Sashe 40
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da kallo kafin ya saki malalacin tsaki ya furta Zo ki zauna anan Ta zauna a ina Kiddo? Fateemah ta fa da don fitowarta daga gida kenan kawai taga kayan Y ar riga da takalmanta, ta San Moddin basa shiri da y ar riga asalima ya tsani ganinta kullum hantararta yake yi. Madadin amsa mata wani takaici ne Ya rufe shi ya lumshe idonsa kawai yana taune leb ensa, banda ma jaraba irin tasa me zai yi da wannna y ar abar da baya mata kallon mace? Haushin kansa ya kama shi don haka Ya cusa yatsun hannunsa cikin gashin kansa yana fisgar gashin da k arfin gaske kamar shi ya masa laifin. Fateemah a hassala ta finciki hannun y ar riga da take tsaye tana ta rawar jiki da alamun tsoro mabayyani a saman fuskarta. Shashasha, me ya kawoki d akinsa? Cikin rawar baki ta furta Shi ya kira ni Wata harara Moddi Ya zuba mata hakan yasa ta ja baki ta yi shiru, jikinta na sake b ari. Fateemah ma harara ta zuba mata ta yi k wafa tana furta Da ya kira ki baki da wayo da zaki shiga d akin maza?baki son ko ya kake da namiji ba a wannan zamanin baka sakin jiki da shi, bare irinsu Kiddo da kunya bata ishe su ba Kada ki saka ta raina ni, wallahi b allata zan yi. Moddi ya fa da daga zaunen da yake fuskarsa a d aure sosai. Sai abin ma ya bawa Fateemah dariya ta furta Raini na nawa kuma? Banda Wanda ka siya wa kanka, wallahi zaka zo ka samu Didi ka gaya mata dalilin da yasa ka ja y ar mutane d asa k asa ya furta Dalilin ne yasa na ce ku yi mini aure tsabar takaici Fateemah kasa amsa shi ta yi ta finciki hannun y ar riga suka shiga gida tare wajen Didi. Didi ta d ago tana kallonsu kafin ta furta Ke kuma fa, yaushe kika zo? Sunkuyar da kai kawai ta yi tana jan yatsun hannunta. Moddi da yake bayansu ya juya ya shiga parlor yana ji Fateemah na gayawa Didi abinda ya faru. Didi ta zaro ido tana furta Lamarin Har ya kai haka? Hasbunallah Wa ni imal wakeel, yaushe Moddibo ya koma haka? Ai shikkenan wuce ki tafi gida ni na San maganin abin, auren zan masa da duk kuma yarinyar da tarbiyyar ta ta kwanta min a rai Yana jin haka ya yi saurin fitowa daga d aki. Yana muzurai ya ce Not any girl Didi, ba da kowace mace Imaam zai iya rayuwa ba, na fi son y ar gayu mai tsafta wayayyiya y ar boko. Ta zuba masa harara tana furta Shirmen banza da wofi, duk a lissafin naka kuma Ban ji ka furta mai addini da iliminsa ba, mai kunya da tarbiyya Ya girgiza kai Bagidajiya kenan? Ai irin wannan yaran ba wayewa a tare da su, nifa nafi son wacce zamu buga Soyayya wacce ba zata ji kunyarki ba, zata iya rungume ni a gabanki ta min Kiss de baki Fateemah ta yi tana kallonsa Didi kuwa murmushi ta saki ta San Moddinta Ya kere nan, sam ba ya jin kunyarta sanda ya fara mafarki ma ita ya fara samu ya gayawa, wai ya ga wani abu mai da di a cikin barci ashe haka Mata suke da da di Didi musamman idan ka rung Didi ta yi saurin rufe masa baki tana furta Wannan sirrinka ne Moddi, kada na sake jin ka bayyana shi ga wani, alamu ne na ka girma kana kuma da lafiya Sai ya d an yi dariya yana rik o hannunta yana furta Didi ko shine Jima in da ake gaya mana a Islamiyya? Didi bata ji kunyarsa ba ta gaya masa shine, amma haramun ne aikata shi sannan Allah yana fushi da mutumin da Ya aikata zina ma ana kusantar Mace ba tare da an musu aure ba, don haka ka kiyaye Moddi ka bari ka samu halaliyarka haka ta zaunar da shi a matsayinta na Uwa bata b oye masa komai ba, ta bu de masa komai ya sani sannan ta tsorata shi da kusantar koda rik e hannun mace ne,balle wane sashe na jikinta, da zarar ka aikata haka Moddi kamar ka shirya jefa kanka cikin zina ne da saninka don haka ka yi matuk ar kiyaye wa Allah ya shirya mana. Fateemah ta jijjjiga kai bayan ta sake wurga masa harara shi kuma ya mata gwalo sai ta gefe shi da biron hannunta sannan ta fice tana furta Didi siyar da gonar ki ta k auye Ya kamaki ko don ki yiwa Kiddo aure, idan ba haka ba kya ji wani labarin Dole kuwa. Didi ta furta kallon Fateemahn Ai dole na yiwa Moddi aure a kusa kusan nan, Allah dai Ya hore mana rai da lafiya. Haushi ya kama Fateeman ta fice tana furta Ko da Uban me zai ciyar da matar? Moddi da baya shiru ya furta Duk abinda Didi