Sashe 53
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
k i aurensu, kuma tare da su zan tafi. Allah ya shiryeka shine kawai addu ar da zan maka. Ta fa di tana k ari sosai wajen ganin k wallar ta bata zuba ba. Moddi kasa cewa komai ya yi, to me zai ce? Yana kallonta ta fara shirya kayanta. Ya runtse idonsa kawai yana son yi mata magana, irin maganar da zata kwantar mata da hankali, amma harshensa ya gaza, Ya kasa bashi ha din kai don haka kawai sai Ya kifa kansa a hannun kujera ya yi shiru kawai. Fateemah ce ta katse shirun nasu ta hanyar furta Amaryarsa fa Didi? Amaryar da aka aura musu aure? Yaushe zata tare? Didi ta gintse fuskarta tana nuna Fateemah da yatsa ta furta Ki shiga hanaklinki Fateemah, ki kuma fita hanyata matuk ar maganr Moddi ce zata ha da ni da ke, bana so bana so ki sake jefa ni cikin zancen Moddibo, Ya je ya yi abinda yake so, Ya aikata abinda duk abinda yake so, na daina ba shi umarni tunda ba bin umarnin nawa yake ba. Shiru Fatima ta yi bayan ta furta Ki yi hak uri Didi. Moddi kuma ya mik e waya a kunnensa. Basu San me yake cewa a wayar ba don muryarsa ta yi k asa da yawa. Fateema dai ta bi shi da kallon k asan ido, gefe guda na zuciyarta na jin wani irin tausayinsa. A bedroom d inta Ya sameta. Tana zaune hannayenta zube a k uncinta. Ta d ago tana kallonsa da sauri ta janye idonta don ba zata jure kallon birkitattun idanunsa ba, Sun canja sun zama wata kala daban mai razana zuciya taku Ya yi na k asaita ya shiga cikin akin sosai. Idanunsa a kanta ya furta Burinki Ya cika ko? Sai ki gaya min kuma next abinda zan yi, bana son maganar nan ta fita, ba kuma wai ina rok onki ba ne, Aa umarni nake baki, idan kuma kin k sai ya ciza leb ensa ba tare da ya furta komai ba. A fusace Safna ta ago tana kallonsa Idan na k i me? Na ce idan na k i me zaka min Moddibo? Saki na za ka yi ko? Na San shine abinda kake so Sai ta tuntsire da dariya Saki na shine abu na k arshe da zaka yi regretting insa a rayuwa wallahi, don kana saki na zan bayyana wannan vedion a duniya na rantse da Allah ba Wanda zai hana ni, a yanzu ma idan baka amince ka yi min abinda nake so ba, sai na saki vedion nan Kallonta yake sosai, yana taune lips dinsa. Ya sunkuya daf da ita yana furta Me kike so na Miki? Cikin wata irin murya da ta yi k asa sosai. Safna ta ji muryar na nemar d auke mata numfashi ga k amshin turaren da ya baibaye mata hanci, sai ta ji tana neman ta rasa hankalinta. Sai da ta yi da gaske sannan ta fisgo muryarta da bata da amo sam ta furta So nake ka saki matar da ka aura Jiya JIKAR NASHE HADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE 08033748387. BRIGHT PENS SECOND BATCH Wani irin kallo yake mata,kafin Ya furta Na saketa fa kika ce? Ta aga kai tana furta Eh, ka saketa na ce, idan Har kana son na rufa maka asiri Sai ya cije lips d insa ya furta Idan ina so ki tona fa? Kada ka saketa, ka sha mamaki, wallahi a yau zan saki vedion nan. Ya waro ido yana furta Wai da gaske kike za ki iya tona min asiri? Me zai hana? Ta fa da tana jijjiga jikinta Shikkenan, zan saketa, ba dai matar da Didi ta aura min ba, ki je ki samu Didin idan ta amince min a yau ma ba sai gobe ba zan saketa, don dama ba wani son yarinyar nake ba, sau aya na tab a ganinta kinga idan kika saka na saketa kin taimaka min zama da abinda bana so Farin ciki ne zalla ya cika zuciyarta, ta dinga jin zuciyar na wani irin kumbura tsabar murnar da take ciki. Ashe har yanzu ita take da Moddi ita Moddi yake so ba wata banza ba can, ashe zata iya tursasa Moddibo Har yanzu. Sai ta samu kanta da b acewar b acin ranta, farin ciki fal Ya cika zuciyarta. Sai ta mik e kawai tana yafa d an mayafinta ta fita zuwa sashen Didin. Moddi ya bita da ido yana girgiza kansa. Lamarin Safna mamaki yake bashi, ta yarda take nuna son kanta tsagwaron sa, in dai zata samu farin ciki ba ta k i kowa ya rasa nasa farin cikin ba. Ji ya yi yana son yaga drammerr da za a buga da Didi da Safna don haka yaga bari Ya je, duk da idanunsa basa son ha duwa da Didin ba don komai ba sai don b acin ransa da yake gani a idon nata, da gaske ya san Didi na jin haushinsa. Sai ya cije leb ensa hannayensa zube a aljihu ya nufi sashen Didin. A zaune ya gansu, Fateema har a lokacin tana zaune hannayenta zube da k