Sashe 19
Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
MU HAƊU A NEXT PAGE 📃📃📃
ANA ZATON WUTA A MAƘERA......🔥
✒️IBNATU-UMAR ✒️
Page 29&30
Ni kuma kece Ameerah, koh kin yaudareni zan yafe maki, koh nasan zaki yaudareni zan kyaleki. Abbeee ni mai yasa ma zan yaudareka. Anyways tunda bazaki yadda da abinda nace ba atleast celebrate your birthday yafaɗa yana buɗe box din da Mukhtar ya shigo dashi yanzu. HUMAIRA da Umminki will always be with us. Saboda sun mutun ranar birthday dinki bawai hakan na nufin ke kin mutu bane Ameerah. Yafaɗa yana kunna candle din. Kallonshi tayi da idanunta da sukayi jajuwura a lokaci ɗaya, hawayen daya zubo mata ta share. Make a wish cewar Mukhtar yana kallonta, hararshi Abbe yayi yace nifa bansan wannan wish din da kuke. Rufe idanunta tayi tace May Abbee live long and healthy. Allah ka bashi rayuwa mai tsayi shi kadai nake da. Murmushi Mukhtar yayi yana jinjina wannan kauna dake tsakanin Abbe da Ameerah. Yawwa date dinki na gaba, akwai dan wani abokina cewar Abbee...kallon Mukhtar tayi ta miƙa mai cake din tace am busy. Ameerah, Ameerah... yafaɗa a cikin ɗaga murya.
Sorry baby tafaɗa tana shigewa ɗakinta ta kulle. Dariya Mukhtar ya kece da ita, miye abin dariya kuma cewar Abbe a fusace,soryy sirr yafaɗa yana murmushi.
Kuka ta fashe dashi bayan ta shiga ɗakin, kallon hotonta da Humaira tayi tace duk inda naje sai na ga abinda yasa na tuna daku. How on earth am i suppose to live. Kukanta tayi sosai ta share hawayenta ta wanke fuska.
Koda ta sauka ƙasa, duk da yanda tayi dan kar Abbe ya gane sai da ya gane. Kallonta yayi harzai mata maganar sai kuma ya kyale ta, ita tana bukatar personal space dinta. Besides gwamma tayi kukan data rike abin a rai.
Gabaki ɗaya ranar haka ta wuni cikin bacin rai.
Baya wata ɗaya da yin haka, suka tafi Umra da suke zuwa duk azumi, sosai Ameerah take maida hankali wajen roƙarma su Ummii gafarar ubangiji da kuma yafiyarsa. Zama tayi sosai gaban Ka'aba tana addu'o'i, ta daɗe a wajen sannan ta tashi tana kutsawa cikin mutane, tana wucewa.
Bangaje mutum taji tayi, juyawa tayi ta kalli Ruhaan daya shagala da kallonta, sorry tafaɗa tana wucewa. Binta yayi harta fita daga haramin ta nufi masaukinta. Sallmar dataji an mata yasa ta juya ta kalleshi, murmushi ya mata ta haɗe rai. Listen to me please yafaɗa yana kallonta, normally wucewa zata yi indai Ameerah ce, amma sai taji ta gagara wucewa. Sit please yafaɗa yana nuna mata kujerun dake wajen. Zama tayi kamar wata sakara tana kallonshi. I love you yafaɗa yana kallonta. Baki buɗe take kallonshi, bata taɓa soyayya ba, amma kuma tana ganin yacce akeyi, ya za'a yi daga ganin mace kawai kace mata I love you. Gashi kamar ma a tsorace yayi zancen. Dariya ta fashe da ita harda ciki. Waitt amma ka taɓa cewa kanason mace kuwa tafaɗa da harshen larabci. Dan daga ganinshi taga Balarabe. Murmushi yayi jin tana jin larabci. Yace a'a shi tsoro ma yaji. Kamar wasa saiga Ameerah ta zage sunata hira da Ruhaan. Har da zata wuce ciki sukayi sharing number.
Kafin Ameerah su gama Hajji, soyayya mai karfi ta shiga tsakaninta da Ruhaan. Har Abbee ma yasanshi.
Koda suka koma Nigeria, kullum cikin video calls suke.
Waye Ruhaannn?
Sannan likitan zuciya Cardio surgeon kuma baban jika namiji ga Sarki Abdullahi bn Mohammad bn Saud, Sarkin kasar Kuwait. Duk da kasancewar wannan zamani yazo da chanjin abubuwa da dama, Amma tsarin masarautar bata chanza ba tsaurin su nan kamar zamanin kakannin.
