Sashe 25
Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
ANA ZATON WUTA A MAƘERA.....🔥
✒️IBNATU-UMAR✒️
Page 39&40
Dafe kanta dake sara mata Humaira tayi, tana karanta Hasbinallahu Wani'imal Wakil. Gorar ruwa taga an miƙo mata ɗagowa tayi suka haɗa ido da Mukarram dake kallonta yace sister kisha ruwa kafin muje gidan kisha magani. Thanks tafaɗaa tana amsar ruwa, kurɓa daya tayi ta miƙa mai, duk yanda yaso ta ƙara taƙi. Kallonshi tayi cikin damuwa tace Mukarram koh nasha ruwan bazan ji dadin shiba, i reunited with my sister after 18 years banason wani abu ya sameta Mukarram, she is the only one i have tafaɗa tana hawaye. Murmushi Mukarram yayi ya rage tsayinsa yace and me? Am hurt yafaɗa yana haɗe rai. Share hawayenta tayi tace ba haka nake nufi Mukarram, am sorry 😐. It's fine yafaɗa yana mikewa. Ina zaka tafaɗa ganin yayi gaba, don't you want to see your sister? Tashi tayi da sauri tabi bayanshi suka shiga ɗakin da Ameerah ke kwance. Zama tayi a gefen kafar Ameerah tana kallonta, Ameerah na kama da umminsu sosai, kuma sai yau take ƙara ganin kamarsu. Tunanin abubuwa dama dasuka faru suna yara takeyi, murmushi tayi tunawa da tayi cewa har yanzu Ameerah bata chanza hali ba, barna ce kawai bataga tanayi ba yanzu, amma bacin haka babu wani chanji. Jin an riko hannunta yasa kai idanunta kan hannun, Amii tafaɗa tana kallon Ameerah dake kallonta. Murmushi Ameerah ta mata, bari na kira likita cewar Mukarram yana ficewa.
Shigowa Dr Aliyu yayi yana mamakin wannan wace irin kauna ce Humaira kema Ameerah. Gabaki ɗaya daka ganta kasan tana cikin farin ciki akasin ɗazu da duk ta daburce. Movee yafaɗa yana kallon Humaira take rike da hannun Ameerah. Sakin hannunta tayi ta matsa gefe. Kallon Humaira yayi bayan ya cire ma Ameerah oxygen din yace i think she is good now, Oxygen din dama dan daidaita numfashin tane bawani abu ba, na mata allura saboda attack din data samu, so daganan zuwa karfe uku karku barta tayi tafiya ita kaɗai dan jiri zai iya dibarta. Zaku iya tafiya yanzu, yafaɗa yana nufar kofa. Thanks cewar Humaira tana murmushi, ita haka take batada riko, daka mata ta mayar maka a take shikenan. Koh alamar yaji mai tace bai nuna ba ya fice.
Ya jiki cewar Humaira tana kallon Ameerah da murmushi. Da sauki tafaɗa a hankali, kinga irin abinda nake gayamaki koh, miye amfanin haka ? Kinsa rayuwarki a hatsari a banza da wofi.....faɗa sosai Humaira ta kama ma Ameerah kamar zata rufeta da duka, rungumeta kawai Amira tayi batace komai ba, shiru Humaira tayi tana murmushi kuma tana hawaye tace Amira bazaki chanza halinki ba koh... murmushi Amira tayi tace banason fada ni kinsani tafaɗa tana haɗe rai. Aikuwa dole na gaya maki gaskiya dan amfanin babba kenan. Murmushi Ameerah tayi tace son girman tsiya minti nawa kika ban. Sister muje gida banson kamshin asibitin nan tafada tana yatsina fuska. Murmushi Mukarram daya shigo yayi yace tunda kina numfashi yanzu ai dole kice bakya son kamshin asibiti. Sister muje nayi clearing bills din. Tashi Humaira tayi ta miƙa ma Amira hannunta tace Amii kama hannuna muje, i can walk Sister cewar Ameerah tana rike hannun Humaira ta sauko.
Allah zan iya tafiya ni kaɗai ki sake ni kigani. No likita yace jiri zai iya dibanki, muje cewar Humaira tana kara rike hannun Amira da kyau. Sister ki sake ni Allah...no Amii i will never let go of your hand again.
Aliyu dake kallonsu ne ya taɓe baki, yana mamakin wannan iya shegen. Ita ba yarinya ba amma ji abinda ake mata.
Office din sa ya shige yana banko kofar, kwafa yayi yana maimata abinda Humaira tace "No Amii i will never let go of your hand again" kai kuma lafiya cewar Usama yana kallonshi da mamaki. Tsaki yaja yace banson iyayi ni a rayuwata. Kaga yadda take mata kamar ta samu kwai. Murmushi Usama yayi yana cigaba da cin potato chips dinsa yace Asadullah yaushe rayuwar wasu ta fara damuka?
