Sashe 29
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sai dai ta Ware idonta da suke cike taf da hawaye akan Imanin. Kallonta take irin kallon cikin k wayar ido, tana girgiza mata kai. Ta furta Ya kamata ki San Decission d in da Dada ya yanke shine abinda ya kamata. Ga duk wanda ya ganki a yanayin jiya kuma zai tabbatar da aure kike so don haka auren shine abinda ya dace da ke wallahi, ina bayan Dada a wannan gab ar nima. Idonta ta sake lumshewa cikin wata irin dasashshiyar murya ta furta Wa zan aura? Mahmud. Iman ta amsa mata kanta tsaye. Amani ta girgiza kai tana furta bana jin son sa a raina ko ka dan. A zafafe Iman ta ce Dole ki koyi son sa, idan ba ki so shi ba wa za ki so? Gwara ma ki farka daga shirmen mafarkin ki, ki sani ba aure a tsakaninki da Dahda ba mamaki shai dan ne yake son shiga cikin zuciyarki ya jefa miki ru dani. Menene aibun Mahmud d in? Yana da kyau, ku di, hankali da duk wani abu da za ki so a tattare da namiji Duk da haka bana son sa,sai dai a yanzu ba ni da wata mafita da ta zarce ta Auren Mahmud. Shikkenan hankalinki ya kwanta? Iman ta saki ajiyar zuciya tana furta Alhamdulillah, sai ki kira shi ki sanar da shi kin amincewa aurensa Amani ji tayi zuciyarta na mata wani irin zafi. Ta runtse idonta kawai tana cije leb enta kamar yarda Dahda yake yi a lokuta da dama idan yana cikin tashin hankali. A komai na Dada wannan kawai Amani ta d auko. Shiru ta yiwa Imani ba tare da ta kira Mahmud d in ba, sai dai a k asan ranta tana jin tabbas amincewa Auren Mahmud shine solution na matsalarta. Tunda ya sallamesu ya lumshe idonsa yana jin yarda zuciyarsa ta sauya launin bugunta zuwa matsanancin bugu. A lumshe idon nasa yake kafin ya d au wayarsa ya danna kiran Alwan. Kamar yarda zuciyar tasa take ta uzzira masa ya aikata hakan. Kamar Alwan ba zai d aga ba sai kuma ya aga har yana sakin sautin murmushi da Imaam ya sanya shi a mizani na rainin hankali, Eeh rainin hankali mana. Ina jin ka Imaam, me ka yanke a kan maganar mu? Imaam ya runtse idonsa yana jin har idan zai bu de baki ya yi magana to zagin Alwan zai yi. Sai ya girgiza kai ya furta Me ka aikata Alwan? Babu! Alwan d in ya fa da cikin ginshira tsabar takaici Moddi bai San sanda ya kashe wayar ba. Ya jingina bayansa da kujera. Cikin zuciyarsa yake jin ba zai tab a iya abinda Alwan yake so ba. Sai dare sannan Amani ta kira Mahmud. Kamar kuwa jiran kiranta yake ya d auka daga bugu guda kawai. Princess yau wace rana? Ke da kan ki kika kira ni. Ta runtse idonta kawai tana jin yarda bugun zuciyarta yake k aruwa. Talk mana Amaa ya furta cike da zakwad in son jin muryarta. A hankali ta furta Za ka samu zuwa gida gobe? Wata irin zabura Mahmud ya yi cike da farin ciki ya ce Why not today Amani ta lumshe idonta yana daga dalilin da Har yau bata ji tana son sa ba saboda Mahmud ba shi da Aji irin na mazan da take so bata sani ba ko don yana matsanancin son ta ne? Murya a cunkushe ta ce I Said tomorrow Mahmud. Ya lumshe idonsa yana furta Shikkenan Princess Allah ya kai mu? Amma kafin nan ba za ki gaya min ko menene ba? Kada ki saka na kasa barci. Bata yi magana ba ta datse kiran kawai cikin b acin rai, me ye zai uzzira mata tunda ta ce gobe ba sai ya bari sai goben ba ita fa bata son naci. A daren dai Kam Amaa bata yi wani barcin kirki ba juyi kawai ta dinga cikin wani irin hali. Bata tashi Imani ba don bata son ta ganta a yanayin da take. Hoton Dada ta zubawa ido kawai tana jin feeling d in abinda take ji yana sake zafafa. Idonta k uri akan hotunan da take da folderrsu guda a cikin wayarta ta lumshe idonta a hankali cikin wani irin yanayi ta kifa fuksar wayar a saman fuskarta ta saka bakinta daidai na Dahdan tana sumbata da gaske dai kamar a haukace take. Hauka mana mahaifin da ya haifeka? Ita kanta ta fara tunanin ta haukace. Hawaye wani na bin wani take shafar fuskar Dahdan tana furta I Love you Da safe da suka tashi dukkansu ba wani walwala a tare da su. Imani kam lalurar y ar uwarta ce ta dameta don duk abinda ta yi jiya da daddaren ta ji shiru kawai ta mata don bata son ta San idonta biyu ma. Amma abin ya dameta ya kuma tsaya mata a zuciya don haka ta ji kawai gara ta gayawa Umma teey idan ma magani ne a samar mata idan kuma Aljannu