Ruhaan ya taso hannun matar wan mahaifinshi. Bata taɓa haihuwa ba. Tunda mahaifiyarshi ta tafi yana karami, ita ke kula dashi kamar danta, hakan yasa ya shaƙu da ita sosai. Kusancinsa da Ummi yasa yake ganin Baba (wan mahaifinshi) a matsayin mahaifinshi haka yasa baida wani kusanci da mahaifinshi.
Koda yazo da maganar auren Ameerah, Abbu (mahaifinshi) yafi kowa farin ciki dan suna business da Abbee kuma yasan halin shi kuma yaji dadin business dashi har suka zama abokai. Amma Ummii da Baba basu so ba dan sun so ya auri yarinyar kanwar Ummi Mahera haka dai suka hakura suka mai fatan alheri.
Biki akayi sosai daya daɗe yana trending a duniya, auren Ameerah da Ruhaan ya bama kowa sha'awa. Suma kansu kasan sun dace da juna.
Kuka sosai Ameerah da Abbee sukayi, murmushi yayi yace mata Allah yasa kiyi zama irin wanda mahaifiyar ki tayi dani, Allah yayi maku albarka da kuda abinda zaku haifa. Khadijah mahaifiyarki mutum ce mai hakuri, biyayya da kuma tsoron Allah. Ina fatan kema zaki kasance kamar haka? Fashewa da kuka tayi ta gyaɗa mai kai, murmushi yayi yace kuje Allah ya maku albarka.
Ammii ma tama Khadijah nasiha sosai tunkan bikin, dan batanan akayi bikin tana Germany.
Soyayya mai kyau suke shimfiɗawa ita da Ruhaan.
Ita kanta batasan wani irin so take ma Ruhaan ba, shima kuma yana sonta sosai.
Khadijah ta fara samun matsala ta wajen Ummii me, yadda takeyin abu kai tsaye wani iri. Idan tana neman Ruhaan kawai sai dai su ganta, ta faɗo masu daki, babu sallama babu komai. Maimakon ta aika a kirashi, koh kuma ta kirashi da wayarta. Abu na biyu komai Ameerah ta dafama Ruhaan sai Ummi ta an dandana.
Tun abin bai damun Ameerah har abin ya fara mata ciwo, wata rana tayi kukanta ta share, wataran kuma tayi addu'a. Idan kuma Abbe ya ganta, yakan bata hakuri ya mata nasiha sosai.
A bangaren Ruhaan shima bai jin dadin abinda Ummi kema Ameerah amma sai ya danganta hakan da son da take mai, kuma ansha poisoning abincinshi, Allah ne yake kiyayewa.
Yayi kokarin fahimtar da Ameerah amma ta kasa fahimta har hakan ya jawo sukayi faɗa, kowa ya wuce dakinsa.
Tunda sukayi aure yau wata huɗu kenan basu taɓa raba wajen kwanciya ba sai yau. Jin tsawa yasashi mikewa zaune dan idan akwai abinda Ameerah ke tsoro a rayuwar toh wuta da tsawa ne. Dakinta ya buɗe ya hangota ta takure a gefe ta haɗa kai da gwiwa. Imaann yafaɗa a hankali yana kai hannunshi jikinta saurin buɗe ido tayi, ta rungumeshi ta fashe da kuka. It's fine am here yafaɗa yana gyara zaman shi, ya daurata kan cinyarshi yana rarrashinta. Kuka tayi sosai kamar ranta zai fita. Sai amai, ga zazzaɓi daya rufeta. Duk sai Ruhaan yaji ya tsani kanshi. Wanka ya mata ya bata magani, suka kwanta da niyyar gobe da safe ya tafi da ita asibiti ya dubata.
Koda suka tashi zazzaɓin ya tafi, shiyasa taƙi binshi. Koda yaje Asibitin bai dade ba, dan hankalinshi na wajenta.
Da yamma daya dawo gida lafiya ya tadda ita, ya ji dadi sosai.
Baby girl yafaɗa yana daukanta daga kitchen din suka nufi sama. Kallon shi kawai takeyi bata ce mai uffan ba, Uhmm yau yan miskilancin ne kenan yafaɗa yana murmushi. Murmushi tayi tace Bebegim ina son komawa aiki. Murmushi yayi yace na sani Imaan am working on that, kinsan license din Nigeria kike da, ba zaki iya practicing Law a nan ba. Ban mance alƙawarin dana maki ba. Kazo kaci abinci tafaɗa tana ficewa ganin yana ƙoƙarin rage kayan jikinshi. Dariya yayi yace ai zan biyokine.