Don't tell me you fell for her? Ahhh at first sight
Yafaɗa yana matsawa kusa da Aliyu.
Wata muguwar harara Aliyu ya maka mai yace Allah ya kiyaye. Wannan yarinyar da ganinta kasan har na shekara goma ba'a haifeta ba. Sai rashin kunyar tsiya yafaɗa yana tsaki.
Toh tsaka karka cika min kunne wallahi, kuma da kake maganar ka girmeta ita watakila ma da aurenta da babynta kai ku gakanan kato dakai shekara 36 ba aure😂💔. Allah yasa Takawa ya kamaka auren dole yafaɗa yana tuntsire da dariya. Pillow dake kan kujerar shi ya wulla ma Usama yace fitar min a office. Fita Usama yayi yana dariya.
Zama Asad yayi akan kujera yana lumshe idanunsa, fuskarta kawai yake gani. Saurin buɗe idanunshi yayi yace Innalillahi Wa Inna Ilayhi Raji'un... kamar wanda yayi gamo😂.
A bangaren su Humaira kuwa har suka koma gida tana rike da hannun Ameerah har sukaje uwar ɗaka. Taimaka mata Humaira tayi ta kwanta, ta gyara mata bargon, ta rage AC dakin. Zama tayi a gefen Amira kawai tayi tagumi tana kallonta. Murmushi Amira tayi tace nasan baki taɓa ganin hallita mai kyan tawa ba, amma stop staring you might fall for me tafaɗa tana kallonta da murmushi. Maida hawayen dake son fito mata Humaira tayi taja tsaki tace ina kyau anan? Ohh kina nufin Ummiii bata kyau kenan? I never said that Amii karki samin magana a baki cewar Humaira tana harararta. Haka kike nufi mana, dan wannan fuskar Ummi ce sak da sak idan wannan fuskar bata da kyau toh haka ma Ummii. Naji you're the most beautiful person in the world. Keep quiet and go to sleep tafaɗa tana sa tafin hannunta ta rufe ma Ameerah ido.
Murmushi Amira tayi tace nayi bacci toh ko cire hannunki. Mai bacci na magana dama tafaɗa tana cire hannunta daga idanun Ameerah. Daga kanta tayi daga kan pillow ta daura akan cinyarta tace Amii kin tuna sanda muna yara idan Ummii ta samu bacci, ta mana addu'a ta rufe mu da bargo, idan ta fita.....sai in maida kaina cinyarki in kwanta cewar Amira. Lokacin tun bakya so har kika kyaleni, daga baya. Yazama bana iya bacci sai na daura kaina akan cinyarki. Kinsan nasha wahala kafin na fara using pillow idan zan kwanta cewar Amirah tana kallon Humaira. I missed you alot don't leave me again cewar Amira tana rungume Humaira. Shafa kanta Humaira tayi tace never. Kwanta kiyi bacci cewar Humaira tana gyara ma Ameerah kanta akan cinyarta. Murmushi Amira tayi hawaye na fita ta gefen idanunta, batasan wace irin soyayya bace Allah yasa a tsakaninsu amma Humaira is her peace her lap is her safe place. Tana samun nutsuwar dako a wurin Ummii data haifesu bata samu idan ta kwanta cinyarta.Batason Humaira na cewa ita yayarta ce amma a zahiri Humaira ta chanchanci ta kira kanta uwarta ma, Dan haihuwarta ne kawai Humaira batai ba. Duk da kasancewar su twins Humaira ce ke kula da ita da kuma ta kula da kanta. Saboda rashin Humaira yasa Ameerah bata iya bacci fiye da awa biyar a rana shima da kyar take yinshi. Koh a labari, bata taɓa jin labarin soyayya irin tasu ba. I will never let you cry cewar Humaira tana share hawayen dake fita daga gefen idanun Amira. Kiyi shiru bacci zanyi cewar Amira dan batason Humaira ta tambayeta mai yasa take kuka.
Humaira na zaune tana aiki a wayarta, kan Amira na cinyarta. Tun tana kasa kunne taji sanda Amira zatayi bacci harta gaji da kyaleta. Kirar sallar La'asar yasata kallon fuskar Amira dake kwance akan cinyarta. A hankali ta sauke kanta, ta mayar kan pillow.
Koda ta sauka daga kan gadon kafarta tayi tsami sosai amma kwata-kwata bata damuba. She was very happy. Dakin Ammi ta nufa taga itama sunyi bacci itada Zayn. Zaid kuma yana sallah. Kallon Ammi da Zayn Humaira ta tsaya yi, she was lost.
