Sashe 43
Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Page 67&68 Kafin Amira ta shigar da ƙara already anyi arresting Rafik Adebola. Shiryawa tayi cikin riga da wando na suit farare tas dasu. Kallon legal attire dake kan gadon tayi, tana jin wani irin mixed feelings a tattare da ita. Tun randa Ruhaan yace mata Du'a ta rasu, tama kanta alƙawari bazata kuma saka wannan rigar ba. Duk da Ruhaan ya gayamata cewa Du'a bata mutu ba, takasa dena feeling guilty, the guilt is still in her. Zama tayi ta rufe fuskarta da tafin hannunta, miƙewa tayi da sauri kamar wacce ta tuna abu, ta dauki rigar da mukullin motarta ta fice a ɗakin. Parking tayi a kofar asibitin, ta shiga ciki zuciyarta na bugawa da karfi. Office din likitan ta shiga, gaisawa sukayi yace dama yanzu yake shirin kiranta. Farar takarda ya miƙa mata, buɗewa tayi ta karanta abinda ke ciki. Godiya tamai ta juya ta fita. Ɗakin da Ammii take ta shiga, sisterr tafaɗa tana kallon Humaira dake zaune a gaban Ammii data farka tana shan golden morn. Da murmushi Humaira ke kallon Amira. Mammii cewar Ammi tana mata murmushi. Hawaye ne suka fito daga cikin idanunta, sharewa tayi, ta tsugunna ta rungume Ammi tace ya jikin ki? Murmushi Ammi tayi tace am fine Mammi. Kuka kuma tafaɗa tana kallon hawayen dake idanun Amira. No baby, am fine. Amii cewar Humaira tana ɗagota, kuka ta fashe dashi tana murmushi, miƙa mata takardar tayi ta rungumeta. Dafata Humaira tayi da hannu ɗaya tana shafa bayan Amita da dayan hannun kuma ta buɗe takardar tana karantawa. Da sauri ta cirota a jikinta tace are you serious? Yes, yes i am cewar Amira tana murmushi. Murna sosai Humaira tayi tace am happy am very happy, Amiii na fiki farin ciki, tafaɗa tana rike fuskar Amira. Rungume juna suka kuma yi, Ruhaan kin kira shi? Noo rabu dashi? Whyy? Yakamata ya sani Amii. Ke ki kirashi mana cewar Amira tana harararta. Daukan wayarta Humaira tayi ta kira Ruhaan, Assalamu Alaiki Ukhtuna yafaɗa yana murmushi. Murmushi tayi ta amsa sallamar tace yana ina? Ina hanyar zuwa asibiti, zamuga Ammi nida Zaid. Okay tom sai kazo. Akanta ya sauke idanunshi, murmushi yayi ya ɗage mata gira ɗaya. Good Morning Mr.Handsome cewar Amii tana washe haƙora. Murmushi Ruhaan yayi ya ajiye mata farar ledar daya shigo da ita a gefenta. Ya shafa kanta yana tambayarta jikinta. Sister gani yafaɗa yana kallon Humaira. Murmushi tayi tace ga albishir dole a bani tuƙuici, amsar takardar yayi ya warware ya buɗe yana murmushi ba tare dayace mata komai ba. Kallonta yayi da mugun mamaki yace for real? Alhamdulillah, Meera look yafaɗa yana nuna mata takardar. Rungumeshi tayi tana murmushi, rungumeta shima yayi kamar zai maidata ciki. Kallon Ammii yayi ya shafa kanta yace you're my daughter. My Du'aa yafaɗa yana jan kumatunta. Da confusion Ammi ke kallonshi. Mummyy miye yake cewa, am your daughter right? Girgiza mata kai Humaira tayi tace let me explain, dafa goshinshi Zaid yayi yace oh Godd adults and secrets, same thing happened yesterday Ammi ashe Uncle Moh is my father. Toh idan shima baban kine does that mean, we are siblings. Kaiii Father waye babba? Yafaɗa yana tsare Ruhaan da ido. Uhmm itace babba yafaɗa yana murmushi. Kaiii na girmeta