Sashe 1
Hadarin Gabas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry WordDocument 0Table Data HADARIN GABAS NAZEEFAH SABO NASHE BRIGHT PENS SECOND BATCH. *********1 A hankali ta mik e daga faffa dan gadon nasu da yaji shimfi da mai kyawun gaske ta zallar wani bedsheet da duvet d insa Pink color mai kyawun gaske. Idanu ta zubawa Twin sister d inta sai kuma ta saka hannu ta Shafa gefen chin d in ta tana murmushi she loves her sister so much. Bata son abinda zai tab a ta ko ka dan ko don sun zama y an biyu ne. Iman ta an juya ka dan tana bu de idonta Akan na Amani sai kuma ta d an Ware ido tana Kai kallonta kan agogon da ke bedsides drawer d . Ware ido ta yi da sauri tana furta Oh shit, already na San mun yi late zamu sha fa dan Dada be quick mana Ama ki shiga wankan. Amani ta d an turo baki tana mik ewa da y ar b ingilar rigar barcinta fara tas silk da ita. Hakan yasa tabi jikinta ta manne ta fitar da kyakykyawar surarta duk da bata da k iba Amma akwai cikar zati duk wani waje da ake son ya cika a jikin mace na Amani a cike yake musamman kwana biyu da take sake wani irin cika da k iba da kyau na ban mamaki kamar mai k aramin ciki. Toilet ta shiga tana tafiya kamar bata son taka k asa. A toilet d in ma bata fara wanka ba sai da ta gama jan rai sannan ta shiga bathtub d in ta yi wankan kamar bata so. Bata damu da fa dan Dadan ba dama yanzu a kullum so take ta dinga b ata masa rai she hates him kamar ba mahaifin da ya kawota duniya ba, da tana da iko bata Jin zai sake ko kwana guda a duniya nan. Ta da de sosai tana Jin Iman na ta buga mata k ofa Amma ta yi burus sai da ta gaji don kanta sannan ta fito. Jikinta da mitsitsin towel. Idanunta akan Iman da take ta mata masifa. Kin San me kika aikata kuwa Ama? Kina son yau Dada ya yi yagalgalamu ne sai dai ya yi warning d in mu kada mu yi late Amma kin shiga toilet kamar mai son canja fata. Ji har kin saka na yi staining jikina Ama da sauri ta kai idonta kan staining d in da Iman d in ta ce ta yi zuciyarta tayi wani irin bugu da k arfin gaske ta kasa ko motsi tana kallon Iman ta shige toilet. Amani took a deep breath, Bugu k irjinta yake sosai bakinta ya bushe bata Jin wani yawu ko ka dan a cikinsa a hankali ta furta Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna what happened to me? Yaushe rabo na da period I forgot ma ana wani Abu period Zuciyatta ta sake harbawa da ta tuno mata idan har bata manta ba It is exactly 3 months rabonta da period kuma sam bata kawo a ranta ba sai yanzu da Iman ta tuna mata ana wani Abu wai shi Al ada. A wani irin sauri ta saka kayanta ta fice daga bedroom da sauri hannunta rik e da Car key d inta ta fita harabar gidan. Sam bata cikin nutsuwarta don haka bata San ta gabza karo da Dadan ba ya ja baya da sauri fuskarsa a ha de ya zuba mata birkitattun idanunsa itama nata Wild eyes d in ta zuba masa tana Jin wutar masifa tana cin zuciyarta . Kamar ba Dadanta ba kamar ba Wanda take so ba a baya, Uban da ya kawota duniya Amma a yanzu ya zama wani enemy d inta. Mak iyin da bata Jin akwai na biyunsa. Shima a zafafen yake kallonta yana Jin fiye da abinda take ji a zuciyarta sai kuma ya ja tsaki zai yi magana ta juya da sauri itama tana jan nata k aramin tsakin da ya ji sound d insa har tsakiyar k irjinsa. Zuciyarsa ta sake hassala ya fincikota da k arfin gaske yana furta Are you crazy? Ni mahaifinki kike ma wannan tsakin? Ta juya idonta kafin ta janye jikinta da k arfin gaske tana pointing d insa da d an yatsa ta furta And so what? Aren t you ashamed to call your self my father? Mhmn Mahaifina fa ka ce? Okay bari na dawo daga asibiti idan abinda nake zargi ya tabbata ka shirya ganin duk wani tozarci a duniya wallahi don ba zan rufa maka asiri ba, I will show duniya Who you are. Zan nuna musu saboda ku di ka zubar da mutuncinka ka kusanci y arka ta sake cije bakinta idanunta Sun ka da Sun yi jajur ta sake furta lokacin tears ne kawai suke screaming daga idanunta, ta furta Saboda ku di da son mulki ka kawar min da budurci na wallahi sai na je gidan radio na siyi field guda don kawai na tona maka asiri . I hate you Dada ta fa da cikin whispering voice dinta. Duk da a hankali take