Sashe 56
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
d auki k ullin yajin data b oye a hannunta ta tsaya da shirin ko ta kwana. Ana bu de k ofar ta nufi kan Wanda ya bu de k ofar da niyyar ba da masa yajin sai dai da sauri ta ja baya tana Ware ido ha de da nuna Wanda yake tsaye a bakin k ofar murya a sark afe ta furta You? JIKAR NASHE HADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE 08033748387. BRIGHT PENS SECOND BATCH. Lumshe ido Alwan ya yi yana d aga mata Kai ya furta Yes Me Sai ta zauna jikinta na rawa ta furta Uncle kai ka kawo ni nan? Ya aga mata kai yana cigaba da fa din To save your life from danger ba. Sai ya zauna idanunsa a kanta yana kewayeta da wani irin kallo da ta kasa fassara shi. Akwai dalili babba na kawo ki nan, dole zan nesantaki da jama a gudun idon mutane a kanki, zaki haihu anan ba tare da kowa ya san abinda ya faru ba, Boss zata karb i Babyn ta rik e ke kuma sai a samar miki admission ki tafi karatu bayan kin je kin yi sallama da su Didi. Abu guda da zan gaya Miki ki aikata duk abinda aka umarceki bana son musu, idan ba haka ba komai zai iya faruwa, bana son tsiwa bana son rashin kunya kin ji ko? Da k yar ta tattaro nutsuwa ta saka a fuskarta tana Jin yawun bakinta na son d aukewa. Ta furta Ni dai Uncle ka mayar da ni, na San Didi da Imaan suna can hankalinsu a tashe Da kuma Dada ba. Ya furta yana kallon cikin k wayar idonsa with a smile kwance a fuskarsa. Ta turo bakinta tana Jin wani b acin rai a zuciyarta bata son zancen Dada da duk abinda ya dangance shi. Ni Ban ce maka Dada ba.. ya sake fad ada dariyarsa murya a k asa y a furta But Why? Dada kuma ya damu dake fiye da zaton ki, banda ma damuwar da yayi da ke din da tuni wani zancen ake ba wannan ba . Tun jiya yake kirana don ma na yi blocking line d insa, amma me Dadan ya Miki ba kya son zancensa? Ta lumshe idonta tana Jin zuciyarta na sake nauyi da k yar take fusgar numfashinta ta furta I hate him sai ta danne lips D in kalar yarda Dadan yake yi. Alwan ya tuntsire da dariya yana furta Like daughter like father, so duk kin debe wannan halin cije leb en nasa Ta sake turo Baki tana furta Ni bana Kama da shi Ni ban ce kina Kama da shi ba ya fa da yana kwaikwayon muryarta with happiness in his voice. Sai ya kalli kwanonin abincin ya ago kuma yana kallonta Me yasa ba kya son cin abinci? Idan kina son fa kina son kullum na dinga zuwa, sai kin dinga yarda ana miki duk abinda ake so, ki dinga musu biyayya idan ba haka ba Sai ya girgiza kansa. Da sauri Amani ta ce Idan ba haka ba me? Ya ja hancinta yana furta Idan ba haka Boss zata yi fushi, kuma fushinta means a lot.. don haka ki kiyaye, bana son wani Abu ya samu Babyn Dada, nafi son yarda muka d auko ki mu mayar da ke, ba tare da ko kwarzane ya same ki ba, Boss Babyn jikinki take so kawai sai a sallame ki, kin ga ba Wanda zai San kin haihu ko? Ta wani irin waro ido, tana kallonsa ta furta Me zata yi da shi? Ya bu de hannunsa ya wara su alamar he don t know. Sai ta turo bakinta tana furta You meant zan yi five months anan kenan? Ya daga mata Kai yana furta Sure, after kin haifi Babyn za a mayar da ke wajen Dadan ki Sai ta saki kuka da k arfin gaske. Alwan ya yi saurin kallonta yana furta Oh sorry, Ban sani ba Nima ban sani ba, idan kika yi musu biyayya zasu bari ki tafi, kin San ina nan ko? Zan dinga zuwa kuma, ba zan bari a cutar da ke ba ta ji wani relief a ranta. Ta San Alwan kam yana son su, Don idan suka yi tafiya da shi ba abinda ba ya siyar musu, yana kula da su sosai. Anan ka ke? Ya d aga mata kai Aiki nake ma Boss Wai wacece Boss din nan? Alwan ya yi dariya yana furta Zaki ganta as soon ta dawo daga tafiyar da ta yi kina so ki ganta ne? Amani ta daga Kai tana amsar plate din da ya cika mata da abinci. Sai ta samu kanta da cin abincin sosai ko don yana ta janta da hira ne. At last ta saka hannu zata debi abincin sai taji wayam. Ta yi saurin kallon plate din tana waro ido. Shima Alwan waro idon ya yi ya ce Duka kika cinye? Kunya ta kamata ta yi saurin sunkuyar da kai. Alwan ya yi dariya yana janyo leda ya tura mata a gabanta. Chocolates ne da Ice cream masu mugun tsada. Farin ciki ya bayyana a fuskarta