fa, kalli tsayinta fa yafaɗa yana turo baki. Daukan mukullin motarta Amira tayi tama Humaira sallama. Bin bayanta Ruhaan yayi, har ta buɗe motar ta shiga bata san yana binta ba. Buɗe motar yayi ya shigo gaba, juyawatayo a fusace, dauke kai tayi ganin shine locking mota tayi, ta mata key. Kee sauke ni yafaɗa yana kallonta. Nina shigo da kai tafaɗa tana parking a wajen asibitin. I just came to see my wifee. Yafaɗa yana riƙo hannunta. Ina zaki baki tambayeni ba? Murmushi tayi tace ni wallahi na manta an min wani abu wai shi aure😂🤌🏽. Kwafa yayi yace ba laifin ki bani, dan bakiji da jikin ki bane, ta yadda koh motsa jikin kikayi zaki tuna dani. Ba kyau mugunta Baby tafaɗa tana ɓata fuska. Murmushi yayi yace ina zaki? Zan yi submitting takardar a court. Shikenan yafaɗa yana kallonta? Eh shikenan sir tafaɗa tana hararshi. Muje tare daga nan muje wani waje. Parking tayi gaban court din ta sauko, ya bi bayanta. Cikin minti ashirin ta gama abinda zatayi. Mukullin motar ta wurga mai, ya chaɓe, yace miye wai? Ba kace zamu wani waje ba? Ai baki isa ba yarinya, kullum nike tuƙa ki yau ki tuƙa nima yafaɗa yana wulla mata mukullin ya shige wajen mai zaman banza. Ina zamu? Tafaɗa tana turo baki, Asokoro yafaɗa yana lumshe ido. Kwafa tayi, kawai taja motar da gudun gaske. Koh buɗe ido bai yiba, yayi banza da ita. Jin tayi parking yasashi buɗe dan bacci harya fara daukanshi. Nan nace maki zamuzo toh? Yafaɗa yana kallon gidan Ammi. Sauka tayi ta barshi a motar ta shige ciki. Ni kike ma banza yafaɗa yana ƙoƙarin cin mata. Da gudu ta shige gidan tana kwala kiran Ammi. Nanarh Khadijah kin girma baki san kin..... maganar ce ta maƙale mata ganin Ruhaan ne ya biyota. Laila ha'ilal lahu, tafaɗa tana kallonsu. Kudai kunji kunya ya'ya biyu manya samari dasu amma kuna shirme. Ammu uku dai cewar Ruhaann yana murmushi. A'a Nanarh tafaɗa tana kallon Khadijah. Allah ya inganta. Murmushi Ruhaan yayi Ameen Ammi mungode, baby ma ya gode yafaɗa yana shafa cikin Amira. Buge mai hannu tayi kamar ta fashe da kuka tace Allah ya sakamin tafaɗa tana wucewa sama. Kaii Muhammad cewar Ammu tana mamakin rashin kunyar Ruhaan. Tsokanar ta nake Ammi, munga Du'a. Tiryan-tiryan ya bata labari. Murna sosai Ammi tayi, tace kaje ka lallaso ta ka ɓata ma diyata rai. Saman ya hau ya nufi dakin Ammi dan yasan tananan. Yana turawa kuwa ya ganta a zaune akan kujera. Mamaki ne yake neman kasheta. Lallai ma Ruhaan dinnan tafaɗa tana kwafa. Mai nayi yafaɗa yana daura kanshi akan cinyarta yana leƙa fuskarta. Ɗagani tafaɗa tana tureshi, naƙi din. Lallashinta yayi suka sauko ƙasa suka wuce. Dole ya amshi mukullin ya tuka dan tace ta gaji. Dake daga gidan Ammi ba nisa. Nan da nan suka isa 5mins away gidan yake. Parking yayi ya sauko ya buɗe mata ya riko hannunta suka shiga ciki. Kinga gidanki nan, kinaso koh a chanza? It's fine, i like it 😌. Yawwa ban gaya maki ba. Kallonshi tayi yace kinsan kuwa saida Imran ya maki takwara kamar yadda yayi alƙawari? Dan Allah tafaɗa cikin jin dadi. Muje mu ganta Please. Duk da baison zuwa gidan mutane bai faɗa ba, amma ganin yadda Amira ta dage yasa suka biya suka sai ma Little kayan wasa sannan suka je gidan. Jamila da Imran sunyi farin cikin