← Book details Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 57

Sashe 54

Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jawo Amma ta hanyar gudumowar Mace Mara imani, wacce take son Ya yi ku di ko ta wace hanya Didi ta mik e tana furta Ai ga ku din nan ya samu, sai ta ci ku din shi kuma ta cigaba da walagigi da rayuwarsa ta shige toilet wannan ne Ya bawa Moddi damar mik ewa zai fice Fateemah ta bi bayansa da sauri. Jin motsin ta yasa ya juyo ta ja hannunsa Mu je d akinka, ka nuna min abinda kake b oyewa a d akin sirrinka idan ba haka ba ba ni ba kai Moddi Ya ja ya tsaya, ba tare da ya cigaba da tafiya ba, fuskarsa a tamk e ya furta Amma kin san ni ba yaro ba ne ko? 38 yrs ya wuce wasa na San ciwon kai na, na San abinda zan aikata mai kyau ko mara kyau ko? Fateemah ta dinga kallonsa cike da mamakin furucinsa ya cije bakinsa yana furta Tunda Ban bu dewa Didi d akin can ba, bana jin zan iya bu dewa wani don haka leave me alone Turus ta tsaya tana Kallonsa. Eeh lallai da gaskiyar Safna da ta ce koma meye a cikin d akin ba na alkhairi ba ne, tunda har Moddi ya iya kallon k wayar idonta ya gaya mata haka. Idanunta suka kawo ruwa tana ji Moddi ya rab a ta gefenta ya wuce. Sai kawai ta zame ta zauna a walk way d in don bata jin k afafunta za su iya d aukarta. Daga lokacin gidan bai sake zama lafiya ba. Safna ce take zuba mulkin ta son ranta, Didi bata bar gidan ba don zuciyarta ta kasa amince mata ta yi nesa da Moddi. Addu a take masa sosai kuma tana sawa a yi masa. Yaran gidan suka daina walwala haka jama ar da suke cikin gidan. Kullum Amani na aki bata ma fitowa balle ta ga Dada Wanda kallonsa yake k ara wutar tsanarsa a zuciyarta. Sanda aka yi sati biyu da abin sannan Umma T wani tunani yazo mata da sauri ta mik e jin abin yazo mata a bazata. Idan Amani ta samu ciki fa? Sai ta ji fa duwar gabanta ta tsananta ta fice da sauri ta shiga motarta. Chemist ta je ta samu maganin da ta tabbatar zai yi flurshing marar Amanin. Wanda ba zai mata illa ba. Daga nan gidan Moddi ta je, duk da bata son shiga gidan don yanayin Didi baya mata da di. Su kansu Amanin da Iman basa cikin hayyacinsu. Duk da Didi ta matsa da maganar aurensu. Mahmud D in Umma Dee dai shi za a bawa saboda har yanzu su basu San abinda Ya faru ba. Kuma wata hu du kacal aka saka. Ba tare da Moddi ya sani ba don ko sako shi a zancen yaran Didi bata yi. Kamar ko yaushe Didi da Iman kawai ta samu a parlorn. Ta zauna tana gaishe da Didi. Ta amsa mata cikin yanayin da ta Saba. Tana nuna mata wasu kayan kitchen da ta fara siyawa su Amanin. Ta gani ta kuma yaba. Sai ta kalli Iman tana furta Ina Amani? Iman ta mik e sai Fateemahn ta ce mata ta dawo ta zauna zan je na ganta da kai na. A zube a saman gadon ta ganta. Idonta a lumshe gaba d aya ta fita daga hayyacinta kamar ba Amani y ar gayu ba. Ta saki ajiyar zuciya ta zauna tana saka hannunta kan gashin Amanin ta mayar da shi baya don ya rufe mata fuska. Duk gashin a cukurku de yake ba ya samun gyara. Amani ta bu de lumsassun idanunta ta zube su a kan Umma T in. Sai ta mik e a hankali don jikin duk ba k wari ba wani abincin kirki take iya ci ba. Gaishe da Umma T D in ta yi data zuba mata ido cike da tausayi take dubanta. Ama.. ba zaki cire damuwa daga ranki ba ko? Sai wani ciwon ya same ki ko? Dubi yarda fa kika zama? Amani lumshe idonta ta yi kawai tana jin dama wani ciwon zai sameta har ya zama ajalinta da tafi kowa son haka. Hannu Umma T d in ta saka a bakinta, hakan yasa ta bu de ido tana kallon tafin hannun Umma T D in. Tablets ta gani. Umma T ta ce de ki sha, yanzu abin yazo min kada mu je ko kin samu ciki mu shiga uku, gwara tun wuri a koro duk abinda yake cikin mahaifar. Zuciyar Amani ta dinga wani bugu. Ta dinga jin a zuciyarta tabbas da zata samu ciki ba abinda zai hana ta bar s hi ba don komai ba sai don ta tonawa Dada asiri, don ita Har a lokacin ba wai ta hak ura ba ne, tana dai kallonsu suna budirinsu da son rufawa Dada asiri, amma a zuciyarta tana jin ba afuwa tsakaninta Dada tilas Ya girbi abinda ya shuka. Ba zata so ta samu ciki ba balle ta sake b atawa kanta suna duk da a wautar ta hakan shine abinda ya kamata. Ki sha Fateemah ta furta tana tura mata tablets din. Sai ta sha din zuciyarta tana addu