Sashe 49
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zafi ga wani irin yanayi da take ciki kamar mai maye, ta runtse idonta tana imagining abin wani irin feeling Mara misali take ji, a yanayin mayen ta mik e daga ita sai b ingilar rigar barcin da take jikinta ta fice daga sashen Didin zuwa sashen Dada, ta an walkway din da yake hanyar da zata sadaka da sashen Moddin . Cikin mayen ta tura k ofar parlornsa tana tafiya cikin wani yanayi kamar ba ita ba ta shiga bedroom insa. Jin ta take kamar a mafarki ba abinda take so irin jinta a jikin Moddi yana aikata mata abinda take imagining bata cikin hayyacinta kamar yarda bata San sanda ta kai kanta gadon ba ta kuma shige jikin Moddin JIKAR NASHE HADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE 08033748387. BRIGHT PENS SECOND BATCH Cikin wani irin hali da shi kansa ya kasa controlling kansa gangar jikinsa da zuciyarsa. Ruhinsa gaba d aya baya tare da shi, kamar a maye yake kamar kuma a buge yake a haka komai ya kasance, k addarar kusantar junansu a daren ta afku, cikin wani irin hali da su kansu basu sani ba, idonsa ya rufe burin juna kawai suke . Sai da ta ji shigarta jikinsa ya bu de kuma abinda kowace budurwa ke alfahari da shi, Sannan ta sake fita daga hayyacinta. Wani irin barci mai nauyin gaske barcin da su kansu basu San yaushe ya auke su ba A gadon asibitin wani irin fa duwar gaba ne ya samu Safna. Ta dafe k irjinta tana karanta addu oin da ita kanta ta san da wuya Allah ya amsa mata. Tana tare da tarin manyan laifukanta. Ta sani mai afkuwa ta afku, ta cika burin Alwan gefe d aya tana tunanin nata burin ya cika. Burin mallakar Imaam Moddibo, ruhinsa dukiyarsa. Zata juya shi son ranta sannan zata yi amfani da wannan damar wajen threatening danginsa. Ta lumshe idonta tana jin zafi a k asan ranta Wanda ba na komai ba ne sai na tsananin kishi. Yau Imam ya kusanci budurwa Ya ji d anon budurwa zai gane tarin banbancin da yake tsakanin budurwa da bazawara. Sai ta dinga jin wani d aci a ranta. A zafafe ta fisge ledar drip din da yake hannunta sannna ta mik e, idanunta akan Imaan da take zaune itama duk ta rasa nutsuwar, wani irin firgici take ji a ranta. Ta kira wayar Amani yafi a k irga ba ta daga ba, ta kira Didi itama shiru. Ta kira Umma Talatu ta tabbatar mata komai da kowa lafiya, kuma Didi Sun kulle sashensu balle ta kai mata. Sai ta mayar da kiranta kan Dada shima still bai auka ba. Haka ta gaji ta zubawa wayar ido tana jin fa duwar gabanta na sake k arfi. Tashi mu tafin da Safna ta furta shi ya dawo da ita cikin hayyacinta ta Ware idonta kafin ta mik e a hanzarce, don tafiyar ita tafi buk ata, wannan yanayin da take ciki ba zai zama bakomai ba, dole akwai abinda yake faruwa Wanda ba ta fata mummunan mafarkin da ta yi ya zama gaskiya. Idan kuwa hakan ta faru bata jin zata yafewa Dada da Amanin kanta. Jiki a sanyaye take bin Safna da take tafiya da k arfinta kamar ba patient ba da kallo. Sai ta samu kanta da k aryata ciwon Safnan zuciyarta ta tsananta bugu tana fatan ba wata kitimirmira Safnan ta shirya ba. A motar Safnan da aka bari a asibitin suka nufi gida. Cikin wani irin rough driving Allah ne ya kai su lafiya. Horn ta dinga zabgawa mai gadin irin Wanda ta tabbatar zai gigita shi. Ai kuwa ya gigitashin don da sauri ya fito a mugun gudu. Ya danna remote gate D in ya zuge ta shiga da motar da wani irin gudu kamar zata take ma aikatan gidan. Da sauri suka koma gefe suna mamakin mai yasa ta wannan gudun. Ko jakarta bata d auka ba ta fita a fusace sai Iman ce ta rufe k ofar motar. Tana taku kamar tana tafiya ne da zuciyar ta, don yanayin takunta yanayin bugun zuciyarta. Ta San komai ya faru kuma recorded kamar yarda ta mak ala mitsitsiyar camera a akin. Hannunta na rawa ta saka zata bu de part in Imam din sai ta juya ta kalli Iman da ta biyo bayanta. Wani irin fusataccen kallo ta watsa mata, Wanda ko bata fa da ba Iman din ta San garga di ne take mata, na kada ta sake ta kusanto k ofar. Iman ta yi baya ta koma part din Didi. Yarda hannunta ke rawa haka jikinta yake b ari sanda ta tura k ofar part din Imam din. Haske ne ka dan a dakin, sai wani kalar azababben k amshin turare da ya shiga hancinta. Zuciyarta ta cigaba da bugu. Idonta a rufe ta danna Switch din wutar akin. Idonta ya hango mata su, da gaske komai ya