Sashe 33
Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
ANA ZATON WUTA A MAKERA...🔥
✒️IBNATU-UMAR ✒️
Page 51&52
Du'a was very sick, kuma na kira wayarki baki dauka ba. Hakan yasa na tafi kaita asibiti. Na tsaya a waje bayan na mika ma Nurse ita. Amma for almost one hour shiru. Hakan yasa na buɗe kofar dakin amma sai banga kowa ba. I searched the whole hospital, daga karshe kirane ya shigo wayata, i was asked to choose between you and Du'a. Banda zaɓi, dole in ceci rayuwar yarmu. I couldn't think straight that time, dole na rabu dake. Kuma shiyasa naki bari kiga gawar dan zaki gane bata mutu ba.
Yanzu tana ina tafaɗa a hankali ta na ruko hannushi, hannunshi ya zame daga cikin nata, yace basu kuma kirana ba, yanzu haka binciken inda Du'aa take. Am sorry i failed as a husband and as a father. You're right yafaɗa yana zubewa akan gwiwowinsa. Share hawayenta tayi tace no am wrong. Tafaɗa tana mikewa tsaye, numfashi ta fara ja a hankali tanajin wani irin kunci a cikin ranta. Am sorry tafaɗa tana fashewa da kuka, girgiza mata kai yayi ya buɗe mata hannuwanshi. Rungumeshi tayi tana sakin wani kukan, ajiyar zuciya ya sauke yana zagaye hannuwanshi a bayanta.
Shafa kanta yayi yace am sorry baby girl.
Karar doorbell yasashi sakinta, ya nufi kofar. Buɗe kofar yayi da mamaki yake kallon Mukkaram dake tsaye a bakin kofar. Shigo mana yafaɗa yana kallon Mukkaram. Shigowa Mukkaram yayi yace naga time nata wucewa ne, yafaɗa yana zama. Kallon agogon sama tayi ganin karfe 9 yasa ta zaro ido. Good night tafaɗa tana nufar kofa, shan gabanta Ruhaan yayi yace don't you have anything else to say? Please tafaɗa muryarta na rawa, zata wuce. Please nima yafaɗa yana kwaikwayon muryarta. Put it here yafaɗa yana mika mata hannun shi. Whatt? Tafaɗa tana kallonshi. Duk wata damuwar ki, put it here, i promise to take care of it karki damu, yafaɗa yana miƙa mata tafin hannunshi. Kallon hannun ta tsayi yi kamar yau ta fara ganin hannunshi. You trust me, don't you? I do but....no but's Baby, put it here. Numfashi taja ta saka hannunta cikin nashi. Ɗayan hannunta ya riko ya haɗa da ɗaya ya saka a saitin zuciyarsa yace trust me. Gyaɗa mai kai tayi hawaye na zuba a idanunta. Share mata hawayen yayi yace zan nemota. I will call you later, yafaɗa yana riko dayan hannunta, muje Mukkaram sorry maganar ce tadau tsayi. Babu damuwa yafaɗa yana murmushi, har mota ya rakasu. Ya bude mata ta shiga ya rufe mata.
Kallonta Mukkaram yayi yace Amira tunanin mai kike ganin ta kurawa window kallo. Nothing much Mukky, tafaɗa tana furzar da huci. Murmushi yayi yace Amira bansan tunanin mai kike yiba but one thing is for sure, Ruhaan mutumin kirki nasan shi sosai. I know nasan shi sosai butt i just so confuse tafaɗa tana dafe kanta. Murmushi yayi yace koma miye tunda kinsan wanene shi ki yarda dashi kawai. Karki yadda da abinda kowa zaice, just trust your heart.
Thank you tafaɗa tana murmushi.
Koda ta isa, Daddy yazo da abincin da kanshi yayi serving dinta ya sata a gaba taci. Suna dawowa ya masu sallama suka tafi shida Mukkaram. Kallon Amira data kwanta a kujera ta lumshe ido Humaira tayi tace keee , lafiyar ki kuwa? Kallonta kawai Amira ta tsayi ba tare da tace komai ba. Zo nan tafada tana kallon Amira, zama tayi a gefen Humaira.
Kee ina sakon? Shittt cewar Amira tana dafe goshi, I forgot. Ban gane ba? Dadewar mai kukayi toh? And this smell...kamshin turaren waye a jikin ki? Astagfirullah tafaɗa dai-dai sanda ta tuna abinda ya faru. Dariyar dake cinta Humaira ta rike ganin tsoro ya gama bayyana akan fuskar Amira sai kace Humaira ce mamarta😂.
Sister i don't know...am confused...nidai abinda na sani shine.... tiryan-tiryan ta gaya mata abinda ya faru. Damuwa sosai ya bayyana a saman fuskarta. Allah yasa a ganta shine kawai abinda ta iya furtawa. Ameen cewar Amira.
