← Book details Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 50

Sashe 46

Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ANA ZATON WUTA A MAƘERA....🔥 ✒️ IBNATU-UMAR 🖋️ Page 69&70 Haɗa komai da take buƙata gobe a zaman kotu Amira tayi. She is so emotional and scared at the time. Reputation din Abbi is on the line dan tasan idan batayi proving Rafik Adebola yana ƙoƙarin introducing Narcotics ne, hakan zai koma kan Abbi ne. Dafe mararta dake murɗawa tayi, ta riko hannu Humaira dake waya da Yarima. One minute dear tafaɗa tana ajiye wayar. Amii lafiya, i don't know tafaɗa tana jan numfashi da kyar. Mai yasamu Amii? Cewar Yarima yana kallon Ruhaan dake aiki a cikin computer a gefensa. Kallon shi Ruhaan yayi yace wace Amii din? Amira kuma...kafin Yarima ya ƙarasa faɗan abinda yake son faɗa Ruhaan ya fisge wayar. Sister, Sister jin Humaira bata amsa ba. Ya miƙa ma Yarima wayarshi ya dauki mukullin motarshi ya fice. Bin bayanshi Yarima yayi ya rufo studio din. Horn sukayi, ganin sune yasa mai gadin ya buɗe masu gidan. Kiran Mukarram yayi yace mai suna waje. Saukowa Mukarram yayi sanye da jallabiya. Da mamaki yake kallonsu, yace angwayee! Hararshi Ruhaan yayi yace Dad na nan? Nop baya nan, ya tafi Dubai. Angwayee wata daya da sati daya biki baka taɓa ce mana haka ba sai yau sabida gulma? Cewar Yarima yana kallon Mukarram. Tsaki Ruhaann yaja yana shigewa gaba. Shan gabanshi Mukarram yayi yace am the man of the house. Ya manyan gardawa zasu shiga sisters dina na ciki, yafaɗa yana murmushi. Dalla matsa cewar Ruhaan yana shigewa ciki. Har zai hau sama ya hango su a Dinning room. Da sauri ya karasa yana kallon Humaira dake lallashin Amira ta sha tea. Meera yafaɗa yana dafata ɗagowa tayi ta zubamai jajayen idanunta. Mai ya faru yafaɗa yana tsugunnawa a gabanta, kuka ta fashe dashi tana kallonshi. Mai ya sameta yafaɗa yana kallon Humaira. Cramps take having, i think because her period is near. Nuna min daki please yafaɗa yana daukan Ameerah. Gaba Humaira tayi ta mai jagora. Thanks yafaɗa yana kulle kofar. Kwantar da ita yayi akan gadon yace mai yake damunki, yimin bayanin wani kallan ciwo kike ji. Mara..ta tafaɗa tana riƙo kwalar rigarshi. It's fine am here yafaɗa yana balle botiran rigarta. Riƙe mai hannu tayi tana girgiza mai kai. It's fine ba abinda zan maki wallahi. You trust right? Yafaɗa yana kallon cikin idanunta. Gyaɗa mai kai tayi tana hawaye, a hankali ta saki hannun nashi. Toilet ya shiga ya taro ruwa mai zafi a roba jiƙa towel din ya dinga yi. Yana gasa mata mara. Hannunshi ya daura a hankali a kasan mararta ya runtse ido kamar mai son gano wani abu. Buɗe ido yayi ya fita waje, yama Humaira magana. Dawowa yayi ya dauketa sukaje toilet din. Kiyi fitsari zakiji sauki. Yaƙi fitowa tafaɗa tana kallonshi da hawaye a cikin idanunta. Da kyar tayi fitsarin, kuma ta danji saukin pain din. Ruwa zafi ya tara, ya mata wanka. Ya riko hannunta suka fito. Zauna ki jirani ina zuwa yafaɗa yana fita waje. Kallon Humaira yayi yace muje kitchen please. Kitchen din suka je, duk abinda ya bukata tana miko mai. Mashed potato with milk cheese ya mata. Ya dafa mata mint tea. Kallon shi Yarima yayi yace ya mai jiki? Da sauki saida safen ku. Yafaɗa yana hayewa stairs din. Mukarram ne yace Dad baisan gardawa