Sashe 39
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
irinku ko ido ba a iya ha dawa da ku, irinku k alilan ne cikin Al umma. Bari na kira maka Safnan. Ya shige ciki ya bar Moddi a tsaye cikin zafi da tafasar zuciya ji yake kamar ya juya Amma kuma ya kasa aikata hakan kamar Wanda ake controlling d insa da remote soyayyar Safna ce narke a zuciyarsa Ko minti biyar ba a yi ba, sai ga Safnan ta fito fuskarta fal annuri ya ga ta zuba masa ido. Shima kallon nata yake yana jin kamar ya rungumota a jikinsa. Tana isa wajensa ta furta Mu shuga daga ciki, na dad e ina jiran wannan ranar sai gash i ta zo yau, gani ga My love. Bai yi musu ba ya bita. Tana cigaba da sarrafa jikinta ba don komai ba sai don ta susuta tunaninsa. Ta kuma ci sa a don gaba d aya sha awar Moddi sai da ta gama tashi. Sitroom ta kai shi. Bayan zamansa ta shiga gida don samar masa abinda zai ci. Jingina ya yi da kujerar yana jin abinda yake ransa yana sake hauhauwa bai San ta shigo ba don idonsa a lumshe yake sai da ya ji ta zauna a daf da shi ta kuma rungumoshi kamar jariri. Ya bu de birkitattun idonsa da suka canja launi yana k arin janye jikinsa Safna ta sake shiga jikinsa ta manne k irjinta da nasa a kunne ta ra da masa Feel Free my dear we are alone. Sai da ya wani irin runtse idonsa saboda yanayin da ya ji. Ta saki murmushi ta sake kai harshe tana lasar kunnensa sannan a hankali ta ra da masa I love you Moddi, irin son da ni kaina Ban San ya zan kwatanta maka shi ba, abu guda na sani kullum da kai a cikin barci na, kullum kuma sai mun shige cikin wani tafki mai da din gaske fata na yau ka nuna min irin abinda nake imagining a cikin barci. Tureta yake k arin yi sai dai zuciyarsa bata son haka. Ajiyar zuciya yake saki kawai bai tab a shiga irin wannan yanayin ba sai yau. Bai tab a kusantar mace haka ba sai yau shi yasa ya ji shi a wata irin duniya. Safna ta samu abinda take tuni ta mik e tsaye ta watsar da abayar da take jikinta sai ga wata b ingilar riga da ta bayyana komai nata a jikinta. Moddi bai san sanda ya runtse ido ba. Yana furta Ki bari Safna ba kyau. Bai yi aune ba ya sake jin ta shige jikinsa tana wani irin zuba masa hot romance gaba d aya ta gigita shi. A kunne ta ra da masa Bakomai Moddi, ka saki jikinka ba sex za mu yi ba just romance ta fa da tana manna bakinta cikin nasa. Wannan karan duk wata jijiya ta jikinsa ta mik e ji yake a halin da yake ciki ko Sex D in zai iya yi. Sai da ta yi son ranta sannan ta janye jikinta ta kuma baje a k asan carpet tana bin Moddi da wani irin kallo da yasa ya rasa nutsuwarsa hannu take mik a masa tana nuna masa ya zo su kwanta sai dai take kwanyarsa ta hango masa Didi da dukkan kashedin da take masa a kullum tun bayan da ta tabbatar ya balaga. Ka Guji Zina Moddi, ka guji Zina tana daga cikin manyan Alkaba ir. Ina rok on Ubangiji duk sanda ka aikata zina Allah ya tona min asirinka na sani. Daga ranar zaka san wacece ni Da sauri ya mik e kamar Wanda da yake zaune a kan wuta ya yi hanyar waje yana rufe fuskarsa da black glass don son b oye yanayin idaniyarsa yana Jin muryar Safna tana kiransa da wani irin nishi bai bi ta kanta ba ya fice da sassarfa yana jan istigfari a ransa. Yanayinsa da rashin nutsuwa yasa kana ganinsa zaka san akwai abinda yake damunsa. Kullum cikin tunani ya saka son Safna sosai a ransa. Yana komawa gida ya tarar da Fateema tazo kallo ta masa ta gane yana da matsala. Hakanan Didi da ta bi shi da nata idanun. Ya zauna yana rik e kansa da Ya ji yana sar masa. Tun bai yi magana ba suka san akwai matsala. Fateema ta k arasa daf da shi ta zauna kafin ta dora hannunta a k irjinta ta furta Kiddo lafiya? Cikjn wani yanayi ya kalleta da raunatattun idanunsa sai kuma ya lumshe su. Cikin wata irin murya Didi ta ce Muhammad ka yi magana mana, me ya faru? Madadin maganar itama kallonta ya yi yana lumshe idon yana cije leb ensa ya furta Bakomai fa. Fateemah ta gyara zamanta tana furta a da komai fa, ai idanunka Sun bayyana akwai matsala, ka gaya mana kawai. Ya sake rik e kansa yana gurzawa a hankali Ya furta Mu je d akina mu yi magana Fateemah da gaban ta yake wani irin tsalle ta mik e da sauri ta bi bayansa tana fatan koma me ye ya zamo abinda za su iya maganin