Sashe 27
Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Page 43&44
Kina nufin adopting din Ammi kikayi? Cewar Amira tana kallon Humaira dake bata labari. Yess, inada gidan marayu ai na gaya maki. Tunda ake kawo yara gidan nan, ba'a taɓa kawo babyn data shiga raina ba kamar Ammi. She choose me I can't abandoned her. Mai kike nufi? Cewar Amira tana kallon Humaira. Duk ranar Sunday ina zuwa orphanage din. So ranar wata Sunday da batazan taɓa mantawa ba, 6 years ago ina zaune a office ina duna files din yaran. Nanny Jimmai ta shigo dauke da baby , Madam an yadda baby a wajen orphanage din nan. Da mamaki na kalleta duk da nasan ba wannan bane karo na farko dana fara jin an yadda babies amma ba'a taɓa barin baby a wajen orphanage dinmu ba. Buɗe shawul din nayi na kalli Ammi, itama kallona tayi da fararen idanunta. She is about 2 years at that time, how cute na faɗa ina shafa fuskarta. Hannuna ta rike gam tana tsala kuka irin na yara, amsarta nayi tayi shiru tana kallona, sai kuma tayi murmushi ta kwanta a jikina ta sauke ajiyar zuciya. Leka fuskarta nayi naga bacci ya dauketa. Tun daga nan naji bazan iya barinta a nan ba. I feel connected to her, tafaɗa tana kallon Amira. So you brought her home. Gyaɗa mata kai Humaira tayi tace kuma Daddy yayi supporting, and that's all i adopted her legally.
Kallon wayar Amira da tayi ƙara alamar shigowar saƙo duk sukayi, zaro ido tayi ganin wanda ya turo mata message din.
Buɗewa tayi ta fara karanta message din da aka turo mata "Ki amsa wayarki, i need to speak to my children" tsaki taja tayi wulli da wayar. Kallon ta Humaira tayo tace lafiya? Nothing serious forget tafaɗa tana mikewa, ni yunwa nake ji tafaɗa tana ficewa. Bin bayanta Humaira tayi suka nufi Dinning room ta kira su Ammii.
Karar door bell sukaji, da gudu Zayn ya nufi kofa yace Uncle Muky ne. Binshi Ammi tayi tace banace maka ni kadai ke cemai haka ba. Danna wani abu tayi jikin kofar, view din wajen kofar ne ya bayyana Mukkaram ta gani da wani bayanshi amma bata iya ganin fuskarshi. Yehhh Uncle Muky, yes princess yafaɗa yana murmushi. Ki buɗe mana kofar toh, buɗewa tayi tace Uncle Muky kaida waye? Matsawa Mukkaram yayi ta yadda zasu iya ganin fuskar wanda ke bayanshi. Uncel Moh!!! Mr Handsome Cewar Ammi da Zayn suna kallon Ruhaann dake tsaye a bakin kofa. Yehhh cewar Zayn yana rungumeshi, murmushi yayi ya tsugunna dai-dai tsayinta yace Inaya? Yafaɗa yana kallon Lil Ammi da mamaki. Waittt Zayn ina kasan Mr Handsome dina? Harararta Zayn yayi yace Uncle Moh dinmu ne. Zaiddd yafaɗa yana kwala ma Zaid kira. Zuwa Zaid yayi yana mai masifa ya daina ihu yana samai ciwon kai...shiru yayi ganin Ruhaan nan take murmushi ta maye gurbin ɓacin ran dake fuskarsa. Uncle Mohh yafaɗa yana rungume Ruhaan, shafa bayanshi Ruhaan yayi kafin ya ciroshi daga jikinsa. Kallonsu Ammi keyi kamar sakara ta ɓata rai tace wallahi sai na gayawa Mommy nah Mr Handsome dina fah tafaɗa kamar zatayi kuka. Murmushi Ruhaan yayi ya janyota jikinsa ya rungumeta yace rabu dasu Mr Handsome dinke ne ni. Murmushi tayi tama su Zayn gwalo tace i told you. Amma ina kuka sanshi? Driver din Mammi ne cewar Zaid yana hararar Ammi. Dri... whatt? Your mother is something else Mr Handsome din nawa tafaɗa tana daura hannu akan ƙugu ta haɗe rai. Ku yan jarida baza ku bari baƙon ya shigo ba toh. Cewar Mukkaram yana kallonsu. Matsamai suka yi ya shigo, rike da hannun Zaid da Ammii. Shi kuma Zayn ya nufi Dinning Room kai rahoto.
