Sashe 5
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
d insa, tun yarintarsu har yanzu da suka girma Ya kama hannunta ya matse da kyau. Kafin ya d ora fuskarsa a tafin hannunnata yana sakin wani irin kuka da yake bayyana tashin hankalin da zuciyarsa take ciki Da wani irin zafin nama ta janye hannunta ta kuma kafe shi da idanunta kafin ta furta To hell with you Moddibo, me zaka ce min sau nawa naja maka kunne akan hakan Amma ka nuna min bakomai gashi nan abinda ake gudu ya faru na tabbata ko rantsuwa zan yi ba zan yi kaffara ba k ungiyar matsafa ka shiga, su suka dora ka akan haka. Ka cuce mu, ka cuci yaranka ka cuci kanka, ka kuma cuci Didi da ta d au dukkan kulawar ta ta d ora a kanka, ga sakayyar da ka mata nan na tabbata wannan ne zai zama ajalinta. Zan d auke Uwata zan bar asibitin nan da ita bana son kuma koda wasa kazo inda take, yaranka kuma ka san yarda zaka yi da su, ga abinda ake gaya maka nan wannan loakcin ake gudu gashi yazo Daga haka ta fice daga motar da sauri, kamar zata tashi sama. Zuciyarta wani irin zafi take ga tausayin Amani da take ji a ranta. Me Moddibo ya aikata shikkenan ya rusa rayuwar Amani waye zai aureta da wannan bak in painting da Ubanta ya shafa mata? Tafiya kawai take bata san inda take saka k afarta har zuwa sanda ta isa d akin da aka kwantar da Didin da Amanin. Tana shiga ta kalli Haulat da Iman don bata son yin zancen a gabansu ta ce su tafi waje. Idanunta Ya rufe ta nufi wajen Amanin ta jata da k arfin gaske ta fara zuba mata dundu tana furta Hankalinki ya kwanta Ama? Mahaifinki Ya kusanceki ko ga tsarabar sa nan a cikin ki? Sai ki fara shirin abinda zaki fuskanta nan gaba. Da sauri Mommy ta isa wajen tana furta Aa Umma T, kada ki mata lahani, ki bi a hankali duk da an San abin da ciwo Amma ai k addara ta riga fata Wani irin kallo Fateema ta jefa mata tana furta addara? K addara kike kira Safna? Sai ta cije bakinta ta isa wajen Didi da ta ji tana nishi da k yar. Hankalinta a tashe kawai ta zube a wajen tana sakin wani irin kuka. Shigowar Umma D. ne yasa ta ago tana kallon Umma D D in da ta nufi wajen Safna tana furta Me ya faru ne? Safna taja ajiyar zuciya kamar gaske ta furta Wannan tashin hankalin bai kamata ki ji shi ba. Wani kallo Dijatu ta mata kafin ta isa wajen Didi tana furta Ya Ilahi wai me ke faruwa ne? Safna ta jijjiga kai a ranta ta furta Ai yanzu zan gaya miki asararriya burina yau ya cika a fili ta furta Abin dai ba da din Ji, Amani ce da cikin mahaifinta a jikinta Dijatu ta juyo da sauri tana zubawa Safna wani gigitaccen Mari kafin ta furta kada ki k ara gaya min wannan banzar maganar, Har abada Jinin Muhammadu Moddibo ba zamu aikata irin wannan fasadin mara da din ji ba, ta fa di dai Uban da ya mata ciki ba Moddibo ba, sau nawa nake fa da a sakawa yarinyar nan ido rawar kanta tafi k arfinta, yanzu Fateemah kin yarda da abinda na fa da, Har kuke jin haushi na da na hana yaron wajena aurenta, yanzu kun ga Hujjata ai dama na fa da da wata a k asa gashi kuwa ta fito Fateemah ta ago a hankali tana kallon Dijatu abin mamaki sai taga kamar Dijatun farin ciki ne a cikin idanunta kamar Moddibon ba D an uwanta da suke ciki guda ba . Ba tun yau ta san Dijatu bata son Zuri ar Moddibo ba ba, ta kuma rasa dalili.. cikin b acin rai ta furta Adda D, kamar abinda kike bai kamata ba, ya kamata mu samu mafita ba kuma a samu na Yaya tawa a gari ba wata dariya ta yi kafin ta kalleta ta ce Ai zancen Duniya ba zai tab uya ba JIKAR NASHE HADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE BRIGHT PENS... 2nd batch Zazzafar tafiya mai abin ban mamaki, tawayen jerin marubuta hu u a sabuwar tafiyar ta second batch. *HADARIN GABAS* Nazeefah Sabo Nashe ARFE A WUTA* Ayushercool *ZAYTOON* Zee kumurya *MUTALLAB* Nimcyluv Sarauta. Shiru Fateema ta yi tana kallonta cike da mamaki. Duk da ba yau ta saba hakan ba Amma na yau kam ya bata tsoro. Jininka fa uwa d aya uba d aya wannan babban bala i Ya same shi amma ka nuna kai farin ciki ma kake.. Didi kallonta itama kawai take tana zubar da hawaye, bata San lamarin na Dijatu ya yi zafin haka ba. Ta k arasa gadon da Amani take fuskarta a d aure tamau ta zuba mata ido tana furta Ke fa di Uban da ya Miki ciki, don ko duk jikina kunnene ba zan yarda Moddibo bane, dama can kin saba yawon banzanki, mara kunya