Sashe 41
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yaba Imaam kuma ina fatan nan gaba ka dan ka zama Mijina. Ashe duk sauran maza Lami suke kai ne cikakken namiji kuma Ingarma. Ta fa da tana lumshe idonta a kunne ta sake ra da masa I need more Imaam! Ya yi saurin janyeta daga jikinta yana furta Astagfirullah Safna ba zan iya ba, ba zan iya auren matar da bata iya rik e budurcinta ba Kamila zan aura wata dariya ta saki kafin ta sake shigewa jikinsa ta furta Kada ma ka fara wannan mafarkin Imaam, don kai ka dai aka halicci Safna duk macen da ta ce zata rab eka sunanta gawa ina tabbatar maka, kada ma ka fara wallahi da gaske nake ta fa da Har da hawayenta sannan ta k ashi wata zuma a harshenta da bai San ko ta Mecece ba ta kamo Nasa harshen ta cafka suna tsotson zumar tare. Sai da suka shanye sannan ta lumshe idonta a kunne ta ce Ka San zumar mecece? Ya girgiza kai sai ta yi murmushi ta ce Manta Uwa kenan, ka zama nawa Imaam, ka k addara a duniya ba kai ba wata mace har abada sai sai Safna, wannan kayan nawa ne ni ka ta fa da tana jan mazugin wandonsa, da sauri ya ture hannunta yana jin kansa yana wani irin sar masa ganin yarda lokaci ya ja. Ya san Didi tana can tana nemansa. Kayansa ya d auka ya zura don ko wanka ba zai tsaya yi ba ya yi a gida. Burinsa kawai isa gida. Safna ta dinga binsa da kallo tana sakin murmushi Har ya kai k ofa ta d aga masa wayarta tana nuna masa screen D in wayar. Ta furta Na samu abinda zai debe min kewa ko na tura maka? Ya waro ido ganin vedion fasik ancin da suka gama aikatawa yanzu Amma fuskarsa kawai ake gani. K arin waftar wayar ya yi Amma ta hana shi tayi sauri saka lock tana furta Ko ka goge a wayar yana nan a email d ina, don shi zai zame min makami a wajen danginka na dole ka aure ni ko na sake shi a duniya. Sai ta saki murmushi ta taso a yarda take ta sake shiga Jikinsa ta manna masa kiss tana furta I need more Abubuwan da take masa ne ya saka shi sake biye mata don ya kasa controlling kansa ji yake kamar Safna sarrafa shi take da remote. Baya iya k in bin umarninta ranar kam Safna bata sarara masa ba sai da ta ji ana Assalatu ya ware ido yana kallonta a hankali ya furta Didi Safna, yau sai ta kusa kashe ni. Safna ta tab e baki tana furta Dido, don Allah ka k yaleni da wata Didi mu mori duniyar mu. Mu je mu yi wanka. Haka ya sake binta toilet. Sai da ya yi wankan sannan ta k yaleshi ya saka cukurku daddun kayansa da suke ta zabga k amshinta ya fice da sauri don baya son ta sake jan hankalinsa. Tsoronsa bai sake girmama ba, sai da Ya isa k ofar gidansu. Ya ji zuciyarsa ta buga da sauri ya saka hannu ya buga gidan. Don Didi ta hana shi key D in gidan ba don komai ba ta ce tafi son ta dinga jin shigarsa da fitarsa don ta San lokacin da yake dawowa gidan. Jikinsa a sanyaye ya hau buga gidan. Kusan Minti Biyu kafin Didi ta bu de. A idonta ya hango rashin barcinta da tarin fatgabar da take ciki. Tsoro mabayyani a saman idon. Sai ya ga ta lumshe ido ta kuma ja hannunsa ta mayar da gidan ta rufe. A tsakar gida ta saki hannunsa sannan ta koma saman sallayarta ta tayar da sallah ba tare da ta furta masa komai ba. Kan dole shima ya yi alwala yana tunanin Ya yi sallahr isha i ko bai yi ba. Zuciayrsa ta tabbatar masa bai yi ba. Sai ya samu kansa da jin kunyar Allah wace shagala ce ta same shi haka? Wani irin hali yake son jefa kansa? Ya dinga fusgar gashin kansa. A haka ya yi alwala Ya tada sallah a gefen Didi. A kunyace yake sujjada. Idan kuma zai rok i Allah gafara sai ya ji bakinsa ya yi nauyi bai sani ba ko girman laifin da Ya aikata ne yasa yake jin haka. Didi Har ta sallame Sallahr bata masa masa magana ba. Ta ora a Azkar d inta da ya zame mata jiki. Jikin bango ya jingina bayansa yana lumshe idonsa haka kawai sai ya samu kansa da zubar hawaye, da wani irin k uncin zuciya yana ji a ransa bai kyautawa Didi ba, bai kyautawa irin tarbiyyar da ta jajirce wajen bashi ba. Har gari ya fara haske bai bar wajen ba, kamar yarda itama Didi bata bar wajen ba sai dai carbi take ja, tana kuma kallonsa a hankali idanunta duk sun ka da Sun yi jajur. Daga ina kake? Ya ji ta furta da wata irin tsumammiyar murya da bai San tana da ita ba. A razane ya dago yana kallonta Ya d aga harshe yana shirin yi mata k arya ta