← Book details Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 57

Sashe 35

Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba. Ta k arasa jikin Umma T da takewa kallon Uwa. Abincin Umma T ta zuba mata ta tura mata gabanta tana furta Na ga kwano yanzun nan Burhan d anta na farko da zai auri Imaan yana dariya ya ce Gwara dai wallahi ki fara mata d ura don wannan ku kaita gidan Mahmud a haka b al zai b allata yarinya kamar sillan kara Harara ta zuba masa zuciyarta na wani irin bugu ambatar sunan Mahmud a matsayin mijinta da ya yi, da gaske bata son Mahmud kuma bata tab a jin son nasa ba, amma dole haka zata aure shi. Cikin son kawar da damuwar da Umma Teey ta gani a tare da ita ta ce Ai hakan ya fi, kai dai kaje ka ji da y ar lukutar Imaninka da kullum take zama kamar ana hurata kai k iba ita k iba zan ga wani kalar yara zaku haifa Iman ta yi saurin mik ewa ta bar wajen tana dariya kunya duk ta bi ta cikata. Umma Tee tabi ta da kallo tana murmushi ta furta Just like Mahaifiyarta Allah y a gafarta miki y ar riga da tana raye da duk Kiddo bai shiga wannan matsalar ba idan bata kusanta shi da mu ba, na tabbatar ba zata wargaza zumuncin mu ba, balle wannan matsala mai girma ta rufto dole zata saka Moddi a hanya Ta fa da tana ha diye sauran maganar idanunta na disar da k walla da alama lamarin Kiddon nata yana damun zuciyarta Amani ma hawayen take kewa da k aunar mahaifiyarta yana sake narkar da zuciyarta. Abincin da ta kasa cigaba da ci kenan sai tea da ta dinga K a shima tana jinsa kamar magani.. da k yar ta sha half cup ta ajiye kawai tana saka kanta a saman kafa dar Umma Teey d in idanunta a lumshe ta ji sallamar Mahmud da sauri ta bu de idon nata ta saka a cikin nasa so take ta ji ko zata ji irin abinda take ji idan ta ga Dada, a fisge Mahmud yana kama da Dada kowa yana fa da. Yana sakar mata murmushi ya isa ya zauna sai dai Amani bata ji ushin sonsa ba ko ka dan bata ji kuma heartbeats d in da take ji ba idan taga Dada. Ya zauna yana furta Alank osa so kike dai ki b alla wa Umma Teey k afa. Ta gyara kwanciyarta kamar bata ji me ya ce ba ta sake lumshe ido tana shak ar k amshin turarensa tana son ta ji ko zata ji abinda take ji idan ta ji k amshin turaren Dada Amma bata ji komai ba sai ma ji da ta yi kamar tana jin rashin da din turaren .. Mahmud ya gyara zama yana furta Umma Teey Maganar lefe fa nazo mu yi da ke bana son na bawa Umma D a samu matsala kin san halin yayarki Gaban Ama ya fa di ta mik e tana rangaji da niyyar barin parlorn don sam bata son maganar lefen da auren ma gaba d aya. Numfashinta ne yaso d aukewa ganin Dada ya bu de k ofar ya shigo cikin wani irin lafiyayyen farin yard da ya kwanta a jikinsa luf hannayensa sanye a aljihu sai zabga k amshin turarensa yake. Kansa kuwa ba hula hakan ya bawa gashinsa damar k ayata kwalliyar sa bak i si dik da shi sai walwali yake da tsilli tsillin furfura a kan nasa ka dan. Ya zuba mata ido ba tare da shi kansa ya san yana kallon nata ba Kidddo Fateema ta furta cikin wata irin murya da ta dawo da su cikin hankalinsu. Mahmud kansa kallonsu yake yana mamakin yanayin kallon da suke wa juna kamar dai JIKAR NASHE HADARIN GABAS Page 20. NAZEEFAH SABO NASHE 08033748387. (Book 1 ne free, Book 2 and 3 paid ne to subscribe pls contact 08033748387.) Ko da ta koma gida ba ta yi wani jinkiri ba, ta ha da maganin a cikin cup. Kallon cikin cup D in take mai d auke da madara fara k al ba ta yarda za a yi ka ce akwai wani d ison magani a cikinsa. Murmushi ta saki irin murmushin da yake bayyana muguntar mutum. Sannan a hankali ta k walawa Imani kira. Imaan da sauri ta amsa kiran kafin ta isa d akin Safnan. Da murmushi sosai ta bita da kallo kafin ta bata cup d in tana furta sako min sugar ka dan a ciki idan kuma kika zabga za ki gamu da ni kin san bana son Sugar. Kallon cup D in Imaan ta yi sai kuma ta karb a da sauri jikinta har b ari yake ta nufi dinning area. Cube biyu ta saka na sugar ta dawo Bedroom D in Mommyn. Cup D in ta mik a mata Har ta juya Mommyn ta ce Tsaya na ji, idan baki min abinda bana so ba. dan ta d ana a bakinta ta yi saurin furzar wa tana zabgawa Imaan D in harara Cube nawa kika saka? Imaan jiki na rawa ta ce Just 2 cubes Mommy, wallahi