Soo miye ya haɗa abinnan da turaren dake jikinki? Sisterr tafaɗa tana ɓata rai. Noo don't sister me answer me. Babu komai fa, it's just...just what? Cewar Humaira tana dariya. Kudai dinga tuna yanzu ba aure bane daku. Sisterr tafaɗa tana zaro ido. Girgizaa mata kai Humaira tayi tace bance komai ba. Wayar Amira da ke ringing duk suka kalla. Driver shine sunan daya bayyana akan wayar. Kallonta Humaira tayi tana tambayarta waye. It's him tafaɗa tana daukan wayar. Shiru tayi shima yayi shiru sunfi minti biyar a haka yace breathing competition mukeyi? No i just don't know what to say, am feeling bad for treating you the way i did all this while. Baby girl ba laifin ki bane, karki damu kanki. Dana faɗa maki abinda ke faruwa da hakan bata faru ba.
I hope you don't hate me anymore? Stopeettt tafaɗa tana ɓata fuska. Murmushi yayi yace shikenan toh na bari. Amma karki manta alƙawarin da kikai min, bazaki saka damuwa a ranki ba, kuma koh mai ya faru zaki gayamin no matter how small the matter is. Najii tafaɗa tana turo baki. Yawwa saida safe, ki shafa min kan yarana. Murmushi tayi tace bana gida ai. Oppss na mance, ki gaida sister. Zataji tafaɗa tana murmushi. I thought zaki kuma cewa ba yara na bane, yafaɗa yana haɗe rai. Let's not talk about this. Sai anyi din, kuma wallahi kije ki chanza masu surname a komai da komai. Relaxx uban yan kishi, dama ba sunan shi suke using a school ba. Better yafaɗa yana kashe wayar, da ido tabi wayar da kallo. Wai yaushe wannan bawan Allah ya raina ni, ni zai kashe ma waya? Dariya Humaira tayi ba tare da tace komai ba. It's not funny tafaɗa tana kallon ta. Allah yabaki hakuri cewar Humaira.
Kwananta huɗu a asibiti Asadullah ya sallameta a asibiti. Sau biyu Issy na zuwa. Da yake ran Friday ne sai suka yanke shawarar komawa aiki ran Monday.
Dakin Ammi Humaira ta nufa, a bakin kofar ta tsaya tana sauraren maganganun su. Zayn ne yace Ammi yanzu Mommyn ki ta dawo, what will you tell her. Nasan zata tambaye ki. A tsorace Ammi tace nima bansani ba, karta dakeni tafaɗa kamar zatayi kuka. Zaid ne yace idan kinsan kina tsoron duka why did you do that? You risked her life yafaɗa cikin jin haushin abinda Ammi tayi. Zayn ne ya shiga tsakaninsu ganin yadda Zaid ya hakikan ce kamar zai daki Ammi yace that's not a nice thing to say. She is not to blame. Toh laifin kane idan ba nata ba? Ammi karki damu bazan bari ta dake kiba, i promise cewar Zayn. Buɗe kofar Humaira tayi ta shigo, a firgice Ammi ta kalleta. Mummyyy tafaɗa tana boyewa a bayan Zayn. Murmushi tayi tace tana rungume Zaid dake kallonta da murna, yace welcome Mummy ya jikin ki? Da sauki Zaid, how are you doing? Tafaɗa tana ciroshi daga jikinta. Yatsina fuska yayi yace not really good with this two yafaɗa yana kallon Ammi da Zayn.
Murmushi tayi ta ruko hannun Zayn dake kallonta shima a tsorace. Tsoron mai kake ji tafaɗa tana shafa fuskarshi. Mum..myy ya jikinki? Da sauki but you didn't answer my question. Mummy please karki daki Ammi ba laifin ta bane. Kuma tunda kike asibiti idan Nanny ta samu bacci bata iya bacci, she missed you alot, and she regret what she did. Uhmm tafaɗa tana girgiza kai sannan tace wace Ammi kuma? Zaro ido yayi yace gata, Ammi fah yafaɗa yana ciro Ammi daga bayanshi. Banga kowa bafa cewar Humaira da seriousness a fuskarta. Mummyy cewar Ammi tana tsayuwa a gabanta. Mikewa tsaye Humaira tayi tace bansan wa kuke magana akai ba. Kuzo ku kwanta dare yayi tafaɗa tana karkaɗe masu gadon duk da ba wani datti akan gadon.
Mummy nice Khadijah cewar Ammi tana fashewa da kuka. Can't you see me tafaɗa tana riko hannunta. Kuzo ku kwanta mana cewar Humaira tana kallonsu Zayn da tashin hankali ya bayya a fuskarsu. Da gudu Ammi ta fice a dakin tana kuka.