Mammi, Mammii yafaɗa yana shigowa Dinning Room din, kallon shi tana kurbar ruwa. Mammii Uncle Moh yazoo! Yafaɗa harda yar rawarshi, a firgice ta kalleshi tace wani Uncle Moh din? Uncle Moh dinmu mana yafaɗa yana pouting face😾.
Kallon Humaira tayi tace Ruhaan a gidannan mai yake yi anan? Tafaɗa tana zaro ido, relax bari na duba cewar Humaira tana daukan hijab dinta dake gefen kujerar data ke zaune ta nufi parlourn.
Ina wuni, tafaɗa tana Ruhaan, Lafiya Lau yafaɗa yana kallon Humaira da mugun mamakin kamar da take da Abbee.
Mukkaram da bako kake ashe? Eh wallahii abokina ne rabon dana ganshi harna manta amma dan rainin hankalin sai yau ya kirani wai gashi a kofar gidan mu. Sister bari na kawo mai ruwa kar azo a tafi dani daga Saudiyya nabar Yarima haka yafaɗa yana wucewa kitchen. Murmushi Humaira tayi kawai batace komai ba. Mummyy kin tuna Mr Handsome dina danake baki labari? Wanda ya kawo min ID card din daya ɓace school? Yes what about him again Ammi, sunan mutumin nan yaƙi fita a bakinki. Shine ai tafaɗa tana nuna mata Ruhaan, da mamaki take kallonta tace shine? Eh amma naji Uncle Muky ya kirashi Prince kuma su Zayn sunce drivern Aunt ne. Murmushi tayi tace kin cika surutu Ammii, muje kubarshi yayi magana da Uncle Muky din naku. No ki barsu please, ba damuwa yafaɗa yana shafa kan Zaid dake gefensa.
Wucewa tayi ta koma Dinning Room, haɗa ido sukayi da Amira data gama jin duk mai suke cewa, riko hannunta tayi suka wuce sama. Ajiyar zuciya Amira ta sauke tace what game is he trying to play with me?
Dafa kafaɗunta Humaira tayi tace karki damu babu abinda zai faru, butt kina ganin....Amii do you trust me? Cewar Humaira tana kallon cikin idanun Amira. Yes i do butt...no but's kin yarda dani shikenan karki sake ki saka komai a ranki.
Uncle Moh cewar Zayn yana shan chocolate din da Ruhaan ya basu. Kallonshi Ruhaan yayi, yana jiran yaji mai zaice. Mammi is very sick, jiya ma saida Aunt da Uncle Muky suka kaita hospital. Kallon Zayn yayi damuwa na bayyana a saman fuskarshi yace what happened to her? I don't really know amma Zaid yace wai Asthma dinta ne ya tashi. Shiru yayi yana sauraren maganganun da Zayn ke faɗa mai. Yana son koh sau ɗaya ne ya sata a idonshi, amma yasan hakan bamai yiwuwa bane. Dan yasan bazata taɓa fitowa ba tunda tasan yana nan harsai ya tafi. Zai jira ta gama iddarta koh mai zai faru ya faru dole ta tsaye suyi magana.
Sallama yama Mukhtar ya wuce gida. Tambayar duniya Ummi tamai yaki amsata, kyaleshi tayi dan tasan shi da shegen zurfin ciki, tunda bai ce mata komai ba, toh bazai gaya bane.
Washegari driver yakai su Zayn makaranta, Humaira kuma ta wuce aiki, badan taso ba dan batason barin Amira ita kaɗai. Musamman yanzu da take cikin chakwakiya kala-kala.
