← Book details Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 57

Sashe 50

Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bi ta kanta ba ya dai cije bakinsa Ya isa kan su Didi yana shafa musu ruwa a fuska. Suka saki ajiyar zuciya a kusan tare. Didi ta kama hannunsa ta rik e sosai a hannunta tana furta Ka gaya min Moddi, ka gaya min mummunan mafarkin da na Saba ne.. ya yi k asa da kansa hawayen idonsa yana zuba, Wanda shi kansa bai San dalilin zubar su ba, bai San a mizanin da zai ajiye su ba. Ya matsa hannunta a hankali ya girgiza mata kai. Shigowar Umma T, da sauri ne ya saka shi mik ewa ya matsa daga wajen da suke a fisge ta ce Ina Amani? Don burinta ganin Amanin ta kuma tabbatar da ba abinda ya sameta. Ya cije leb ensa kawai tunda Umma T taga haka ta tabbatar ya yi tsiyar Ya aikata. Sai kawai ta sulale a wajen itama ta zauna cikin tashin hankali. Da muryar kuka take furta Why Moddi? Me yasa zaka saka mana ciwon da zamu kasa warke wa, Amani fa, Amani y arka da ka haifa Iman ma kukan take kawai. Shi kuma Uban gayyar ya yi k asa da kansa kawai, shi din ma ba wai yana cikin sukunin zuciya ba ne, and bai san ta inda zai musu bayani su fahimce shi ba. Didi dai wani irin nishi kawai take, hakan ya ankarar da shi Ya dau waya ya kira Doctor. Amma kafin zuwa Doctor Didi ta ce lallai sai an fitar da ita daga gidan Moddi ta daina ganinsa. Bata son ganinsa ta tsane shi. Umma T ce ta dinga bata hak uri ta saka aka mayar da ita akinta amma still hankalinta baya jikinta, bata cikin nutsuwarta hakan yasa Umma T ta sake shiga tashin hankali bata son Didin ta yiwa Moddinta baki. Suna shiga d akin ta rufo k ofar ta saka Didi a jikinta tana sake kwantar mata da hankali. Ki yi hak uri Didi, Moddi a yanzu addu ar ki yake buk ata, amma k addarar auren Safna ne ta cilla shi cikin wannan halin. Nan Umma T ta shiga bata labarin abubuwan da da ita Didi bata sani ba. Didi ta dinga kallonta da wani irin shock ta furta Fateemah, me yasa kika b oye min hakan? Me yasa a sanda na ce Miki me yasa su Magajiya zasu bar gidan nan me yasa kika min k aryar akan Moddi yafi son matarsa ne da su shi yasa zasu tafi sun gaji, sanda kika bijiro min da maganar aurensu da kin gaya min hakan ai da ba wani ja zan amince, me yasa Fateemah yanzu kin ga illar shirunki ko? Kinga halin da kika jefa mu a ciki ko? Burin Safna ya cika Moddi ya kusanci y ar cikinsa, ya b ata mata rayuwa da wani ido zan kalli jama a idan Safna ta tona asirin nan Ba zata tona ba Didi, ni na San Safna ba zata tona ba, abu guda ne dole a mata abinda take so dole Moddi ya fasa auren da ya yi dole ya amince su rabu da matar, shine na San burinta, to za a cika mata burinta, in dai akai haka ina tabbatar miki ba zata furta zancen nan ga kowa ba, zata zauna matsayin matar Moddi ita ka dai as she wish Didi ta dinga k arin tattare yawun bakinta ta ha diye da k yar, tana jin d acinsa a mak ogaranta. Zuciyarta na cigaba da bugu. Har ta sume bata sani ba. Allah ya taimaka a lokacin Doctor ya zo. Ya yi k arin taimaka mata da duk abinda zata buk ata. Su Didi na fita Moddi ya zube a saman Otman chair da take d akinsa. Goshinsa kawai yake durza yana jin hayaniyar Safna a saman kansa. Muryarta a sama tana furta Idan Har kana son na rufa maka asiri wallahi sai ka yarda da duk shara din da zan gaya maka ya an bu de ido yana kallonta kafin ya ja hannunta Ya fitar da ita daga d akin, ya mayar da k ofar yana murza key ya furta We will talk about it later Sannan ya nufi secret room d in da yake akin. Zuciyarsa na wani irin bugu ya saka hannu Ya bu akin. Ta ago a fusace idonta ya yi luhu luhu gashin kanta a hargutse kamar mahaukaciya sabon kamu. Ta zuba masa idanuwan nata. Tana sake jin wata irin wutar tsanarsa da take ruruwa a zuciyarta . Da wani irin hanzari ta wawuro side lamp da take gefenta gadan gadan ta kwa da masa ita tana furta Na tsaneka, na tsaneka Dada, na tsaneka Moddi kuma ba zan yafe maka ba wallahi (Na biya bashin na jiya, As we all know bana posting weekend sai Allah ya kai mu Monday. Ku cigaba da payment into this account don book 1 daf yake da k arewa. Kuma kaf labarin ba a fara komai ba. 2118666253 UBA 500, aji na musamman 1k.) JIKAR NASHE HADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE 08033748387. BRIGHT PENS SECOND BATCH Cikin wani irin hali da shi kansa ya kasa