Sashe 52
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abu a d aya b arin goshinsa. Bai damu ba ya yi saurin gocewa yana furta Ki tsaya Ama just wait, you need help A fusace ta sake d agowa sai dai idanunta basa gani sannan gangar jikinta ta yi rauni bata da wani k arfi sai na zuciya, don tana Jin zuciyarta kamar k arfe tana Jin kuma zata iya aikata komai sai dai sassan jikinta Sun k i bata ha din Kai. Don haka tana ji tana gani Dadan ya d agata cak zuwa lallausa kuma faffa dan gadon. Zata yi masa gardama ya yi k ura mata ido yana furta Shsssh, relax. Ta runtse ido kawai tana Jin Amon muryar tasa a tsakiyar kanta. Muryar da da take son ji yanzu ba muryar data tsana saboda ita. Wayarsa ya danna tana ringing Doctorn ya d aga Please ka zo railway akwai patient, come with a nurse ya furta yana sake damk e hannun Ama da take k arin fisgewa tana son ta mik e. Tsuke fuskarsa ya yi sosai ya ha de rai yana kallonta ya furta Ba zaki bari ba, me ye haka? Ka bari Dada ka cuce ni. Wallahi na tsane ka, bana son kallonka kuma ma sai ta kuma rushewa da kuka. Fisgar leb ensa ya yi yana furta t forget bani na kawo ki dakina ba, ke zan tuhuma me yasa kika zo? Me kika zo yi min? Sai ta rushe da kuka tana furta Kai ne Dada, kuma ka sani Kai ne silar fa dawa ta cikin wannan halin kai kake tsafi da gangar jikina Turo k ofar da aka yi ne yasa ta ha diye sauran maganar. Ganin Umma T ce yasa Moddi mik ewa fuskarsa a daure ya koma gefe yana kallon Umma T in da tata fuskar tafi ta shi d aurewa, idanunta Sun yi jajir ta kau da Kai tana kallonsa . Sai kuma ta cije bakinta ta fara magana k asa k Fita waje Moddi. Ya yi kamar bai ji ta ba kamar ba zai fita ba, sai kuma ya fitan. Umma T. Ta nufi toilet ranta duk a jagule. Ruwa mai zafi ta ha da mata sannan ta fito. Hannu kawai ta saka ta mik ar da Amanin tsaye. Da sauri Amanin ta saka k ara ka dan. Tausayinta ya kama Fateemah amma ta cije tana furta Wannan ne kawai gatan da zan miki, a yanzu kam Ban San me zan ce miki na rarrashi zuciyarki ba, cuta dai Safna ta riga ta yi mana ita wacce ba Wanda zai iya warkar da mu. Ta fa da suna shiga toilet din. Towel k arami ta mik a mata tana furta Ki cire kayanki ki shiga cikin ruwan can, shi zai saka ki warware jikinki ya daina ra dadin da yake. Amani kamar ta zunduma ihu haka take ji. Don dole ta runtse idonsa ta shiga cikin ruwan wani bak in ciki na ratsata ta sha mafarkin hakan Amma ga mijinta na halak ta sha mafarkin wannan ranar da yarda mijinta zai lallab a ta idan hakan ta kasance, sai gashi lamarin yazo mata a abinda zata kira mummunar k addara. Umma T ta juya tana furta idan ya salamce sai ki tara wani ki yi wankan tsarki. Amani ta lumshe ido hawaye suna sake zubo mata kamar da bakin k warya. Fateemah tana fita daga toilet din ta fita parlor, itama nata idanun hawayen suke zubarwa, da gaske tana Jin wani irin ciwo a zuciyarta, sai take ga kamar Sun ci amanar mahaifiyar yarannan Sun ci amanar Y ar riga. Me yasa Moddi ya kasa hak uri da aka hana shi auren Safna, ya turje ya dage sai da ta aurota ba tare da amincewarsu ko na Didi ba? Y ar riga suka so, suka kuma yi masa sha awar zama matarsa ba don komai ba sai don kyawawan d unta. Ta tuna ranar da suka je Kai kayan lefen aurensa, bai sani ba bai San ana nema masa aure ba. Su kansu iyayen y ar riga basu sani ba sai da suka je, a take a wajen Mahaifinta ya ce ya basu aurenta, bai b oye musu ba ya sanar da su y ar riga bazawara ce ta tab a aure, sai dai auren da wata guda Mijin ya mutu ta hanyar hatsarin mota. Basu wani ji komai ba Sun San Didi ba zata k i ba suka bayar da kayan aka kuma saka rana sati biyu. Sanda suka sanar Didi ai y ar riga bazawara ce cikin murmushi ta ce Shikkenan sai Moddi ya raya ingantacciyar sunna, Manzon Allah ma da bazawara ya fara a haka aka nema masa auren, bai sani ba har sai ranar d aurin auren da aka gaya masa aka kuma sanar da shi da y ar riga aka d aura. A take a wajen ya tubure ya kuma rantse baya sonta me zai yi da ita gashi an sanar da shi bazawara ce ta saki ajiyar zuciya Jin taku a bayanta, hakan ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin data shilla. Idanu ta zubawa Kiddo ganin likita a bayansa. Fuska