Sashe 51
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dahdan ma idonsa a runtse suke kawai. Amma dukan da Safna ta kaiwa Amani ya saka ya bu de idonsa. Da sauri ya rik e hannunta t touch her ta fisge hannunta tana masa wani irin kallo daidai lokacin da Bugun k ofar Didi da Iman ya cika musu kunne Safna ta tafi zata bu de da wani irin jarumta da fisgo muryar da yake tunanin Anya tasa ce ya furta Idan kika bu de a bakin aurenki, idan maganar nan ta fita shima a bakin aurenki Da sauri ta juyo tana zuba masa wani irin kallo. A zafafe ta ce Imaam, kana da courageous har kana iya kallo na ka gaya min haka, ni zaka yi threatening da wannan Cije bakinsa ya yi fuskarsa a d aure sosai ya zira rigar jallabiyarsa, wata irin kunya yake ji dannewa kawai yake. Ya isa gefenta a fisge yake wani kallonta Am telling you the truth, ba laifin yarinya ba ne as we all know nima ba laifina bane, ke kika jawo komai ke kika amince na yi ku di ko ta wani hali, so ga hanyar da son ku dinki ya kai mu nan Ihu Amani ta sake saki tana jin zafi a ranta burinta ta iya mik ewa ta dak umi Dada ta shake shi shi da Safna su Mutu. Idan har lissafinta yana tafiya daidai sun yi amfani da ita ne don son duniya da son su yi ku di. Tafarfasa zuciyarta kawai take tana jin bugun k ofar Didi. Ba zata iya bu dewa ba don bata da lafiya, jikinta ciwo yake kamar yarda k asanta ya matsa mata da ra di da zugi tana jin Safna ta saki wata shigiyar dariya tana furta Ni na jawo ko Imaam, to zan gayaw duniya waye kai zan nunawa duniya abinda ka aikata da y ar cikinka, zan fallasawa duniya wannan vedion Har Uwarka Didi wallahi sai na nuna mata sai dai hakan ya yi ajalinta! Imaam da yake tsaye ya dinga jifanta da wani irin kallo yana cije bakinsa, kafin ya furta Bar akin nan Safna kafin ranki ya b aci, zan iya aikata miki komai I swear ya fa da yana cusa hannunsa cikin tarin sumar da take kansa cinkus. Safna ta share hawayenta tana furta Za ka sani Imaam. Tana kallo ya fisgo hannun Amani ya bu de wata k ofa Ya tura ta ciki, ba zai so Didi ta ganta a haka ba. Don haka duk turjewar Amanin bai sake ta ba sai da ya saka ta a cikin d akin, bedroom ne babba da ya sha kayan alatu. Ya fito yana kallon Safna da still take tsaye kuma har lokacin Didi da Iman basu daina bugun da suke yi ba hannu yasa ya dau wayarsa ya danna kiran Umma T. Umma T jikinta na rawa ta amsa wayar Ki zo yanzu please! Da sauri ta Ware idonta tana furta Me ka aikata Kiddo? Shi yasa tun azu na kasa samun nutsuwa, me ka aikata na ce maka. Murya a can k asa ya furta Bakomai, ki zo please akwai matsala.. daga haka ya yi cutting kiran Ya shige toilet daidai lokacin da Safnan ta bu dewa Didin k ofa. Didi tana kallonta cikin tashin hankali ta furta Ina Amani? Safna ta rushe da kukan k arya tana nuna mata wajen da ba zaka tab a cewa d aki ba ne don ya saje da bangon wajen ba k ofa. Didi ta ce Ban gane ba, ina take? Safna ta saka kuka tana furta Ya b oye ta cikin d akin sirrinsa, d akin da yake ajiye tarkacen tsafinsa bayan ya mata fya A tare Didi da Iman suka zube k asa da alama dogon suma suka yi. Moddibo da bai San abinda ake ba, ya fito jikinsa sanye da kayansa yana sake goge kansa. Ganin Iman da Didi a k asa yasa ya ware ido yana kallon Safna, ya yi kanta da sauri, yana furta Me kika aikata musu? Ta fincike hannunsa a wuyanta tana furta Na gaya musu abinda ka aikata, and so what? Wallahi ka sake ni sai na gayawa duniya abinda ka aikata, idan kaga ban gaya musu ba ka saki matar da aka aura Bai bi ta kanta ba ya dai cije bakinsa Ya isa kan su Didi yana shafa musu ruwa a fuska. Suka saki ajiyar zuciya a kusan tare. Didi ta kama hannunsa ta rik e sosai a hannunta tana furta Ka gaya min Moddi, ka gaya min mummunan mafarkin da na Saba ne.. ya yi k asa da kansa hawayen idonsa yana zuba, Wanda shi kansa bai San dalilin zubar su ba, bai San a mizanin da zai ajiye su ba. Ya matsa hannunta a hankali ya girgiza mata kai. Shigowar Umma T, da sauri ne ya saka shi mik ewa ya matsa daga wajen da suke a fisge ta ce Ina Amani? Don burinta ganin Amanin ta kuma tabbatar da ba abinda ya sameta. Ya cije leb ensa kawai tunda Umma T taga haka ta tabbatar ya yi tsiyar Ya aikata. Sai kawai ta sulale a wajen itama ta zauna cikin