Sashe 18
Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Page 27&28
Da kyar Mukhtar ya fasa window din ya fito, duk da ji ciwo, harda karya a hannunsa. Ummi ya kalla yace let me help you Ma'am. Girgiza mai kai tayi tace Khadijah..... Ka fitar dasu HUMAIRA. Zagayawa yayi ta ɗayan window yana kokarin ciro Humaira. Ita kuma tana ƙoƙarin miƙo mai Khadijah. Kuka sukeyi sosai, Khadijah duk tafi kowa rudewa. Uncle Mukhtar Khadijah cewar HUMAIRA tana kuka. Janyo Khadijah yayi ya ajiyeta gefe, komawar dazaiyi ya ciro Humaira. BOOM 💥 wuta ta shi harsaida gravity din ya yadda Mukhtar. Dayake suna kusa da daji, nan da nan wuta ta fara ci kamar mai.
Da kyar Mukhtar ya tashi idanunshi cike hawaye yana kallon Khadijah da ko gezau batayi balle ta motsa daga inda ya ajiye ta. Idanunta na kan motar dake ci da wuta. Daukanta yayi suka matsa gefe ganin wutar na neman zagaye su.
Wayarshi ya ciro dake aljihun wandonshi, d kayar ya samu network ya kira masu kashe wuta. Da motar asibiti, dan gani yake Khadijah suman zaune tayi.
Cikin gaggawa aka wuce da Khadijah asibiti masu kashe gobara kuma suka fara ƙokarin kashe wutar.
A asibiti kuwa likita yace shock ne ba wani abu daya sameta.
Sai lokacin Mukhtar ya samu numbern Abbee, rasa ma ta ina zai fara gayamai yayi.
Share kwallar idanunshi yayi murya na rawa yace Good Afternoon Sir, Afternoon Abbee yafaɗa a sanyaye ciki faɗuwar gaba. Mun yi hatsari muna asibiti, wani asibitin cewar Abbee cikin faduwar gaba. Bayani yamai Abbee yace yanzu ya sauka a Airport din Kano. Gashi hasu Kareeem sunzo daukanshi.
Ya kula da komai gashinan zuwa. Batare daya tambayi su Ummi ba.
Kuka sosai Ameerah keyi, duk yanda Mukhtar ya rarrasheta taƙi yin shiru.
Shima hawaye kawai yake sharewa, dan sun zama kamar dangi ɗaya. Tunda Abbee ya daukeshi ya cireshi daga cikin kayan almajirai. Ya bashi abinci, ya mai sutura, ya bashi wajen zama. Ya barshi yayi hulɗa da iyalanshi kamar dan gida. Amma a gaban idanunshi sun mutu.
Koda Abbee ya shigo asibitin kiran Mukhtar yayi, amma wayar bata shiga. Ɗaki ɗaki haka ya dinga duba su. Har ya buɗe ɗakin da suke, da gudu Khadijah ta sauko ta rungumeshi. Hannunshi dake rawa ya saka ya rungumeta, Abbeee Ummi, Humaira, wutaaa. Saurin sakinta yayi yana kallon Mahmud. Sadda idanunsa yayi ƙasa yanajin wata irin kunyar Abbee yasan da ƙaddara amma sai yaji kunyar ƙasa rike amanar da yayi.
Lumshe idanunsa yayi hawaye masu zafi suna yawo akan kumatunshi. Ina gawarsu...shine kawai abinda ya iya fita a bakin Abbee. Motar ta ƙone babu abinda yayi saura sai karafuna.....faduwa kawai suka ga yayi.
Da sauri Kareem da Mukhtar su kayi kanshi, daukanshi sukayi suka daura akan gadon da Khadijah ta sauko, yaron da suka zo dashi Mukhtar ya aika ya kira doctor.
Fita Kareem kawai ya juya yayi, shi kuma likita ya shigo.
Sosai jikin Abbee ya rikice, har Aunty Mami ta fara shirye-shiryen fitar dashi kasar waje.
Rana tsaƙa kawai sukaga ya tashi. Murna wajen Khadijah da Aunty kamar mai.
Kallon Khadijah yayi yaji wani irin tausayinta a ranshi. Yasan ta da ƙula facin uwa, duk yadda Aunty Mami zata kula da ita yasan bazata taɓa dene ƙulafacin Mahaifiyarta ba.
Dubashi likita tayi ya sallameshi dama a ranar Aunty Mami tasa aka dawo dashi Abuja.
Ganin hanyar da Mukhtar ya dauka yasa Abbee kallonshi yace ina zaka Mukhtar? Gida Sir yafaɗa cikin girmamawa.
Murmushi mai ciwo yayi yace gidan ya zama gida ne saboda Khadijah bazan iya rayuwa a gidanan bata ba Mukhtar.