magana Amma ta cikin muryarta kana Jin rashin nutsuwa da zafin da zuciyarta take ciki. Leb enta sai rawa suke jikinta na kakkarwa ta shiga motar ta ta bar Dada a tsaye hannunsa sanye cikin aljihu fuskar nan kamar bai tab a fara a ba. Da k arfinta ta Fisgi motar tana Jin kamar ta bi ta kan Dadan nata ta marka de shi ya Mutu ta huta da ganinsa. Fuskar da a da ba abinda yake mata kyau sama da ita Amma a yanzu ba Abu mai muni sama da fuskar Dada a idonta Zuciyarta na racing ta shiga mota, gaba d aya a firgice take. A idanunta kana hango shock sosai. Rough Driving take yi Allah ne ya Kai ta wani private Hospital lafiya. Asibitin k arami ne sosai sai dai mai kyan gaske. A jikinta ta dinga Jin ko ba a gwada ba ta San ciki ne da ita ba kuma cikin kowa ba sai na mahaifin da ya kawota duniya. Wannan wani irin bala i ne. Hijab d inta ta gyara sannan taja tissue ta goge hawayen da tunda ta fito daga gida yake zuba idanunta Sun ka da Sun yi jajur gasu dama manya sai suka sake kumbura. Shade ta saka a idanun ta fito daga motar k afarta sanye da black slippers ba companyn givenchy Amani walked blindly, rawa kawai k afarta take. Jikinta a sanyaye duk da usually haka take tafiyar ta, sai dai na yau yafi na ko yaushe lazy. Tana takun zuciyatta na sake tsananta bugu har ta isa inda zata amshi file d in ta. Ba yau ne farkon zuwanta asibitin ba dama can suna da File a asibitin. Kallonta nurse ta yi ka dan sai kuma ta nuna mata scale nufinta ta hau a gwada weight d inta. K aramin tsaki ta ja don sam bata son a b ata mata lokaci ta lura kuma wannan matar so take ta yi wasting time d inta. Bayan auna weight sai kuma ta gwada B.p d inta ya hau ka dan don haka ta d an kalleta tana furta Are you okay? Na ga B.p d inki ya hau. Zuciyar Amani a zafafe kamar zata fito daga k irjinta ta watsa mata wani banzan kallo tana furta Kin tab a ganin Wanda yake Okay yazo wajen likita? I hate silly question Shiru nurse d in ta yi kafin ta furta Am sorry Ma am, I don t meant to hurt you Daga haka ta shiga Office d in Doctor d in don kai masa File d in Amani Moddibo. Amani ta sake binta da kallo tana turo k aramin bakinta zuciyarta take jin tana wani irin zafi kamar ta fito daga jikinta Imaan Tun bayan da ta fito daga wanka bata ga Amanin ba, a gaggauce ta shirya cikin simple dress kamar yarda ta Saba, don sam bata fiye son dress da zai dameta ba. Ta gyara gashinta a gaggauce kafin ta fice a zuciyarta tana furta Ina ta tafi ne? Don dai ta San ba cin abinci ba a rayuwa ba abinda Amani bata shiri da shi sama da abinci . Ta waiwaiga parlorn bata ganta ba, hakan yasa ta mayar da kallonta kan Dadansu da yake zaune ya jingina da kujera idanunsa a lumshe hakan ya bawa gashin idonsa damar sake kwanciya sosai. Sai dai kamar Imani hawaye ta gani ka dan a gefen idonsa. Hannu ta saka ta d an bugi gefen kujerar tana furta Dada Are you Okay? Ya bu de lumsassun idanunsa ya zuba su akan Imani da yana da dama da ya sanar mata He is not Okay, sai dai ba ta yarda za a yi ya yiwa duniya bayanin abinda yake ransa, wani sirri ne da ba wanda ya sani daga shi sai Amani sai matarsa Safna. Ya lumshe idonsa yana taune gefen lips d insa murya a dashe ya furta Am Okay Iman. Daga haka ya mik e cikin sassarfa zai bar wajen. Ya ji Iman ta ce Dada where is Ama? Ban ganta ba kada mu yi late yau zasu bamu admission later d in mu. Bai juyo ba ya amsa mata da cewa Na ga ta fita a mota may be she can t wait. Sai ki biya school d Iman ta mik e tana k arin kiran Amanin da take ta rejecting call d in don a time d in zata ga Doctor. Da taga ta k i daina kira sai kawai ta tura mata text. At hospital.. ta kashe wayar. Imani ta dinga duban wayar tana mamakin abinda ta ji Amanin ta ce Hospital? Wajen wa duk da d okin Amani na son fara zuwa makarantar nan a ce ta tafi hospital. Sai taji zuciyarta ta kasa yarda ta tafi school d in ba ita don haka kawai sai itama ta tafi asibitin don duba mai ya faru. Ta San asibiti guda suke zuwa asibiti ne da likitocin cikinsa suka kasance kwararru sosai duk da bai da girma amma ya yi suna sosai. Amani Ta zauna jikinta a sanyaye tana kallon Doctorn da tun shigowar ta ya zuba mata ido. Bata son kallo sam yana daga