furta Kada ka min k arya Imamu, idan ka b oye min ba zaka b oyewa Allah ba. Daga wajen Mace kake ko? Ka kai kanka wajen karuwai Ko? Ta fa di cikin raunin murya idanunta suna zubar da hawaye. Kasa magana ya yi sai leb ensa da yake kakkarwa Ya hau girgiza mata kai. Ki yi hak uri Didi, ba karuwa ba ce matar da zan aura ce, don Allah ki yi hak uri a kuma yi maganar auren mu da ita a satin nan, ni kaina bana son sab awa Ubangiji da nake, na kasa fin k arfin zuciyata ne Didi ta dinga kallonsa idonta na zubar da hawaye sai kuma ta saka hannu tana share hawayen tana furta Allah na yafe masa, Allah kai ma ka yafe masa. Ubangiji ka shirya min shi Kifewa Moddi Ya yi kawai yana saka kuka jikinsa Har kakkarwa yake ya ji ya tsani kansa, me yasa shi ka dai ne namiji shine kuma yake son zama raunin mahaifiyarsa. Carbi ta mik a masa tana furta Ka yi ta jan Istigafari ba adadi, ka kuma saka a ranka ba zaka kuma ba, sai Allah ya yafe maka, abu guda da zan gaya maka ba zan amince ka auro min ita ba, don tabbas zata iya zame mana BARAGURBI. Bana son ka sake komawa wajenta, ka min wannan alk awarin Moddi. Kun aikata zina ko? Ya cije leb ensa yana d aga mata kai. Sai kawai ta girgiza kai tana furta Allah ka taya ni kiwonsa, ka bashi mata ta gari da zata zame mana sanyin idaniya. Tashi ka cire kayan jikinka ka kuma fita da su ka bada kyautar su don ba abinda suke sai k amshin Humra da Ya cak ude da turarukan Bori. Moddi Ya mik e Didi ta bi shi da kallo tana sakin ajiyar zuciya tana kuma yarda kayan suka yi Squeezing sai sannan ta dinga jin wani irin zafi a zuciyarta sai dai ta dinga dannewa bata son ta sake zubar masa da hawaye balle Allah ya yi fushi da shi. Kayan ya cire yana jin shima zafin a zuciyarsa amma sai dai me? Da zarar ya rufe ido Safna yake gani ba kaya abin ya zauna daram a ransa. Ya rasa sukuni sai dai yana k arin rik ewa Didi alk awarinta bai sake zuwa wajen Safna ba, bai sake nemanta a waya ba ko ta kira ba ya dagawa. Sai ga vedion ta turo masa a wane dare. Ya dinga kallon vedion yana jin takaicin abinda ya aikata a vedion ga Safna da ta manne masa a rai take wahalar da shi . Amma hakan ya dinga cijewa Don Didi kacokam ta mayar da shi parlornta suna kwana tare. Cikin dare haka zata gan shi yana juyi cikin barci hannunsa dafe da mararsa yana ihun kiran Safna. Anan Didi ta san sunanta ta kuma tabbata Safna ba haka ta bar mata yaro ba Hankalin su bai sake tashi ba, sai da Fateemah tazo mata da abinda ya dugunzuma zuciyatta ta kusa bugawa. Suna gaisawa Fateemah ta kalleta ta kalli Moddi kafin ta cije bakinta ta ce Didi, Moddi Ya debo ruwan dafa kansa, dole ya auri Wannan yarinyar Safna. Don ta turo min vedion da Ya dugunzuman zuciya. Kiddo Har ya san ya je ya kusan ci mace? To ta rantse min idan bai aureta ba sai ta saki vedion nan duniya ta gani. Za kuma ta ce fya de ya Mata Moddibo runtse idonsa kawai Ya yi yana tunanin vedion kada Allah yasa Fateemah ta nunawa Didi, sai dai addu arsa bata amsu ba don hango waya ya yi a hannun Fateemah tana k arin nunawa Didi JIKAR NASHE HADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE 08033748387. Da wani irin hanzari ya cafki hannun Fateeman, ya damk i wayar da take k arin nunawa Didin. Fateemah ta wurgeshi da wani irin kallo kafin ta ciji baki tana furta Ashe har yanzu da sauran kunya a tare da kai? Ai da sai ka bari na nuna mata irin ba dalar da kake yi. Ya girgiza Kai idanunsa suna kawo ruwa yana Jin Kansa kamar ya buga tsabar yarda ya masa nauyi. Duk iskancinsa ba zai so Didi taga wannan vedion ba. Haushin Safna ya cika masa zuciya ya dinga jin zuciyarsa na wani irin tafasa. Didi ma tashin hankalin ta shiga don a idanunta ya hango hakan. Sai dai bata bari hakan ya rinjaye zuciyarta ba, balle ta sakar masa kalaman da zasu sake lallata shi. Sunan Allah kawai take ja a zuciyarta. Sunkuyar da kai ya yi yana Jin gaba d aya duniyar ta masa k unci da zafi. Tashi ka fita Imam. Shine abinda Didi ta ce don ganinsa yana sake hauhawar fushinta. Kamar Wanda yake jira da sauri ya mik e ya fice da sauri don hakan sai ya masa daidai. Kallo Didi ta bishi da shi. Kafin ta girgiza Kai ita ka dai ta San maganin abin za kuma ta yi shi nan kwana kurkusa ko ta huta da ganin takaicin Moddibo. Yana fita bai zame ko ina