← Book details Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 57

Sashe 2

Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

cikin abubuwan da ta yi hating much a rayuwarta. Don haka ta d an turo baki tana murmuring ta zauna suna facing juna da Doctor Hisham.. Amani me ya faru? Samun kanta ta yi da daburce wa ta ji kamar ta tashi ta tafi ta yaya zata dube shi ta sanar da shi she come for pregnancy test alhali ya san ba aure ne da ita ba. Sai ta ji kamar ta yi wauta tazo ta tari Doctorn asibitin da suke zuwa duka familyn su. Amma ya zata yi? Nan ta sani tun suna yara nan d in ma bata tab a kawo kanta ita ka dai ba, sometimes sun fi zuwa da Inna Talatu ko Didi kakarsu. Hakan yasa ta daburce ta kasa magana. Dr. Hisham dai ya zuba mata ido yana noticing duk wani motsi nata. Har ya gaji da shirunta ya furta Amani Moddibo talk to me ki gaya min matsalarki.. Ta d ago tana kallonsa sai ta girgiza kai da sauri ta mik e zata fita amma Dr.Hisham ya hanata sabida maganar da ta ji ya yi ta doki dodon kunnenta. Kin zo pregnancy test Right? Wani irin bugu taji zuciyarta ta yi da sauri ta juya tana kallonsa zuciyarta da mamakin furucinsa ta furta How do you know? Lumshe idonsa ya yi yana murmushi kafin ya furta I know because I am a Doctor jikin Amani na rawa ta zube a kujerar da take gabansa har ta fara ha da Gumi idanunta na kawo ruwa ta furta Kana nufin ka gano am pregnant? Tun kafin ma a gwada. How? Na shiga uku. Ta furta idanunta na zubar da wasu irin hawaye jikinta ko ina rawa yake shikkenan ya tabbata tana d auke da cikin mahaifinta. Ina zata kai wannan abin kunyar? Da wani ido zata kalli duniya ta musu bayani runtse idonta ta yi tana hango kanta a jikin Dada sanda abin ya faru. Ba zata tab a forgetting wannan daren ba. Ganin hankakinta ya yi mugun tashi hakan yasa Doctorn Hisham d an girgiza kai cike da tausayinta ya ce Sit down Amani, am note sure kina d auke da ciki, har sai mun yi miki test zamu tabbatar sometimes period na d aukewa mace for some reason, idan har kin san ba wani abu you should not worry ki nutsu, idan ma cikin ne akwai hanyar da za a rabaku da shi ba tare da wani ya sani ba. Ta zauna har a lokacin tana jin wani irin jiri. Holding kanta da kamar ana mata pounding ta yi. Tana kallon Doctorn da ya mik e da kansa ya fita, sai gashi ya dawo da wani d an silver tray a hannunsa. Da kansa ya d au blood sample dinta sannan ya bata wata y ar roba ya ce yaba needing fitsarinta. A toilet d insa ta yi ta fito ta mik a masa hanninta na rawa idaninta still suna zubar da hawaye. Cikin rarrashi ya zaunar da ita, don haka kawai sai ya ji yarinyar na ba shi tausayi. Ya dawo bayan mintuna ya zauna yana jiran result d in. K ari yake ya kawarwa da Amani damuwa sai dai ina ta lula duniyar tunani. a yi taking time ba Nurse d in ta shigo da enveloped a hannunta. Ta mik a ma Doctorn. A hankali ya fara ware envelope d in. Kafin Amani taga ya dago ya zuba mata ido hakan yasa ta ji zuciyarta ta wani irin bugawa da k arfi ta ce I know am pregnant Innalillahi wa inna ilaihir rajiuna Doctor Hisham hankalinsa a tashe ya dinga k arin kwantar mata da hankali shi kansa bai san yana da sanyin murya ba sai a ranar ya tsorata da yaga pregnancy test d in shows positive. A hankali ya furta Calm down Amani, tell me what happened, I promised you zan cire miki cikin right now Amani ta d ago tana masa wani irin kallo kafin cikin wata irin murya ta furta I won t abort it, I won t Abort it. I want to give birth to it, ko da ni zan rasa rayuwata saboda bak in cikin haihuwarsa ina son cikina whether for my sake or to spite my father. I want to see what people said when I introduce my child. This is the product of his sins Zan b ata siyasar tasa siyasar da ya yi amfani da ni don ya cimma burinsa. Zan b ata masa suna daga mutum mai farin jini zuwa mai bak in jini. Oh God give me strength to endure this madness .. Ta fa da cikin wata iron murya da take shaking Doctor kallonta kawai Yake ba Tate da ya fuskanci da wa take ba Ta saki wani irin k ara a duk sanda zata tuna sai hakan ta faru da ita fita take cikin hayyacinta. Da sauri Hisham ya tare ta ganin zata kai k asa sai dai ina tun kafin ta fa do jikinsa ya tabbatar ta suma. Da sauri ya kwantar da ita a kan gadon d akin. Kafin ya lalubi wayarsa ya kira nurse kafin tazo ya mayar da kiran kan Imaam Moddibo A kasalance Dada ya d aga wayar yana mamakin