Bin bayanta su Zaid sukayi, itama Humaira tabi bayansu. Amira dake rike a tray ta zubo masu Zayn madarar shanu ta ajiye. Ta ruko Ammi dake shirin wucewa, ta rungumeta tace Ammi mai ya faru? Kuka kawai Ammi keyi kamar wacce aka cema ga ranar mutuwar ta 😂😭. Zayn daya ƙarasone ya gaya mata abinda ke faruwa. Murmushi tayi kafin tace wani abu Humaira ta ƙaraso wajen. Sisterr mai yasa kike ma Ammi kalar wasan nan? Hankalinta fa ya tashi, stopeettt please. Kallon Amira tayi tace waye Ammi? Bansan taba, waye kuke magana akai. Hannu Ammi ta daura akai ta kwala ihu ta kwanta a kasa tana birgima. Tsalleketa Humaira tayi ta wuce, nan hankalin ta ya tashi. Dawowa Humaira tayi ta tsugunna ta dauki glass cups din madarar shanun da Amira ta ajiye. Ta bama Zayn da Zaid sannan ta kalli Amira tace bakya shan madara mai yasa kika zubo guda uku? Na Ammi ne 3rd one din tafaɗa tana kallon Humaira da mamaki. Waye Ammi wai? Ba wata Ammi fah tafaɗa tana daukan dayan cup din ta wuce, tana sha. Mummy am i invisible 🫥 to you? Cewar Ammi cikin tashin hankali. Bin Humaira tayi ta sha gabanta tana tafiya da baya tana kuka tace Mummyy am sorry, kiyi hakuri please ki tunani. Am your daughter Ammi. Zamewa tayi zata faɗi kan stairs Humaira tayi saurin janyo Ammi suka faɗi baya. Dafe kanta dake dan mata ciwo tayi ta kalli Ammi data rungumeta. Cireta takeson yi a jikinta, amma Ammi taki sakinta sai please am sorry take nanatawa.
Cirota Humaira tayi a jikinta ta dire a gefe ta wuce ɗakinta. Binta Ammi tayi har kan gado tace Mummy dan Allah kiyi hakuri. Kallonta Humaira tayi tace why Ammi? Abinda na koya maki kenan? Prank? Pranking your elders? No Mummy nima cewa akayi in kira Mammi in gaya mata haka. Waye yace? I don't know Mammi yace idan banyi haka ba, zai dauke Zayn kuma bazan ƙara ganinshi ba. A ina ya ganki mutumin? Sanda Uncle Driver yazo daukan mu, yaje saka bags dinmu a boot shine mutumin yajani ya gayamin. Mummyy kiyi hakuri, tafaɗa tana hawaye. Daukanta Humaira tayi ta daura akan cinyarta tace it's fine Ammi don't be scared. Mummy kin tuna ni tafaɗa tana kallon ta. Murmushi Humaira tayi tace i can never forget you Ammi. Mummyy you pranked me tafaɗa tana ɓata fuska.
Daukanta Humaira tayi ta kaita dakinsu, sai lokacin hankalin su Zayn ya kwanta. Bacci ta sasu ta rufo kofar.
Kallon Amira dake hararata tayi tace kyayi kya gama.
Keda bakya son a nuna ma yarinya laifin ta.
Gaskiya karki kuma mata haka! Toh uwata Khadija. Ai Khadija nake cewar Ameerah tana dariya.
Girgiza kai kawai Humaira tayi ta wuce daki.
Da safe sun shirya bayan sun gama breakfast. Amira da Humaira sun ka fito kowa ya nufi motarshi. Su Zayn ma sun shiga mota za'a kaisu school. Buɗe gate din da akayi yasa duk suka kalli kofar. Kwata-kwata basu gane Ruhaan bane saida ya sauko daga cikin motar.
Da gudu su Zayn suka sauko daga mota, driver na kiransu ko sauraren shi basu yiba.
Rage tsayinsa yayi, rungume su duka su ukun. Uncle Mohh i missed you cewar Zaid yana bata rai. Sai ka kafi kaki dawowa, sai bayan weeks. Eh man cewar Zayn yana ɓata rai. Murmushi yayi yace am sorry zaku dinga ganina kullum yanzu. Yehhh suka faɗa cikin jin dadi. Kuma samuje outing ran Friday yafaɗa yana shafa kan Ammi dake kallon shi ta kasa cemai komai. Are you not happy to see me? I am Mr Handsome.tafaɗa tana murmushi.
Kallon Humaira yayi yace Good Morning Sister. Morning Ruhaan, tafaɗa tana murmushi.
Morning Baby Girl yafaɗa yana kallon Amira. Morning, mai kake a nan tafada tana kallonshi. I came to see my kids and do my job. Wani aiki kenan? Bani key, bani bane driver ki. Zaro ido tayi tace rufamin asiri kar kasa yan saudi suzo su tafi dani, Yarimaa guda? Haɗe rai yayi yace bani. Bafa zan baka ba besides bana son kana bina duk inda zani. Akwai abinda bai kamata in sani bane? Da yawa kuwa tafaɗa tana kallonshi. Sister tafada kallon Humaira data fasa shiga motar, ta tsaya kallonsu. Ki gaya mata, it's for her own safety. Noo, ni bazai dinga bina ba. I have to. No bazaka ba. Guysss cewar Humaira tana toshe kunnuwanta.
Amii ki barshi kawai, tunda ba yau ya fara ba. Buttt sister...no but's please for my sake. Harararshi Amira tayi ta wulla mashi key ta shige mota, murmushi yayi yace Thank you sister.
Toh mu haɗu a next page 📄📄📄