Sashe 10
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a haka, ni na samo maka mata yarinyar arziki shekaranjiya suka zo da Kakarta k awata Bintalo, ina ganin yarinyar na ji na maka sha awarta don haka in dai ba so kake na ha daka da Dijatu ba ka yi azamar zuwa ku daidaita da yarinyar nan Yarinya kuma Didi ni zan auri yarinya k arama ina da wa dannan y an matan a gabana na auro sa arsu ai abin kunya ne.. Didi ta saki baki tana kallonsa kafin ta ce Mhmn! To sannu Moddibo ina fatan ba kai ka yankewa k asa cibiya ba? Ce maka na yi sa arsu ce? To nauyin aure ta yi don na san a k alla zata yi shekaru ashirin da shidda idan ma bata fi ba, a haihuwar tumaki ai ta haifi yaran naka. Dahda dai ya yi shiru ba don yana jin zai iya ba. Ya mik e yana furta Ke wuce mu tafi, kina zaune idanunki k uri a bakunan mutane suna magana. Ta mik e tana k unshe dariyarta don ta san yau Didi ta kunno Dahda idan da abinda ya tsana bai wuce a masa zancen aure ba. Ta bi bayansa bayan ta yiwa Didi sallama ta d auke mata wani kwalin Biscuit da Didin take ji da shi don tana cinsa sosai Zo ki bani abu na ira Mamuda ne ya kawo min.. Ta tsaya cak da biscuit d in a hannunta jin abinda Didin tace don bata son Mahmoud shine kuma ya mak ale har da zuwa kawowa Didi Biscuit Mahmoud d an Umma Dee ne Yayar Dahda ta farko. Mayar da biscuit d in tayi ta ajiye a gefen Didi Ga abinki nan Didi ta saki baki tana kallonta saboda nace mak iyinki ne ya kawo? Ai kuwa ko kin k i Allah sai kin auri Mamuda Bata wa Didin magana ba ta fice da sauri ta bi bayan Dahda da yake ta zabga mata horn Ta bu de front seat ta shiga Dahda ya d an kalleta ganin yarda fuskarta ta nuna b acin ranta. Ya cigaba da tuk insa Hankalinsa a kwance kafin wayarsa ta yi ringing. Ya d aga kiran bayan ya saka wayar a bluetooth ta yarda yake Jin maganar mai wayar a cikin radion motar. Mun kawo paint D in yallab ai, masu kitchen ma duk sun gama na part ukun ko zaka shigo ka gani? Moddibo ya d an Saci kallon Amani da take ta murmushi Jin abinda aka ce a cikin wayar. Ya furta Okay zan shigo, ka bani 30minutes zan yi dropping yarinyata, are you sure sun gama da kitchen D Definitely sure. Aka ce a cikin wayar. Sai ya kashe wayar yana juyawa don cigaba da driving Amani ta furta DADA sabon gida kake ginawa? Are we going to live our House? Ya d auke Kai yana ha de girar sama da k asa ya furta Bana son surutu, me yasa ko me ake kunnenki na kai? Ta d an turo bakinta idanunta na kawo ruwa, wani sabon yanayi yana bak untar ta kamar yarda ta Saba sometimes idan suna tare da Dadan. Ta d an runtse idonta har hawaye na son zubo mata. Moddi ya d an zuba mata ido. Ya saki murmushi kawai yana furta Barbie, open your eyes. Ta turo bakinta tana bu de idonta da suka fara canja launi. Why are you crying? Ta yi saurin d auke kanta rasa me zata ce masa ta yi. Da kunya ta ce masa ina kuka ne because na rasa yarda zan yi da sha awarka. Sai ta kawar da zancen ta hanyar cewa Am crying, Saboda ka k i kai ni sabon gida. Kallonta Ya yi kawai ya saki murmushi sai taga Ya juya kan motar sun nufi wata ha daddiyar unguwa da ake kira Rail way a kano. Suna shiga babban gate D in gidan Amani ta ware ido ganin kyau da tsarin gidan a cikin motar ta buga tsalle tana furta Wow! Dada wannan gidan fa? Bai amsa mata ba ya fita kawai yana murmushi. Hakan yasa ta bi bayansa da sauri tana furta It looks great Dada. Allah yasa namu ne. Har cikin gidan suka shiga tana k auyanci ganin yarda gidan yake d auke da duk abubuwan da take so. Swimming pool. Ga garden ga komai ma da yake cikin mafarkin Amani. Irin gidan da ta sha zanawa a takarda tana gayawa Imani duk wanda zata aura zata gaya masa irin gidan take so. Bata San ta isa wajen Dada ba har ta kama hannunsa wani irin farin ciki ne Ya saka fuskarta Blushing take tama kasa rufe bakin. A haka suka shiga cikin gidan hannunta rik e da na Dada. Suka gama zagaye gidan da yake part Uku Har Da part D in Didi. A d ayan part D in ne ta kalleshi tana murmushi ta furta Dada Are you going to get married? Dada ya waro ido yana kallonta kafin ya ja bakinta Ya furta To whom? Sai ta yi dariya tana shigewa gaba. Zuciyarta