← Book details Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 57

Sashe 6

Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yanayi ne na saduwa tsakanin namiji da mace cikin tsananin soyayya da zakwa'din juna. Irin nishin da take saki a cikin barcin zai tabbatar maka da cewa tana jin da'din abinda ake mata. Zuwa wani lokaci ta saki wani irin nishi mai kama da ihu sai kuma ka ji d'if ta koma barcinta kamar ba ita ba ce a wancan yanayin mai kama da na ma'aurata suna saduwa a cikin wani irin yanayi mai nuni da shauk'i. Mik'ewa Imani ta yi tana kunna bed side lamp idanunta akan fuskar y'ar uwarta da suka kasance y'an biyu ne wato uwa guda ce ta haifesu a kuma rana guda abin da ake wa take da biyu kyautar Allah. Hannunta ta saka ta share mata gumin da ke tsatstsafa daga jikinta duk da sanyin a'cn da take d'akin. Ta kuma ja rigarta da ta yaye duka cinyoyinta a waje. Karatun Kur'ani ta saka a d'akin sai kuma ta d'ebo ruwan zamzam d'in da take adane da shi a gefen gadon ta karanta ayoyin tsari a ciki ta tofa sannan ta saka hannu ta dukan y'ar uwartata a hankali. "Amani tashi ki sha ruwa..." Amanin ta bu'de idonta da ya mata nauyi da k'yar tana kallon glass cup d'in kafin ta saka hannu ta amsa ta shanye sai ragowa ka'dan ta bari. Imani ta zuba ragowar ta shafe mata fuskarta da shi. Daga haka Amani ta san ta yi abinda ta saba. "Na yi ko?" Ta fa'da tana kallon y'ar Uwar duk da a jikinta ta ji ta yi d'in don ga feeling d'in nan tana ji har a lokacin tana jin kuma danshi sosai a k'asanta. Runtse idanunta ta yi tana tunano kwamacalar da ta afku a cikin barcinta Mahaifin ta dai still a wannan karon ma yana saduwa da ita irin saduwar ma'aurata. Runtse idonta ta yi hawaye masu zafi suna saukar a k'uncinta da saurin gaske, gefe guda tana dafe k'irjinta saboda yanayin yarda zuciyarta take wani irin bugu da k'arfin gaske. Menene haka ne? Me yake damuna? Me yasa duk duniya na rasa mutum guda da zan yi mafarki da shi irin wannan sai mahaifina? Me yasa yake zuwa min a haka? Ta fa'da fuskarta na bayyana matsananciyar damuwa. Iman ma kukan take tana kuma rik'e da hannun y'ar uwarta ta furta "Amani ki cire Dada a ranki kin saka shi a zuciyarki ne shi yasa kike irin wannna mafarkin da shi... Ki tuna ke da kan ki kika ce kina jin kina yiwa Dada son aure a ranki? Me yasa zaki saka haka a ranki? Sannan duk masu son ki da aure kin kasa bawa kowa dama me yasa?" Shiru Amani ta yi tana ha'diyar wani irin zazzafan yawu don ita kanta bata san dalili ba ba kuma ta da amsar da zata bawa Imani abu guda ta sani ta na yiwa Dadansu wani irin so mara kwatance sau tari idan ta gan shi sai ta yi da gasken gaske take cire ranta daga son ta rungumeshi ko ta yi kissing lab'bansa da suka fi galabaitar da ita a cikin mafarki. "I LOVE HIM IMANI..." Imanin ta ja addu'a a ranta tana tunanin da gaske akwai wani Aljanni da ya auri y'ar uwarta yake Kuma zuwa mata da fuskar Dadansu idan banda haka ta ina wannan kwamacalar zata yi yu ya zama dole su samu Inno da zancen nan tunda ba su da wacce ta fita su d'in marayu ne mahaifiyarsu tun bayan haihuwarsu ta mutu kallo guda ta musu ta yi kalmar shahada ta rasu. Ta sauke ajiyar zuciya da yasa Amani ta d'ago ta zuba mata narkakkun idanunta. Cikin kasalalliyar murya ta ce "Ki yi hak'uri na san abinda nake yana damunki, na kuma hanaki ki gayawa kowa ba don komai ba sai don ina tsoron irin fassarar da mutane za su yi min. Imani wace amsa zan basu a lokacin da idanunsu suka dawo kaina da tarin tambayoyinsu? Shi yasa na hanaki gayawa Didi, don Allah ina son ki cigaba da daurewa ina kuma rok'on Allah ya kawo auren mu shine zai kauda duk wannan matsalar." Imani ta saka idanunta cikin na Amani kafin cikin murya data bayyana rauninta ta furta "Kin gama making decisions d'in? Kin amince zaki auri Mahmud?" Amani zuciyarta ce ta buga sosai a duk sanda aka mata maganar aure hakan ce yake faruwa da ita, don haka ita da kanta take danganta al'amarinta da matsalar jinnu. "Zan aure shi ba don ina son sa ba Imani, ba don ya yi min a matsayin Mijin da zan so shi na bawa duk wata kulawa ba, zan aure shi ne don na san hakan kawai shine zai saka na daina Jin feeling Dada a raina, amma har abada zuciyata Dada takewa son aure..." Da sauri Imani ta saka hannunta ta toshe mata baki tana girgiza kai murya a cunkushe very low ta girgiza mata kai "Kada ki sake furta wannan banzar maganar da ko da'din ji babu... Ki tashi ki yi wanka ki samu mu yi nafila..." Tsaf Amani ta ha'diye sauran maganar