ganin Ameerah da Ruhaan tare after a long time. Murna sosai, suka rasa inda zasu sasu. Daga nan suka wuce asibiti. Zagayawa sukayi taga gidan, sannan suka koma asibiti. Kan kace mai karar da Amira takai kotu ta yaɗo akan kowani kafen sada zumunta. Inda za'a fara zaman shari'a nan da sati biyu. Kowanne bangare kuma a shirye suke. Gobe ne Shari'a, yau Amira da azumi ta tashi da yake ana binta azumi ɗaya ya rage mata bata rama ba. Yarima ne yazo wajen Humaira, iso tamai tace ya jira ta kirata. Kee mijinki yazo, da mamaki Humaira ke kallonta tace banson iskanci fah? Baki iya cewa Yarima yazo? Toh ba mijinki bane cewar Amira tana daukar wayarta tace akwai file din dazan dauko a studio din Ruhaan. Na kula yanzu soyayya kuke ruwa-ruwa koh? Toh kubi a hankali karku haifar min ɗa a gidan nan, gwamma a haifesa a gidan ubansa. Wulla mata pillow Humaira tayi a fusace tace kowane irin ku jarababbu? Dariya Amira tayi ta gyara red veil din data yafa akan lace dinta sea green mai touch of red. Red bag dinta tasa a mota, tama motar key ta fice. Buɗe kofar tayi dan tasan password din, file din ta dauka ta juya zata fita dan harga Allah bata kawo a ranta yana nan ba. Dan sunyi magana ɗazu yace mata zai fita. Shikuma migraine ne ya hanashi fita. Damn hot 🔥 shine kawai abinda taji ya faɗa da sauri ta maida kofar tana karanto addu'ar datazo bakinta dan wallahi ya bata tsoro. Murmushi yayi ya ruko hannunta yace tsoron mai kike ji? Dallacen tafaɗa tana tureshi. Ni sai anjima. Saurin mai kike wai? Seat yafaɗa yana zaunar da ita. Ruwa ya zubo a glass cup ya miƙa mata. No, thanks ina azumi. Haɗe rai yayi yace wani azumin? Ramuwa tafaɗa tana kallonshi. Da izinin wa? Koh kin manta nine mijinki yafaɗa yana kallonta. Kinason ki dawo nan da zama kafin ki tare koh? Yafaɗa yana kallonta da seriousness a saman fuskarshi. Toh ai azumi ne fah kuma naga bama tare? Shine nace da izinin wa? Ba kowa tafaɗa tana ɓata rai. Why are you..... ɓata karasa ba ya haɗe bakinsu yana aika mata da wani mahaukacin French kiss. Chak ya dauketa sukayi sama. Wanka ya fito yana ma Amira dariya, ta haɗe rai kiris take jira tasa kuka. Zo in maki wankan yafaɗa yana ƙoƙarin daukanta. Do not touch me! Karka ƙara taɓani. Banza yayi da ita ya kaita bayi kamar bayan minti biyar ya fito da ita ya ajiyeta akan gadon. Ruwa ya dauko ya miƙa mata tace bazan sha ba. Kuma ka karya min azumi kaji dadi? You satisfied your ego! Na taɓa azumi a dacen ban nemi izinin kaba? Bakayi ma mutum uzuri kai? When did you changed so much that your ego matters more to you than me? Kai ba Ruhaann din dana sani bane wallahi. When? Kaban amsa tafaɗa tana kallon shi hawaye na fitowa daga idanunta. Ita ba karya mata azumin bane yamata ciwo yanda yayi reacting ne ya mata ciwo. Gabaki ɗaya sai yaji ba dadi, dan koh yunkurin hanashi batayi ba. Yasani sarai bata gardama dashi ta wannan fannin. I swear i didn't change, i don't know what came over me. Kinyi kyau ne sosai and you were wearing red ♥️. Kuna nasha gayamaki Ja naƙara maki kyau. Am sorry yafaɗa yana tsugunnawa a gabanta. Ɗauke kanta tayi gefe tana hawaye. Gadon ya hau ya rungumeta a jikinsa yana lallashinta. Mata da Miji sai Allah inji bahaushe. Nan