ta ci shi za mu ci, balle ma In sha Allah ba zan yi zaman banza zan dinga neman ku Kamar gaske? Fateemah ta furta tana ficewa da hanzari don idan ta biyewa Didi da Kiddo sai ta kwana a wajen bata gama kallon dramerrsu ba. Ita dai y ar riga tana takure jikin Didi duk hankalinta ya tashi jin za a yiwa Moddi aure mutumin da take kwana ta tashi da shi a cikin rai Tashi daga nan ko na bugeki. Moddi Ya fa da yana zuba mata harara. Da sauri ta tashi sai dai Didi ta ja hannunta ta mayar da ita ta zauna, haka kawai take son yarinyar don tana da nutsuwa kuma Sam bata da kwarafniya ga Ibada kamar ba daga riga ta zo ba. Amma bata san dalilin da yasa sam basa shiri da Moddi ba, don kar ya kira sunanta yake kiranta da y ar riga, Har sunan Yabi bakin kowa. A hankali ta gyara mata mayafinta tana furta Uhm uhm fa Moddi, ka yi fa a hankali don baka san inda rana zata fa di ba. Ya yi dariya sosai kafin ya furta ta fa di a gabas wallahi Didi, kada ma ki fara ta inama wannan yarinyar da an k ugunta zasu iya d aukan hidimata ji ta fa k waila, ni nafi son mai manyan Abubuwan nan Da sauri Didi ta bu de ido ganin inda yake nunawa ta kuwa zuba masa dak iwa tana furta Fita daga nan Moddibo, Oh ni Mairo Allah ya taimaki Uban Moddibo baya raye ba zai ga wannna rashin kunyar taka ba. Ya k unshe dariyarsa yana furta To idan ban fa da Miki ba wa zan fa dawa? Ai gaskiya ne ina zan saka wannan k wailar? Didi ta jefe shi da ludayi hakan yasa ya fita yana dariya. Bai san kuma ya suka k are ba. Haka Safna ta cigaba da bibiyar rayuwarsa. Duk inda ya saka k afa tana biye da shi, shima kuma hakan sai yake masa da di wata irin haramtacciyar soyayya Safna take koya masa ta inda sam baya iya guje mata. Hot romance take zuba masa har ya rasa inda zai saka ransa. Ranar da ba zai tab a mantawa da ita ba, ranar da Safna ta ja shi wani hotel. Bai so zuwa ba Amma ganin b acin ranta k arara yasa ba shiri Ya amince. Wanka Ya fesa ya fito sai zabga k amshin turare yake. A parlor ya tarar da Didi da Fateemah da su Jameela suna ha da akwatinan Yabi akwatinan da kallo yana furta Didi wannan fa? Lefen waye? Na wani Fateeman ta furta fuskarta a d an d aure. Tab e baki ya yi sai ya saka kai ya fice ganin har Safna ta fara zabga masa kira. Yana jin Didi na k walla masa kira tana fa din Moddi addu ar fa? Yau ka yafe. Bai amsa mata ba ya fella da gudu don baya son Ya sake delay balle ya b atawa Safna rai. Didi kasancewr ta yi busy sai kawai ta k yaleshi suka cigaba da abinda suke. A bakin k ofar D akin Hotel D in ya tsaya yana jin yarda zuciyarsa take harbawa, wai shine yau ya kawo k afarsa hotel? Anya bai ci amanar Didi ba. A tsorace yake amma idan ya tuna yarda k irjin Safna yake a cike sai yaji baya son barin wannan damar. Shi burinsa ko wasa ya yi da su Ya samu relief daga tarin abinda yake ji a ransa. Ya d an fusgi leb ensa sai kuma Ya saka hannu ya murd ofar ya shiga. Sai da numfashinsa yaso d aukewa ganin Safna a kwanta rigingine ba komai a jikinta. Sai sakar masa murmushi take tana lasar leb enta. Ta mik a masa hannunta Amma ya ja ya tsaya ya kasa matsawa kusa da ita. Mik ewa ta yi tana girgiza jikinta ta isa kusa da shi sosai. Sai da Moddi ya runtse ido tsabar yarda yake jin wani yarrr a jikinsa ganin mace a gabansa ba kaya. Bai san kalar abinda ya ji ba abu guda ya sani ya kasa controlling kansa a matsayinsa na mutum mai lafiya kuma matashi mai tashe balaga. A wannan daren ya san Safna cikin wani irin gigitaccen yanayin da bai tab a shiga cikinsa ba, bai tab a zaton akwai irin abinda ya ji a duniya ba. Sai da komai Ya lafa sannan tsoron Allah ya shige shi, ya dinga Jin tsanar kansa da kunyar Allah da Didi ma gaba d aya. Amma ya lura sam Safna ba abinda ya dameta ya kuma san ba shine mutum na farko da ya fara saninta ba, don a bu de take. Murmushi Kawai take saki cikin zallar farin ciki ta sake d anewa cinyarsa tana kama leb ensa k arin tureta yake Amma ta kasa ba shi dama ta hanyar yi masa ra da a kunnensa tana furta You are so sweet ango na, yau kam ka shayar da ni abinda wani namiji bai tab a shayar da ni ba, a yau na San kai ne maha din Safna kai ka cancanta ka zama Mijina don ka zuk e min dukkan sha awata, na