← Book details Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 57

Sashe 45

Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

san k iris take da ta samu attack. Ya zube a saman kujerar cikin takaicin kansa da dana sani fal da ya cika zuciyarsa. Tsoronsa guda kada Amani ta bayyana wani sirrin nasa. Da wani ido zai yiwa mutane bayani har su fahimce shi. Fusgar gashin kansa yake kawai yana datse lips d insa kamar sune suka masa laifin afarta rawa kawai take sanda ta isa d akinsu. Ta zube saman gadon tana sake sakin kuka sosai idonta cikin hoton mahaifiyarsu da take ta zabga murmushi. Cikin wata irin murya Amani ta furta Ina son na biki Ina son na Mutu, na gaji da halin da nake ciki zuciyata ciwo take Maahmeey. Wayyo Allah! Ta fa da tana sakin nishi ha de da dafe zuciyar wannan ne ya farkar da Imani ta farka a razane ganin kamar Amanin bata cikin hayyacinta. Da sauri ta kama hannayenta tana furta Gaya min Amani menene? Bata mata magana ba illa fa dawa da ta yi jikinta tana sake sakin kuka furucin Ina so na Mutu shine kawai a bakinta. Mutuwa nake so Imaan, na gaji da gidan nan. Na gaji da halayya da dabi a irin ta mutanen cikinsa, a wannan daren na tsani Dahda na kuma tsani na cigaba da kallonsa a matsayin mahaifina, Moddi da Safna matsafa ne, wallahi Imani a gidan Matsafa muke rayuwa Sai kuma ta rungumeta jikinta na cigaba da kakkarwa tana sake kallon abinda ta gani cikin duhun idonta da k arfin ta sake furta Matsafa ne, mu gudu mu bar gidannan Imani kafin su shanye jininmu Imani ta shiga wani irin shock tun kafin Amanin ta bata labarin abinda ya faru, ta san koma menene tashin hankalinsa ya kai inda ya kai. A idon Amanin take hango rashin nutsuwa, so take ta ji koma me ye don haka da wani irin hanzari ta shiga jijjiga ta tana furta Tashi ki gaya min, kin bawa Dahda kan ki ne? Ya kusance ki ne? Amani ta lumshe ido tana d aga kai ta furta Ya kusance ni, kuma ba tun yau yake kusantata ba wallahi Wani irin Zare ido Imaan ta yi, tana jin yarda zuciyarta ta wani irin bugawa ga wani nauyi da ta mata. Bata San sanda ta yi baya ba tsabar jirin da take ji, duk da a zaune take. Da k yar bakinta Ya furta Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna! Amma baki tab a gaya min ba, Amani, me yasa? Me yasa kika b oye min? Amani ta runtse idonta tana fusgar leb enta ta furta Nima ban sani ba sai yau, sai yau na San dukkan wannan halin da na shiga Dada ne sila, amfani yake da mutum mutumina yana having sex da ita, wallahi tana nan a d akin sirrin sa, irin d akin da ya hana mu shiga a gidansa, yau k addara tasa na shiga ashe Allah yaso Ya bayyana min gaskiya ne, yaso ya nuna min wanene Dahda ta runtse idonta kafin ta furta Sai na gansu da ita, yana sex da ita, wallahi Iman kamar ni a zaune haka Toy D in take Imaan ta runtse ido kafin ta mik e a fusace ta yi hanyar waje tana fincikar hannun Amanin Mu je, zo mu je mu gani. Wallahi idan haka ya tabbata da kaina zan tonawa Dada asiri, sai na gayawa Duniya waye shi? Amani bata ji wani shakka ba tabi bayanta. Suka fita zuwa parlorn. Sai dai ba alamar k ofar zata tab a bu duwa haka suka dinga buga k ofar Amma shiru. Jikinsu a sanyaye suka koma d akin su. Idonsa fal hawaye Juye-juye kawai yake a gadon. Yana jin yarda zuciyarsa take wani irin zafi a hankali ya dinga Jin bugunsu ya tabbatar su ne, amma ba zai iya bu dewa ba. Yana jin kunya tabbas yana jin kunyar ya kalle su don ba zai iya yi musu bayani ba. To ya ce musu me? Ya runtse idonsa kawai kafin ya mik e hannayensa a aljihu ya fita daga bedroom D in. Tafiyar yake kamar Wanda ba damuwa a ransa da k arfinsa ya isa bedroom D in nasu. Ya ci sa a ya samu k ofar a bu de. Idonsu suka sauke a kansa suna masa kallon tuhuma, kallon da yake bayyana tarin tsanarsu gare shi. Hannayensa a aljihu ya isa wajensu. K ari yake sosai wajen son sarrafa zuciyarsa sai dai bashi da makamin da zai kare kansa. Don haka ya lumshe idonsa kawai. A karo na farko a gaban yaransa hawayensa ya d iga. Hawayen da yake bayyana ragwantakarsa a yau, duk da kasancewarsa jarimi mai k arin b oye damuwarsa Amma yau kam ya kasa, ya bayyana rauninsa a gaban yaransa. Jikinsu ya yi sanyi, zafinsa da suke ji ya fara narke wa zuwa tausayi, tausayin da basu San dalilinsa ba, basu San me yasa ba? Musamman Imani da ta dinga jin kamar taje ta rarrashe shi. Ya da de a haka yana hawayen suma suna nasu. Duk zafin da zuciyar Amani