matsalar tasa. Zama ta yi a gefen katifarsa shima ya zauna daf da ita, yana sakin huci ka dan ba tare da Ya ce komai ba. Tee ta ce Ina jin ka gaya min Kiddo. Sai da ya cije leb ensa sannan ya furta Aure nake so na yi Da wani irin mamaki take kallonsa ta furta Aure kuma? Ka San me kake fa da Kiddo? Aure at your young age lumshe idonsa kawai ya yi don ya lura sam ba zata fahimceshi ba. Da yana da iko da Ya bu de mata zuciyarsa taga mai take ciki. Da gaske zafin sha awa irin na tashe samar taka yana shirin hallaka shi. Fateemah tab e baki ta yi tana harararsa ta furta Idan ma mafarki kake ka farka, shekarar ka ashirin da d aya kai ba kowa ba, ba kuma d an wani ba ka ce zaka gingimowa kanka maganar Aure wallahi kada ka sake ma Didi ta ji ka tayar mata da hankali a banza. Daga haka ta saka kai zata fice daga d akin ta ji Ya furta Adda T, duk abinda ya biyo baya ba ruwana, don abinda na gaya Miki iya gaskiyar kenan har cikin raina bana son na jawo muku magana zan iya samun y ar ko waye na sauke mata abinda nake ji Zuciyarta ta ji ta buga amma sai ta cije ta fice da sauri. Bata yi niyyar gayawa Didi ba, amma ganin kallon Didin take mata yasa ta kasa samun nutsuwar yi mata k arya. Shigowar Moddi ce ta saka su d ago da kai dukkansu. Yana kallon Didi ya furta Didi kina da lemon tsami, yanzu na tambayi wani abokina ya sanar da ni shine maganin matsalata Didi ta d ago tana masa kallon k urilla bai wani damu ba ya zauna daf da ita yana rik asan cikinsa ya kwanta rigingine yana cizon leb e. Takaici da wani bak in ciki ne suka saka Fateemah sakin baki tana kallonsa. Bata San rashin kunyar Kiddo har ta kai haka ba, ta tabbata ko bai fito Ya gayawa Didi abinda yake Ji ba, Didin da kanta zata fassara abinda yake nufi. Didi wani guntun murmushi ta saki ba tun yanzu ba, ta San Moddinta ya girma kuma Lafiyayyen namiji ne. Kitchen ta shige ta ha da masa Lemon tsamin har da gishiri ka dan sannan ta fito ta mik a masa tana lura da kallon takaici da Fateemah take wurga masa. Hakan yasa ta sakin murmushi tana furta Ki bar shi Fateemah, lokaci ne yazo haka girman yake ai, a wajen su Maza. A zafafe Fateemah ta ce Wallahi Didi iskanci ne, da kuma ya raina ni ni da ke, Ya jewa Dijatu da wannan maganar mana idan bata ci ubansa ba, rashin kunya k iri-k iri, shi dole sai ya nunawa mutane ya balaga, a d aki fa Ya saka ni yana gaya min wai mu aurar da shi kada ya janyo mana abin kunya Didi ta d an yi dariya tana furta Allah y a hore abin auren, idan Allah ya hore Ai sai a yi auren, Don gwara auren da yaro ya d ebo maka abin magana Moddi ya turo baki ya yiwa Fateemah gwalo ta kuwa sake hassala hakan yasa ta furta Ai sai ka yi auren, idan kana da sana ar da zaka kula da matar. Ya mik e yana ce mata in dai abinci ne ai Didi zata bata. Ya fita daga d akin saboda jin wani yanayi a jikinsa yana buk atar tsaftace kansa. A zauren gidan ya juyo siririyar muryarta tana sallama. Ya amsa sallamar yana kallonta da k waryar nonon da ta Saba kawo musu talla a kanta. Aa usual yau ma jikinta tas kamar ba wacce tazo daga rigar fulani ba. Ya bita da kallo tun daga sama har k asa sai kuma Ya d auke kansa fuskarsa a d aure Ya kalleta yana furta Zubo fura ki kawo min d aki na, ke y ar riga Ta yi wal da idonta kafin ta saki murmushi tana bin bayansa da kallo wani farin ciki na cika zuciyarta a karo na farko Moddi ya mata magana cikin kwantar da murya ba hantara da kyara, ko dai Allah ya amsa addu ar da take yawan yi ne? Ko gidan bata shiga ba ta durk usa cikin rawar jiki ta fara dama masa furar mai da din gaske. A bakin k ofar sa ta tsaya tana furta Fillo ga furar Cikin wata irin murya ya ce Shigo Malama JIKAR NASHE HADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE 08033748387. BRIGHT PENS SECOND BATCH. Kamar ba zata shiga ba, don zuciuarta wani irin bugu take yi, sai dai ta daure ta shiga din. A zaune a saman katifarsa mai tudun gaske d akin sai zabga k amshi yake don Moddi yana da tsafta baya shiri da k azanta kuma sam. Kallo ya bita da shi, kafin ya cije leb ensa yana tunanin abinda zai aikata D in daidai ne, amma abinda yake ji ya shalle tunaninsa, Ya manta DIDI da kashedinta, ya manta da fa dan da zata masa ma. Ya dinga bin y ar riga