Sashe 8
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
na bugawa ta ce Pleas Kallon da ya mata ne yasa ta ha diye guntuwar maganar da ta yi niyyar yi, jikinta na rawa ta fice da k aninta a hannunta idanunta na zubar da hawaye. Ya k arasa bakin gadon inda Amani take zaune idanunta a k asa tana wasa da zoben hannunta. afarsa guda ya d ora a kan gadon ya dogara da ita. Cikin wata irin hargitsatstsiyar murya ya furta Amani Imam Moddibo Hakan da ya furta yasa zuciyarta wani irin tsalle ba shiri ta d ago tana kallonsa. Fuskarsa a ha de take kamar ba shi ya yi furucin ba. Ita Kuwa sunan da ya kirata da shi ba abinda ya tuna mata sai wani ru dadden mafarkinta da ya yi amfani da hakan wajen kiranta. Kallonta yake yana noticing reaction d inta kafin ta ji ya jata da k arfin gaske ya matse fuskarta Raininki yazo kai na? Ni mahaifinki kika yiwa abinda kika yi d azu? Kin san ba zan d auka ba ko? Banda ina tausayin maraicinku wallahi sai na aurar da ke a satinnan. Na gaji Amani na gaji da halayenki haka kika ga y ar uwarki na yi? Mommy ba uwa bace wajenki da kika rainata? Turo bakinta ta yi cikin wani kalar k uni ta furta Ni ba uwata ba ce, Allah ya kiyaye al ya d alle bakinta kafin ta ji ya tsinka mata mari right and left. Amani ta rik uncinta duk da b acin ran da take ciki bata bari hawayen idanunta ya zuba ba. Abu guda da ya dameta kusancinta da shi da k amshin turarensa da ya Bi ya kewaye mata hanci. Ya wancakalar da ita a saman gado Ki tattara kayanki now now ki koma gidan Hajja Didi I can t tolerate this behaviour anymore. Ya fice daga d akin Amani madadin kuka lumshe ido ta yi komai ya kunce mata da zarar ta rufe idon Lips d in Dahdan take gani a lokacin ji take dama Dahdan ya sumbaceta kamar yarda ta saba faruwa a mafarki Shigowar Imani ce da kiran sunanta da ta yi yasa ta bu de ido. Imani ta dinga kallonta tana mamakin yarda idanunta suka bayyana halin da take ciki. Bai miki komai ba ne? Sai lokacin ta ji hawayen idanunta sun sauka ba na dukan da Dahdan ya mata ba ne na zallar takaicin halin da take ciki ne akan mahaifinta da k ananan shekarunta sha bakwai kawai. Ya min Habibteey, ya mareni ya kuma Koreni daga gidansa ya ce baya son gani na. Imani mahaifina mahaifina ke guduna saboda rashin uwa, maraici hauka ne? Imani hannunta tasa ta jata jikinta t say this again, Dahda yana son mu kema abinda kika yi ne isn t good at all. Ko bakomai Dahda ya yi deserving respect a wajenki Yana son ki dai, ni ba ya wani sona ba tun yau na yi noticing haka ba.. ta Mik e a zafafe ta shiga ha da kayanta Zan je na gayawa Didi zan kuma koma gidanta ita ka dai ke so na kowa ma laifi na yake gani, kun manta ba laifina bane haka Allah ya yi ni Ta shiga ha da kayanta a akwati Imani tana rok onta ta bari taje ta bawa Mommy da Dahda hak uri wani kallo ta mata tana furta Na bawa wannan matar hak uri akan me? Over my dead body wallahi, ke dai da ta mayar sokuwa ki je ki yi ta biye mata ta ja akwatin da sauri ta fice daga d akin bata kula kiran da Imani take mata ba.. A babban parlourn ta gansu a zaune Mommyn ranta fes ta kalleta da akwatin ta a ranta tana furta Kin tafi kenan yarinya in dai ina gidan nan ba zaki tab a zaman lafiya da ubanki ba, har y ar Uwar taki sai na yi silar da zaku koma gidan jarababbiyar tsohuwar nan Dahda dai ko kallonta bai yi ba yana ji ta bu de k ofa ta fice Iman zata bi ta yasa baki ya kirata Koma ciki.. Turus ta yi tana kallon Dahdan ta furta Dahda titi ta fita fa, bata jira driver ba.. And so what? Ai ta girma she can do what ever suits her Ya cigaba da kallon T.V d insa kamar ba abinda ya dameshi sai dai a k asan ransa haushin d un Amani ne yasa yake gallaza mata ba don baya sonta ba, ya lura idan ba haka yake mata ba she never change her habits.. Imani jikinta a salub e ta shige d akinsu tana kallon yarda Mommy fuskarta ta kasa b oye murnar da take ciki sai girgiza k afa take kafin ta ji muryarta tana furta Ka burge ni Imaam, idan ba haka ake wa Amani ba ba zata saitu ba yarinyar kamar mai iblisai A fusace ya zuba mata wani kallo t repeat ya danne sauran maganar bayan ya mik e a zafafe ya bar mata wajen. Mommy ta bi bayansa da harara tana tsaki k asa