faru don ga Amani nan bisa k irjin Ubanta tana barci, shi kuma ya rungumeta sosai Wani irin ihu Safna ta saka Ihun kuma bai saka Sun farka ba. A fusace ta bu de Fridge din da yake d akin ta bu de ta auko ruwa mai shegen sanyi ta watsa musu. A gigice suka bu de ido a tare, kuma hankalinsu a take ya dawo abin ya dawo musu kamar flash. Da sauri Amani ta janye jikinta tana Ware ido sanin cewa wannan ba mafarkin da ta Saba bane, don da gaske take jin wani irin zafi a k asanta, zafin data tabbatar na rasa budurcinta ne . Da sauri ta runtse ido jin Ihun da Safna ta sake yi, ihun da ta tabbatar Didi zata ji ta, don windown ventilation din d akin Dadan yana fuskantar na Didi kuma duk a bu de suke. still a cikin maye take don ji take kamar ta fa di duk da a zaunen take, amma fa komai ya dawo mata daki-daki kamar majigi da sauri itama ta zabga nata ihun. Dahdan ma idonsa a runtse suke kawai. Amma dukan da Safna ta kaiwa Amani ya saka ya bu de idonsa. Da sauri ya rik e hannunta t touch her ta fisge hannunta tana masa wani irin kallo daidai lokacin da Bugun k ofar Didi da Iman ya cika musu kunne Safna ta tafi zata bu de da wani irin jarumta da fisgo muryar da yake tunanin Anya tasa ce ya furta Idan kika bu de a bakin aurenki, idan maganar nan ta fita shima a bakin aurenki Da sauri ta juyo tana zuba masa wani irin kallo. A zafafe ta ce Imaam, kana da courageous har kana iya kallo na ka gaya min haka, ni zaka yi threatening da wannan Cije bakinsa ya yi fuskarsa a d aure sosai ya zira rigar jallabiyarsa, wata irin kunya yake ji dannewa kawai yake. Ya isa gefenta a fisge yake wani kallonta Am telling you the truth, ba laifin yarinya ba ne as we all know nima ba laifina bane, ke kika jawo komai ke kika amince na yi ku di ko ta wani hali, so ga hanyar da son ku dinki ya kai mu nan Ihu Amani ta sake saki tana jin zafi a ranta burinta ta iya mik ewa ta dak umi Dada ta shake shi shi da Safna su Mutu. Idan har lissafinta yana tafiya daidai sun yi amfani da ita ne don son duniya da son su yi ku di. Tafarfasa zuciyarta kawai take tana jin bugun k ofar Didi. Ba zata iya bu dewa ba don bata da lafiya, jikinta ciwo yake kamar yarda k asanta ya matsa mata da ra di da zugi tana jin Safna ta saki wata shigiyar dariya tana furta Ni na jawo ko Imaam, to zan gayaw duniya waye kai zan nunawa duniya abinda ka aikata da y ar cikinka, zan fallasawa duniya wannan vedion Har Uwarka Didi wallahi sai na nuna mata sai dai hakan ya yi ajalinta! Imaam da yake tsaye ya dinga jifanta da wani irin kallo yana cije bakinsa, kafin ya furta Bar akin nan Safna kafin ranki ya b aci, zan iya aikata miki komai I swear ya fa da yana cusa hannunsa cikin tarin sumar da take kansa cinkus. Safna ta share hawayenta tana furta Za ka sani Imaam. Tana kallo ya fisgo hannun Amani ya bu de wata k ofa Ya tura ta ciki, ba zai so Didi ta ganta a haka ba. Don haka duk turjewar Amanin bai sake ta ba sai da ya saka ta a cikin d akin, bedroom ne babba da ya sha kayan alatu. Ya fito yana kallon Safna da still take tsaye kuma har lokacin Didi da Iman basu daina bugun da suke yi ba hannu yasa ya dau wayarsa ya danna kiran Umma T. Umma T jikinta na rawa ta amsa wayar Ki zo yanzu please! Da sauri ta Ware idonta tana furta Me ka aikata Kiddo? Shi yasa tun azu na kasa samun nutsuwa, me ka aikata na ce maka. Murya a can k asa ya furta Bakomai, ki zo please akwai matsala.. daga haka ya yi cutting kiran Ya shige toilet daidai lokacin da Safnan ta bu dewa Didin k ofa. Didi tana kallonta cikin tashin hankali ta furta Ina Amani? Safna ta rushe da kukan k arya tana nuna mata wajen da ba zaka tab a cewa d aki ba ne don ya saje da bangon wajen ba k ofa. Didi ta ce Ban gane ba, ina take? Safna ta saka kuka tana furta Ya b oye ta cikin d akin sirrinsa, d akin da yake ajiye tarkacen tsafinsa bayan ya mata fya A tare Didi da Iman suka zube k asa da alama dogon suma suka yi. Moddibo da bai San abinda ake ba, ya fito jikinsa sanye da kayansa yana sake goge kansa. Ganin Iman da Didi a k asa yasa ya ware ido yana kallon Safna, ya yi kanta da sauri, yana furta Me kika aikata musu? Ta fincike hannunsa a wuyanta tana furta Na gaya musu abinda ka aikata, and so what? Wallahi ka sake ni sai na gayawa duniya abinda ka aikata, idan kaga ban gaya musu ba ka saki matar da aka aura Bai