← Book details Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 57

Sashe 31

Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

k arshen Matsalar Amani ne ya zo. Don haka ta sauke ajiyar numfashi cikin sanyin muryar da bata fita sosai ta furta 1 year back Mun dawo school cikin tsananin murnar ranar Dahda zai dawo daga tafiyar da ya ce mana ya yi. A gajiye muke Amma hakan bai saka mun fasa shiga parlornsa a guje ba, don bama son ma Mommy ta gan mu balle ta togace mu. Ai kuwa muna shiga Amaa ta yi tsalle ta fa da jikin Dahda ta rungume shi kamar yarda ta saba nima side hug na yiwa Dahda shima yana murmushi ya rungume mu yana furta Am back My babies.. Amaa tana murmushi ta masa pecking kumatu kafin ta janye jikinta daga nasa. Ta zauna daf da shi. Dahdah ya jawo tsaraba ya ba mu kamar yarda ya saba ya san favorite d in kowa. Amaa ta dinga murna ganin bunch of chocolates irin wanda take so. Har mun juya zamu tafi don bin umarnin Mommy da ta ce min mu wuce mu tafi cikin gida. Dahda bai ce komai ba don a lokuta da dama ba ya iya k etare umarnin Mommy. mun kai bakin k ofa kenan muka ji ya ce Amaaa come.. ta juya da sauri ganin special chocolate d in da take so a hannunsa da sauri ta amsa tun kafin mu je d aki ta shanye. Na ga ta zube a saman gado tana lumshe ido ha de da dafe k irjinta ta ce Imaan wani irin feeling nake ji yau da na yi hugging Dada abinda Ban tab a ji ba, ga turarensa ya yi min mugun da na wurga mata harara ina tsaki na ce Ji min iskanci sai ka ce wani saurayinki murmushi ta yi ta ce min Am serious fa. Ban d au zancenta wani serious ba sai dai cikin daren ta fara wani irin mafarki da Dada Wanda take kiran sunansa tana wani irin surutai abinda ke nuni da kamar suna having se shiru ta yi ta kasa cigaba. Ita kuwa Umma Teey ji ta yi kamar kanta zai yi tsawa ya tarwatse. A hanzarce ta mik e ta fita daga d akin ko ba a gayawa Imaan ba ta San wajen Amaa ta tafi. Ta San Amani ba zata ji da di ba, Amma abinda ta yi tana tunanin Shine gatan da zata mata duk duniya, gwara a tari Matsalar da wuri kafin ta tafi da ita gidan aure ta hanata zaman aure Kamar zata tashi sama haka Umma teey ta sauka zuwa d akin Haulat hankalinta a matuk ar tashe ta tura d akin. Amaa da take kwance idonta a lumshe ta bu de idon a hankali tana kallon Umma T da take tsaye fuskarta a ha de sosai ta ce Tashi Amani! irjin Amani ya buga da k arfin gaske ta mik e jikinta Sam ba laka tana zube idanunta cikin na Umma Teey, ko bata fa da ba ta san ba lafiya ba, don yanayin Umma teey d in ya nuna hakan. Kallonta sosai Umma teey d in ta yi kafin ta fisgo tambayar da ta cika mata baki t a watsa mata. Me ye ha dinku da Dahda? Me ye a tsakaninku wace mu amala ce a tsakaninku da Har ta kai ki ga rubuta irin wa dannan kalamai da sam ba su dace ga y a ta gayawa ko wanta ba, balle Uban da ya kawota duniya. Na ce me ye a tsakaninku kuma kada ki sake ki ce za ki min k arya don a idanunki zan gane k aryar kike don haka idan kin shirya k arya ki shirya ta da kyau Amani lumshe idonta kawai ta yi tana jin yarda sautin bugun zuciyar ke k ara sauri, ta San wannan ranar zata zo Amma bata yi tsammanin zuwanta da wuri haka ba? Me yasa? Me yasa Imaani ta kasa b oye mata sirrinta? Wasu k walla suka zubo mata. Ina jin ki. Da Umma teey ta furta mata shi ya dawo da ita daga cikin hayyacinta cikin rawar baki ta ce Wallahi Umma ba laifi na ba ne, nima ina so na daina Amma kullum abin sake yawa yake a raina. Ban so hakan ta kasance da ni ba na sani abin kunya ne a wajena Umma teey ta zauna tana dafe kanta ta furta Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna! Ki gaya min gaskiya akwai wani abu da ya tab a shiga tsakaninku da Moddi? Amani da sauri ta girgiza kai Wallahi babu Umma. Sai sannan ta sauke ajiyar zuciya ta zuba mata ido ta ce Kin san dai ba aure tsakanin Uba da y ar da ya haifa ko? Amani ta d aga kai. Umman Teey leb enta ta fincika kafin ta ce Idan haka ne, me yasa kika saka son Mahaifinki a cikin zuciyarki har hakan yake son janyo Miki matsala Amani? Na ce me yasa? Kina son ki janyo mana abin kunya ne? To ya zama dole kuwa a aurar da ku kusa-kusa kuwa, kafin mutane su fara ankara. Allah yasa ma Imaan ta yi hankali ta kawo min