zasu kwana a gidannan ba. Banza Ruhaan yayi dashi ya shige ɗakin ya kullo kofar. Kallon Humaira Yarima yayi, ya ɗage mata gira ɗaya. A'a banda ni a wannan rashin kunyar tafaɗa tana wuce dakin dake kusa da wanda su Ruhaan suke ciki. Bin bayanta Yarima yayi ya kalli Mukarram yace byee tuzuru. Kwafa Mukarram yayi ya wuce dakinshi. Nan zaka kwana wai cewar Humaira tana kallon Yarima. Bawai bane, ana zan kwana tare da matata. Butt...na isa koh ban isa ba? Yafaɗa yana tsareta da ido. Shiru tayi tana kallonshi tace aure ai yafi karfin wasa. Come to me yafaɗa yana mika mata hannunshi. Kamawa tayi ta zauna a gefenshi. Hijab din ya cire mata, yace tun dazu baki huta ba, a tsaye kike. Kafarta ya riko yana matsa mata a hankali har bacci ya debeta. Murmushi yayi ya kwanta shima amma ya gagara baccin. A bangaren Ruhaan kuwa abinci yayi feeding Amira amma da kyar taci. Tea din yasa ta sha sosai. Ganin tana binshi da kallo yasa yace mai ya faru? Gobe...gobee tafaɗa tana kwalla. Murmushi yayi yace it's fine am here, i will take care of everything. Karki damu, kinji? Rungumeshi tayi tana jin wani irin sonshi na ƙara shiga ranta. I can't loose this case, amma the pain is getting worse. Ina zuwa yafaɗa yana shiga bayin. Duko abinda yasaya tayi fitsari akai yayi. Fitowa yayi yana kallonta da kwalla a cikin idanunshi. Kallonshi tayi tanason tambayar shi ami ya faru, amma bata iya buɗe baki sosai. Zama yayi a gefenta, ya share kwallarshi. Daukanta yayi ya daura akan cinyarsa yace Khadijaa....da mugun mamaki take kallon shi dan bata taɓa jin sunanta na asali a bakinshi. Miƙa mata abinda ke hannunshi yayi da mugun mamaki take kallon shi. Amira ina sonki, ina sonki sosai. Sanda danake maki har yafi karfin zuciyata. Yafaɗa yana dukan kirjinsa. Hawayen idanunshi ya share yace sanda kika samu cikin Du'aa. I wanted to give you all the love, care and affection within me. But Ummii na kula dake sosaiii, shiyasa naɗan ja baya dan kar taji na dadi. Kika samu cikin su Zayn kika ƙi gayamin yafaɗa yana hadiye wani yahu mai ɗaci. Am sorryy.... don't be sorry. Let me take care of you now. Ki barni na baki duk wata kula dake cikin duniyar nan. Sai a lokacin ta kula da Pregnancy test strip yabata ashe. Ba shiri ta miƙe tsaye ta zaro idanu tayi tana kallon shi. Ga mamakinshi yaga murnar fuskarta na neman fin tashi. You mean am pregnant tafaɗa tana kallonshi. Waitt... Ina da ciki? Nii tafaɗa tana nuna kanta. Tana bala'in son yara, shiyasa koda ta auri Mahmud ta damu. Shine ma bai damu ba. Thank you, Thank you, Thank you tafaɗa tana sumbatar goshinshi sannan ta Rungumeshi Tsaye yayi kamar sanda saboda mamaki. Da yake maganar haihuwa ce ai muryar ki ta buɗe. Yeah am just happy tafaɗa tana daura hannunta akan mararta in disbelief. Bige mata hannu yayi yace baki isa ba, ki rigani yafaɗa yana daura hannunshi. Goge mai hawayen dake fuskarshi tayi tace ban riga kaba ai. Tunda nasan kaji shiyasa kasa nayi fitsari akan strip. Wai hawayen mai kake? Am just happy? Allah yasa yan biyu ne yafaɗa yana kallonta. Yan uku nakeso tafaɗa tana ɓata fuska. Allah ya bamu masu albarka yafaɗa yana sumbatar hannunta. Shelf din magungunan Humaira ya buɗe ya dauko mata magani. Ruwa ya bata, ta sha maganin tana ɓata fuska. Zai bari sannu kinji? Gyaɗa mai