← Book details Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 50

Sashe 44

Ana Zaton Wuta A Makera Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

da nan suka shirya. Nan take bacci ya dauketa. Murmushi yayi yana kallon fuskarta idan da ace basu rabu ba da yanzu ya'yan su nawa shine tunanin da yake. Amma haka Allah ya tsara yafaɗa yana pecking goshinta. Ƙara rungumeta yayi kamar wani zai kwaceta. Kwata-kwata shi yakasa bacci dama baya iya bacci da rana. Kallonta kawai yakeyi yana tuna memories dinsu. Sai wajen Maghrib Amira ta buɗe idanunta. Good Morning yafaɗa yana sauke mata light kiss. Wace Morning din tafaɗa tana ƙoƙarin tashi ta buɗe window dan dakin da duhu gabaki daya. Dariya yayi yace wasa nakeyi fah. Duka ta kaimai ya rike hannun gam yace bakyau cin zali. Nima ai kaci zalina wallahi kafata ciwo takeyi tafaɗa tana kwalla. Karkiyi kuka muje in gasa maki, banso sister zatamin idan naje gidan. Idan nace anan zaki kwana fa. Shiru tayi ta tsaya tana kallonshi, ganin irin kallon da takemai yasa yace hakuri maida wukar wasa nakeyi. Yunwa nake ji tafaɗa tana hararshi. Mikewa tayi tana kallon T-shirt dinshi daya sa mata data mata katuwa. Dariya tayi tace idanba inason T-shirt dinnan kuma da ita zan tafi. As you wish Baby Girl. Cirewa tayi ta maida less dinta, zugemin tafaɗa tana juyamai bayanta. Zuge mata yayi ta daura dankwalinta ta sauka ƙasa, hankali take tafiya dan ita kaɗai tasan mai take ji. Native Noodles 🍜 ya dafa mata, amsa tayi taci tana gamawa ana kiran Maghrib. Tare suka fito, shiya wuce masallaci, ita kuma ta wuce gida. Oyoyo Mammi cewar Ammi dake zane a parlourn. Da murmushi Amira ta kalli zanen tace Du'a kin iya zane dama? Sosaiiiiii tama fiki iyawa cewar Humaira tana kallon zanen da Ammii tayi. Waye kika zana? Cewar Humaira tana kallon mutum uku dake cikin zanen. Dani da ke da Mammii. Iyye yayi kyau zan bayar ayi framing dinshi kinji Ammi? Thanks 👍🏽 tafaɗa tana ma Humaira murmushi. Mai dauko file cewar Humaira tana jan hannun Amira zuwa dakin su. Sisterrr tafaɗa tana rolling eyes dinta. Cire dankwalinta tayi ta shafa ma kanta mai. Woww just Woww cewar Humaira tana murmushi. Sisterr don't start 🙄 miye nayi kuma ina tuna maki abinda kika cemin ne ai. Uhmm while we are at it sister ina son tambayar ki wani abu. Ina jinki cewar Humaira tana ɓata duka hankalinta. Kafata nayin ciwo sosai whenever anything happened between me and him. Tun yaushe cewar Humaira tana kallonta. Tun bayan wannan auren. Are you sore? Cewar Humaira tana kallon Amira. Kind of tafaɗa tana kallonta. Zan iya gani ? Kaiii Allah ya kiyaye cewar Amira tana harararta. Dariya Humaira tayi tace likita ce ni. Amii koh asibiti kikaje sai an duba ai. Karki kalli ni toh! Naji cewar Humaira tana murmushi. Gloves 🧤 ta saka ta rufe kofar. Kallon Amira tayi tace ba wani abu bane zai bari. Maybe jikin ki ya dade bai amshi irin wannan feeling din bane. Waitt amma ai kinyi aure bayan rabuwar ku da Mahmud. Yes munyi amma tun kusan shekara biyu kenan rabon da wani abu ya shiga tsakanin mu. Shi yasa toh, kuma kinada sensitive body ne. Yarinya taji maza cewar Humaira tana dariya, harararta Amira tayi ba tace ba ruwanki, kuma sai na rama wallahi. Murmushi Humaira tayi tace ki shiga ruwan zafi sosai Amiii. Tafaɗa tana kallon Amira. Kisa gishiri...waitt bara na haɗa maki ruwan. Ruwan ta haɗa mata a tub Amira ta shiga. Wanka tayi ta fito ta saka shorts 🩳 da wannan shirt din ta Ruhaan data kwace. Amma Amii cewar Humaira tana kallonta. Nasan akan rigar nan zakiyi magana toh....miye da rigar cewar Humaira dan ita Wallahi hankalinta bai bata ba rigar Amira bace. Ohhh cewar Humaira tana shinshina rigar, tsarguwa na damunki Amii.
Chapter 44 · 0% Book details