Sashe 26
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Didin. A kunyace Ya shiga gidan Didin tana zaune a tsakargida tana gyara zogale. Gidan yana nan yarda yake ba abinda ya canja masa duk da tarin arzikin da Allah ya ba shi. A Ransa ya ji rashin kyautatawar sa ko ka dan ga matar da ta sadaukar da dukkan farin cikinta saboda su. Amma shi ya samu arziki bai damu da ita ba yana dai ajiye mata abinci da abubuwan da suka danganci kayan masarufi. Ya ja ajiyar zuciya yana zama a saman kujera ha de da kai idonsa kan Didin da fuskarta ta kasa b oye farin cikin da take ciki. Yaushe Rabon da taga Moddibo idan bata manta ba wata guda da rabi kenan cur sai dai ya kirata a waya shima sai ya bushi iska. Kullum addu a take masa amma lamarin k ara ta azzara yake. Ba b acin rai bakomai ta tare shi. Ya durk ushe a gabanta yana dafa cinyarta. Shafa gashin kansa ta yi ta furta Yau Moddin Diddy ya tuna da ita? Saukar da idonsa ya yi k asa hawaye na zuba a idon ya furta Diddy ki yafe min kada kace komai Moddi ban rik eka da komai ba kuma kullum addu a nake maka Allah ya shige maka gaba a dukkan lamarinka, ya tsareka da dukkan abin k Fateema sai da ta saka gefen mayafinta ya share k wallar tausayin Diddy da Moddin da aka raba ta k arfi da yaji. Diddy ta shafa kansa ona d aya Moddi ka kula da amanar da Allah ya baka ta marayun yaranka. Ya d aga kai murya a sark afe ya furta In sha Allah wani rauni yake ji a jikinsa tun daga k afarsa har tsakiyar kwanyarsa don tabbas yaran nasa ma ba wani kula yake da su sai ya shafi sati biyu ma bai gansu ba. Makaranta dai ya ajiye musu driver yana kai su ya d aukosu sai abincinsu da yake bawa Mama Tala da kansa sai dai abin haushin yana tafiya Safna take k wacewa ta cigaba da basu duk abinda taga dama. Diddy Moddinki fa ya miki laifi. Fateemah ta fa da tana k arin kawar da yanayin da zuciyatta take ciki akan fuskarta. Ta k alo fara ar dole ta aza fuskar. Diddy ta kalleta da son k arin bayani. Fateemah ta yi murmushi Ya tare a sabon gida bai gaya miki ba, don yana gudun fa Shiru Diddy ta yi duk da lamarin ya daki zuciyarta sai bata nuna ba ta saki d an murmushin da yanayinta kawai zaka kalla ka san bai kai zuciyarta ba. Allah ya sanya alheri Allah ya saka da dukiyar halak ka samar da shi, shine kawai fata na. Imaam wani abu ya ji ya masa yarrr a jikinsa ya lumshe idonsa kawai yana furta Ameen Diddy. Hawayen da ya rasa dalilin zubarsu suna masa suntiri a fuska Diddy ta saka hannu ta share masa kwallar Kukan na menene Moddi? Girgiza kai kawai ya yi yana futta Didi ya kamata a rushe gidan nan a sabunta gininsa. Ta girgiza kai Sam! Ban amince ba nafi son a bar min shi haka kamar yarda Uban Moddibo ya bar shi. Futawar da kai ma Allah ya maka albarka lokaci ka dan fa ya rage min a duniyar. To na me Zan zauna na mik afa na saka jin da din duniya a zuciyata bar ni a haka zan fi tuna lahirata Moddibo. Ba abinda ya rage min sai fatan cikawa da Imani. Ina kuma rok onka ka ci daga halak ka sha daga halak sutura daga halak ka nesanta kanka da duk wata dukiya da bata halak ba. Allah ya yi maka albarka. Ranar kam sun da de a gidan Didin. Ba yarda ba su yi da ita ba ta je gidan Moddin ta girgiza kai Ba zani ba, sai nan gaba in sha Allah. K arshen sati dai a dinga kawo min su Magajiya don Allah. A ranta kuwa sam zuwa gidan Moddi ya fita daga ranta ba don komai ba sai don Matarsa da bata ganin k imarta da mutuncinta shi yasa taga gwara ta ja girmanta ba zata zama irin surikar zamani ba mai ja ni in ja da surikarta ba. A kuma wannan lokacin ne Muhammad Alwan ya bijiro masa da buk atar da ta tayar da hankalinsa ta kuma saka masa firgici da tsoro. Don idonsa Muhammad Alwan Ya kalla bayan dawowarsu daga tafiya. Suna zaune a Office. Moddi farin ciki ya isheshi musamman ganin wasu irin makafin ku di da yake samu na ribarsa kawai. Ga company mai girman gaske Muhammad Alwan d in Ya gina da sunansu MODDIBO CONSTRUCTION COMPANY.. shi kansa Moddibon bai San ana ginin ba. Ruwan tea mai zafi Muhammad Alwan D in Ya zuba musu. Sai da Moddibon Ya shanye idanun Alwan D in a kansa yana ta sakin murmushi murnar fuskarsa ta k aukewa. Akwai tafiya da muka shirya maka da twins d inka, da nawa