maganar nan. Koma menene In sha Allah k arshensa ya zo zan kuma yiwa tufkar hanci idan ma Aljannin ne ni zan kore shi da k arfin izzar Ubangiji Daga haka ta mik e hannunta d auke da wayarta tana cigaba da kiran Kiddo da yana ji ya mata burus. Sai da ta kira ya kai sau uku sannan cikin ginshira ya d aga yana furta Teey you disturbed me. Me ya faru ne? Kazo gida yanzu ina son ganinka, saura ka nuna min baka da lokaci na. Daga haka ta kashe wayar don ma kada ta bashi damar kawo excuses na rashin zuwansa. Wayar ya bi da kallo kafin ya saki murmushi yana sakin ajiyar zuciya a ransa yake jinjina k aunar Teey da yake banda haka babu abinda zai saka shi ya fasa tafiyar da ya yi niyya zuwa Abuja wajen Muhammad Alwan. A hankali ya dinga driving d in Har ya isa gidan Teey. Da ya san dalilin kiran ba abinda zai saka shi ya je. Sai da ya yi parking ya d an tsaya a cikin motar yana murza goshinsa da ya damesa da ciwo sannan ya fito. Yana bin Maigadi da kallo kafin ya dank o ku din da bai San ko nawa ba ne ya dunk ule masa a hannu. Add ua ya yi masa zai fara kirari ya d aga masa hannu alamar ba ya so sannan da sassarfa as usual ya shiga cikin gidan Teey d in. Kallo guda ya mata ya tabbatar ba lafiya ba, don idanunta Sun bayyana haka, ta yarda suka nuna galabaita Sun yi wurjanjan. Zama ya yi a saman kujera yana d an tab e baki don bai ga dalilin wannan tashin hankalin ba, ba mamaki Dee ce ta tunzirota ta kira shi ta masa rashin mutunci don haka ya gintse walwalar fuskarsa ya zauna a saman kujerar da take daf da tata. Idanu ya d auke a kanta yana kallon agogo ya ce Mintuna ka dan ne da ni na banza Teey, don haka ki gaya min dalilin kiran I have something important to do Wani kallo take watsa masa kafin ta ce Kiddo gaya min gaskiya kurwar Amani ka kai aka tsaface ka yi ku di da ita ko me? Don wannan abin tabbas ba banza ba akwai wata a k asa? Ta fa da tana haska masa wayar Ama a fuskarsa. Ganin rubutun ya yi yaga Wanda ya gani d azu ne, duk da zuciyarsa ta buga sai bai nuna ba ya gintse fuskarsa yana sakin k aramin tsaki ya ce Yarinta ce zata bari, and laifi na ne da bana bari su shiga mutane balle har sun banbance Wanda ya halatta ka aura da Wanda bai halatta ba. Zata daina idan ta yi aure Umma Teey ta zuba masa ido a cikin k wayar idanunsa ta hango k arya yake don haka ta saki murmushi tana furta Kiddo kada rainin hankalinka ya biyo ta kaina, ka gaya min gaskiya ina ka kai zuciyar Amani? Don tabbas akwai abinda ake nufi da kimtsa mata soyayyarka? So kuke ka kusanceta don ka yi ku di ko? Don na San yanzu abinda zamanin nan ya gada kenan? Idan kuwa haka ne Imam ka cuci kanka ka kuma cuci zuri ar mu wallahi don tabo ne da ba zai tab a gogewa ba .zaka ce wani su banbance muharran da wanda ba muharram ba, sai kace wanda basa zuwa Islamiyya. Ta fa da tana sakin kuka mai k arfin gaske Bai hanata ba kamar yarda bai fasa kallonta ba, zuciyarsa na sake k untacewa ga wani irin jaa da idanunsa suka yi . Jin ba zai iya jurewa ba kawai sai ya mik e da sauri da niyyar tafiya. A zafafe ta ce Kiddo hasashe na gaskiya ne kenan? Ya d aga mata kai yana tura hannunsa cikin tarin sumar kansa ya fice da sauri cikin matsanancin b acin rai. Umma Teey zuciyarta da take bugu ta damk e don ta San Moddi tun yana yaro bai iya k arya ba idan ya ce haka ne tabbas hakan ne kuma ba zai canja ba ko za a tsire shi Ta zauna jiguf a saman kujera, zuciyarta bugu take sosai ga yanayin yarda idanunta suka bayyana tsoro sosai, da gaske tana jin tsoro, tana tsoron afkuwar wani lamari mai girma da sam tunaninsu bai basu su kawo ba. Duk da ba wata k ofa da Moddin ya bar musu wacce zasu zargeshi. Amma a yanayin sutturun yaransa, makarantar da suka yi da komai ma na Moddi da yake zama latest ya kamata su san da walakin goro a miya. Tana son kiran y an uwanta gefe guda kuma tana jin tsoro tabbas kafin ta zartar fa hukunci ya kamata ta zauna da Kiddo ya gaya mata gaskiyar halin da yake ciki. A idanunsu take ganin ya canja ba Kiddonta ba ne na da, ba Moddin Didi ba ne, wannan wani ne daban da ko yaushe zaka dinga ganin damuwa a yanayinsa, a cikin idanunsa take hango yana cikin matsalar da ya kasa bu de baki ya gaya mata. Abinda da Kiddo
Chapter 31 · 0% Book details