Sashe 13
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
arasawa cikin d
akin ya yi idanunsa akan Amanin da still har yanzu numfashinta bai zama normal ba, ya zube a gabanta yana bin idanunta da suke lullumshewa da kallo, ya saki ajiyar zuciya ka
dan ya
Juyo yana kallon Iman
Me ya
Sameta?
Iman tana hawaye ta furta
Ta d
au tsawon lokaci tana shiga wani irin yanayi a cikin barci kamar mai aljannu to kuma yau abin sai ya kai har da suma
Dahda ya d
auke kai yana furzar da numfashi ka
dan kafin ya furta
Yanayi wani iri? Kuma mafarkin mai take?
Iman ta bu
de baki zata yi magana Amani ta yi saurin cafkar hannunta ta rik
e tsam a
Cikin nata da raunatattun idanunta take kallonta kafin cikin sanyin jiki ta girgiza mata kai. Dahda kallonta kawai yake kafin ya tab
e baki ya kalli Iman ya ce
Samo mata Tea mai zafi, kuma kada ki fitar mata da sirrinta tunda bata son kowa ya sani, right?
Ya fa
da yana kallonsu da wani irin yanayi da Iman ta kasa fassara shi. Sakin ajiyar zuciya ta yi ta mik
e tana d
aga kai ta fita daga d
akin don samo wa Amanin tea d
in. Zaman da ya yi daf da ita yasa zuciyarta cigaba da wani irin bugu har hakan yana bayyana ta saman rigarta, Dahda bai fasa kallon ta bakamar yarda take jin hakan a jikinta ta sake runtse idonta tana jin kamar ta zunduma ihu.
Tashi zaune
Ya furta cikin Husky voice.. Da ta sake sakata runtse ido ba shiri sabida wani yanayi mai wuyar fassara da ta ji ya tsarga mata.
Ki tashi na ce
Ya sake furtawa kai tsaye yana kallon yarda take mutsu-mutsu. Kamar ta zunduma ihu haka ta ji ta mik
e idanunta a kansa tana jan jikinta ta matsa daga daf da shi.
but for now karatu nake son ku yi, ku ka
dai Allah ya bani don haka nake son ku zama educated ta yarda nan gaba zan yi alfahari da hakan You are too young to fault in love
. Understand?
aga kai suka yi a hankali Imani ta furta
Noted
Ya jijjiga kai yana furta
Allahumma Barik..
ya fice daga d
akin yana sake jaddada su shirya yana jiransu.
Fitar sa ke da wuya Amani ta saki ajiyar zuciya mai nauyin gaske, Iman ta juya tana kallonta cike da tausayawa ta ce
Me yasa baki bari na gaya masa halin da kike ciki ba?
Saboda abin kunya ne a gareni a ce ina son mahaifina so irin na aure
Ta furta tana zuk
ar tea d
in da lumshe ido.
Ki tashi ki shiga wanka mu je kiga doctor..
Ta mik
e ba don tana son Ganin Doctorn ba sai don a rayuwarta ba abinda yake faranta mata irin su fita da Dada a mota guda tana shak
ar k
amshin turarensa. Wani irin moment ne da baya gogewa a k
walwarta.
Tsaf ta shirya cikin wasu shegun Riga da siket masu colour d
in baby pink da touch
in maroum a jiki, hakan yasa ta yana mayafinta maroum ta yi kyau sosai kamar ka saceta har Imani ta dinga kallonta da mamaki ta furta
We are going to hospital fa Malama, ba gidan biki ba..
murmushi ta saki tana watsa hannunta ta ce
Me kika ga na yi?
Bata sake mata magana ba ta cigaba da shirin ta tana gamawa ta saka dogon hijabinta har k
asa ta mik
awa Amanin nata. Amani ta waro ido a ranta tana furta Tab
di Allah ba zan saka Hijab ba
A fili kuwa amsa ta yi ta ajiye tana furta
Attak
wa Hahuna Ustaza
ba sai ka saka Hijab bane zaka amsa sunan mai tsoron Allah
Daga haka ta ja y
ar ficilar jakarta da ta cilla wayarta a ciki ta fice parlour cikin annashuwa da tarin farin ciki. Iman ta bita da kallo sai kuma ta fita ta bi bayanta tana d
an tab
e baki a fili ta furta
Rabbi Yahdiki ya Ukhteey
Amani na zuwa parlorn ta tarar da Dada a zaune da cup d
in coffee a hannunsa sai zuba k
amshi tea d
in yake yana turiri amma a haka yake zuk
arsa ko zafinsa ba ya ji idanunsa akan laptop yana pressing da tattausan hannunsa cikin nutsuwa. Zama ta yi a kujerar da take kallon tasa ya d
an d
ago yana kallonta kafin ya cigaba da abinda yake idanunsa akan laptop d
in ya furta
Good Morning Amani?
Kunya ce ta kamata tunawa da ta yi bata gaisheshi ba yau gaba d
aya. Ta fara fidgeting yatsunta tana furta
Am sorry Dahda ina kwana
Bai amsa ba ya cigaba da abinda yake kafin Imani ta shigo a gefensa ta durk
usa tana furta
Dahda ina kwana?
Ya d
ago yana kallonta cike da murmushi ya furta
Good girl, lafiya lau.