sosai don ta yi missing dinsu. Da sauri ta ja robar Icecream din mai flavor din chocolate ta fara sha. Tana furta Thank you Uncle Alwan ya saki ajiyar zuciya yana mayar da fuskarsa serious face ya furta Kina so na cigaba da zuwa? Ta d aga Kai. To ki dinga yin duk abinda aka saki, kin ji? Bana son musu kuma ko me aka baki ki ci, a yanzu dai ba zasu cutar da ke ba, don ba su d auko ki don haka ba, but idan kika musu taurin Kai zasu iya cutar da ke. Hawaye ne yazo idonta ta yi saurin Kama hannunsa tana girgiza kai. Don t live here Uncle, ka zauna please ya duba watch d in hannunsa yana girgiza kai I have a meeting, but bari na kunna Miki kallo akwai Korean movies da Indian movies ki kalla zasu dinga d auke miki kewa ta bi babbar Wall Tv din da kallo ita ta manta ma da wani zancen kallo saboda tashin hankalin da take ciki. Sai ta ji wani relief ganin Uncle Alwan yasa ta ji ta samu nutsuwa sosai, a yarda ta auke shi kuma a inda yake mu amalantar su sai taga kamar ba zai cutar da ita ba. Ya kunna mata kallon sannan ya fita bayan ya ce mata ta yi wanka. Bata yi musu ba kuwa yana fita ta mik e ta shiga wankan, don ita da kanta ta san tana buk atar wankan a yanayin yarda take Jin jikinta. Wanka ta yi sosai a ha dadden toilet din. Kuma ta samu Skin routine masu kyau sosai. Ta wanke gashin kanta. A mirror ta tsaya tana kallon cikinta da ya fara tasawa ka dan. Sai ta dinga Jin tausayin cikin tana mamakin dalilin da yasa Alwan ya ce cikin kawai suke so, amma ta San ya yi haka ne don ya taimaketa, don da kansa ya furta shi yasa aka auko ta don baya son a San ta haihu. Hankalinta ya kwanta ta ji bata da wata damuwa tabbas hakan shine rufin asirinta Duk inda tashin hankali yake to Familyn Lami do suna cikinsa. Ba inda basu duba Amani ba sai dai ba ita ba labarinta. Didi kam ciwo ya sake rikicewa, ga Umma D data saka su a gaba da tijara iri iri, tana furta Ashe citata aka so a yi, shi yasa aka dinga cusawa dana ita, to yanzu kam Asiri ya tonu, ai na San za a kai ga haka, wannan dukiya ta Moddi ai abin a binciki hanyar da ya samu ne, ga abinda sangarcin da kuka masa ya janyo, sannan ake tunanin na rufa masa asiri bayan Allah ya tona masa Didi ta dinga kallonta tana tuno sanda ta haifeta da kanta a cikin d aki, bada haka da sai ta ce canja mata Dijatu aka yi. Hawaye take fitarwa cikin karyayyen harshenta ta furta Dijatu, kika furta labarin nan ga kowa Allah ya isa ban yafe Miki ba, d anki dai Amani ba zata aure shi ba, ba shikkenan ba Bas kuwa. Fateemah ta furta zuciyatta cike da jin haushin y ar uwarta. Dijatu ta watsa mata wani kallo ta furta Eh Mahmud ba zai aureta ba, ke ki aura mata wani cikin y anki, kinibabbiya kawai. Fateemah ta sauke wani murmushi tana furta In dai ni na haifi yara na kuwa kuma na isa da su zaki sha mamaki da fa ya kaure a tsakanin su. Moddi yana ji ya lumshe idonsa kawai ya yi shiru. Sai yamutsa sumar kansa yake zuciyarsa na fitar da wani irin hucin turiri. Idan har ya ce zai bu de bakinsa ya yi magana abinda zai fa da ba zai zama mai sauk i ba, zai kuma iya yiwa Dijatu mugun duka idan ya bu de idonsa ya ganta. Shi yasa ya rufe idon ruf. Shi duk ba wannan ne a gabansa ba ina Amani ta shiga shine tambayar da yake wa kansa. Ina Alwan ya kai ta. Furucin Didi shi ya togace Dijatu daga yama di da zancen, sai dai an ce zancen duniya baya b uya don labari sai ya fara baza gari da ka dan ka dan. Ita ka dai take juyi a saman gadon. Bayan shigar Dada toilet ya kuma gaya mata ta shirya zasu Paris. Duniya sabuwa! Ta furta cikin wata irin murya mai nuna zallar farin cikin da take ciki. Komai yazo mata a sauk i burinta ya cika. Amani ta bi duniya. Dama yarinyar ce take togace ta da komai. Don ba k aramin shakkar yarinyar take ba. ar banza mai kafaffar zuciya, yau kema kin bi Uwarki ta furta tana sakin dariya. Imaam kuma shi da aure har abada. Sai ta sake jin wani relief a zuciyarta. Fitowar Moddi ce yasa ta ta yi shiru ta dawo cikin hankalinta ta dinga binsa da kallo tana son furta abinda ke k asan ranta, ta wani gefen tana shakkarsa. Mik ewa ta yi ta isa wajensa tana karb ar lotion din da yake shafawa cikin yaudara ta dinga Shafa masa. Murya a k asa