Batasan ta shagala da kallonsu ba har saida Zaid ya dafata, kallonshi tayi da murmushi a fuskarta. Murmushi shima yayi yace you're very pretty you have dimples irin nawa dana Mammi amma Zayn nashi kadan ne. Murmushi tayi tace you're handsome as well. Ammi ma naji Zaid yace tana dashi, Taɓe baki yayi yace kuma saida nace mai ba kyau kallon mata he should lower his gaze as a Muslim. Humaira batasan sanda dariya ta kufce mata ba tace ai ita sister dinshi ce. Zo muje in baka abinci tafada taba riko hannunshi, Aunt yafaɗa yana kallon Humaira yes my boy mai kake so. Mammi i want to see her. Tana bacci ka bari ta tashi. Okay yafaɗa cikin damuwa. Samosa data soya masu da safe daya rage ta zuba mashi. Dama so take tayi sallah ta masu girki. Ita dama masu aiki basa mata girki, iya kacin su aiki da gyaran gida. Aunt na koshi yafaɗa yana kallon samosan. Mai kaci? Tafaɗa tana kallonshi, shiru yayi yana kallon samosan. Murmushi tayi tace koh bakason cin abincin maimaci? Saurin kallonta yayi yace kiyi hakuri. Don't worry tafaɗa tana murmushi, biscuits ta bashi da capri son tace bari tayi sallah ta dafa masu abinci.
Kafin ta fito masu aikin, sun yanka duk abinda tace suyi. Tana iddar da sallah ta shiga kitchen ta dafa masu stir fry spaghetti da tauna salad sai Strawberry smoothie.
A dinning table masu aikin gidan suka jera abincin, da kuma duk wani abun buƙata.
Karar door bell yasa Humaira ta dauki Hijab dinta ta buɗe kofar, a firgice Mahmud yaja baya saboda razanar da yayi. Saida ya kuma kallonta da kyau yaga ashe ba Abbee bane mace cema. Kallon rashin sani take mai, Mukarram daya shigo da Mahmud ne yace shine mijin Amirah. Dinke fuska Humaira tayi tace shigo, shigowa ya zauna a parlourn yana ta kallon gidan. Duk hulɗar shi da masu kuɗi bai taɓa ganin gida mai girma da kyau da aji kamar gidannan ba.
Zama Humaira tayi tace ina takardar, kallonta yayi yace ina Amira? Ohh duk ciwon daka ja mata bai ishe kana saika ƙarasata kenan? No ba haka bane kinsan.....saurin ɗaga mai hannu tayi alamar ya dakata tace am not interested in whatever you're going to say. Kanwata bazaka kuma ganin ka ba saidai daga nesa. Aunttt cewar Zayn yana saukowa daga sama da gudu, laaa Daddyy yafaɗa cikin jin daɗin ganin Mahmud, faɗawa jikinsa yayi ya rungumesa. Murmushi Mahmud yayi yana tsaka abubuwa da dama a ransa. Daddy i missed you cewar Zayn yana wasa da gemun Mahmoud. Yawwa Daddy kaga wannan Aunt ce long lost twin sister din Mammi yafaɗa yana nuna Humaira. I love her she is nice yafaɗa yana murmushi.
Zai kuma magana Humaira ta kirashi, Zayn zo tafaɗa tana miƙa mai hannunta, barin jikin Mahmud yayi ya tafi waje Humaira. Kunyi sallah? Eh Aunt munyi.....laaa i forgot yafaɗa yana dafa goshinsa. Ammi da Zaid sun bata dakin da paper plane shine nazo in gaya maki. Kace masu nace suyi picking dakin kuma ku zauna ku jira ni, yanzu zan kiraku kuci abinci. Okay, bye Daddy yafaɗa yana ma murmushi sannan ya wuce sama.
Ina son ganin Amira muyi magana, i can't risk her life again sabida haka bazaka samu ganin taba. Well okay, if you insist, amma ki gayamata nace ina sonta kuma duk abinda nake so dole na mallake shi, idan tayi insisting kam cewa zata rabani da abinda nakeso, ta sani nima zan rabata da abinda takeso, kuma hakan zai mata illa fiye da yadda zaiman. Takarda ya ciro daga aljihunsa yace gashi ki bata nasan tunda ta yanke hukuncin saki, koh na ki bazata yadda ba har kotu zata iya kaina, amma fa wasan yanzu aka fara. Yafaɗa yana ajiye takardar ya juya zai fita...heyy Mahmoud kake koh wa, let me tell you something, she is my sister, for you to get to her you have to pass through me. Wallahi indai inada rai kuma ina numfashi babu wanda ya isa ya cuci Amira. Let me tell you something Amira is the person i love the most in the entire world. If you ruin her, i won't sit back, I Aisha Humaira Abdulkarim Kurfi promise you that. Dakai dama duk mai saka yin abinda kake yi zakuci ubanku tafaɗa cikin tsan-tsan bacin rai. Fita Mahmud yayi rai baçe ya figi motarsa yabar gidan.
Toh mu haɗu a next page 📄📄📄