← Book details Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 57

Sashe 57

Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

ta furta Amma idan mun je, this time zaka Amince naga Doctor Akan maganar rashin haihuwar nan auke kansa ya yi kafin ya furta No need da sauri ta kalleshi cikin harzik a ta furta Wai me yasa Moddi? Me yasa duk sanda na maka magana akan matsalar rashin haihuwarta sai ka ce wani No need? So kake sai na wuce haihuwar? Ya ago ya kalli cikin idanunta. Sai Ya saki murmushi yana furta Ba zaki tab a haihuwa ba Da sauri ta saki lotion din a k asa jikinta na rawa ta furta Saboda me? Ya lumshe idonsa yana fusgar lips insa ya furta Saboda na bada mahaifarki Safna, na bayar da mahaifarki a lokacin da kika umarce ni komai su Alwan suke so na amince ciki har da ran Uwata, y an uwana, da yara na, sai abin yazo min da sauk i don basu nemi komai ba sai mahaifarki ni kuma take na basu, saboda kince ana yin komai saboda ku Ya fa da yana dage mata gira guda. Wani irin tashin hankali ta shiga, tashin hankalin da har ganinta ya auke na wuncin gadi, ga wani irin zufa da take zubarwa zuciyarta sai fisga take. Bata San sanda ta cakumo Moddi ba tana furta Muguntar da ka min kenan? Ya dan waro ido yana furta Na miki ko kika ma kanki? Ku di kike so kuma kin samu, ina da ku din da har ki Mutu ba zaki gama cin su ba. Kwanciyar hankali dai kika saka muka rasa . Don t blame, blame yourself ya fisge rigarsa ya fice ya bar mata masifaffen k amshin turarensa 6;00 pm jirginmu zai tashi. Ya furta yana rufo d akin da k arfin gaske. Buguwar k ofar ya yi daidai da sake buguwar zuciyarta da k arfin gaske bata San sanda ta dafe zuciyar ba tana sakin kuka. Me take shirin ji? Abinda Moddi ya yi mata kenan, tana ta sak ar yarda zata samu haihuwa sai yazo mata da wannan banzan zancen, har tunani ta fara yi ko cikin k arya zata k ira ta siyo jariri a asibiti, Ashe shi ya Riga ya siyar da mahaifarta ba zata tab a ganin gudan jininta ba har abada! Amani ta samu nutsuwa sosai ta daina fargabar komai, don ba taga alamar cutarwa daga ahalin gidan ba. Ta sake wani irin kyau saboda komai aka kawo mata tana ci tana gyara jikinta da kayan gyaran jiki da suke zube a toilet din. Fatarta ta sake fresh kuma Alwan kullum yana tafe wajen ta yana kula da ita sosai. Kyau fa kam iya kyau ta yi sha ga na ciki ga na zama waje daya. Akwai abubuwa da yawa da idan suka bata kawai sha take ba tare da ta tambayesu na menene ba. Kyau kuma ta sake yinsa sosai. Boss ce dai bata tab a ganinta ba don an sanar da ita bata gari tana Paris. Yau ma tana zaune Sadiya mai kula da ita ta shigo. Waya a kunnenta tana sakin dariya k asa-k asa ta furta am ga ajiyarki, tana nan lafiya sai ma kyau da ta k ta sakawa Amani wayar a kunnenta. Sannan ta juya ta fita daga d akin. Amani ta yi shiru bata ce komai ba a cikin wayar kamar yarda Boss itama ta yi shirun sai can Amanin ta ji ta saki ajiyar zuciya tana furta tana kan line? Aman ta an cije bakinta tana jin Voice din matar ya cika kunnenta muryar y an gayu sosai. Kina ji na? A hankali Amani ta furta Yes Ma Matar ta saki dariya tana furta Ke ma Ma din zaki kira ni? Whatever dai ki shirya gobe za a kawo ki waje na. Zamu ga juna gobe, hope Baby na ya lafiya? Amani ta saka hannu ta Shafa cikinta, sai dai bata ce komai ba. Ki shirya Sosai Sadiya zata baki kaya masu kyau ki saka, don gobe zaki San dalilin da yasa nake bibiyar cikin ki, zaki ha du da mutane ki yi shiga mai kyau, bana son Gardama Amani haka kawai ta ji gabanta ya fa di kafin ta yi wani furuci an katse kiran. Tabi wayar da kallo tana kallon rututun Numbers in da aka kira da su. Da alama Boss