take yi sai ta neme shi ta rasa. Tsanarsa da take ji ta gudu, wata irin tarin k aunarsa ta sake ji a ranta soyayya mai zafin gaske da take jin zata iya aikata komai saboda taga ta kawar masa da damuwa. Ta dinga binsa da kallo tana lumshe idonta jin husky voice d insa yana furta Am sorry Ama . It wasn t my fault, zuciyata ce In sha Allah komai zai zama labari duk da na San Nine silar afkuwar halin da nake ciki, Soon zan maku bayani Amma kafin nan please keep this a secret Daga haka ya lumshe idonsa sai kuma ya fara tafiya da baya da baya. Amani ta dinga kallonsa tana jin kamar ta tashi ta rungumoshi ta lallashe shi. Tana kallo ya fice ya bar musu k amshin sa a cikin d akin. Sai kawai ta rungume pillow tana sake sakin kuka. A sannan take jin zuciyarta bata mata adalci ba Imani bata lallasheta ba don itama kukan take kanta a saman bayan Amani ta furta Sister, mu rufawa Dada asiri, a idonsa na hango ba laifinsa ba ne, da gaske yake ba laifinsa bane, ban san wace kalar k addara ba ce take bibiyar rayuwarku daga ke Har shi Bata mata magana ba, don ita abinda ya dameta ya dameta, bakomai ba ne sai wani irin k aunar Dahda soyayyarsa da k iyayyar sa da suka caku de mata a zuciya ta rasa a wani muhalli zata ajiye Dahda masoyi ko mak iyi, ko kuma Mahaifi? A daren ranar kam basu yi barci ba, sun tashi sun yi Sallah kowannensu Ya dinga gayawa Allah damuwarsa da son ya magance masa ita. Sai sannan suka ji sanyi, suka kuma samu sauk in abinda suke ji a zuciyarsu, bayan Asuba barci ya d auke su. Shirun da Didi ta ji basu fito ba, yasa ta gaji da jira ta kalli Fateemah ta ce taje ta taso su. Time D in k arfe 10:00 na safe. Da k yar Amani ta bu de nauyayyen idanunta da suka kumbura fiye da na Imani, ta zube su a cikin na Umma Teey da take kallonsu cikin matuk ar fa duwar gaba. A kasalance ta ce Me ya same ku? Me ye haka? Me ya faru? Lumshe ido Amani ta yi tana kokawa da hawayen da ya kasa tsayawa daga idonta. Hakan yasa fargabar Umma teey ta sake yawaita ta zauna gabanta na fa duwa sai dudduba jikinsu take. Ku gaya min mana. Imani ce ta sauke ajiyar zuciya kafin ta kama hannun Umma Teey D in. Tana sakin ajiyar zuciya da k arin kawar da damuwarta ta furta Bakomai fa, waccan matsalar ce dai ta Amani har yau bata daina ba. Umma Teey tausayin yaran ya sake kamata sai kawai ta jijjiga kai tana furta Soon, zata daina In sha Allah, ina nan ina addu a, lamarin ne akwai sark iya. Ina so dai ku cigaba da rufawa mahaifinku asiri Har muga abinda hali zai yi, kun ji? aga kansu suka yi. Suna furzar da huci kusan a tare. Umma T,ta ce ku tashi maza ku shirya Didi na can hankalinta yana nan, duk ta damu, kuma daga yau ina son ku koma sashenta da kwana gwara kuna kusa da ita, Ya fi wannan zaman naku anan da hankalina sam bai kwanta da shi ba. Basu musa mata ba, suka yarda da abinda ta ce, don kam zamansu anan su da kansu sun san bai kamace su ba. **** A daidai lokacin Safna na tsaye gaban Ramin data aikata komai, cikin tashin hankali take bin Ramin da kallo tana cije yatsa. Kan Uba! Ta furta tana kallon yarda aka tone komai. Tashin hankalinta yana hauhawa bata manta garga din bak in bokan ba, Kada ki bari kowa ya san kin birne abin nan, idan har wani ya gani tabbas kina cikin matsala. Zufa ta dinga zubo mata, ganin ko alamar kayan sihiran nata, Akwai Matsala Safna, duk wani sihirinki ya warware asirinki Ya kusa tonuwa! Ta dinga jin muryar bokan a kunnenta jikinta na rawa ta zube a wajen. Zuwa ta yi dama a lokacin ta zuba rubutun da ya sanar mata idan safiya ta yi taje ta zuba a kai. Sai dai taga wannan tashin hankalin. An tone Ramin an kuma kwashe tarkacen Sihirin. Zafi zuciyarta take yi irin zafin da take jin da zata ga Wanda ya mata hakan, sai ta kashe shi Har lahira Idonta ne ya sauka akan hular Amani da zobenta da sauri ta saka hannu ta dauke su cikin zafin nama kamar wacce ake wa Gangi ta juya a zafafe ta nufi cikin gidan. Kai tsaye d akinsu Amani ta nufa ta tura k ofar da dukkan k arfinta. Idonta ya sauka a kansu suna yafa mayafi da alama Sun shirya zasu fita daga d akin. Ta watsa musu kayan a gabansu tana furta Na Uban waye a cikin ku? Imani da sauri ta kalli Amani don ta San nata ne, hularta ce ta jiya data kwanta barci da ita ta waro ido ganin Amanin ta mik e cikin taku mai nuna isa da rashin kunya zalla ta isa gaban Safnan tana mata wani irin fisgaggen kallo, mai bayyana
Chapter 45 · 0% Book details