a aure ta masa filatanci don bata son likitan ya fahimci abinda take fa Baka da hankali ne Moddi, tona mana asiri kake son yi? To ba zai duba ta ba ka ja shi ku koma, tun kafin ranka ya b aci. Oo walla hakki ta cigaba da masifa da filatanci. Moddi dai yana jinta bai ce komai ba, ya ja hannun Doctorn suka fice. Sai da taga fitarsa sannan ta ja ajiyar zuciya tana jin yarda zuciyarta ke zafi. bedroom D in ta koma suka sake fitowa da Amani da take taku a hankali. Sashen Didi suka shiga daf da asuba. Didi na kwance ta dinga bin Amani da kallo kafin ta lumshe ido ta d aga hannu alamar tana kiran Amanin. Amanin ta k arasa wajenta ta shige jikinta. A tare suka saki ajiyar zuciya da Didin suka kuma saki kuka a tare. Didi ta dinga Shafa mata kai tana furta Ki yi hak uri kin ji Magajiya, sannan kuma ki yafewa Moddibo duk da bai cancanci yafiyar a wajenki ba, na San da ciwo Amma don Allah kada ki fitar da wannna sirrin don fitarsa kamar tonuwar sirrin ki ne, don Allah ki rufa mana asiri ki rufawa kanki asiri Ama kuka Kawai take tana jin zuciyarta na zafi. Me yasa Didi zata ce kada ta fitar da wannan sirrin? Me yasa bata son ta tonawa Moddi asiri? Akwai adalci akan hakan? Ita bata k i ta tona asirin ba abu guda ne ta San ba zata samu Mijin aure ba to sai me? Dama ita bata jin zata yi aure a duniyar nan. Fateemah ta zauna a gefenta itama. Hannayenta ta kama ta saka cikin nata tana matsa su a hankali. Ba wai don Moddi muka ce ki rufa wannan maganar ba, sai don kan ki Ama. Ta fa da cikin murya mai cike da sanyi. Ki rufa mana asiri yarda daga ni sai ke sai Moddi Safna, Didi da Iman ne muka San maganar nan to don Allah ki barta a iya mu din, hakan shine alheri a wajenki.. kin ji My daughter? Amani ta ha diye wani abu da ya tsaya mata a mak ogaro kafin ta sake sakin kuka, bata jin har abada zata iya rufawa Moddi asiri, dole sai ta sanar da duniya waye shi? Uban da ya yiwa y arsa fya de saboda son duniya. Fateemah ta kwantar da ita a saman gadon Didin bayan ta tilasta mata shan maganin pain reliever. Shiru ta yi kawai sai dai ba barci take ba, sak a da warwara zuciyarta kawai take mata. Kiran sallahr da ake ne ya saka su Didi mik ewa daga zaman jigum da suke suka fara shirin sallah. Sai itama ta samu kanta da tashi ta yi sallahr Yana idar da Sallah ya nufi sashen Didi. Fuskarsa fayau kamar Wanda ya tashi daga zazzab i. Fargabar jiya ce kawai ta saka idanunsa suka fa da ciki. A hankali yake taku hannunsa rik e da counter yana matsawa a hankali. Ya yi sallama cikin k asa da muryarsa kafin ya tura k ofar dakin. Da sauri Amani ta runtse idonta bata son ganinsa sam. Didi ma auke masa kai ta yi, ta cigaba da laziminta tana fatan Allah ya rinjayi zuciyarta daga tarin fushin da yake cikinta kada ta yiwa Moddibo baki. A kasalance ya zauna a k asan carpet d in. Idanunsa a k asa ya hau furta Mun tashi lafiya Didi? Shiru Didi ta yi, tana hak ilo da zuciyarta wajen ganin ta togace kanta daga samba da wa Moddin zagi. Ya sake maimaitawa still bata amsa masa ba har sai da Fateemah ta ji tausayinsa ta ce Didi yana gaishe ki? A fusace Didi ta ce Fateema kada kice min kina goyon bayansa? Kada kice min tausayinsa ki ke? Fateema ta hau girgiza kai Ko ka dan Didi, ai girman laifinsa ba zai bari a ji tausayinsa ba ko ka dan, ai aikin gama ya riga ya gama sai dai ai fatan Allah ya kiyaye na gaba Kallon Didi ta zuba mata ne yasa ta yi shiru sai kuma taga Didin ta mik e idanunta jajir a kansa ta furta Moddibo! Da sauri ya aga kai yana mamakin Amon muryar da tayi amfani da shi wajen kiran sunansa . Bai san sanda ya samu kansa da furta Ki yi hak uri Didi Kallon da ta masa ne yasa shi ha diye sauran maganarsa. Kallo ne mai nuni da garga di gare shi, a idanun Didi yake hango yarda take jin haushinsa. Muryarta a fisge ta ce Ba zan maka baki ba Moddi, ba zan ce jeka ka gani ba, zan maka addu a Allah y a shiryeka, Allah ya dawo da kai kan tafarkin sira dil Mustak ima. Amma ba zan iya zama a gidanka ba, ba zan iya zama inuwa guda da kai da matarka ba, zan tafi zan tafi zan koma gida na idan ba ina so zuciyata ta buga ba ne, sai dai zan gaya maka zan aurar da yaran nan zan aurar da marayun Allah, tun kafin mutane su farga su