yaran, zamu je su huta for some days tunda kace min suma sun yi graduating ko? Da sauri Moddi Ya d aga kai yana jin farin cikinsa na sake bayyana. Yauwa Alhamdulillah za su je Turkey zan kai ku garin mu ku gani daga nan za su je Umara In sha Allah tafiyar zata zama nextmonth. Moddi ransa ya yi fari k al hakan ya masa da di sau tari yana son Ya inganta rayuwar su Amanin sai dai haka kawai wani lokacin sai yaji Ya kasa. Hakan da Alwan Ya masa ya kyauta masa. Ya sake jin k aunar Alwan D in a ransa. Sanda ya koma gida suna zaune da Safna da tabi ta kanainayeshi ta bashi duk wani kayan surkulle a cikin lemo ya sha. Ya kalleta yana sake nanata addu ar da take bakinsa da k yar Ya fisgo maganar da yake ta jin tsoron fitarta. Za mu yi tafiya da su Amani Safna ta wani irin waro ido, zata fara masifa sai ta tuna layarta bata kusa don haka ta shanye masifar ranta a b ace ta furta Ina za a da su? Me za su je su yi gwara mu yi tafiyarmu mu biyu kamar yarda muka saba. Ni America ma nake son mu tafi wallahi, maganar rashin haihuwa ta da kai ya fara damuna Gaban Moddi Ya d an buga tuna maganin da yake bata kullum idan yana da buk atarta Wanda Alwan Ya bashi Ya tabbatar masa kuma in dai tana sha mahaifarta zata lallace huci ya fesar ka dan kafin ya b ata ransa ya furta Dole wannan karan da su za a je, haka Mai gida Alwan Ya ce ba ni na biya musu ba ma, shine ya biya musu da nasa yaran gaba d Safna ta ha diye wani kakkauran yawu kafin ta tab e baki bata sake cewa komai ba jin cewa Alwan ne da kansa ya ce za su je. Haka tana ji tana gani aka dinga shirin tafiya ba ita. Abin Ya damu zuciyarta Amma haka ta hak ura. Tafiyar tasu ta yi tsaho sosai don sun shafe kusan 50days suna yawo a k asashe da dama. Su Amani suka Saba da yaran Alwan sosai. Suka gaisa da y an uwa sabon da suka yi da danginsu Alwan abin har mamaki ya dinga bawa Imani. Haka dai suna ji suna gani suka dawo Nigeria. A lokacin ne kuma Alwan ya bijirowa da Moddi buk atar da ya ji hankalinsa ya tashi. Yana kurb ar tataccen inibin kamar yarda shima Moddi yake kurb a ya zuba masa ido yana fa din. Muhammad Moddibo, lokaci na biyu yazo da zaka cika mana d aya daga cikin shara dinmu Moddi ya d ago yana kallonsa neman k arin bayani don shi ya manta ma da wani shara di banda yanzu Alwan D in ya fa Alwan ya d aga masa gira yana murmushi kafin ya dafa kafa arsa ya furta t worry my friend ba wani abin tsoro ba ne. As all we know kafin ka yi signing contract da mu sai da na gaya maka dukkan shara din zama a cikin mu, ka kuma amince Right? Moddi ya ha diye wani yawu da k yar yana jin bugun k irjinsa yana k aruwa da k yar ya d aga kansa. Alwan ya saki murmushi yana jingina da kujera ya lumshe idonsa yana furta Our next shara di shine, as from today, sau d aya a sati biyu muka amince ku yi having sex da matarka .. Sau d aya zaka kusanceta, idan ka ji ka kasa kuma sai dai ka yi aure, amma wannan kam ta haramta a gareka saboda kamar k ashin arzikinka a jikinta yake, to dole da ita zamu dinga nemar maka arziki. Wannan shara din dole ne ka bi Ya mik e yana d aukar phones d insa ya bar wajen. Moddi Ya bi shi da kallo cikin tashin hankali yana tunanin ina ya kawo kansa. Ranar dai kam bai San ya aka yi Ya je gida ba. Safna ta tare shi hankalinta tashe tana tambayarsa abinda ya faru. Bai yi nauyin baki ba ya gaya mata. Wani irin duka zuciyarta ta yi Cab di ina zata iya wannan? Moddin da shi ka dai yake kashe mata k ishirwar sha warta shine za a bawa wannan shara din. Ya tabbatar min dole ne mu aikata haka idan ba haka ba komai namu zai zama babu Moddi Ya fa da yana kafeta da ido. Don shi wannan abin dama ba wani damunsa ya yi ba, tun bayan rasuwar Uwar su Iman Ya tabbatar Ya yi rashin mata a wannan fannin. A zabure ta kalleshi ta furta Haka ya ce. Moddi ya d aga kai Idan baki yarda ba, you can ask him Ya fa da yana bata compliment card mai d auke da numbers D in phones D in Alwan. Ta dinga kallon card d in da ta da de tana nemansa don son samun numberr Alwan D in. Murmushi ta saki ta amshi card din da niyyar zata kira shi. Moddi ya shige d aki Ya barta a zaune tana danna kiran Alwan. Daidai lokacin kamar ha din baki itama Safna tana can zube a saman gado