Kullum da dare yayi sai zazzaɓi ya rufe Ameerah amma da rana ta fito shikenan, sosai abin ya damu Ruhaan. Ya dauki Ameerah asibiti yamata test da kanshi, ya bayar aka kai lab. Result na fitowa kuwa sai ga ciki a bayyana a cikin Ameerah na wata huɗu daga ita harshi sunyi murna.
Duk yanda Ameerah taso ya rike maganar ya barta a tsakaninsu yaƙi, sai da ya gayama Ummi. Nan kuwa tayi ruwa tayi tsaki tace Ameerah bazata komai aiki ba sai ta haihu. Zuwa yanzu Ameerah ta gama gane Ummi sonta ne kawai batayi, Ruhaan zai yi magana ta hanashi tace Allah yakaimu Ummi ai kamar yaune.
Murmushi Abbe yayi ganin Ameerah batayi gardama ba, duk da yaga laifin Ummi, dan shi a ganinshi wannan tsakanin Ameerah ne da mijinta.
Suna dawowa sashen su ta shige daki taci kuka sosai ta wanke fuskarta sannan ta fito.
Kallonta Ruhaan daya ke kan gadon yayi yace Imaan! na'am tafaɗa tana kawar da kayan dake kan bedside din.
Ganin taƙi haɗa ido dashi yasa shi tashi, yaje kusa da ita. Juyowar da zatayi taci karo da kirjinshi. Are you ok? Yafaɗa yana kallonta. Gyada mai kai kawai tayi, habarta ya ɗago yana ƙoƙarin sa idonshi cikin nata. Suna haɗa ido saiga hawaye. Rungumeta yayi shafa bayanta a hankali, yace nasan ba zakiji dadi ba shiyasa naso nayi ma Ummi bayani amma kika hanani.
Shiru tayi kawai tana sauraren shi, da kyar ya samu tayi shiru.
A kwana a tashi ba wuya sunta rainon cikinsu har ya isa watan haihuwa, inda Ameera ta haifa ya mace. Murna sosai sukayi, inda suka wuce da jaririya gida. Abbii yazo takanas tunda Nigeria ganin jikarshi. Sosai yayi murna, ya kuma kawo ma yarshi da jikarshi tsaraba ta ban mamaki.
Bai jima ba ya tafi, Ameerah taci kuka kamar ta bishi haka take ji.
Ruhaan ya rarrasheta, yarinya taci sunan Ummii suna ce mata Dua. Soyayya sosai kowa ke gwada ma Dua har Ummi da batason Ameerah tana gwada ma Dua so sosai. Dua tayi wayo sosai tayi wata biyar, Ameerah tama Ruhaan maganar komawarta aiki. Murmushi Ruhaan yayi yace ya shirya mata komai, karta damu. Cikin jin dadi tamai godiya.
Washegari Ummi tazo ganin Dua taga Ruhaan da Dua yana bata madara, ina Khadija ta faɗa tana kallon Ruhaan. Ta tafi aiki yafaɗa kai tsaye yana kallon Ummii, ta tafi aiki? Kai kuma ka zauna mata rainon yarinya? Kallon rashin fahimta yama Ummi. Faɗa Ummi ta fara akan Ameerah na hana Ruhaan abin arziki, ta hanashi aiki ita tana nata.
Haka ta fice tana sababi harta gayama Baba.
Da yamma kuwa Baba yasa aka kira Ameerah da Ruhaan, da duk sauran jikokin gidan dama basa zuwa sashen saboda kabilancin dasuke nuna ma Ameerah.
Shigowar Abbe kenan yaga Baba na yima Ameerah magana akan ta hakura da aikinta. Saurin karaso Abbe yayi yace amma Akhi kana ganin kun mata adalci kenan. Kafin ta auri danku sai da ta gayamai tana son yin aikinta, yace zai barta ta cigaba. Akayi aure kuka daƙile mata aiki saboda san zuciya. Yanzu kuma ta cigaba da aikin zakuce bazata yiba. Mohammed Zayn so kake ka nunamin ka fini iko da Ruhaan saboda danka ne koh? Shiru Abbe yayi yana kallon yayan nashi cikin rashin jin dadin furuci nashi yace a'a Akhi. Toh ka barni! Juyawa Abbee kawai yayi ya fice ya basu waje.
Kallon Ameerah yayi yace zaki ajiye aikin ki na gama yanke hukunci.
Toh mu haɗu a next page 📄📄📄