Sashe 30
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kamar mai barci sanye cikin wando da rigar jeans a hankali Dahda ya lumshe idonsa yana jin abu yana dukan zuciyarsa har ya k arasa bakin gadon idanunsa zube a kan surarta. Komai yana sake ta azzara a ransa. Hannu ya saka ya zare wayarta da ta rungume a k irji. Idanunsa ya sauka a kan rubutun da take yi cikin diary d in wayarta wasu irin words zafafa a k asan hotonsa kamar dai saurayinta ko mijinta. Words d in shi kansa sun masa girma bai San kuma a inda ta samo su ba. Idonta a lumshen bata bu de ba duk da tana shak ar k amshin sa sai dai a zatonta imagination d in da ta Saba ne ta San ba abinda zai kawo Dada d akinsu a wannna lokacin. A zafafe ta ce Imaan ajiye min wayata kada ki ga abinda zai hana ki barci. Kin kasa yarda da abinda nake gaya Miki wallahi da gaske ina jin son Mahaifina shi zai yi ajali na Amaaa Ya fa da cikin dakakkiyar muryar da ta saka Amani saurin bu de ido hankalinta a tashe ta ce Kallon da yake mata ne yasa ta San tabbas ya karanta abinda ta rubuta a cikin wayar. Hankalinta ya tashi ta dinga jin bugun zuciyarta yana sake ninkuwa jikinta ya fara rawa. Wata irin fusga Dahda ya mata ta dawo daf da shi. Sunkuyar da kanta ta yi jikinta na shaking. Dahda kallon ta shima yake nasa hankalin yafi nata tashi. Me yasa? Ashe itama tana jin abinda yake ji? Me ye hakan? Zagayeta kawai yake da idonsa kafin cikin wata irin murya ya ce Kin haukace ko? Ta yi saurin d aga kai a hankali ta furta Wallahi ni kaina na San na haukace Dahda pls ka yi min afuwa wallahi Ban san me ya same ni ba kallonta yake a zuciyarsa shima yana furta Ni kaina na haukace Amaaa . Alwan ya haukatamu me ya shiga kai na wace irin matsala na jefa kai na son y ar cikina? Jira take ta ji ya mata magana sai ta ji ya yi shiru ta San ba mamaki tashin hankali ne ya hana shi magana. A hankali ta ji kamar an rufe k ofa da sauri ta bu de idonta ganin Imaan a tsaye Dahda ya ajiye wayar ya fice daga d akin. Imaan ta bi shi da kallo kafin hankali tashe ta isa wajen Amani ta kama kafa darta ta girgiza tana furta Amaaaa menene? Amaa da shock d in da ta shiga har lokacin bai saketa ba ta fa da jikin Imani tana sakin kuka ta furta Daaa, Knows everything Imani ya zan yi? Ban san hukuncin da zai d auka a kai na ba. Imani ta Ware ido ta ce How comes? Ta Yaya ya sani? Amani lumshe ido ta yi tana nuna mata wayarta. Jikinta na rawa ta d au wayar karatun take ita kanta tana jin hankalinta na sake hauhawa bata tab a sanin akwai wannan a wayar Amaan ba da bata barta ta ajiye ba ko don gujewa zuwan irin wannan ranar Amani kifewa ta yi a saman gado tana sakin kuka mai tsuma zuciya tabbas da wannan abin gwara a ce bata raye ta bi Mammy itama ta huta da wannan masifar. Eeh masifa mana abu sai ka ce almara. Tunda take bata tab a jin me irin matsala kwatankwacin irin tata ba. Imani ficewa ta yi jikinta a sanyaye ta zaga can baya. Wayarta ta ciro ta kira Umma teey. Ta fashe da kuka tana cewa Umma teey ki yi waya ki cewa Daaa a kawo mu zamu raka ki unguwa ina son gaya Miki wani abu ne, amma don Allah kada ki ce ni na kira ki. Umma teey da ta ji gabanta ya tsinke ya fa di ta ce Okay muryar ta na rawa ko minti guda bata k ara ba ta danna kiran Kiddo. Wayar ya bi da kallo yana jin zuciyarsa na sake masa bugu, ga nauyi da ta masa. Sai da wayar ta katse ta sake kira sannan ya d aga wayar a kasalance idonsa a lumshe ya furta Teey. Fatima ya saki ajiyar zuciya ta ce Kuna lafiya Kiddo? Ya d aga kai kamar tana ganinsa sai kuma ya tuna bata ganinsa don haka ya ce Lafiya. Alhamdulillah ta furta a hankali. Saka Driver ya kawo min su Amaa, anjima za su raka ni biki. Okay. Kawai ya ce yana cutting kiran bai kawo komai a ransa ba ya kira layin Imani ya ce Su shirya Driver zai kai su gidan Umma teey. Imaan ta kalli Amaa ta ce Ki shirya Daaa ya ce a kai mu gidan Umma teey. Amaa bata ji komai a ranta ba, Allah yasa ma gidan Umma teey d in zasu koma ko ta daina ganin Daaa ta daina jin abinda take ji game da shi. Tsaf suka shirya dukkansu ba walwala. Imani ta ha da musu kaya kala biyu a akwati don ta San bai zama lallai su dawo ranar