fitsararriya yanzu ga guzirin abinda kika aikata nan. Shiru Amani ta yi ta kuma runtse idonta ba tare da ta bata amsa ba, don sam bata son Dijatu kamar yarda itama take nuna mata tsana muraran. Idanun nata a lumshe ta dinga ganin Flash back na abinda ta San Ya faru, Wanda ta tabbatar ba zai tab a goge mata ba ____________ Bata manta ranar da rayuwarta ta fara sauyawa daga Amani zuwa wata can daban da k addara take juyin waina da ita. Zaune suke a d akinsu ita da Imaan suna shirya yarda zasu tari Dada da zai dawo daga Spain a ranar. Murna ce fal cikinsu ba don komai ba sai don Dadan ya musu alk awarin kawo musu wayar da ake ya yi a lokacin IPhone 14. Basu tab a rik e waya ba don Dadan nasu bai basu dama ba hakan yasa murna ta kasa barin fuskokinsu. Dama tuni suka gama masa duk wani girki da suka son zai so zai kuma yi marmarinsa musamman ganin cewa watansa biyu cur baya gari. Tun asuba da suka tashi basu zauna ba duk da yawancin girkin Imani ce ta yi Amani kuwa ko cangal bata yi ba sai damunta take da d an banzan surutu. Haushi Iman D in take bata ta yarda ta bari Mommy ta mayar da su jakai tana can a kwance bata aikin fari balle na bak i shi yasa sai k iba take kamar ana zuba mata yeast. Amani kwalliya ta yi sosai ta tsuke cikin Riga da wandon da ya bayyana duk wata sura ta jikinta. Tana da cikakkiyar surar da duk namijin da Ya kalleta sai ya ji ta burgeshi komai nata gwanin sha awa kamar ita ta halicci kanta. Ba kwalliya a fuskarta illa lip balm da ta sakawa d an bakinta. Gashin kanta kuwa ta matse shi a tsakiya hakan ya sake mata kyau kuma kamanninta da Rabi Mukherji Ya sake bayyana. Kallonta Imaan take tana furta Amani ba zaki daina saka wa dannan matsatstsun kayan ba? Amani ta juya tana kallon kanta a mudubi rigatta d af jikinta ko cibiya bata wuce ba. Ta d an ja tsaki tana furta Zan ga sanda za ki waye, me ye a cikin shigata gidan nan duk ba wani Wanda ba muharrami na ba, idan ma akwai me za a gani a nan? Imaan ta ware ido tana furta Mhmn ke ce kuwa mai abin gani, wallahi ki daina irin wannan shigar zaki d au hak kin mutane da yawa Murmushi kawai Amani ta yi a zuciyarta tana jin ba komai game da shigarta. Shigowar motoci yasa ta yi saurin d aga labulan windown d akin tana sakin ihu da k arfin gaske tana furta Yeeeeah, Dada. Sai kuma ta fita da saurinta ba tare da ta saka Hijab D in da Iman take ta mik a mata ba . Tana zuwa bata yi wata wata ba ta fa da jikinsa wata irin runguma ta masa rungumar da ta jita har tsakiyar kanta. Da sauri ta lumshe idonta tana jin wani irin bugun zuciya abinda bata tab a ji ba a duk sanda zata rungume shi. A hankali ta janye jikinta tana zuba masa ido. Shima kallonta yake with a smilling face ya lokaci kumatunta yana furta Baby girl how are you? Ta d an yi murmushi tana karb ar jakar hannunsa. Tana kallon yarda Mommy take zabga mata harara bata wani damu ba don lamarin matar sam baya gabanta ya daina damunta. Hannun Dada ta kama zuwa cikin parlor sai hira take masa shi kuma yana d aga mata kai kawai idan da sabo Ya Saba da surutun Barbie. Imaan da take gefe ta kai masa side hug. Itama ta ja hancinta yana furta Pretty how fa? Ta sakar masa murmushi kawai suka zauna side by side d insa. Hannu ya saka ya bu de jakarsa ya ciro bunch of chocolates ya mik awa kowa tasa. Sai kuma ya ciro guda yana kallon Amani ya furta Your Ta yi wani irin tsalle ta cafe chocolate D in. Favorite choco d inta ce don haka ta yi saurin b arewa ta saka a baki. Dada ya d an lumshe ido yana furta shazumamu Oya ku bar ni na huta ku tafi maza. Ba su wani ja ba musamman ganin ya mik a musu chocolates da IPhones d insu da sauri suka tafi da gudu suka shige sashensu A daren komai ya fara faruwa don tana kwanciya barci ta fara wani irin mafarki da Dadan yana kusantarta abinda bata tab a yi ba, shikkenan sai abin ya zame mata jiki kullum a cikin tunanin Dada da wata muguwar sha awarsa take . Tun tana b oyewa Iman Har Iman ta fara ji a duk sanda take mafarkin tana kuma kiran sunan Dadan Ba zata tab a mantawa ba da rana ta biyu da Iman ta San yanayin mafarkin. Imaan ta tashi hankalinta kuma tun a lokacin taso su kai maganar wajen Didi sai dai Amani ta hanata. ASALIN LABARIN A cikin wani irin yanayi take a cikin barcin, yanayin da ya zame mata dole duk dare sai ta kasance a cikinsa,