tashin hankali. Da muryar kuka take furta Why Moddi? Me yasa zaka saka mana ciwon da zamu kasa warke wa, Amani fa, Amani y arka da ka haifa Iman ma kukan take kawai. Shi kuma Uban gayyar ya yi k asa da kansa kawai, shi din ma ba wai yana cikin sukunin zuciya ba ne, and bai san ta inda zai musu bayani su fahimce shi ba. Didi dai wani irin nishi kawai take, hakan ya ankarar da shi Ya dau waya ya kira Doctor. Amma kafin zuwa Doctor Didi ta ce lallai sai an fitar da ita daga gidan Moddi ta daina ganinsa. Bata son ganinsa ta tsane shi. Umma T ce ta dinga bata hak uri ta saka aka mayar da ita akinta amma still hankalinta baya jikinta, bata cikin nutsuwarta hakan yasa Umma T ta sake shiga tashin hankali bata son Didin ta yiwa Moddinta baki. Suna shiga d akin ta rufo k ofar ta saka Didi a jikinta tana sake kwantar mata da hankali. Ki yi hak uri Didi, Moddi a yanzu addu ar ki yake buk ata, amma k addarar auren Safna ne ta cilla shi cikin wannan halin. Nan Umma T ta shiga bata labarin abubuwan da da ita Didi bata sani ba. Didi ta dinga kallonta da wani irin shock ta furta Fateemah, me yasa kika b oye min hakan? Me yasa a sanda na ce Miki me yasa su Magajiya zasu bar gidan nan me yasa kika min k aryar akan Moddi yafi son matarsa ne da su shi yasa zasu tafi sun gaji, sanda kika bijiro min da maganar aurensu da kin gaya min hakan ai da ba wani ja zan amince, me yasa Fateemah yanzu kin ga illar shirunki ko? Kinga halin da kika jefa mu a ciki ko? Burin Safna ya cika Moddi ya kusanci y ar cikinsa, ya b ata mata rayuwa da wani ido zan kalli jama a idan Safna ta tona asirin nan Ba zata tona ba Didi, ni na San Safna ba zata tona ba, abu guda ne dole a mata abinda take so dole Moddi ya fasa auren da ya yi dole ya amince su rabu da matar, shine na San burinta, to za a cika mata burinta, in dai akai haka ina tabbatar miki ba zata furta zancen nan ga kowa ba, zata zauna matsayin matar Moddi ita ka dai as she wish Didi ta dinga k arin tattare yawun bakinta ta ha diye da k yar, tana jin d acinsa a mak ogaranta. Zuciyarta na cigaba da bugu. Har ta sume bata sani ba. Allah ya taimaka a lokacin Doctor ya zo. Ya yi k arin taimaka mata da duk abinda zata buk ata. Su Didi na fita Moddi ya zube a saman Otman chair da take d akinsa. Goshinsa kawai yake durza yana jin hayaniyar Safna a saman kansa. Muryarta a sama tana furta Idan Har kana son na rufa maka asiri wallahi sai ka yarda da duk shara din da zan gaya maka ya an bu de ido yana kallonta kafin ya ja hannunta Ya fitar da ita daga d akin, ya mayar da k ofar yana murza key ya furta We will talk about it later Sannan ya nufi secret room d in da yake akin. Zuciyarsa na wani irin bugu ya saka hannu Ya bu akin. Ta ago a fusace idonta ya yi luhu luhu gashin kanta a hargutse kamar mahaukaciya sabon kamu. Ta zuba masa idanuwan nata. Tana sake jin wata irin wutar tsanarsa da take ruruwa a zuciyarta . Da wani irin hanzari ta wawuro side lamp da take gefenta gadan gadan ta kwa da masa ita tana furta Na tsaneka, na tsaneka Dada, na tsaneka Moddi kuma ba zan yafe maka ba wallahi (Na biya bashin na jiya, As we all know bana posting weekend sai Allah ya kai mu Monday. Ku cigaba da payment into this account don book 1 daf yake da k arewa. Kuma kaf labarin ba a fara komai ba. 2118666253 UBA 500, aji na musamman 1k.) JIKAR NASHE HADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE 08033748387. Hannu yasa inda yaji danshin ko bai duba ba, ya san jini ne, ciwo Amani ta ji masa. Ya cancanci haka ko na ce fiye da haka a wajen ta. Don haka bai ji zafi ba, madadin haka ma tausayinta ne ya cika masa zuciya. Ya lumshe ido bai damu da jinin da yake zuba daga goshinsa ba, burinsa isa wajenta kawai ta amince kuma ya taimaka mata. Sai dai a idonta ya dinga hango tarin tsanarsa, a cikin idon ya hango zata iya kashe shi saboda Jin haushinsa da take. Idanun Sun birkice zuwa wata color daban. Jingina ya yi da bango yana Jin sautin kukanta yana kewaye kwanyarsa. Kuka ne da take yinsa da yake bayyana irin zafi da k uncin da zuciyarta take ciki. Idonsa kawai ya lumshe yana cigaba da Jin k uncin zuciyarsa. Ganin tana shirin shi dewa ya yi saurin isa wajenta da niyyar kamata da sauri ta dakatar da shi ta hanyar sake rotsa masa