ne a yi gaggawar rabata da su. Suna fita suka tarar da abin Mamaki Mommy ce cikin zafaffiyar kwalliya Dahda a gefenta tana cin chewingum tana ganinsu ta gintse fuskarta. Ba su san ta dawo ba musamman Amani da ta ji wani bak in ciki da rashin jin da din dawowar Mommy gidan. Wani irin kishi mai zafi ta ji yana shirin sark afe mata numfashi ganin Mommyn a jikin Dahdan sosai shi kuma idanunsa a lumshe tana sosa masa gashi. Kansa a saman cinyarta. Ganinsu bai saka ta fasa abinda take ba. A hankali Dahda ya bu de idonsa jin kamar ba su ka dai ba ne. Da sauri ya mik e ganin twins d insa. Fuskarsa a d aure ya ce Ba ku iya sallama ba ne? Imani ta yi saurin yin k asa da kanta tana furta Am sorry Dahda ba mu San kuna zaune ba. Ama kuwa turo bakinta ta yi kafin ta juya ta koma hanyar d akin. Mommy ta bita da kallo baki sake tana furta Mhmhn. Dada ya d an kalleta ya ce What? Hamshak iyar y arka na gani ji fa abinda ta maka, wai Imaam me yasa baka son hukunta yarinyar nan? nema fa take ta raina ka ji yarda ta yi da baki. Lumshe idonsa ya yi kawai ba tare da ya ce komai ba yana jin Mommyn na ta masifa kamar zata ci babu. A hankali ya ja ta jikinsa ya manne bakinsu wuri guda yasan hakan kawai zai mata ta yi shiru. Shirun kuwa ta yi tana jin dama ya kusanceta wata irin zazzafar sha awarsa ce take fusgarta sai dai ta San ba dama don a k aidar wancan sirrin nasu yau ba ranar da Dahdan zai kusanceta ba ne. Bata manta kashedin Alwan a cikin kunnuwanta Kin amince sau d aya zai kusanceki a sati biyu? A wata sau biyu kenan? Bata yi wani tunani ba ta ce ta amince don burinta ku di a wancan lokacin sai dai ba a kai ko ina ba ta fara gane shayi ruwa ne, don Kharija ce ita mai tsananin buk ata hakan yasa bisa dole ta fara bin mata don su gusar mata da kewar Dada sai dai basa iyawa don Dada na daban ne a cikin maza na musamman bata jin za a iya samun irin Moddin Didi guda biyar a cikin d ari. Jikinta Har rawa yake tana jin kamar ta saka kuka so take kawai Moddi ya kusanceta amma ba dama a lissafin ta ma sanda suke da damar kusantar junan tana cikin ranakun ta na al ada hakan yana nufin sai wani watan kenan? Ga matsala guda rashin haihuwa abin ya dameta bata san Moddi ya bayar da mahaifarta ba. Yana ganin yarda jikinta ke rawa janyeta ya yi kawai daga jikinsa yana murmushin k asan baki, dariyar mugunta ce fal a ransa don ita ta jawowa kanta son ku di ya ja mata a lokacin sai da Alwan ya bata zab i idan ba zata jure ba ta bari a mata kishiya da matar da zata jure Amma ta ce bata son kishiya. Ta dinga bin Moddi da ido da yake takunsa kamar ingarmar doki sam ba abinda ya damesa. Duk da a saninta Moddi ma yana da zafin sha awa sai dai yanzu bata San inda ya kai k arfin sha awar tasa ba. Bin Mata! Ta ji zuciyata ta haska mata. Ta runtse idon madadin ta ji zafin abin sai ta ji hakan yafi mata da kishiyar gida gwara ta waje. Abin kunya ne a wajenta a ce yau Moddi ya mata kishiya dariya y an group za su mata don ba a tab a ba ba kuma za a fara a kanta ba. Imaan a hankali ta gama shirya komai a dinning Ama kuwa tunda ta shige d aki bata fito ba. Takaicin dawowar Momny ne kawai yake nuk usar zuciyarta ji take kamar ta hallaka matar saboda tsananin zafin zuciya. Mommy na kallon Imaan ta ce Ina hamshak iyar? Imaam ta ajiye tea flask a saman dining kafin a hankali ta ce Bata da lafiya. Mommy ta tab e baki tana girgiza kai ta zauna a saman dining d in. Banda yanayin da take ciki yana damunta ba abinda zai hana yau ta yiwa yarinyar duka. Sai dai komai ya kusa zuwa k arshe idan har ta bi shawara k awayenta tana fatan cimma nasara in sha Allah. Bata jira Dada ba ta fara narkar abincin son ranta, shi yasa take k iba kamar me, don bata saurarawa abinci. Dahda da ya fito ya zauna yana kallon table d in Imaan ce kawai ba Amaa. Ina Amaa? Ya furta yana kallon Imaan. Imaan ta mik e tana furta Bari na kira ta, bata jin da di ne. Zauna. Moddi ya ce yana mik ewa ya nufi hanyar da zata kai shi d akinsu. Imaan ta runtse ido tana jin gabanta na fa duwa sam bata son keb ewar Dada da Amaa Amma bata isa ta nuna ba. Yarda yake taku kamar yana taku ne da bugun zuciyar ta. Bai yi making any sound ba ya tura k ofar a hankali ya shiga bedroom d in. Idanunta a lumshe suke