ba. A parlor suka samu Mommy sai cika take tana batsewa Imaan ce ta sanar da ita inda za su ta tab e baki ta ce a je munafunci ba, to ku gaya musu aure na da Moddi Mutu ka raba. Amaa bata kulata ba ta wuce don abinda ke ran ta yau ba zai barta Tanki i tanka ba. Umma Teey tana jin an bu de k ofa ta d aga ido ita da Haulat da suke zaune. Yanayin Amaa ta kalla ta tabbatar da ba lafiya ba. Don da k alau take da tsalle zata shigo ta d ane jikinta har yau bata jin ta girma. Amma yau ko Haulat bata kalla ba ta zauna kawai ta rik e kanta. Umma Teey hankalinta ya sake tashi ta furta Imaani lafiya? Imaan ta saki ajiyar zuciya tana murmushin da kai tsaye zaka kira na yak e ta ce Lafiya lau Umma, Bata jin da di ne. Ai daga gani, tashi ki shiga d aki ki kwanta ki huta. Abinda Amaa ta fi buk ata kenan don haka ba wani jaa ta mik e ta nufi d akin Haulat. Umma teey ta kalli Imaan ta ce Mu je sama ki gaya min menene? Ta nufi saman tana jin tashin hankalinta ya ninka na d azu tashi. Bata fatan a ce mata wani abin ne mai muni ya samu Amaa d Har bedroom ta shiga da Imaan sannan ta mayar da key ta rufe. Ta kama hannun Imaan tana furta gaya min me ya faru? Imaan ta jawo wayar Amaa da rubutun Daaa da hotonsa suka cika cikin diary d in ta nuna mata Umma teey hannunta na rawa ta k ara hasken wayar. Tsananin firgita bata San sanda ta zauna Jagab a saman gado ba tana zaro ido ta ce Me ye wannan Imaaan? (Book one ne Free book 2 and 3 paid ne. Via 2118666253 UBA. 500. Gida Na musamman don mutane Na musamman 1k Jikar Nashe HADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE 08033748387. BRIGHT PENS... 2nd batch Zazzafar tafiya mai abin ban mamaki, tawayen jerin marubuta hu u a sabuwar tafiyar ta second batch. *HADARIN GABAS* Nazeefah Sabo Nashe ARFE A WUTA* Ayushercool *ZAYTOON* Zee kumurya *MUTALLAB* Nimcyluv Sarauta. (Hadarin gabas Isn t free it s paid book. Book 1 ne kawai free paid for book 3 and 2. 500 cikin wannan account din 2118666253 UBA. Akwai wani irin zubar ruwa da Hadarin nan zai bayar nan gaba. Kada kizo kina dana sani ki biya a yi tafiyar nan da ke. Babu Nadama In sha Allah. ) Jikar Nashe Page 17. Imaan ta sauke ajiyar zuciya tana jin kaso arba in daga cikin d ari na tarin damuwarta yana raguwa. Ta zube idonta a kan na Umma Teey da take kallonta a firgice. Zama ta yi daf da Umma Teey d in kanta a k asa cikin taushin murya ta ce This is what i want to tell you, Umma teey na yi iya yi na, amma is like abin kullum k aruwa yake yi, shi yasa na yi deciding na gaya maki, ko akwai wani abu da zaa yi Umma Teey ji ta yi duk jikinta ya jik e sharkaf da gumi. Tana kallon Imaan ta ce Since when take cikin wannan halin amma baku gaya mana ba? Shin kuna da wata uwar ne bayan ni? Kun san dai yarda na d auke ku kamar Haulat, banda ma Ubanku da kafiya ya k i ba ni ku ai da a wajena za ku tashi na shayar da ku tun yarinta, na ce yaushe ta fara hakan baku fa da ba? hawaye Imaan ta share ta ce Kullum ina so na fa da, Amaa ce take cewa na rufa mata asiri bata so kowa ya Sani, bata san wani fassara mutane za su mata ba. Amma na ga abin is getting worst shi ya sa na gaya miki. Umma teey ta yarfe gumi gaba d aya kanta ma ya d aure ta rasa ta ina zata fara. Idanunta a lumshe ta ce Dadan naku ya sani? Imaan ta girgiza kai ta ce Da bai sani ba, Amma yau ya san komai don wayarta ya amsa ya gani. Umma T ajiye wayan ta yi tana ta zagaye d akin, addu ar ta guda Allah yasa ba wata alak a ba ce tsakanin Ama da Moddi, don duniyar gaba d aya ta rikice yanzu Uba na neman y arsa ta cikinsa ba wani sabon labari ba ne. Don haka zuciyarta ta dinga wani matsanancin bugu. Fatan ta guda Allah yasa Moddi ba k ungiyar matsafa ya shiga ba suka ba shi wani lak anin na tarayya da y arsa har yake mu amalar Ama d in ya saka mata soyayyarsa. Idanunta a kafe akan Imaan ta ce Tell me all you know Imaan kada ki hiding min komai consider me as your mother da ba zaki iya rufe ma sirrin ki ba, ki gaya min komai da kika sani tsakanin Moddi da Amaa? Imaan shiru ta yi tana jin yarda idanun Umma Tee d in suke zagaye ta. Sosai ta ji zuciyarta ta aminta ta sanar da Umma T komai ba mamaki