Sashe 14
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Abinda ya kamata ta fa
da kenan, sai dai ita da kanta ta san fa
dar hakan ba zai yiwu a wajen ta ba. Da kunya da kunya matuk
a da gaske ta furta hakan kai tsaye. Dahda kuwa bai bar kallonta ba balle likitan da ya kasa cire k
wayar idanunsa a kanta.
Allah ya baki lafiya, amma dai ko meye a ranki ya kamata ki ciresa don ingancin lafiyar ki.
Likitan ya fa
da yana sake gwada b.p d
inta. Magunguna ya rubuta mata da description d
insu kafin ya mayar da kallonsa kan Dahda da sam hankalinsa ba ya kan su yana ta danna waya. Mik
a masa takardun da yake ne yasa Dahdan d
agowa a fusge yana kallonsa yasa hannu ya amshi takardar. Murya a k
asa ya furta
Thanks Doctor
Likitan ya d
aga kai yana furta
A Kula da shan magungunan don Allah In sha Allah every thing will be alright
Dahda ya sake d
aga kansa yana d
an sakin murmushi ya furta
In sha Allah
Sannan ya yi gaba Amani ta bi bayansa tana taku cikin sanyin jiki.
Massenger ya mik
awa takardar maganin kasancewar suna da file a asibitin ba buk
atar ya basa ku
di. Bai tsaya a wajen ba ya nufi hanyar waje yana d
an tsaki ganin yarda idanun mutanen wajen suke zube a kansu. Amani kuwa zaginsu take a ranta tana mamakin dalilin wannan Uban kallo.
Madadin su nufi gida sai ta gan su a k
ofar gidan Umma tee, don idonta a rufe yake bata san inda suke zuwa ba sai da ta bu
de ido. Ta d
an juyo tana kallon Dahda bata yi mamaki ba don ta san a kaf Yayyensa gidan Umma Tee kawai yake zuwa itace tasu tafi zuwa d
aya yana son Umma Tee kuma kowa ya shaida a kaf zur
iar Hajja D.
Bai mata magana ba ya fita daga motar hakan yasa itama ta fita ta bi bayansa tana jin d
an farin ciki a ranta don ita kanta tana sonUmma tee don macece simple da bata d
au rayuwa da zafi ba sab
anin sauran y
an uwanta.
Filin gida ne babban gaske da yake k
unshe da wasu irin bishiyu da suka sake k
awata filin wajen. Daga gefe can garden ne da carport mai kyan gaske. Daga shigarka gidan Umma teey zaka san suna da rufin asiri koda baka saka su a layin masu ku
di can can ba. Za kuma ka shaida tsafta ta zauna gwargwadon iko a gidan.
Masu hidimar guda biyu suka dinga zubewa gaban dahda suna kai gaisuwa, don sun tabbatar da ganin Moddibo a gidan alheri ne, don kyauta yake musu kamar baya so.
Yanzun ma hannu ya saka a aljihu ya ciro ku
din da bai san ko nawa bane ya dunk
ule hannunsa ya tura musu a nasu hannun. Sannan ya shige yana amsa addu
ar da suke masa a zuciyarsa don shi kansa ya san a wannan yanayin da yake ciki na sark
iyar addu
ar ce abinda ya fi buk
ata.
Yana cikin wani hali da shi ka
dai ya sani sai kuma Uban gidansa da ya zama musabbabin komai. Fatansa Allah ya d
ora shi akan Uban gidansa da buk
atarsa da ya bijiro masa wanda baya jin ko sama da k
asa zata ha
de zai aiwatar da muradin Muhammad Alwan
A tsaye Umma tee take tana zuba turaren wuta a burner da take hannunta ta tsinkayi sallamarsa. Cak ta tsaya tana amsa sallamar fuskarta a washe don rabonta da Moddibon ya tako gidanta tsawon wata uku kenan..
Muryar wa nake ji kamar ta Kiddo, Moddin Didi.
Ya d
an watso mata kallo yana mata nuni da Amani.
Wannan sunan ba zai bar bakin ki ba at my 40 ages kike kira na Kiddo
Harararsa ta yi tana k
arasawa inda yake ta furta
Har yanzu kallon da nake maka kenan Moddi, baka wuce Kiddo ba a wajena ya gida yau an tuna da mu kenan?