controlling kansa gangar jikinsa da zuciyarsa. Ruhinsa gaba d aya baya tare da shi, kamar a maye yake kamar kuma a buge yake a haka komai ya kasance, k addarar kusantar junansu a daren ta afku, cikin wani irin hali da su kansu basu sani ba, idonsa ya rufe burin juna kawai suke . Sai da ta ji shigarta jikinsa ya bu de kuma abinda kowace budurwa ke alfahari da shi, Sannan ta sake fita daga hayyacinta. Wani irin barci mai nauyin gaske barcin da su kansu basu San yaushe ya auke su ba A gadon asibitin wani irin fa duwar gaba ne ya samu Safna. Ta dafe k irjinta tana karanta addu oin da ita kanta ta san da wuya Allah ya amsa mata. Tana tare da tarin manyan laifukanta. Ta sani mai afkuwa ta afku, ta cika burin Alwan gefe aya tana tunanin nata burin ya cika. Burin mallakar Imaam Moddibo, ruhinsa dukiyarsa. Zata juya shi son ranta sannan zata yi amfani da wannan damar wajen threatening danginsa. Ta lumshe idonta tana jin zafi a k asan ranta Wanda ba na komai ba ne sai na tsananin kishi. Yau Imam ya kusanci budurwa Ya ji d anon budurwa zai gane tarin banbancin da yake tsakanin budurwa da bazawara. Sai ta dinga jin wani d aci a ranta. A zafafe ta fisge ledar drip din da yake hannunta sannna ta mik e, idanunta akan Imaan da take zaune itama duk ta rasa nutsuwar, wani irin firgici take ji a ranta. Ta kira wayar Amani yafi a k irga ba ta daga ba, ta kira Didi itama shiru. Ta kira Umma Talatu ta tabbatar mata komai da kowa lafiya, kuma Didi Sun kulle sashensu balle ta kai mata. Sai ta mayar da kiranta kan Dada shima still bai auka ba. Haka ta gaji ta zubawa wayar ido tana jin fa duwar gabanta na sake k arfi. Tashi mu tafin da Safna ta furta shi ya dawo da ita cikin hayyacinta ta Ware idonta kafin ta mik e a hanzarce, don tafiyar ita tafi buk ata, wannan yanayin da take ciki ba zai zama bakomai ba, dole akwai abinda yake faruwa Wanda ba ta fata mummunan mafarkin da ta yi ya zama gaskiya. Idan kuwa hakan ta faru bata jin zata yafewa Dada da Amanin kanta. Jiki a sanyaye take bin Safna da take tafiya da k arfinta kamar ba patient ba da kallo. Sai ta samu kanta da k aryata ciwon Safnan zuciyarta ta tsananta bugu tana fatan ba wata kitimirmira Safnan ta shirya ba. A motar Safnan da aka bari a asibitin suka nufi gida. Cikin wani irin rough driving Allah ne ya kai su lafiya. Horn ta dinga zabgawa mai gadin irin Wanda ta tabbatar zai gigita shi. Ai kuwa ya gigitashin don da sauri ya fito a mugun gudu. Ya danna remote gate D in ya zuge ta shiga da motar da wani irin gudu kamar zata take ma aikatan gidan. Da sauri suka koma gefe suna mamakin mai yasa ta wannan gudun. Ko jakarta bata d auka ba ta fita a fusace sai Iman ce ta rufe k ofar motar. Tana taku kamar tana tafiya ne da zuciyar ta, don yanayin takunta yanayin bugun zuciyarta. Ta San komai ya faru kuma recorded kamar yarda ta mak ala mitsitsiyar camera a akin. Hannunta na rawa ta saka zata bu de part in Imam din sai ta juya ta kalli Iman da ta biyo bayanta. Wani irin fusataccen kallo ta watsa mata, Wanda ko bata fa da ba Iman din ta San garga di ne take mata, na kada ta sake ta kusanto k ofar. Iman ta yi baya ta koma part din Didi. Yarda hannunta ke rawa haka jikinta yake b ari sanda ta tura k ofar part din Imam din. Haske ne ka dan a dakin, sai wani kalar azababben k amshin turare da ya shiga hancinta. Zuciyarta ta cigaba da bugu. Idonta a rufe ta danna Switch din wutar akin. Idonta ya hango mata su, da gaske komai ya faru don ga Amani nan bisa k irjin Ubanta tana barci, shi kuma ya rungumeta sosai Wani irin ihu Safna ta saka Ihun kuma bai saka Sun farka ba. A fusace ta bu de Fridge din da yake d akin ta bu de ta auko ruwa mai shegen sanyi ta watsa musu. A gigice suka bu de ido a tare, kuma hankalinsu a take ya dawo abin ya dawo musu kamar flash. Da sauri Amani ta janye jikinta tana Ware ido sanin cewa wannan ba mafarkin da ta Saba bane, don da gaske take jin wani irin zafi a k asanta, zafin data tabbatar na rasa budurcinta ne . Da sauri ta runtse ido jin Ihun da Safna ta sake yi, ihun da ta tabbatar Didi zata ji ta, don windown ventilation din d akin Dadan yana fuskantar na Didi kuma duk a bu de suke. still a cikin maye take don ji take kamar ta fa di duk da a zaunen take, amma fa komai ya dawo mata daki-daki kamar majigi da sauri itama ta zabga nata ihun.
Chapter 50 · 0% Book details