← Book details Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 57

Sashe 16

Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

ciki bak a sai tie da ya matse wayansa shima bak i. Combing kansa ya yi ya masa gyara na musamman har da turaren gashi sai shining yake. Idan ka gansa zata zaka yi bai zarce 35 ba bata yarda za a yi kace ya haifi y an mata kamar Iman da Amani. Takalmansa ya saka as usual black silifas masu taushin gaske. Ya fita da k aramin brief case a hannunsa. Still suna zaune a parlorn ana sake tausar zuciyar Amani da take ta kuka tana sake gaya musu bata manta muguntar Mommy ba a kan su da Mamminsu. Ya d an k arasa wajen ganin yarda take kukan tana sakin ajiyar zuciya duk hawaye ya b ata fuskarta. Isowarsa yasa Mama Talatu da Inna laraba barin wajen. Idanunta a runtse take kukan da yake jin sa har tsakiyar ransa bata san yana wajen ba sai da ta ji masifaffen k amshin turarensa sannan ta ware idonta a kansa. Ido shima ya zuba mata hannayensa a cikin aljihu yana nazarin fuskarta da ta damalmale da hawaye. Cikin tsare gira sosai ya furta Wiped your tears Malama kin fini son Mammin naki ne? Ko kin tab a ganinta? Ta runtse idonta ta bu de tana jin kalama n nasa sun mata wani iri Mammi na fa? Ta furta Numfashinta yana son d aukewa ganin wani irin bala in kyau da ya mata Mammin naki. Ya furta a hankali. Zan fita zan dawo ko mai dare idan naji labarin kin sake wani abin ranki zai b aci Stubborn child kawai ki ta jawowa kan ki fitina Ya juya yana kallon Iman ya furta Ku shiga ciki, and close the door kada a bar kowa ya shigo har sai na dawo.. Iman ta d aga kai ya fita da sauri ganin time yana son k ure masa. Amani ta bi bayansa da kallo tana mamakin furucinsa ashe yana son Mamminsu haka amma ko zancenta bai tab a yi ba sai yau da ta ji kalmar a bakinsa. Wani farin ciki ya baibaye zuciyarta har ta saki murmushin da bata shirya masa ba.. Iman na kallonta ta furta And the smile Lumshe idonta ta yi tana rungume Iman d in ta furta Ashe Dahda na son Mammin mu? Iman murmushin itama ta saki don yau furucin na Dahda ya musu dad i, wani abu ne da basu tab a jinsa ba tun yarintarsu har yanzu da suka girma Shima tunda ya shiga motar ya ji abinda ya fa da d in ya tsaya masa. Ya lumshe idonsa yana tuno y ar rigarsa ar ruga dai masoyiyarsa da ya dinga wulak antawa saboda son zuciya da zallar yarinta da gata da ya masa yawa. A hankali ya furta Allah ya gafarta miki ya sadamu a Aljanna Tunda jirginsu ya sauka airport d in yake jin gabansa na wani irin fa duwa har sai da ya nemi waje ya zauna. Kafin zuciyarsa ta dawo saiti. Baya son irin wannan meeting d in da ogansa don ya san ba sa kwasheta da da di. Har sai da ya samu daidaito da nutsuwar zuciyarsa sannan ya mik e ya fita inda ya tarar da bak en motocin yaransa jeeps guda uku suna jiransa. Sai kuma motar da ya tabbatar shi ka dai yake hawanta da drivernsa a ciki. Addu a ya yi sosai kafin ya shiga motar yana jin bugun zuciyar tasa yana raguwa. Har suka isa companyn nasa idonsa a lumshe yake ba kuma komai yake tunawa ba kawai hankalinsa ne bai gama amincewa da wannan ha duwar tasu ba. Fuskar Muhammad Alwan yau ba walwala yake kallonsa ta cikin farin glass d in da yake sanye a fuskarsa. Su biyu ne kacal a babban office d in ba ka jin komai sai k arar air condition . Ya d ago ya sake kallon Imaam d in ya furta Ban fahimci duk abinda ka gaya min ta waya ba don haka na gayyaceka nan mu yi magana one by one .. bana son magana biyu meye decision d inka akan buk atarmu? Yawun bakinsa ne ya kusa k afewa ganin wannan karan Muhammad d in bai zo da wasa ba Ka canja wani abin, ba zan iya aiwatar da wancan umarnin ba Dariya sosai Muhammad Alwan ya saki kafin ya mik e yana zagaye kujerun da suke zube a office d in fuskarsa a murtuke yake amsa wayar hannunsa yana magana k asa k asa ya furta Okay.. Ya dawo wajen da Imaam yake ya zauna daf da shi. Muryarsa a cunkushe ya furta Moddibo kana wasa da rayuwarka, me ye abin wahala a cikin abinda muka umarceka kada ka manta alfarmomin da muka maka, muka d aukoka daga cikin rana muka saka a inuwa me yasa kake son ka mata butulci? Meye abin wahala a abinda muka ce maka? Y arka fa kawai muka ce to da mahaifiyarka muka ce fa? Imaam ya wani irin waro ido yana jin zuciyarsa na wani irin tafasa huci kawai yake yana kallon Muhammad Alwan da sam abinda ya fa da d in bai razana shi ba, sai ma wani irin murmushi yake saki ganin duk da sanyin A.cn da yake wajen gumi yake yi idanunsa sun ka da sun yi jawur.. sai ciza baki yake ya furta Na gaji, ba zan iya ba na amince na fita daga cikin ku na amince na rasa komai nawa akan yi muku abinda kuka ce ya fa da yana runtse idonsa sautin dariyar Muhammad Alwan yana ratsa kwanyarsa Baka Isa ba Imaaam dole ka yarda da abinda muke so Ai sai da ka yarda da terms and conditions d inmu sannan ka shiga cikin mu, ka san sirrin mu sannan kace zaka fita? Ya zama dole ka yarda da buk atar mu Never ya fa da a fusace idonsa a rufe jijiyoyin kansa suna tashi ra da rad a ya mik e a zafafe da nufin barin wajen ...... HADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE 08033748387.
Chapter 16 · 0% Book details