Muje Asokoro, cikin girmamawa Mukhtar ya amsa ya juya akalar Motar ya dauki hanyar gidan Abbee na Asokoro.
Akwai masu kula da gida shiyasa da sukaje gidan ba wani datti sai abinda ba'a rasa ba.
Aunty Mami ce ta kara gyaramai ɗakinshi ta shimfida mai bedsheets tayi duk abinda ya dace ta haɗa mai ruwan wanka.
Wanka yayi ya shirya, ya fito ya kalli Khadijah data raɓe a gefen kujera. AMEERAH yafaɗa a hankali yana kallonta. Tasowa tayi a hankali, kallon ramar datayi yayi dama its ba ƙiba ba. Buɗe mata hanuwanshi yayi, kuka ta fashe dashi ta faɗa jikinshi ta rungumeshi. Runtse idanunshi da sukayi ja yayi, yana tuna ranar dazai tafi Australia. Maganar Ummii akan su amanar yaranta ashe wasiyya take bashi. Murmushin da Humaira tamai ya tsaya mai rai. Allah yasani yana son Khadijah amma ba kamar Humaira ba. Kuma ya Alaƙanta hakan da shaƙuwar dake tsakanin su, kasancewar komai nata shine. Koh tsarki za'a mata idan yaya nan bata bari Ummii ta mata sai dai shi. Idan tana cin abinci yana nan, tana ci tana bashi a baki.
Kiyi hakuri Ameerah tabbas munyi rashi babba. Amma kisani Allah baya barin wani dan wani yaji dadi. Kuma baya kashe wani dan wani yaji dadi. Duk mai rai mamaci ne, muma duk zamu mutu wata rana.
Lallashinta yayi haɗe da nasiha, Aunty Mami tafiya tayi dan bazata iya kallonsu a haka ba. Daga Abbee har Khadijah sun zama abin tausayi.
Dai-dai da makaranta sai da Abbe ya chanza ma Ameerah saboda Humaira.
Da kanshi yake mata wanka ya shiryata ya kaita school sannan ya wuce company.
Duk da cewa Ameerah ta isa ta fara ma kanta wanka, amma dama cen Humaira keyi ta mata, koh kuma Ummi ta mata. Taso kowa na kula da nuna mata so. Ko yaushe tana da mai mata, Ummii, Abbee koh Humaira.
Wani irin so ne da shaƙuws ya shiga tsakanin Abbee da Ameerah wanda a da babu.
Dai-dai da bacci yare suke yi.
Yau cikin murna Ameerah ta dawo makaranta, da yake ba Abbee bane ya daukota.
Abbee ta faɗa tana ɗale Abbee dake kwance yana tunani. Murmushi yayi yace Ameerah kin dawo? Yes. And am very very happy tafaɗa tana miƙewa akan gadon tana juyo. Tashi yayi zaune yana maida hankalinshi kanta yana son sanin mai yasata wannan farin cikin da rabon da ganshi tunkan wannan mummunar rana tazo a rayuwarsu.
Abbee an chanza mana Principal, kuma guess what tafaɗa tana kallonshi, girgiza mata kai yayi tace sunanta ɗaya da sister. Murmushi yayi yace Humaira? Yess tafaɗa tana murmushi and she likes me kalli kaga abinda ta bani tafaɗa tana ciro wani chocolate daga cikin jakarta. Murmushi yayi yace Allah yaji kanku. Ameen Ameerah tafaɗa tana kallon Abbee.
Ta ganni a playground ina zaune ni kadai cuz na tuna Ummii, tace min its tazama Mamana yanzu, indai cewa banda Mama.
She is my AMMIII tafaɗa tana murmushi.
Murmushi Abbee yayi yana jin dadin ganin farin cikin da Ameerah keyi.
A hankali Ameerah ta shaku da Ammiii, harta gama JSS dinta. Lokacin Ammii tabar makaranta ta koma lecturing a Nile University dake nan Abuja.
Sosai Ameerah taji ba dadi, mutane da yawa sun dauka Ammii ce ta haife Ameerah.
Abbee ma saida yaje yamata godiya akan kulawar daka bama gudan jininshi.
Murmushi tayi kawai tace babu komai ai ɗa na kowa.
Aunty Mami ma na ƙoƙari akan Khadijah sosai.
Bayan wasu shekaru.
Ameerah ce ta taho da certificate din degree dinta da gudu ta nufi Abbee ta rungumeshi. Murmushi yayi shima cikin alfahari yace Barrister Khadijah Abdulkarim Kurfi. Murmushi tayi tace Abbee stop it. Gacen Ammi Abbe ku gaisa tafaɗa tana nuna mai Ammi da yanzu tana ɗaya daga cikin manyan professor's da Nile University ke alfahari da.