ba y ar Nigeria ba ce don muryarta bata mata Kama data y an Nigeria ba. Karyayyiyar Hausa take, mai caku de da wani irin English mai da din saurare. Sai ta ajiye wayar tana sakin ajiyar zuciya. Turo k ofa aka yi Sadiya ta shigo fuskarta still da murmushi ta ce mata Akwai Wanda suka zo zasu miki predicare da manicure, zaku ma a Miki gyaran gashi Amani kallonta kawai yake kafin ta furta Ina son ganin uncle. Sadiya ta San wa take cewa Uncle don haka ta ce Baya k asar, zasu dawo da Ma am gobe, saboda suna da taro Amani ta bita da kallo kawai har masu gyaran jikin suka shigo. Cikin babban toilet din akwai komai da suke buk ata wasu kuma Sun zo da su don haka suka fara aikinsu kawai. Sai ga Amani ta fito ta sake wani masifaffen kyau. Duk da cikinta watanninsa biyar Amma bai fito ba, ya dai dan tasa ka dan. Jikinta ya yi wani irin soft and silk kamar na jarirai. Bin su take kawai da kallo kawai don Boss zata da ita taro sai an mata wannan irin gyara kamar wacce bata wanka Kashegari kuwa da wani irin fa duwar gaba ta tashi. Don haka har yamma tana na de a gado. Sai da aka ce ga mai shirya ta tazo sannan ta mik e. Ta yi wanka aka kuma shirya ta cikin rantsatstsen Hkg lace. Aka mata Light make up. Sannan around 5:30 Sadiya ta ce ta fito su je, motocin da zasu kai su airport sun zo. A airport taga Uncle Alwan Amma bata ga Boss ba. Don haka da sauri ta isa wajenta sai Ya mata alamar da su tafi cikin jirgi kawai. Haka ta saka k afa ta bi shi sai a sannan ta San a Abuja suke zasu tafi Kano ta dinga Jin dama Alwan ya kaita gidansu sai dai bata da halin tambaya. Babban hall d in Event D in ya cika mak il da manyan mutane. Haka kawai Amani ta dinga jinta Uncomfortable don haka ta cafki hannun Sadiya da take kusa da ita ta damk e. Tana kallon yarda mutanen wajen suka sha kwalliya, ba Wanda ta sani a wajen, banda Sadiya da Uncle Alwan. Sai ta dinga Jin fargabarta tana k aruwa ta yi saurin jan mayafinta rufe fuskarta. Bata San da shigowar Boss in ba, ta dai ji ki dan Band din ya canja sai kuma Mc ya dinga kwararaton shigowar mai girma shugabar taro. Ta an bu de idonta tana kallon Hamshak iyar matar mai masifar kyau da ita suka ha da ido matar ta sakar mata murmushi tana zama a wajen da aka tanada don zamanta. Aka cigaba da gudanar da taron yarda ya kamata kafin Boss ta amshi mic D in. Cikin muryarta mai bayyana ajinta ta furta usidin wannan taron don ku taya ni murnar ha duwa da gudan Jini na a yau da nayi bayan d aukar tsawan shekaru ina gujewa ha duwar mu. A yau nake son nunawa jama a ita tare da sanar da su auren ta da aka aura da Uban rik onta Imaam Moddibo . Ta fa da tana nuna Moddi da Safna da suka shigo a lokacin bayansu y an Uwan Moddi ne da Didi da Imaan. Boss ta sake furta Thank you Moddibo come and meet your Wife Amani Moddibo Anan Book 1 ya k are don samun cigaban book 2 a biya 500 kacal cikin account 2118666253 UBA aji na musamman 1k. HADARIN GABAS .. yanzu aka fara zubar ruwansa kuma yana gaba. Shin wani irin zama za a yi tsakanin Moddin Didi da Amanin Dada? Wacece Boss shin ko dai y ar riga ce take raye? Idan kuma y ar rigar ce da gaske kenan da cikin su Amani ta je gidan Dada? Wai ya abin yake ne? Don samun amsa ku siyi Book 2 Wanda zai sauka a telegram JIKAR NASHE Ina jinjina ga BRIGHT PENS.. Nimcyluv Ayshacool Zee kumurya SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO PR651H TECNO LD7 WPS Office Normal Default Paragraph Font Table Normal No List Times New Roman Times New Roman Symbol Symbol Arial Arial Calibri Calibri SimSun Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ f9235858f30b4f57a9c8811585b3d107
Chapter 57 · 0% Book details