← Book details Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 57

Sashe 32

Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

baya yi idan zai b oyewa kowa abinda yake ransa ba ya b oyewa Adda Tee d insa, itace tasa tun suna yara ko laifi ya yi a lokacin da yake tashen rashin jinsa, ita ke saka shi a gaba da yi masa nasiha ta kuma hana Didi ta doke shi. Abu d aya ne ta san ta yi iya yinta wajen hana shi amma Kiddo ya k i ya nuna mata duk duniya idan bai auri Safna ba akwai matsala. Auren da sam ba zasu tab a fa dar alherinsa ba sai zallar sharrinsa. Wasu irin hawaye ne masu zafi suka dinga zuba a saman kuncinta tana jin zuciyarta na bugu da masifar sauri. Idanun nata a lumshe ta dinga jin kamar k amshin turaren Moddi ne a daf da ita, ko don bai da de da barin wurin ba, sai dai a jikinta ta ji Moddi ne ya dawo ba mamaki ya dawo ya fayyace mata abinda ya shige mata duhu don haka ta dinga bu de idanunta a hankali Har ta Ware su tsaf a kan Kiddo. Yana tsaye ya yi folding hannunsa yana kallonta cikin wani irin emotion. Bakinta Har rawa yake wajen furta sunansa Kiddo, ka dawo? Allah yasa ka dawo ne don ka gaya min gaskiyar abinda yake faruwa, kada ka kassara min zuciya idan ka bar ni baka gaya min ba wallahi zuciyata ciwo zata yi, tun yanzu ina jin kamar ta yi failing ta fa da tana isa gabansa cikin wata irin slow tafiya mai bayyana rauninta. Daf da shi ta tsaya kafin ta kama hannunsa kamar yarda suke lokacin yana yaro. Ta yi k arin lalubar k wayar idanunsa ta jefa tata. Da sauri Moddi ya runtse nasa idon don baya jin zai iya jure kallon cikin idon Teey sannan ya mata k arya, tun suna yara da k wayar idonsu ita da Didi suke hukunta shi a cikin ruwan sanyi. Matsa yatsunsa ta yi kafin ta saki a hankali ta matsa daga kusa da shi. Tana furta Jeka Kiddo, just Go don na San baka shirya fa da min gaskiya ba, duk abinda zaka fa da yanzu na San k arya kake. Ya saka hannayensa a goshi yana murza goshin nasa kafin ya ware idonsa da suka yi jajur ya isa gabanta ya durk usa zuciyar tata da take bugu Har hakan ya bayyana a saman rigarta ya bi da kallo. Cikin wata irin murya kamar ba ta Moddi ba ya ce s enough teey, please! Ya fa da yana matsa yatsunta a hankali ta kalle shi ya d aga mata gira Am sorry Sai ga wasu hawaye suna zubo masa daga jirkitattun idanunsa cikin wata irin murya ya furta Am gonna die Teeeey, Ba wancan Moddin ba ne ba Kiddonki ba ne ki k addara Kiddonki ya mutu wannnan wani ne daban da sam ba shi da amfani a rayuwar nan am useless person Teeey Ya fa da yana danne harshensa da k arfin gaske jikinsa har kakkarwa yake a tsorace Umma Teeey take kallonsa bai fasa damk e hannun nata ba kamar yarda jikinsa bai daina shaking ba, da alama zuciyarsa na cikin matsanancin b acin rai gumi kuwa fita yake a k ofofin jikinsa duk da sanyin a.cn da yake parlorn Hadarin gabas Isn t free it s paid book. Book 1 ne kawai free paid for book 3 and 2. 500 cikin wannan account din 2118666252 UBA. Akwai wani irin zubar ruwa da Hadarin nan zai bayar nan gaba. Kada kizo kina dana sani ki biya a yi tafiyar nan da ke. Babu Nadama In sha Allah. Jikar Nashe hHADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE 08033748387. (TALLA! TALLA!!Mai Talla shi ke da riba..) Kaso mafi yawa na jinsin maza da mata masu aure da marasa aure na fuskantar matsalar ciwon sanyi wato Infection a turance, wanda ka iya addabar lafiyar su ya hanasu sukuni. Barin infection a jiki ba tare da an magance shi ko anyi rigakafi yafi magani ba na zama babbar illa ga lafiyar an Adam. Ciwo ne da ke lalata tsarin jiki, ciwon ne da ke ruguza zamantakewar aure. warai da yawa sun yi amfani da wayoyi har magungunan gargajiya da yawa don neman waraka daga cutar ta infection, wasu kuma sam basu yi ba, Ina wa anda suka gwada maganin infection amma har yanzu bai yi musu aiki ba? har ma da wanda basu gwada ba to duk Albishirin ku, tabbas ku nemi ingantaccen maganin sanyi( *INFECTION FLUSHER*) na *ALKHAIR HERBAL MEDICINE*. Maganin Infection na *AlKHAIR Herbal Medicine* na daga cikin ingantattun magani sadidan da ke ragargaza duk wata cuta mai haifar da matsalar Rashin haihuwa, rashin samun gamsuwa ga mace ko namiji, mata masu yawan ari, kuzarin namiji, warin gaba da ayin gaba, jin zafi yayin saduwar aure, tsuke gaban mace, gyara gaban mace da sanya ano, fitar farin ruwa, ciwon mara yayin al'ada, wankin mara, zafin ciwon kai da ciwon jiki, gyambon ciki, kumburin jiki da sauran dukkan ciwukan da cutar sanyi ke haifarwa. Ku gwada *INFECTION FLUSHER DRINK* na *ALKHAIR HERBAL MEDICINE* a alla na tsawon watanni 6 domin ganin sakamako mai kyau. Kar kuyi sakacin da zaku yi aure ba tare da kun sha wannan maganin ba ango da amarya, uwar gida da maigidanta a nemi *INFECTION FLUSHER DRINK na ALKHAIR HERBAL MEDICINE*. Zaku samu maganin a ku 4K, mata masu bu atar set kuma zaku same shi a 6500. Sai an gwada akan san na warai, Allah ya are mu da lafiya. Domin siyan wannan magani sai ku tuntu i lambobin waya ta hanyar kira ko whatsapp. 