uncinta. Sai ya ji tausayinta ya mayar da kallonsa kan Amani da Imani da suka yi wani irin zuru zuru. Idanunsu Sun fa da sun kuma nuna alamun Sun ci kuka sosai. Ya zauna yana sakin ajiyar zuciya ba tare da ya yarda ya yiwa Didi second look ba. Ba zai jure ba, ba zai jurewa yanayin kallon da take masa ba. Kowa Safna take kallo da take zaune k afa aya kan d aya. Tana wurga musu wani irin kallo tana taunar chewingum. Didi wajen ki na zo. Didi ta zuba mata ido ba tare da ta ce komai ba, don a Yanzu bata ganin lefin Safna komai ta yi Moddi ne ya jawo mata. Yauwa Didi, dama a kan maganar nan ne, idan Har ba so kuke maganar ta fita waje ba, ina son Moddi ya saki matar da kika aura masa jiya Kowa ya dago yana wurga mata wani irin kallo. Ta girgiza k afa tana furta Haka nake so a yi, idan ba haka ba zan saki vedion nan wallahi a gari, don duk abinda suka aikata jiya da y ar cikinsa ina da recording d insa, kamar na San akwai abinda Imam yake aikatawa na saka k aramar camera a d akinsa ba tare da Ya sani ba, sai gashi kuwa ashe yana aikata abinda nake zarginsa d in. Didi idan baki sani ba ki sani akwai wani sirri bayan wannan da Moddi yake aikatawa, akwai d akin sirrinsa da baya bari kowa Ya shiga, idan kuma ya ce ba haka bane ya bu de ku shiga ku gani Wani irin kallo Didi ta zubawa Moddibo tana jin hankalinta yana sake tashi, da gaske Moddi yana shirin bugar mata da zuciya. Moddin cikin takaici yake hararar Safna. Fateemah kuwa runtse idonta ta yi ta dafe k irjinta tana fitar da wani colorr numfashi. Amani kuwa ta dinga jin zuciyarta na tsananta bugu. Idanunta akan Dadan tana son taga ko zai musa. Sai dai ko aga kansa bai yi ba. Kan nasa yana sunkuye a haka yake kallon kowa. Tashi mu je ka bu de min d akin Moddibo, idan baka naso yau na maka abinda baka tab a zata ba Runtse idonsa Ya yi yana girgiza kai. Ki yi hak uri Didi, shigar ki d akin bashi da wata fa ida, don Allah ki yi hak uri. Zubewa kawai ta yi akan kujera wannan karan sam ta kasa togace hawayen da suke zubo mata ta saki kuka sosai tana furta Ya Allah! Safna ta mik e tana sakin murmushi tana kallon Fateemah da ta zama kamar statue. Sai ta kai wayarta daidai fuskarta ta furta Ke kin san komai, kin san Moddi ya cusawa y arsa k aunarsa da sha awarsa ta hanyar tsafi, kin ga abinda kika gani a wayarta, sannan ga vedio, idan baku saka ya saketa ba a Yanxun nan zan saki vedion nan a tiktok wallahi Ta fa da tana kunna vedion sannan ta shiga Tiktok. Da sauri Fateemah ta rik e hannunta tana furta Moddibo saki Jameela saketa, Safna ta shirya tona mana asiri, ta shirya lalata mana sunan family Moddibo ya kalli Fateemah. Ta ce Ka saketa na ce. Fateemah ta furta a tsawace. Moddi ya lumshe idonsa yana furta Na saketa Fateemah ta saki hannun Safnan tana sakin ajiyar zuciya. Idonta na cigaba da zubar hawaye. Safna ta tuntsire da dariya tana furta Ko yanzu nice da riba, na gaya muku na zame muku k arfen k afa. Ta fice tana cigaba da dariyarta, daga jinta ka san tana cikin farin ciki. Shiru duka dakin ya auka baka jin komai sai sautin ajiyar zuciyoyinsu da suke yi a jere a jere. Didi ce ta fara magana Hankalinka Ya kwanta Moddi, ka saki matar da na aura maka, Duk abinda kake b oyewa kuma Ubangiji Allah ya tona maka asiri kwana kurkusa, idan kuwa na sameka a matsayin matsafi Wanda Ya yi ku di ta hanyar tsafi wallahil azeem ba ni ba kai, Fateemah ki zama shaida Fateemah ta lumshe ido bayan jin sautin bugun k irjinta Ya tsananta. A idanun Didi ta dinga ganin duk abinda ta fa da gaskiya ne Har k asan ranta. Don haka ta mik e zuwa gabanta ta durk ushe murya a k asa ta furta Ki yi hak uri Didi. Wani kallo ta mata da yasa Fateemahn ta ja baki ta tsuke tana matsa yatsun hannunta. Kada ki ce min komai Fateemah, duk abinda Ya faru ace kin b oye min? Kin san abubuwa da dama amma kika rufe min? Kina tunanin gata kika yiwa Moddibo, y ar cikinsa fa? Da kin gaya min tuntuni da abin bai kai haka ba ai, baki kyauta min ba Fateemah kuma ina fushi da ke. Fatima ta saka kuka tana kama hannun Didin ta furta Ki yi hak uri Didi, Ban gaya Miki bane saboda bana son ranki ya b aci, kuma sai da na ja kunnen Moddibo na ce kada Ya aikata Amma sai da ya aikata, ni kaina yanzu ina jin zafin Moddibo fiye da tunaninki, komai shi ya