k asa bata san me yasa malamanta har yau sun kasa aiki akan gayen nan ya tsani y ansa ba. Ita kanta wani lokacin idan ya mur de mata sai taga kamar ba Imaam Moddibo ba. Yana shiga d akinsa ya zauna gefen faffad an gadonsa da ya sha shimfi da mai taushin gaske. D an haki ya sauke kafin ya rik e kansa a hankali ya furta Amani why? Sai kuma ya ja guntun tsaki yana mamakin yanayin tsiwar yarinyar da rashin tsoro ko na misk ala zarratin a tattare da ita. Shi da kansa wani lokacin yana shakkar matar tasa, don dai namijin gaske ne da Baya d aukar raini ko ka dan, banda Amani da tun lokutan yarintarta bata raga mata ko ka dan. Ya girgiza kai a hankali yana furta Allah ka shirya mana. Sau tari ya kan yi tunanin wani irin zaman aure Amani zata je ta yi a gidan Mijinta da wannan tsiwar baki kamar parrot. Wayarsa ya yi saurin janyowa ya fara kiran Idi driver don sai yanzu ya tuna gangancin da ya aikata Amani bata shiga motar haya me ya rufe idonsa ya turata gidan Didi ita ka dai? Tsoro ya shige shi a gaggauce ya yi dialling call d in Idi driver. Tana shiga ya d aga Ka bi Amani maza hanya ka kaita gidan Didi. Ya fa da yana zare wayar a kunnensa ba tare da ya amsa gaisuwar Idi Drivern ba.. A guje Idi yake driving har ya samu ya cimmata a gefen titin sai fama take da akwati kici kici, don sam Amani sai tsiwar amma bata da k arfi ko ka dan to ina ma ta ci abincin arziki balle ta samu k arfin. Kuka take son yi musamman ganin inda duk ta wuce idanu a kanta masu motoci sai tsayawa suke don su rage mata hanya, ta ha de ranta tsam kamar bata tab a dariya ba. Zata iya cewa bata tab a shiga motar haya zuwa ko ina ita ka dai ba don haka ta rasa ma ya zata yi. Hawaye kawai ta ji ya fara zubo mata tana sake tsinewa Mommy a ranta. Jin horn da ake bai saka ta ta juya ba, don a zatonta mutanen da suke ta tsayawa don su rage mata hanya ne. Har sai da ta ji Muryar Driver yana furta Hajja k arama, ki shigo in ji Alhaji na kai ki gidan Hajja Babba ta d ago ranta a b ace kamar ba zata yi magana ba sai kuma ta turo bakinta ta furta Just go Baba, zan tafi da kaina.. ta cigaba da tafiya ba yarda Drivern bai yi ba akan ta shiga ta k i har ya gaji ya kira Moddi. Jin abinda ya ce Moddi ya saki k aramin tsaki ya furta Give her the phone, bata wayar. Kamar ba zata karb a ba sai dai ta saka hannu ta karb i wayar ta kai kunnenta Ki shiga motar nan before I knock your head. Haka ya furta cikin Murya mai tsaurin gaske.. I said Enter the car.. Ya katseta ba tare da ya bari ta k arasa maganar ba. Idanunta ne ya kawo ruwa ta shiga motar da zafin nama ranta a b ace. Idi ya shiga ya tayar da motar yana furta Sai hak uri Hajja K arama, in dai aka ce yaro maraya ne yana rayuwa a koma ina ne sai ya yi hak uri Allah yaji k an mahaifiyarku mutuniyar kirki. Ameen ta furta tana lumshe idonta ta jingina da jikin kujera. Haka kowa yake ce mata amma ita ta kasa yarda, ba yarda za a yi don uwarta bata raye a dinga takata A gidan Ubanta ta hak ura ina wallahi ba a yi mata ba. Hawayen da ya fara zubo mata ta saka tissue ta goge don ma kar a cigaba da ganin gazawarta.. ofar gidan Didin ya tsaya babban gida ne irin ginin zamanin da don Didin sam ta k i yarda a yi renovating d insa daga waje. Babu gate a gidan sai maka makan zaure. Daga wajen gidan kuma akwai bishiyoyi guda biyu na guava da na mangwaro. Sai garejin ajiye mota guda d aya. Zaure uku zaka wuce kafin ka isa faffa dan tsakargidan da ya ji malalan suminti mai santsin gaske tun na zamanin Da don shima Didi ta k i yarda a zamanantar da shi ta ce ba za a canja mata fasalin gida daga inda Uban Moddibo ya bar shi ba, ba za a kawar mata da tunaninsa ba a goge memory d insa. Bishiyu ne a tsakar gidan guda uku maka-maka, daga gefe can kitchen ne irin dai namu na gargajiya. Parlourn Didin jibgegene d auke yake da wani carpet mai taushin gaske a saman carpet d in kuma Dadduma ce ta manyan Mutane sai tun-tun da aka zagaye parlorn da su ba kujera a parlourn. A jikin bango kuwa T.V ce plasma babbar gaske ita ka dai ta yarda a sabunta mata da ta Zamani don Didi akwai son kallo. Amma daga gefe ga ta Uban Moddibo nan da ya bar Mata gado. Da radio irin ta da babba. A zauren da