Idanunsa akan Amani da ta cigaba da fidgeting yatsunta tana murmushi k
asa-k
asa. Girgiza kansa kawai ya yi yana ajiye tea cup d
in ya mik
e bayan ya d
au mukullin motarsa ya kallesu yana furta
s go.. duk da naga kamar ma ta ji sauk
Amani ta d
an langwab
ar da kai ya girgiza kai kawai yana d
an murmushi ya furta
Stubborn child ke kuma son zuwa asibitin kike? Ba kuka kuwa idan yace allura zai miki agree?
Ta girgiza kai don ta san bata da wannan juriyar.
Daidai lokacin Mommy ta fito tana kallonsu cikin mamaki ta furta
Sai ina kuma Moddi?
Hospital
ya furta kansa tsaye yana d
an gimtse fuska don ya tsani halayyar ta ta rashin tashi da wuri sai dai ta barwa yara aiki tana kwance ita hakima shi yasa ga shi nan tana ta k
iba banda yana da babban dalili na rashin ha
da mata biyu da tuni an wuce wajen to ya san bai isa ba a yanzu dai kam idan ba so yake komai ya dawo baya ba
Asibiti? Waye ba lafiya?
ya furta kai tsaye don sau tari haka yake gajarce sunan mutane, Mommy ta ware idonta tana kallon yarinyar da aka ce ba lafiyar bata ga komai a tare da ita ba banda ma wani shegen kyau da ta k
ara.. sai dai ta san bata isa ta furta komai ba a yanayin da Moddibo yake na tsareta da ido yaga action d
inta. Ta d
an tab
e baki tana furta
Allah ya bata lafiya, amma kuma idan Imani zata bi ku waye zai zauna ya taya ni preparing breakfast?
Abin ma haushi ya ba shi wato ita in dai ba yaran nan ba zata iya komai na gidan ba, banda baya son tashin hankali da tafiya zai yi da su duka to sam baya son mita don haka ya kalli Imani ya furta
Ki zauna ki tayata ke
Imani data ji wani irin bugu da zuciyarta ta yi da k
arfi na tsoron fitar Dahda da Amani ita ka
dai sai da ta d
an waro ido har Dadan ya kalleta ya furta
What?
Ta girgiza kai tana furta
Nothing I should stay
.. sai kun dawo.
Dada ya girgiza kai ya fita Amani ta bi bayansa cikin matuk
ar farin ciki da ta rasa dalilinsa. Front seat ta shiga wata irin ni
ima na fusgarta musamman jin k
amshin Dadan da ya zauna ra
dam a cikin motar har sai da ta lumshe idonta. Addu
a ya d
an yi a hankali ta hawa abin hawa sannan ya ja motar ya fita daga gate d
in. Shiru cikin motar ba mai magana ita ta lula duniyar tunani shi kuma yana bin sautul k
an a hankali cikin suratul bak
ara. Har suka isa asibitin idanunta a lumshe suke kamar mai barci sai dai kawai kallon Dadan take ta cikin lumsassun idanunta tana mamakin yarda Dadan yake da masifar kyau da kyan jiki kamar shi ya halicci kansa, bata ga aibun Mommy ba da take matuk
ar kishinsa
tana ji ya yi parking sai dai bata motsa ba so take sai ya yi mata magana ta ji husky voice d
insa kusa da ita. Ai kuwa ta samu abinda take so don sai da ya juyo ya kafeta da ido kafin ya saki ajiyar zuciya ya furta
Mun zo
Ta motsa ka
dan tana bu
de idonta da suka yi wani kalar juyewa da k
yar ta d
aga lab
anta ta furta
Okay
Dadan ya fara fita kafin tabi bayansa tana jan Hasbunallah a ranta don lamarin nema yake yafi k
arfinta.
Cikin takun girma kamar wani sarki yake tafiya tana bayansa duk inda yabi idanun mutane a kansa musamman idan aka juyo masifaffen k
amshin turarensa, mata da dama har sake juyawa suke su kallesu, Amani kuwa duk wacce ta ha
da ido da ita sai ta zabga mata harara. Suna zuwa daf da wata budurwa da ta kasa d
auke ido a kansa Amani ta furta
Auzu bikalimatil lahi tammmat maye ya ci kansa
Murmushi budurwar ta yi ta furta
Ai fa sai kin yi hak
uri y
an mata tunda kika auri kyakykyawa kuma ingarmar namiji Ai dole a kalleshi
Amani ta waro ido tana watsa mata wani kallo
Uban wa yace miki Mijina ne? To mahaifina ne
Ji ta yi kawai Dada ya cafki hannunta ya runtse cikin nasa tattausan hannun don ya san yanzu ta tara masa jama
a. Zata sake magana ya furta
Shshhhhh bana son magana
Bai saketa ba sai da suka isa ga office d
in likitan sannan ya zame hannunsa ya kuma tsare gira sosai ya zauna kafin ya dubeta ya furta
Zauna
Zaman ta yi fuskarta a cukurku
de don wani irin haushin mutanen da suka kalli Dadan take
Likitan ya bi su da kallo bayan ya gaishe da Dahdan ya furta
Me ya samu Ama Ta sanya Dada fitar sassafe?
Ajiyar zuciya ta saki ta furta
Zuciyata ce take bugu da k
arfin gaske ban san me yasa ba?
Ido Doctorn ya zuba mata kafin ya furta
What time take miki haka? Ko any time haka kike jin ta?
agowa ta yi tana kallon Dada ta rasa amsar da zata bawa likitan da shima ya kafeta da ido yana nazarinta
Ki gaya masa mana, kike kallo na
Idan na ga Dahdah ko na ji muryarsa ko naji k
amshin turarensa a mafarki ko a zahiri
HADARIN GABAS
NAZEEFAH SABO NASHE.
08033748387.