kai tayi kawai batace komai ba. Zo mu kwanta yafaɗa yana nuna mata gadon. Sister fah, I have to tell her tafaɗa tana miƙewa a hankali. Daukanta yayi ya daurata akan gadon. Yace kya gaya mata gobe. Toh ni tare da ita zan kwana tafaɗa tana sauka akan gadon. Nifa toh yafaɗa yana nuna kanshi. Ohho tafaɗa tana ficewa. Knocking dakin tayi, cikin bacci Yarima ya buɗe idanunshi ya kalli Humaira dake bacci. Sisterr cewar Amira tana kara bubbuga kofar. Buɗe idanunta Humaira tayi ta kalli Yarima dake kallon ta, tace sakeni mana Amii na kirana. Sa kinta yayi ba tare da yace komai ba. Hijab ta saka akan rigarta. Fitowa tayi tana kallon ta tace Amii ya jikin ki? Da sauki tafaɗa tana murmushi. Muje mu kwanta tafaɗa tana riko hannunta. Leƙawa tayi tace ma Yarima sai da safe. Buɗe dakin tayi ta kalli Ruhaan dake zaune tace muje in rakaka dakin cen tafaɗa tana riko hannunshi da murmushi, shi kuma sai harararta yake. Dakin ta buɗe tace shiga, laa Brother tafaɗa tana kallon Yarima. Janyo rigarshi tayi saitin kunne shi tace enjoy your brother's company. Rufe masu kofar tayi, ta juya ta wuce. Sisterr tafaɗa tana ɗane Humaira ta baya, karki yarda ni Amii. Ashe kuna tare tafaɗa tana ɗage mata gira. Amii cewar Humaira tana rolling eyes dinta. Am sorry toh tafaɗa tana kwanciya akan gadon. Kwanciya Humaira tayi, dawowa Amira tayi ta kwanta a jikinta kamar yadda ta saba. Dama na sani ai, shiyasa kika taso ni. Idan kika tafi gidanki nagani ai cewar Humaira tana murmushi. Sisterr ungo cewar Amira tana mika mata pt strip din. Kunna bed side lamp din Humaira tayi tana kallon strip din. Ihu tayi ta sauka akan gadon, you're pregnant tafaɗa tana nuna ta. Masha Allah cewar Humaira tana rungumeta. Alhamdulillah, am happy cewar Humaira tana zaunar da Amira. Ohhh cewar Humaira tana girgiza kai. Kinsan mai kukeyi shiyasa kike cemin kar a haifa maki ɗa a gidan. Toh nidai a gama case dinann ku tafi gida, dan baza'a haifa min ɗa a gida ba. Ke dadi miji....sisterr Please cewar Amira tana ɓata fuska. It's fine cewar Humaira tana riko fuskar Amira tace am going to be an aunt. Su Zayn dinfa tafaɗa tana harararta. Ai wannan dani za'a yi komai. I will watch the baby grow In Sha Allah tafaɗa tana kwalla. Rungumeta Amira tayi tace why are you guys so emotional. Ki kwanta gobe akwai zuwa court. Cewar Humaira tana gyara ma Amira bargon. Kwanciya sukayi suka rungume juna kamar yadda suka saba kwanciya suna yara. A bangaren su Ruhaan kuwa,Har zasu kwanta sukaji knocking, buɗewa Zaid yayi ya shigo rike da pillow dinshi. Hi Father, Hi Uncle Yarima yafaɗa yana shigewa tsakiyar su. Murmushi Yarima yamai yace Hi Boy, how are you doing? Am fine yafaɗa yana jan gashin gemun Ruhaan dake kallonshi. Ba kyau mugunta cewar Ruhaan yana murmushi. Zayn ne yashigo yana murmushi yace Hi Uncle Yarima! Uncle Mukky yace kazo. Murmushi Yarima yayi yace ya akayi bakuyi bacci ba. Zaid da Ammi ne suke drawing portrait dina yafaɗa yana murmushi. Am very handsome like father yafaɗa yana shafa fuskarshi. True talk cewar Ruhaan yana murmushi. Ina Du'a din take? I don't know yafaɗa yana juyawa zai rufe musu kofar. Leko fuskarta Du'a tayi tace Hi guyss. Knock Knock who is there cewar Ruhaan yana kallonta. Our beautiful daughter cewar Yarima yana
Chapter 46 · 0% Book details