na wani irin bugu. Inama dai Mafarkinta Ya tabbata .. sai dai ta San Har abada shirme ne kawai irin na zuciya. Ta Yaya Y a zata auri Ubanta? Ta fita daga gidan haka kawai ta ji k walla na son zubo mata. Bai bita ba har sai da Ya gama sallamar masu aiki sannan ya nufi wajen motar. Yarda ta yi zurfi cikin tunani ya tsaya yana kallonta kafin ya yi tapping hannunsa a fuskarta ta saki ajiyar zuciya tana dawowa cikin hayyacinta daga can wata duniya da ta fa da. Ido ya tsura mata yana noticing yanayinta. Sai dai ya yi shiru Ya tada motar ya juya a hankali yana furta Bana son surutu, bana son ki gayawa kowa ina gina gida,I have a planned Ta turo bakinta a hankali tana furta But why? Bai mata magana ba ya cigaba da driving d insa. Dahda don Allah ka aureta Da sauri ya juyo yana kallonta kafin cikin mamaki ya furta Ita wa d Tana murmushi ta furta Wacce Didin ta ce So duk abinda ake fa da kina ji ko? To wallahi idan kika fa da Safna ta ji sai na zaneki. Ta d an turo bakinta don ta tsani Mommy sosai bata sake magana ba har suka isa gidan ya sake juyawa yana kallonta ya furta Kin dai ji me nace ko? Ta d aga kai Kada ma ki ji, ki yi creating wani scene d in kiga abinda zan miki fita min a mota Ya fa da yana parking daidai parking space na cikin gidansa. ta fice da sauri ba tare da ta d au akwatinta ba a hankali take kallon y ar k aramar harabar gidansu tana mamakin arzikin Dadan da za a iya kira na DARE DAYA . Amma sana ar me yake yi da ta bashi ku di lokaci guda haka? Shine tambayar da ta kanainaye zuciyarta haka ta shige gida da burin dole zata tambayi Dadan. Tana shiga ta tarar da Mommy zaune a parlorun ita da k awayenta, ta ji shigowar Amani da sauri ta d aga kai tana kallonta ta furta Kan Uba! Uban waye ya dawo da ke cikin gidan nan? Amani ta mata wani kallo kamar ta ce Ubanki ne sai dai ta gintse ta ce Ubana, mai gidan shi ya dawo da ni, akwai wani abu ne? Shiru suka yi k awayen Safnan wasu hamshak an mata suka bu de baki suna bin bayan Amanin da kallo. Cab amma lallai k awa kin yi sakaci, ji fa idanun yarinyar nan ba kunya take furta mana abinda ta so Safna ta yi k wafa Ki bar Ibilishiya amma ba da ita zan yi ba, da shi da ya dawo da ita gidan zan yi kafin na Koma kanta, lokaci guda nake jira da zan yi ruining rayuwarta, sai ta gwammace bata zo duniya ba, ku jira ku ga.. Amani da ta ji komai ta dawo ta tsaya daga gefe ta bi su da kallon d aya bayan d aya. Kafin ta saki dariya ta furta Before you ruin my life ki jira kwana ka dan za ki bar gidan nan, don Dada ya kusan yin aure muguwa kawai A firgice suka bita da ido, ita kuwa ta shige bedroom zuciyarta fara k al. Ko bakomai ta kuntata mata kamar yarda itama ta mata. Masifa k awayen nata suka shiga yi, suna furta Cab amma Safna kin yi sake, ai kuwa in dai kika bari aka miki kishiya ki tabbatar barin cikin group d in mu ya zama dole gareki. Kin san taken mu BA MU BA KISHIYA Shigowar Dahda ce yasa suka yi shiru da zancen illa Mommy da ta zuba masa ido tana masa kallon tuhuma. Tsare girarsa ya yi sosai yana amsa gaisuwar da k awar Mommyn take masa kafin ya shige part d insa don duk zancen da suke a cikin kunnuwansa, baya son raini amma ya lura Safnan kwana biyu nema take ta raina shi. Yana jin knocking d in k ofarta ya mata banza har ta gaji ta koma d akinta ranta yana sake fisga da halin ko in kulan da yake mata A bakin gado ta zauna tana kallon Imani da take kallonta duk da fuskarta ta kasa b oye murnar ganin y ar uwarta da ta yi hakan bai sa ta k i yi yin kicin-kicin da fuska ba ta k i kallon Amanin. Amanin murmushi ta saki tana zama daf da ita ha de da rungumota a jikinta Kada dai kice fushi kike da ni Adda na. Ta kirata da sunan data son Imanin tafi so, don tana mugun son ta bata girma kamar ba tare aka haifesu ba Ba dole na yi fushi ba Amani, gaba d aya ni ban san wace irin zuciya ce da ke ba? Rashin kunya fa Amani? Yau rashin kunyar taki har ta kai kan Mahaifin da ya haife mu? Amanin turo bakinta ta yi ka dan kafin ta furta Shi ya jama kansa, komai matar nan zata yi Dada baya gani wallahi wata rana idan bata yi wasa ba sai na mata tabo a fuska tabon Da Dadan zai ji ya tsani ko ganinta