Sosa kai ya yi yana zama ya saki ajiyar zuciya yana furta
Dama ban manta da Tee ba kina zuciyata kawai komai ne ya caku
de min
Zancen kenan, kulllum da an yi magana kace wani kana busy ban tab
a ganin ma
aikacin gwamnati da zama busy irinka ba, kamar wani mai company
Ya d
an ji bugun zuciya ka
dan ya same shi ya runtse ido don an zo wajen da yake fa
dar masa da gaba wajen da zai zo ya tari y
an uwansa ya sanar da su tarin arzikin da yake da shi. Abinda yake ba shi tsoro amsar da zai basu a duk sanda suka bijiro masa da tambayar a ina ya samu ku
din? Shi yasa har yanzu ya kasa gaya masa waye MODDIBO A BADINI, don ya tabbata ZAHRIN MODDIBO kawai suka sani
. Bai farka daga tunanin da yake ba sai da ya ji muryar Fateeman a sama tana furta
Ama ki shiga Haulat na ciki.
Sannan ya dawo da hankalinsa kanta. Ya tarar ta kafa masa idanunta da ya san duk sanda ta masa wannan kallon kamar tana karantar har cikin zuciyarsa ne
Kiddo me kake b
oyewa a cikin zuciyarka wanda baka so mu sani?
Ta fa
da tana nutsa manyan magananta cikin nasa idanun da ya lumshe su ba shiri, yana kuma matse hannunsa da d
an k
arfi. Tsoro ne ya kamata bata san sanda hankalinta a tashe ta mik
e ta isa inda yake zaune ba, sai ji ya yi ta kama tattausan hannunsa a cikin nata yarda take masa kenan yana yaro idan tana son taji damuwarsa.
de idonka ka kalleni Moddi
Kasa musu ya mata sai da ya ware idonsa tarrr a kanta yana sakin huci ka
dan tare da taune leb
ensa wata zufa ka
dan tana zubo masa. Fateema ta lumshe ido tana furta
Oya tell me exactly what is happening? Kada kace min bakomai don na san tabbas there is
Ya girgiza kai yana furta
Ba wani matsala ba ne fa Tee, amma dai ku taya ni da addu
a akwai business da na shiga na samu ku
di sosai kuma a business d
in sai dai a k
arshe inaga kamar business d
in zai zame min mara amfani
Ya sake sakin ajiyar zuciya
Mu ajiye wannan a side, don na san ba lallai ki fahimceni ba, ba mamaki ki fassara ni da abubuwa da dama a zuciyarki. Yanzu abinda nake so ki min ki yi duk yarda zaki yi Hajja Dee ta dawo gidan da na gina nake so na tare da ita a railway
Fateema ta waro ido ta furta
Kai ka ka san ba ni da wannan damar, amma ni ba wannan bane a gaba na wani business ka je ka jefa kanka? Alhali ni dai na san kai government worker ne ajiye aikin gwamnatin ka yi a ina ka samu ku
din da har ka Gina gida a railway? Unguwar da na ji ana fa
dar sai Wanda ya ci ya tada kai.
Ya d
aga kai
Na da
de da barin aikin gwamnati na fa
da business ban gaya muku ba ne don na san zaku iya hanawa yanzu haka ina da company a Abuja ina da shi a kano zan bu
de next week a kuma ranar nake so na tare a sabon gida na, Ending month kuma zan yi lunching sabon jirgina da zai fara jigilar passengers zuwa k
asashen waje da suka danganci
sai sannan ya lura da shock d
in da Umma tee ta shiga, ta dinga kallonsa baki sake idanunta ko motsi basa yi. Har sai da ya yi clapping hannunsa a fuskarta sannan ta saki wani gwauran numfashi tana nuna shi da yatsa ta mik
e tsaye tana ja da baya. Firgicin da Moddibo ya shiga yafi nata da sauri ya mik
e ya bi bayanta sai dai ko kafin ya cimmata ta shige d
akin da yake bayanta da sauri ta rufo da key. Don tabbas tana buk
atar nazari. Moddi ya tsaya a bakin k
ofar yana buga mata k
ofa da rok
on ta bu
de amma ta masa shiru a cikin d
akin sai furzar da huci take Me Moddi ya d
auke su mak
iyansa ko me? Da wannan gagarumin cigaba zai same shi amma ya kasa bu
dar baki ya gayawa ko mahaifiyarsa, Saboda matarsa ya d
auka mutum, matarsa tafi su mahimmanci
. Ba ma wannan ba wace Sana
a yake da ta Samar masa ku
di masu yawa haka? Shine abinda ya fi razana ta.
