyarka sai dai na ji labarin baka kasar Nan? Why? duk tsiya nice na haifeka ba wacce kake so ba,sai ka kwashe wata baka zo ko gaisheni ba, nifa mahaifiyarka ce .
Ba abinda kika min Mum kawai ki daina abinda kike yi babu kyau,abinda kikewa Daddy yayi yawa,ya kamata ki daina girma fa ya kamaki ba Wai bana sonki bane bana son nazo na sameki kina shaye shaye da sauransu, Kallon Dan nata tayi baza ta iya canja halinta ba kawai sai ta mike ta bar dakin ba tare da tace Masa komai.
Sai da yaga Shigarsu Part dinta sannan ya budeni Ina fitowa Nima ban kulashi ba da sauri nayi waje Ina gudu gudu,sosai abin ya bashi dariya Ina jinsa yace Kwartuwa Goodnight,fasa tafiya nayi naja birki Jin ya kirani da Kwartuwa,jikin kofarsa na tsaya na harareshi tare da murguda Masa Dan Baki na sannan nace to kwarto na tafi da sauri.
Zan kamaki Zaki San wa kika Harara cewarsa,washe gari da wuri nayi Shirin schl Ina da lecture 10am, 9:30am na fito Zan wuce schl sai na hango Maman Ice tare da Ice da Kuma Dr who sun fito suna Hira sun jero,da gudu Meenal kanwarsu ta fito sanye da Uniform sai yanzu zata je schl, Danbature yaga nayi kyau da yawa sai kallona yakeyi,Mum Dinsa tana Masa magana ko jinta bayayi,har motarsa ta rakashi zai fita,Driver ya bude Masa ya Shiga baya ,a Raina nace kalleta kamar mutuniyar kirki,dama suna Hira da yaranta? Ta ganni na karaso inda take da sauri na rusuna tare da gaishe ta sai ta amsa min da Dan sakin fuska,Dr who yace Yan makaranta shima na gaidashi,Meenal kuwa ko kallo ban isheta ba taje ta Shiga mota driver ya jata itama.
Ice kuwa zai min magana ba shiri nayi Masa signa da ido irin Mum na wajen Kar tace akwai wani Abu tsakaninmu,fuska ya daure Mum ta leka ta window din motar tace a dawo lfy yace Ameen tare da cewa Mum na tsani yarinyar can Yar aikin Nanee,wani sanyi Mum taji karya boka yake da gaske bamu da wata alaka,Hmm kyaleta watarana zansa Daddy ya koreta kwana Nan.
Yawwa Mum bana son ganinta a gidan Nan a koreta.
Ni kaina ba kaunarta nake ba Son za ayi maganin abin kwana Nan Nan,motarsa Driver yaja suka bar gidan,Ni kuwa tuni Ina waje gefen titi Zan Shiga taxi motarsa ya tsaya inda yake zaune Nima na bude na Shiga kusa dashi, ina kwana na furta ya Amsa Yana kallona yace lfy kullum ke in Zaki fita sai kinyi kwalliya harda Jambaki,Shuru na Masa,Handkerchief ya dakko ya tallafi kaina da kansa ya goge jambakin.
A Raina Dadi nake ji Yana kishi na,har cikin schl ya kaini sannan ya karbi jakata ya zuba min kudi nayi Masa Godiya na Shiga class.
Yau cikin dare Hajjo kakar su Ice tayi mafarki wani yace next wk Zaki Shiga wutar jahannama,tunda ta farka abin duniya yayi mata zafi ta fashe da kuka Nan da sati daya shike Nan Zata mutu tunda ai Dole sai an mutu za a Shiga wutar Jahannama.
Bata fadawa kowa ba take ta faman kuka,ta daina cin abinci,kwalliya duk ta daina ta,Gulma data Saba sai ta daina,ta dauki carbi ta rike kullum tana ja tana kuka.
Yara da manyan gidan ta Tara tace akwai me Bina bashi? Kowa yace a'a tace to ku yafe min abinda nayi muku,Babu Wanda yasan Hajjo mafarki tayi ance zata Shiga wuta cikin wani satin, kafin sati daya Hajjo ta rame ta kwarjale,ta fita daga hayyacinta,an rasa gane meke damunta.
Next wk tazo satin da akace Hajjo zata shige wuta Zazzabin me zafi ya kamata sabo da tunanin mutuwa,asibiti aka kaita aka samu Hawan jini ya kamata sosai,Nan Hajjo a ranta tace cutar ajali ce kawai baza ta tashi ba,kayanta kaf tace a bada su sadaqa,Babu Wanda ya San Dalilin tace Dole a bawa tsofaffin irinta sadaka,Daddy tunda yaji rashin lfyr ya tattaro ya dawo gida Wajen Mahaifiyarsa.