ar Allah yasa bata samu cikin ba. Ba zai miki illa ba, amma nan da 1 hour na San za ki fara bleeding Wanda zai Zama period d inki na San shikkenan mahaifarki ta wanku. Amani ta lumshe ido kawai tana d aga kai. Umma T ta zauna tana mata nasiha game da Dada sai ta ji zuciyarta ta an samu sauk i. Sai kuwa ga mararta tana mur dawa ka dan. Kamar wasa sai bleeding. Umma T, ta ce To Alhamdulilah hankalina ya kwanta. Sai maganar karatunku na gayawa Mahmud dole zaki fara karatu da zarar an fara next session a Sky Line. aga kai kawai Amani ta yi tana mayar da kanta saman pillow don ita yanzu bata jin tana da wani buri a duniya. Sai da marar ta lafa mata sannan Umma T ta tafi gida. A kwana a tashi zuciyarta ta fara sanyi, Har ta koma walwalarta kamar da, suka cigaba da soyayyarsu da Mahmud, kan dole ta cusawa kanta son sa, don ko bakomai tana jin auren shine rufin asirinta. Duk da bata San me zata cewa Mahmud a sanda zai kusanceta ya jita ba budurwa ba. Wani kallo zai mata shine abinda yake aga mata hankali. Dada tun bayan faruwar abin bai fiye zama a k asar ba, ga wani arzikinsa da yake sake bunk asa kullum yana jirgi daga can k asar zuwa can. Don haka sam bai San abinda ake shiryawa na auren su da Mahmud ba, Didi bata gaya masa ba kamar yarda ta ja kunnen y anta akan kada kowa ya gaya masa. Da Umma D, ta tambayi dalili sai ta ce mata saboda Moddi ba ya son a yi auren nan kusa, ya fi son yaransa su yi karatu. Da wannan ta kashe bakin Umma D, don itama yanzu ba abinda take buri irin auren Mahmudu da Amani ba don komai ba sai don ku din Moddi da take gani, Moddi ba shi da magaji idan har Mahmud ya auri Amani ta San sune da riba. Haka Safna ma bata San me suke shiryawa ba. Ita yanzu hankalinta a kwance yake tana samun ku di irin ku din da take so. Burinta ya cika Muhammad Alwan ya cikata da naira. Ga Moddi ma yana sakar mata ku di duk da bashi da lokacinta don ya yi keeping kansa busy. Ranar da Amani ta san tana da ciki a ranar saura sati biyu auren su, kuma a ranar Didi ta sanar da Moddi zata aurar da su Amani. Runtse idonsa kawai ya yi yana mamakin abinda Didin ta ce sai dai bai furta komai ba, don ba a ba shi damar furtawar ba. Yana kallo ta mik e ta fice daga parlorn sa. Sai kawai ya cusa hannunsa cikin sumar kansa yana fisga ka dan ka Wannan shine abinda ya faru An dawo labari Cikin dare Amanin ta dinga jin motsi a dakin da take kwance a asibitin. Ba barci take ba hakan yasa ta bu de ido tana kallon mutanen da suka shigo cikin d akin jikinsu sanye da black wears fuskarsu a sink e cikin face mask. Tana kallo suka gudawa duka mutanen d akin wata powder. Tana shirin ihu itama suka busa mata daga nan bata San me Ya faru ba. Sai bu de idonta ta yi ta ganta a wani irin d JIKAR NASHE Saura 2 pages a gama book 1. Shine kuma free. Don samun cigaba ki tura 500 ko 1k don shiga aji na musamman ta wannan account D in. 2118666253 UBA. HADARIN GABAS YANZU AKA FARA!HADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE. 08033748387. BRIGHT PENS SECOND BATCH Ware idonta ta yi sosai tana duban babban bedroom d in, da ya sha Kayan more Rayuwa masu azababben kyau. D akin banda fitar da wani irin sassanyan k amshi ba abinda yake yi. Ta dinga bin d akin da kallo tana mamakin ina ne nan? Bata samu amsa ba kasancewar ba kowa a wajen. Ta mik e tana jin yarda kanta ya wani irin sar mata kamar zai fa do, hakan yasa ta rik e kan nata tana cije bakinta ka dan. Ta koma ta zauna don ba zata iya tafiya ba, wani irin ciwon kai take ji ga mararta data matsa mata da ciwo. Tsawon mintuna tana zaune a gefen tattausan gadon ba tare da ta San abin yi ba. Sai ta dinga jin motsi alamar ana bu de k ofar d akin. Ido ta Ware ganin wacca ta shigo. Mace ce cikin kamilalliyar shiga sai kallonta take murmushi fal fuskarta ta furta Kin tashi? Madadin Amanin ta amsa mata sai ta d auke kanta, zuciyarta na wani irin bugu ta furta Ina ne nan? Wa ya d auko ni daga asibiti ya kawo ni nan? Girgiza kai matar ta yi tana furta Sanin ba shi da wani amfani, don haka gwara ma ki daina tambaya ki fuskanci abinda yake gabanki, Uwargida ta ce a yi Miki duk abinda kike so, mu lallab aki tamkar sarauniya don haka yanzu zamu cigaba da bin Umarninki Uwargida? Amani
Chapter 54 · 0% Book details