Bugun da yake mata ne ya isheta don haka a zafafe ta ce
Imaaaam live me alone pls! Ka fice min a gida kafin na aikata maka komai, me zaka ce mana? Saboda ka auri matar da bata san mutuncin mu ba, matar da bata daraja mahaifiyarka shi yasa ka kasa gayawa Hajja abin alherin da ya sameka, ka tafi ka yi rayuwarka da matarka da y
anka bana buk
atar jin komai daga gareka
Shiru ya yi yana d
an cije leb
ensa kafin ya ja k
afa ya koma cikin parlorn ya zauna a kujerar da ya tashi idonsa a lumshe. Hannunsa cikin tarin sumar gashin Kansa ta asalin Fulani mai sulb
i da taushin gaske. Tee ma kenan ta kasa fuskantar sa balle kuma sauran da suka fita zafin zuciya ya tabbatar Dee sai ta masa marin da ya sai ya kusa ganin wuta. A yanzu yake ganin wautar sa da bai gaya musu ba tun a farkon fari ya sani yana da laifi da matarsa ce ka
dai ta san duk wani cigabansa don ko yaransa ba su san komai ba. Hannayensa yake fusgar gashinsa da su. Idonsa a lumshe yana jin yarda jijiyoyin kansa suka tashi. Bai san tsawon lokacin da ya d
auka a nan ba ya dai ji an kai glass cup bakinsa. Yana bu
de ido yaga Tee ce a tsaye da cup d
in ruwan mai mugun sanyi ta kai bakinsa, duk da fuskarta a ha
de take ga idanunta da suka nuna alamun ta yi kuka. sai da ya saki murmushin k
asan leb
e ya ha
de hannunta da cup d
in ya shanye ruwan tas, dama ya sani ko kowa ya yi fushi da shi Tee ba zata iya ba
Ka bani mamaki Kiddo, kuma zuciyata ta d
au zafi banda Abbansu Haulat ya tunatar da ni abinda na manta, ya kamata na ji uzirinka na kuma saurari abinda kazo min da shi kafin na zartar da hukunci
Menene sana
arka kuma ta ya aka yi ka samu wa
dannan mak
udan ku
di haka da mu ba mu san mafarinsu ba
tunda da kanka ka fa
da rabonka da aikin gwamnati an d
auki shekaru goma balle nace ko ku
din Albashinka ka juya kake kasuwancin da su? Na san baka da komai don Uban mu bai mutu ya bar mana komai ba sai tarbiyya da ilimin addini da na boko? Wace Sana
a kake yi Kiddo? Kada dai kace min rashin jin da ka yi da yarinta shine ya dawo, sana
arka halal ce ko haram? I want to know Kiddo?
Ta fa
da tana ha
diye wani yawu mai d
aci ga hawaye ba zuba daga kwarmin idonta. Tsoro take ji bata son abinda zuciyarta take gaya mata ya tabbata
Duk da ko Makaho ya san amsar tambayar koda bai kalli idanun Moddi ba zai iya gano gaskiyar amsar. Ba sana
ar arzikin da za
oye sai dai idan ta tsiya, tabbas ba halastacciyar Sana
a Moddibonsu yake yi ba, kamar yarda zuciyarta take sake tabbatar mata don haka ta sake ware idonta a kansa
Ina jin ka Imaaaam? Ka fa
da min ko na tara Hajja da kafatanin y
anta ka gaya musu
Shiru ya mata idonsa a lumshe yana murzar goshinsa murya a k
asa ya furta
Baki yarda da ni ba Teee
Ban yarda da kai ba Moddi, har sai ka sanar da ni sana
ar da ka ke
Yankan kai
ya fa
da cikin cunkusashshiyar murya kafin ya mik
e yana d
aukar wayarsa ya yi hanyar waje bayan ya shafa kumatunta
Zan dawo idan kin saka yardar Imam Moddibo a ranki, amma for now ba zan gaya miki komai ba, don ina hango abubuwa da dama a idonki
Moddibo d
an yankan kai, k
ungiyar asiri.. mai Fataucin k
waya
mugayen makamai ko kuma Moddibo D
an kidnapping na san ba abinda ba zai zo ranki ba
nagode sai anjima
Ya fa
da yana ficewa ya barta da baki sake tana kallonsa zuciyatta kuwa banda tsalle ba abinda take, da gaske tsoro take ji. Sai da ya isa mota ya shiga ya zauna idanunsa a lumshe ya ware A.C sosai ya daidaita yanayinsa sannan ya d
au waya ya kira Amani muryarsa a cunkushe ya furta
Hurry up fito mu tafi
Ya katse wayar yana daidaita numfashinsa da yake fisga da k
arfin gaske ya cije leb
ensa su ma kenan sun masa wannan kallon inaga jama
ar gari
Knocking take yi a hankali suna tsaye ita da Haulat amma sam bai ji ba, sai da ta sake bugawa da k
arfi a fisge ya bu
de lock d
in motar yana zuba mata wani kallo da ya saka hantar cikinta ta ka
da don bata tab
a ganinsa a irin wannan yanayin ba. Ta shiga jikinta a sanyaye gaisuwar Da Haulat ma take masa bata sani ba ya amsa ko bai amsa ba ta ji ya fisgi motar da mugun gudun da ya sata runtse idonta don ta san isarsu gida lafiya k
alau sai abinda Allah ya yi
08033748387.
10.