08169495093/07018098175 Ba shi da Side Effect. BRIGHT PENS... 2nd batch Zazzafar tafiya mai abin ban mamaki, tawayen jerin marubuta hu u a sabuwar tafiyar ta second batch. *HADARIN GABAS* Nazeefah Sabo Nashe ARFE A WUTA* Ayushercool *ZAYTOON* Zee kumurya *MUTALLAB* Nimcyluv Sarauta. Page 18 Dafa kansa kawai Umma Teey ta yi, ta rasa abinda zata ce, ita kanta nata jikin kakkarwa yake. Ta sani ko me Moddi zai gaya mata ba zai zama alheri ba. Wata k addara ce mai girman gaske take bibiyar rayuwarsa. K ADDARA? Ta maimaita kalmar a zuciyarta Ba k addara ba ce, abinda Moddi ya zab arwa kansa ne. Ta ji k akkkarfar zuciyarta ta bata amsa. Hakan yasa ta lumshe idonta kawai nata hawayen da suka fi na Kiddo yawa suka cigaba da zuba a saman fuskarta. Tana jin Moddin yana wani irin kakkarwa na kukan da yake sha mai tsuma zuciya. Murya a raunane ta ce Why Kiddo? Me yasa? Me yasa baka cigaba da jin shawarar DIDI ba, na maka nasiha da take akan ka ci Daga halal, ka sa daga halal, ka nesanta kanka daga haram, na san ko me zaka gaya min ba zai zama mai da di ba. Imaan ta gaya min tun bayan da kawo musu chocolate ka ware guda ka bawa Amaani, daga ranar rayuwar Ama ta jirkita ta shiga yin wasu irin birkitattun mafarki a kanka marasa da din tunawa, wani irin mafarki da bai kamata ta yi akan kowa ba sai mijinta ko saurayin da take masifar so. Zuciyata tana bani ka kai sunan Amani wajen matsafan da sune silar arzikinka, ko baka fa da ba Kiddo wannan shine amsar Ta fa da tana dafe kanta hawayen na cigaba da zuba mata da sauri. Moddibo kuwa runtse ido ya yi yana tunanin ranar. Tabbas shima hakan ce ta kasance da shi daga ranar ya saka Ama a cikin tunaninsa, barcinsa da komai nasa, daga ranar da Amanin ta masa rungumar duk da a lokutan baya ma ya sha jin kwatankwacin hakan a kanta, amma bai zafafa bai yi k arfi kamar haka ba, yana jin wani irin feeling a kanta feeling d in da ko akan Safna bai tab a jinsa ba . Zuciyar sa ta cigaba da tuna masa komai daki daki, kamar yanzu abin ya faru haka yake ganin majigin abin cikin idanunsa Idan bai manta ba Spain suka je a lokacin, Spain d in da ya dinga murna da zakwa din zuwanta, don alheri ne zai samu mai yawan gaske, alherin da bai san zai jirkice ya zame masa sharri ba. Sanda Alwan ya gaya masa da shi zai yi tafiyar murnar sa kasa b oyuwa ta yi. Ya dinga kallon Alwan cikin tsananin murna yana furta Ni kuma Sir! Dole abin ya bashi mamaki don mutane manya da dama Sun saka rai a yi tafiyar da su, sai gashi Alwan ya ce da shi zai yi tafiyar duk da shi d in bai ko farce ba a arzikin wa dancan. Alwan ya jijjiga kai yana murmushi ya furta Da Kai za a Friend don haka ka zama cikin shiri, tafiya ce mai tarin alheri da ina tunanin arzikin da zaka samu a cikinta ya isheka rayuwa har ka Mutu, koda a ce kuwa zaka daina komai ne. Zaka shiga cikin jerin masu ku din Nigeria da ko gwamnati sai ta sar musu. Kasa barci ya yi a ranar ya dinga hango Kansa Didi da kaf y an uwansa cikin wata irin daula da zai zo ya shimfi da musu. Safna kanta farin cikinta ya kasa b uya ta dinga Jin zuciyarta na kumbura kanta na girma hango ta a matsayin matar matashin mai arziki da Nigeria ma zata San yana da shi. Ta dinga hango gwalagwalan da zata dinga narkawa a jikinta tana saka manyan Kayan da sai matan shugabannin k asa ne za su dinga sakawa. Manyan motoci babban gida da komai na Jin da di ma. Idan haka ya tabbata kuwa ya zama dole ta raba Moddi da danginsa, ya zama dole ta saka katanga a tsakaninsu ta nesanta shi da su Nisan da ko Uwarsa sai ta so ta gan shi zata gan shi, sai taso ta yi masa hidima zata masa. Bayan komai ya kammala a tafiyar, an kuma yi nasara a abinda suka je nema. Ya shiga yiwa y an uwa da abokan arziki tsaraba bai manta da ta twins d insa ba, ya dinga Jidar musu chocolate da suke masifar so. Sai da suka koma masauki suna ha da Kayan sannan Alwan ya cillo masa wata chocolate d in mai tsadar gaske yana dariya ya ce
Chapter 32 · 0% Book details