Da dare Daddy ya dawo, baiji dadin mutuwar auren ba (su Humaira basu gayamai komai ba akan dalilin mutuwar auren) amma yaji dadi da Amira ta yadda ta zauna dasu, ta dauke shi kamar uba.
A kwana a tashi ba wuya, Amira ta gama iddarta.Tana kuma jin daɗin zata koma aiki, sosai take farin ciki, da sassafe ta shirya dan zuwa aiki.
Kallonta Humaira data fito daga wanka tayi tace are you that happy? Yes, am very happy sister. Ina son aikina sosai, fiye da yadda kike tunani. Kuma inason ganin Ammii nah tafaɗa tana kallon Humaira. Murmushi Humaira tayi tace wallahi kar amin solo dan kince zaki kaini wajenta ehe.
Murmushi tayi tace ai dole sister, ni na tafi Mukhtar suna waje tafaɗa tana rolling veil dinta. Baki isa ba, in gama haɗa maki breakfast kice min wai tafiya zakiyi cewar tana daukan lapcoat dinta da handbag dinta.
Nifa ban cika yin breakfast ba, saboda so kike ulcer ta kashe ki? Toh idan baki damu da rayuwarki ba, ni na damu wuce muje tafaɗa tana riko hannunta suka sauko ƙasa.
Good Morning Mammi cewar Zayn da Zaid suna haɗa baki. Kallonsu tayi cikin shirin su na makaranta Nanny ta shiryasu. Good Morning Boys tafaɗa tana shafa kansu daya bayan ɗaya. Kallon Lil Ammi da bata mata magana ba Amira tayi ta kalli Humaira dake amsa gaisuwar su Zayn tace seems someone is angry with me. Murmushi Humaira tayi tace kunfi kusa ai. Good Morning Mummy cewar Ammi tana pouting face, good morning baby cewar Humaira tana pecking Ammi. Fushin na miye tafaɗa tana adjusting tie din rigar Ammi. Mammi ce ta bama Zayn wayarta kuma nace karta bashi. Kiji min ikon Allah Ammi waya ba taki ba, amma kice ba za'a bama wani ba. Ina ke wayar yini take a hannunki? Eh amma ai it's girls thing kuma ai na girmeshi. Sai ya dinga using tab dinshi. Iyyee sannu uwarmu toh, ke zaki gayamana abinda zamuyi? Cewar Humaira tana zuba masu abinci. Yess am my mother's mother tafaɗa tana washe baki, ba kince sunan Grandma bane sunana. Murmushi Humaira tayi tace but you should not take advantage of that. Mummyyy that's not a nice thing to say tafaɗa tana ɓata rai.
Murmushi Amira dake kallonsu tayi ta rage tsayinta dai-dai na Ammi ta rike kunnuwanta tace am sorry my girl. It's fine tafaɗa tana shafa fuskarta. Butt you have to get me something tafaɗa tana murmushi. Mai kike so? Cewar Amira tana amsar tea din da Humaira ta haɗa mata. Uhmm think about it, just get a nice gift for me. Okay, zan daukoki later in the afternoon daga school sai muje a sai maki phone din sai mu dena sharing. Yesss cewar Ammi tana dana washe hakora. Thank you Mammi tafaɗa tana kallon Ameerah da murmushi. Mammi no gaskiya a'a cewar Zayn dake kai fork cike da chips baki. Nidai karki sai mata komai, idan kuma zaki sai mata muma sai kin sai mana koh Zaid yafaɗa yana kallon dan uwanshi, am neutral idan an siya damu am thankful idan kuma Mammi tace a'a i won't throw tantrums. Noo i said noo Amii bazaki sai mata waya ba. She is just 7 kuma........and half cewar Ammi tana haɗe rai. Whatever cewar Humaira tana kallon Amira. She wants a phone i will get her one, miye a ciki dan na sai mata waya. That's not the point Amii kinsan mai nake nufi,karki chanza min magana. We will talk about this later cewar Ameerah tana mikewa dauke da jakarta ta wuce zuwa waje, huci Humaira ta furzar kafin su haɗa ido da Ammi ta maka mata harara.