dalilin da yasa Doctor Hisham zai kira shi. Haka kawai sai ya samu kansa da fa duwar gaba sai dai yanayinsa bai nuna ba don da wuya kaga abinda zai firgita zuciyar Moddin Didi. Amsa sallamar ya yi.Doctor Hisham da sauri ya sanar da shi abinda ya faru Wata irin kakkarwa Jikin Dada ya fara yi ya ce Did you just say Amani is pregnant? Hisham ya ce Yes she is pregnant result ya nuna haka. A zafafe Moddi ya ce Ka zubar da shi Doctor, ka zubar da shi yanzun nan bana son kowa ya san da shi zan biya ka ko nawa ne Cikin wa za a zubar? Mommy Safna ta fa da tana shigowa cikin d akin. Ya dubi Uwargidan nasa hankali tashe JIKAR NASHE CE HADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE BRIGHT PENS SECOND BATCH: KARFE A WUTA(Ayshacool) MUDALLAB(Nimcyluv) HADARIN GABAS (NAZEEFAH SABO NASHE) ZAYTOON (ZEE KUMURYA) 08033748387. #AmanisStory #Resillience #Healing #SurvivorStory #Newbook #LoveStory. FROM SURVIVOR TO THRIVER: AMANI S STORY. Where darkness meets resilience. Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/5Y2EmZDu7OvHg6iDTCY81D Idanuwa suka ha da Safna a bayyane ta nuna tashin hankalinta da sauri ta isa inda yake ta zauna a gabansa. Hannayensa ta kama tana kallonsa da raunatattun idanunta ta furta You are not telling me Amani ce ke da ciki? Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna yanzu ya za mu yi Imaam? Wani irin kallo ya zuba mata kallo mai bayyana zallar takaici kafin ya cusa hannayensa cikin gashin kansa, leb ensa ya taune daga gefe a zafafe cikin B acin rai Ya ce Ke kika jawo Safna, ke kika cilla ni cikin wannan bala in sabida neman duniya, ga duniyar ta samu Amma yanzu ta yaya kike son idan asiri na ta tonu na yi bayani? Ta yaya kike son na yiwa Didi bayani da sauran Yayyena da idanunsu yanzu zasu dawo kai na? Didi zata tsine min, Yayyena za su yi Allah wadarai da na zamo ni ne kawai d an uwansu namiji. Jama ar duniya musamman na jihata za su tsaneni mulkin da na samu ya tashi a banza kowa zai dinga kallon arziki na a wani mudubi na daban. Kin cuce ni Safna tun a lokacin na ce Miki No! Amma Muhammad Alwan ya ha da baki da ke kuka saka na kusanci y ata ta ciki na dole, na yi ruining life d inta na saka mata tsana ta a zuciyarta a zahiri a yanzu ba Wanda Ama ta tsana a duniyar nan fiye da ni, tana jin kamar ta kashe ni. Safna ta ja hannunsa zata rik e da wani irin zafin nama ya janye hannun yana kallonta da birkitattun idanunsa. Ko a baya tana shakkar Imaam Moddibo da wannan kallon balle yanzu da yake cikin yanayin da bata tab a ganinsa ba. Ka nutsu Imaam mu samu mafita. Laifi ne an riga an aikata kuma ya wuce ba shikkenan ba. Yanzu zuwa zamu yi asibitin mu saka Doctor ya yi aborting cikin ko bata so. Maganar wai kada asiri ya tonu ka bar ni da ita I will figure it out Ta furta tana d an sakin murmushi da alama sam abin bai dameta ba. Yes bai dameta ba ko ka dan asalima wani murna take da farin ciki burinta ya cika ranar da ta da de tana jira ce tazo ranar da zata shafawa Amani black paint da mutane zasu tsaneta a yanzu kam ta San Amani ba zata tab a auruwa ba. Su Didin da suke matuk ar sonta zasu tsaneta musamman idan suka ji ita ta kai kanta d akin Moddin. Akwai abubuwa da suka faru da yawa Wanda ba zai bada k ofar zarginta ba a matsayinta na kishiyar Uwarsu, tana da evidence da idan ta nuna sai zuciyar kowa ta yi shock. Kallonsa kawai take idanunsa a lumshe tana hango yarda zuciyarsa take d agawa da sauri. Ka tashi mu tafi, ba mu da lokacin b atawa ka San yarinyar can da kafiya, kada tazo ta aikata abinda za mu yi regretting. Ya mik e jikinsa a sanyaye yana d iban phones d insa. Bai canja daga jallabiyar da take jikinsa ba, ko hula Babu a kansa hakan ya bawa sumarsa mai kyan gaske damar fitowa sai shek i take. Suka fita securities da body guards na ganinsu suka yi saurin mik ewa zuwa inda suke. Da sauri Moddi ya dakatar da su duk da Sun so turjewa amma ya sanar da su ba inda zai fita da su. Ya shiga zafaffiyar motar sa shi da Safna suka fice daga gidan. Still wani irin zafi yake ji a zuciyarsa kamar ma ciwo zuciyar take masa tun sanda abin ya faru har yau bai huta ba, ba zai kuma ce ga lokaci guda da ya yi barci nutsatstse ba, ba ya iya barci yana jin takaicin kansa da kallon da yarinyarsa take masa. Kallo ne mai bayyana tsanarsa sosai a ranta. Ta raina shi bata ganin girmansa. Yes ya cancanta ta aikata fiye da haka shi da
Chapter 2 · 0% Book details