Ban saka da yawa ba. A zafafe kamar gaske ta ce arya na Miki kenan? To maza ki shanye ta tas ai sai da na yi warning d inki sakarya kawai Hannunta na rawa ta amshi cup D in ta kai bakinta don kallon da Safnan take mata ya yi mugun gigita ta. Tsaf ta shanye shi sannan Safnan ta janye idonta tana sakin wani Malalacin murmushi ranta fari k al ganin ko ina ba a je ba aikinta ya tafi successful. Fita ki bani waje, nan gaba ma ki sake repeating mistake d inki. Da sauri Imaam ta fice daga d akin. Haka kawai ta samu kanta cikin tsoro da fargaba me yasa ta sha madarar? Shine tambayar da ta mak ale a zuciyarta. Safna ta buga k afa tana shek a dariya a hankali ta furta Za ki kawo kanki da k afarki yarinya kin shigo hannu, kin zama y ar hannu. Sai kuma ta lumshe ido tana hango Diri da surar Imani tabbas zata more . Don ma ba waccan ba ce? Zuciyarta ta furta tana hango Amani da cikar kyau da surar duka Allah ya bata sai dai ta San ko giyar wake ta sha Amanin tafi k arfinta Jikinta na rawa Imaan ta shiga d akinsu .. Amani ta bita da kallo kafin ta mik e zaune a hankali tana furta Lafiyarki kuwa? Imaan zama ta yi a gefen gadon tana k arin b oye abinda yake ranta, so samu ne ta gayawa Amanin komai sai dai bata son k ara mata damuwa a kan wacce take ciki. Don haka kawai ta rik e kanta tana furta Nothing, just headache ke damu na, amma na sha magani ma. Amani bata sake tambayarta ba ta mayar da kanta ta kwanta ha de da lumshe idonta, wasu haway na bin idonta masu d imin gaske ji take duniyar ma gaba d aya bata mata da di. Daidai lokacin Dahda na tsaye a d akinsa cikin shigar Suit mai kyan gaske combing kansa yake yi, duk da baya cikin walwala hakan bai hana shi zabga Uban kyau ba. Ya fesa turaren sa As usual kafin ya tsaya gaban mudubin yana nazarin kansa, shi da kansa ya san ya rame a kwanan biyun nan. Ya d an cije pink lips d insa masu kama da na mata sai kuma ya fice daga d akin da sauri kamar Wanda ake ja. Yau yake son ya kai Didi ta tare a sabon gidansa kafin su kuma gobe su bita. Yana son ya fara yakice umarnin Safna ta k arfi da yaji duk da idan ya aikata hakan yana jin wani irin zafi da k unci a zuciyarsa, shi da kansa ya san ba haka Safna ta bar shi ba. A parlor ya tsaya yana dube dube, ganin yarda parlorn ya yi tsit shi mai son yara da hayaniya Amma rayuwarsa ta koma wani irin silent. Ya saki tsaki kafin ya nufi d akin su Amani zuciyarsa na bugawa da k arfin gaske. A hankali ya tura k ofar ganin yarda suke a kwance ido a lumshe duk da alamu sun nuna ba barci suke ba, sai kawai ya tsaya yana kallonsu. Sun san ya shigo don Mayen turarensa ya bayyana musu hakan don haka a hankali Imani ta bu de idonta Amani kuwa sake runtse idon ta yi tana shak ar turaren da yake sake dagargaza zuciyarta Ya narkar da ita da k aunar Dahdan. Ido ya zuba mata kafin ya d auke kai yana kallon Imaan ya furta Ku shirya, gobe za mu tare a sabon gida yau zan fara kai Didi. Wani irin zabura Imani ta yi cikin tsananin farin ciki ta furta Alhamdulillah, Dahda da Didi za mu tare? Ya d aga mata gira idonsa a cikin na Amani da ta an bu de su ka dan tana kallonsu. D auke kai ta yi shi kuma daga haka ya fice daga d akin yana furta Ban ce a gayawa kowa ba. Imaan wata ajiyar zuciya ta sauke tana rungume y ar uwarta ta furta At last dai Didi ta sauko, Alhamdulillah. Amani ta lumshe idonta kawai tana sakin ajiyar zuciyar kwalliyar Dadan yau gaba d aya ta tafi da imaninta. Zallar kyansa ya bayyana kamar shi ya k era kansa bata tab a ganin namiji mai kyau da kwarjinin Dahdah ba. Duk surutun da Imaan take mata bata fahimtar komai zuciyarta ta jirkita can wani gefe na musamman wani abu take ji mai girma a cikin ruhi da kwanyarta. A harabar k ofar gidan nasu ya yi parking. Ya fito bayan ya saka glass d insa da Ya sake fito da kwalliyar sa. Cikin takun ginshira ya nufi shiga cikin gidan ganin k ofar gidan ba kowa yasa ya ji da din hakan a ransa. Tsakargidan Shiru daga Didi sai mai taya ta hidima da take tanka de garin kunu. Didi ta amsa sallamarsa fuskarta cike da walwala da farin ciki take kallonsa tana nazarin tasa fuskar da sam babu walwala da annurin da ta Saba gani a cikinta, sai ta ji duk nata farin cikin ya
Chapter 35 · 0% Book details