Murmushi yayi yace toh, gaisawa sukayi a mutunce. Ammii kin gani cewar Ameerah tana miƙa mata certificate dinta. Murmushi Ammi tayi tana mamakin Khadijah bayan ita ta bata certificate din kuma mai zata nuna mata.
Da wuri Ameerah ta tashi, saukowa tayi ta nufi ɗakin gym, kallon Abbe dake motsa jiki tayi tace Good morning Abbee, Good morning sweetheart yafaɗa yana mata murmushi.
Koda suka gama kowa ɗakinshi ya nufa, sukayi wanka suka shirya.
Kallon Abbee dake cin abinci tayi tace Abbeee yau yakamata kaje asibiti for checkup fah? Mun gama maganar nan ai Baby yafaɗa yana kallonta.
Abbee stop it ba kyau fa blackmailing mutum. Am not kawao na gayamaki ne idan ba haka ba kuma bazan je checkup din ba. ABBEEE tafaɗa tana kallonshi. Ɗage mata kafaɗa yayi, Abbee this is not fair, everything is fair in love and war SWEETIE. Okay naji zaka checkup kace mai yazo, idan mun dai-dai ta toh. That's my girl 👍 yafaɗa yana goge bakinshi. Mukhtar ne yazo daukanshi suka wuce office. Sai wajen uku na yamma, ya tashi yana hanyar zuwa ganin likitanshi sai ga kiran Ameerah. Kaje checkup din tafaɗa kamar wani danta. Murmushi yayi yace ina hanya me bakonƙi ma na hanya. Goddd tafaɗa tana dafe goshinta. Abbee am just 19 yanzu na gama degree dina, Law school nake zuwa yanzu fah? Idan auren dadi ne kai kayi mana tafaɗa tana kashe wayar cikin fushi. Murmushi yayi kawai yana kallon wayar. Mukhtar dake jinsu ne yayi murmushi shima ba tare da yace komai ba. Mukhtar gabaki daya duniyata revolves around Ameerah, koda wata rana banda rai, ka kula min da ita kamar yadda zaka kula da kanwar ka da kuka fito ciki ɗaya. In Sha Allah sir yafaɗa cikin girmamawa yana parking a asibitin. Chanza kaya yayi zuwa ma asibitin ya zauna akan gadon. Kira min Ameerah ya faɗa yana kallon Mukhtar, kiranta yayi ya bashi.
Baƙon ki yazo, eh yazo and he is very ugly, ka ganshi ne sai kace wanda yayi zaman gidan yari. Kin manta Inmate ne ma yanzu haka. Will you attend to him koh kuma in dawo yafada yana saukowa daga gadon. Calm down sir zanyi yadda kace kaida a maka checkup din tafaɗa tana murmushi.
Kashe wayar yayi aka fara mai checkup din.
Karamai kallo Ameerah tayi tace you're not my type a gaida gida. Tana gama faɗin haka ta tashi ta shige ciki.
Daga asibiti kuwa Abbee gida ya taho straight. How was it? What ta faɗa tana kallon Abee, the date yafaɗa yana riko hannunta, Arghhh don't even start it, Abee ka ganshi ne, koh brush ma ina ga bayayi gashi baki, bai da kyau. Abee wawulo ma gareshi. Manta da wannan kaje check up din? Naje mana Ameerah. Akwai wani dan abokina da yace yana sonki zai zo ku dai-dai ta......noooo Abee dan Allah ka kyale ni da date dinnan haka am still young. Aure kaima ya kamata kayi ai bani ba tafaɗa tana kumbura baki, what's so great about marriage. Murmushi yayi yace Ameerah so nake naga aurenki kan na mutu, maganar ta daketa sosai amma tayi fuska tace you're not dying anytime soon, so kabar tunanin nan. Am thinking in haɗa maka blind date Abbee tunda naga son auren nan kake, Ameerah yafaɗa yana dalle mata baki, dariya tayi ta tashi da gudu ta wuce ɗakinta. Harta kulle ta leko ta sama tace and don't even think you can blackmail me with your checkup again. Mukhtar dake kallon dramar sune yace sai anjima ya fice yana dariya.
Ameerah zo kiji yafaɗa yana kallonta, saukowa tayi ta zauna, bari na gayamaki, having someone by your side make the world different, wallahi aure rahama ne. Amma kai kace karana yarda kowa shiyasa kaima ƙaki ƙara auri saboda baka yadda da kowa ba. Shiyasa nima banda kawaye. Hakane amma akwai wadanda zaki kyale su da kanki su cuceki duk da kinsan zasu cuceki, wadanda zasu soki, kuma kema zaki so su Ameerah.