tana jin wani abu da ya cunkushe a ranta yana sake girmama soyayyar mahaifinta da ya yi sanadin zuwanta duniya. Ta lumshe ido wasu hawaye masu zafin gaske suka shiga rige rigen zubo mata ta fa'da jikin y'ar uwarta ta sake wani marayan kuka. Iman rungumeta ta yi sosai a jikinta tana jin maraici ne duk ya jawo musu yanzu da Uwarsu na da rai ta yaya zata bari hakan ta faru. Jin Amani ta yi shiru babu kukan sai mayar da ajiyar zuciya ya sata ta mik'e bayan ta janyeta daga jikinta, ta shiga toilet ruwa mai zafi ta ha'da mata sannan ta fito ta ja hannunta "Ki je ki yi wanka Masoyiya, everything will be alright In sha Allah." Ta mik'e ta shiga toilet. Sai dai madadin wankan tunda ta shiga da ta lumshe ido sai ta yi ta ganin Dadanta a yanayin da yake zuwa mata a mafarki, yana zuba mata wani irin hot romance. Runtse idonta ta yi tana yamutsa gashin kanta ta tsaya a gaban mudubin tana cije leb'enta cikin wata irin dasashshiyar murya ta furta "Why Dada only? Me Yasa shi ka'dai yake zuwa min a mafarkin a kan mafarkinsa na fara sanin akwai wani abu tsakanin mace da namiji a kansa na fara sanin duk wani feeling da ake samu idan girma yazo. Me yasa Dada? Me yasa sai Dada da ya kawo ni duniya ban tab'a jin hakan a wajen tarin samarin da suke so na ba?" Tana aikin tunanin nata idanunta a lumshe tana hango Dadan a kusa da ita still yana bin sassan jikinta da wata irin wutar soyayya da yake gigita tunaninta bugun k'ofar da Imani take yi ne ya dawo da ita daga cikin dogon tunanin ta yi saurin fa'dawa cikin Bathtub don tsaftace jikinta tana jin kamar ta saka ihu. A hankali ta fara wankan bayan ta yi gyaran murya don ta shaida wa Imani tana mik'a mata doguwar riga da babban Julbab fari tas da suke sallah. Bata mata magana ba ta zura rigar da Julbab sannan ta hau kan tsaftatacciyar daddumar fara tas mai laushin gaske sai k'amshi take futarwa ta tada sallah. Iman ta saki ajiyar zuciya ta mik'e ta shiga toilet itama don ta yi alwalar, tana fitowa ta kunna musu karatun Alkur'ani da sautinsa yake fita a hankali sannan ta tada sallahr itama bayan ta zura nata abin sallahr. Sun da'de suna sallahr dafatan Allah ya yayewa Amani wannan matsalar da ta tunkarota, duk da ba yanzu bane ta da'de a wannan yanayin. Barcin da ya fara fusgarsu ne yasa suka mik'e suka koma kan faffad'an gadonsu. Barci ya kwashe su Imani ta bar musu karatun a kunne ba tare da ta kashe ba. **** 7:00am sharp suka sake mik ewa Imani ce ta fara farkawa idanunta akan agogon bangon da ke d akin, ta ware ido ganin yarda lokaci ya ja sosai bata yi mamakin yarda Mommy bata tashe su ba don ta san sunday ce Mommyn sai 12:00 take fitowa, amma ta fi son kafin ta fito su gama komai don su suke duk girkin gidan, ga Dada baya cin abinci kala guda, sai dai shima baya tashi sai 11:00 a k aida ranar sunday. Ta kai idanunta kan Amani da take barcin ta cikin kwanciyar hankali fuskarta d auke da murmushin da baya barin fuskarta a koda yaushe cikin barci ko ido biyu. Tattausan hannunta ta saka ta shafa gefen kumatunta a hankali Amanin ta rik e hannun tana sake sakin Murmushi ta furta Pls Dada ka Bari mana Cak Imani ta yi idanunta a d an bu de ta furta Ya ilahi Dada again? Yau dole naje na gayawa Didi matsalar nan a nema miki taimako. bata tashe ta ba ta mik irjinta yana d an bugawa bata son a ce matsalar Amanin da iskokai a Ciki amma tabbas ta san hakan ma sai ta faru, idan banda iskoki ta yaya zata d au Dadan ta saka shi a ranta kamar wani Masoyinta. Ta zabga tsaki ka dan kafin ta shiga toilet don yin wanka. A gaggauce ta yi wankan ta fito ta shafa mai a gaggaucen ta zura riga simple mara nauyi duk da garin ba zafi sosai. Dogon gashinta ta ja ta tufke kafin ta zura hula kalar da Ta dace da kayan. Bata tashi Amani ba don ta san yarda take jin da din barcin nan idan ma ta tasheta rigima za su yi. Ta zura silifas d inta kawai ta fice zuwa babban parlorn gidan kunnenta saye da ear piece da take jin karatu a hankali. Parlourn ba kowa sai Inna Talatu da take ta aikace aikacenta. Imani ta gaisheta a ladabce don ita ba ruwanta da cewa masu aikinsune daga ita har Amanin gaishe su suke ba don komai ba sai don kusan masu aikin sune suka rainesu tun bayan rasuwar mahaifiyarsu. Inna Talatu fuskarta da yalwar fara a ta amsa Uwar d akina barka da fitowa dama yanzu nake cewa yau lafiya kun makara kada Hajiya ta fito baku gama abinci ba ta yi fa da. Ina Hajiyar Rigima Magajiyar Didisko? Imani ta d an yi murmushi ta ce saboda kin ga
Chapter 6 · 0% Book details